Yadda Turawa suka sace kayan tarihin Daukar Usmaniyya
Пікірлер: 25
@danbaiwa5963 Жыл бұрын
Allah ya karawa dan fodio nauyin kasa
@AbbasSaeeduАй бұрын
Ma sha allahu allah yasaka da alkhairi yajikansu da dan fodio
@mggidado6968 Жыл бұрын
Masha Allah Hausa Guy muna godiya da wannan ❤
@basiruibrahim5872 жыл бұрын
Muna godiya Hausa Guy
@jaygonadamtv41702 жыл бұрын
Godiya muke Allah ya kara basira
@abdougado53712 жыл бұрын
Hausa gay muna godiya da jinjina da wannan jan namijin kokari da kake, allah ya saka da alheri amin allah kare ya kuma kara basira amin
@ABBAsicotv2 жыл бұрын
Nice Allah yakara daukaka
@yahayamuhammad56672 жыл бұрын
Allah yasa Gwamnatin kasa ta ta duba wannan batun da gaggawa ko muma zamu samu ganin kayan tarihin Magabatan mu.
@ahmadou7Qasim17 күн бұрын
❤❤
@zinariyawaziri36892 жыл бұрын
Allah Ya kara lafiya,malamai iyayen mu.Allah ya sa a dawo mana da wani littafi mai suna GIRGAM,wanda a cikinsa ne ake hasashen za a iya samun asalin Hausawa. Hausa Guy muna yaba wa kokarinka.
@mijinmacedaya62382 жыл бұрын
Godiya muke 🥰🥰🥰
@Im_police252 жыл бұрын
Gaskiya ne hausa guy
@yusufbubah17602 жыл бұрын
Dan fodiyo Babu Abinda Yayi a kasar Hausa Sai kwace masarautun Hausawa Yakafa Yan uwansa fulani
@yahayamuhammad56672 жыл бұрын
Gwanda shi yayi hakan, kuma ya barwa Duniya abin Al-fahari. Kai mai kayi?
@yusra65732 жыл бұрын
@@yahayamuhammad5667 kar a yi karya
@yahayamuhammad56672 жыл бұрын
@@yusra6573 hmm, karyar Mai kuma
@rufaibumar7612 жыл бұрын
@@yahayamuhammad5667 to yanzu ya kake son ayi?
@ahmadou7Qasim17 күн бұрын
Ya sunan waqar da ka bude da ita please?
@YauOil3 ай бұрын
Dan segaya jikukin dan ta ada danfudiwu karyakakiyi monafuki jinin ta adanch ne kufulani bakuda asuli fulani jinita adanch
@ahmadsaad9465 Жыл бұрын
Kafin zuwan turawa ya ake kiran qasar hausawa????
@yusufbubah17602 жыл бұрын
Narantse da Allah DAN FODIYO BA JIHADI YAYI NEMAN SARAUTA YAYI DOMIN DUK SARAKUNAN DA YAKASHE BABU WANDA BA MUSULMI BA
@skynet8263 Жыл бұрын
Hausa gay mu muna da musulinci adar kafin zuwan dan fodio