MARTANIN ADAM A. ZANGO ZUWA GA TIJJANI ASASE

  Рет қаралды 109,701

Adam A. Zango Official

Adam A. Zango Official

Күн бұрын

This is the official KZbin channel of Adam A Zango (Prince Zango), Kannywood Actor, Director, Dancer and Musician. Adam A. Zango is a popular Hausa actor and musician from Zango. Please Subscribe for more: goo.gl/LLYB2a --
#AdamAZango #AdamZango #PrinceZango #Kannywood #HausaFilm #HausaMusic #HausaMusic2023 #MentaMusic #HausaSongs #HausaSongs2023

Пікірлер: 618
@MuhammadMussadeeq-jc2lx
@MuhammadMussadeeq-jc2lx 9 ай бұрын
Kai ni basan waye adamu ba sai yanzu wlhi ina kaunar ka Adamu 🎉🎉🎉🎉
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 9 ай бұрын
Adam Zango ka rabu da wannan shiriritar duniya ka bar wannan industry din da music din kmr yadda ka roki Allah kar ya daukeka kana cikin waman sanaa, ina ji Allah yana nufinka da alkhairi, shi isa kake shiga jarrabawa kala kala Kayi kokari ka koma koyan addinin musulunci, Al-Quran full time. Allah ye maka surar Mallaman musulunci ka yiwa Allah ka koma hanya dodar, shine duk abinda kayi lada har zuwa ranar Al-Qiyama
@hauwauadamualkali9906
@hauwauadamualkali9906 9 ай бұрын
Amiin ya Allah
@jamilamohammed1736
@jamilamohammed1736 9 ай бұрын
🌟
@ibrahimnarasulutv3300
@ibrahimnarasulutv3300 9 ай бұрын
Masoyin manzon allah abin Kwai kwayo
@SurajoSoja
@SurajoSoja 8 ай бұрын
Assalamu alai kum Adam a Zango kayi hankuri sabuda duniya haka take Allah yana tare da kai kai bawan Allah ne
@Zabeirourégiondemaradi
@Zabeirourégiondemaradi 9 ай бұрын
Mai gida wallahi ba kamarka kuma ba ansamuba a kannyhon❤❤❤❤
@HussainIbrahim-nw2uz
@HussainIbrahim-nw2uz 9 ай бұрын
Zango kafisu fa just keep calm your star ⭐ is still shining.....keep going bbu Mai ganin bayanka my great legend ✌️💪💯💯
@Muhammed_Star_ceepy
@Muhammed_Star_ceepy 9 ай бұрын
If u BELIEVE Bro ADAM ZANGO is Really a VERY GOOD man(mutumin kirki) Pls👉 HIT LIKE BUTTON👍
@fatimausman1190
@fatimausman1190 9 ай бұрын
wlh kam
@farukbawazauro1862
@farukbawazauro1862 9 ай бұрын
Gsky is the reason why I'm always with you. Adam A Zango. Keep movie and remain like that. God will continue be with you. Insha allah
@hauwauadamualkali9906
@hauwauadamualkali9906 9 ай бұрын
hakkun Allah yakaramasa lfy Amiin
@suleimanabubakar-l8b
@suleimanabubakar-l8b 7 ай бұрын
Da Allah kadai ake rantsuwa Adam zango
@HalimatuIbrahim-d9m
@HalimatuIbrahim-d9m 9 ай бұрын
Allah sarki wlhi abun da suke maka babu dadi Allah yana bayan ka Adam
@khadijamurtala9977
@khadijamurtala9977 9 ай бұрын
Don girman Allah zango ku daina wannan Cece kuce din, don darajar annabi Muhammadu S A W 😢😢😢
@dausiyakarkarna1811
@dausiyakarkarna1811 9 ай бұрын
S a w ❤❤
@MalanSouleymane-ns2zw
@MalanSouleymane-ns2zw 9 ай бұрын
Asalam alaikum barkamu da dare
@Mumahmadu
@Mumahmadu 9 ай бұрын
Sallallahu Alaihiwasallam❤❤
@saudatu-abdullahi
@saudatu-abdullahi 9 ай бұрын
Sallallahu alaihi wa sallam ❤
@officialtmen285
@officialtmen285 9 ай бұрын
yan film din hausa ne kadai ke irin wannan abun dan kudaina
@SouleymaneAbdrahamane
@SouleymaneAbdrahamane 5 ай бұрын
Sai hakuri Zango yakamata kagané hassada ga mairabo takitché bakomi rayuwatché 👌👌
@kabiraayuba2507
@kabiraayuba2507 9 ай бұрын
❤❤❤❤ina yin ka my best actor Adam zango gaya musu gaskiya kai tijjani asasen kabi prince a hankali fa
@bilkisusani7035
@bilkisusani7035 9 ай бұрын
Zango kayi hakuri nide wallahi na tsani inga kana kuka bakasan yadda mukejiba fa kabarsu ga Allah kawai kamanta kaci gaba da harakokinka Allah yana tare da kai.❤❤❤❤❤❤❤
@MalanSouleymane-ns2zw
@MalanSouleymane-ns2zw 9 ай бұрын
Asalam alaikum barkamu da dare ykk ddm ya aiki kwanna biyu
@MahmoodmoussaMahmoudmoussa
@MahmoodmoussaMahmoudmoussa 9 ай бұрын
Aslm balki
@Basiruabamu
@Basiruabamu 9 ай бұрын
Sorry sa
@hauwauadamualkali9906
@hauwauadamualkali9906 9 ай бұрын
Well said daddy ZAngo... Ubangiji Allah yashi gaba damaka kariya don darajan Ma'aiki, we really love you now and forever.
@MusagarbaSaad-ir3yp
@MusagarbaSaad-ir3yp 9 ай бұрын
exactly kana da mind mai kyau wallahi ngd kachi gaba da dataku kam❤
@ShaawanatuSani-xj4wr
@ShaawanatuSani-xj4wr 9 ай бұрын
Allah sarki wallahi Allah nayare dakai jamaa nasanka kacihaba da addua magode Allah mamarka Nanan tanama addua insha Allah akwai nasara arayuwarka
@SahabiSanoussi-zt1vk
@SahabiSanoussi-zt1vk 9 ай бұрын
Gaskiya Zango n'a tausayama sosai wlh kuma kakai namiji Allah
@abuajatv4441
@abuajatv4441 9 ай бұрын
Allah sarki babban Yaya kacigaba da hakuri, Mudai haryau har gobe nakane, Allah yakara tsareka yakara daukaka. Muna godiya.
@hauwauadamualkali9906
@hauwauadamualkali9906 9 ай бұрын
Amiin ya Allah
@buhariiliyasu5
@buhariiliyasu5 9 ай бұрын
Wlh Adamu shiyasa ban taɓa nadamar ƙaunar da nake maka ba, wlh Kanada zuciya mai kyau, ka taso cikin mawuyacin hali, kasami dama ka taimaki wanda Allah ya baka iko, karka damu dan kowa ya juya maka baya. Allah yana tare dakai Insha Allahu zaka kai inda kaima baka taɓa tsammani ba ❤
@MujahidaAbubakar
@MujahidaAbubakar 9 ай бұрын
Very nice my oga na adam
@malan_abduabubakar-ibrahim7438
@malan_abduabubakar-ibrahim7438 9 ай бұрын
Allah sarki A zango kayi hakuri watarana sai labari
@aminah7422
@aminah7422 9 ай бұрын
Allah sarki adamu wllh tunbaya bantaba yarda daduk abida akefada akankaba saboda bansankaba sae a film 🎥 amma inayimaka kyakykyawan zato daedaeda rana daya bantaba yimaka kallon mutumin banzaba wllh kuma harcikin raena inamaka kallo mutumin kirki allah yakareka gabada bayanka allah yadoraka Akan makiyanka alfarmar annabi Muhammad sallallahu alaehi wasallam allah kuma yaqara mn qaunar shugabammu fatan alkairi 🙏🥰🥰
@zaitunchika828
@zaitunchika828 9 ай бұрын
Allah sarki rayuwa Allah ya shiga tsakanin ka dasu ya ubangijin sammai da kassai yayya adam😢
@AdamIdris-oc4eh
@AdamIdris-oc4eh 9 ай бұрын
Allah sarki princes Allah yasaka da alkhairi wllh wllh ko Ali nuhu karya yake wllh Kai kayi mun gani
@AmaniwarriboyAmaniwarriboy
@AmaniwarriboyAmaniwarriboy 9 ай бұрын
Gaskiya Kai sarkine wallahi in sha allah
@muzagayatv943
@muzagayatv943 9 ай бұрын
Mai gida Allah ya rabaka da sharrin masu sharri albarkacin fiyeyyen halitta S A W amin
@AbubakarSalisu-qw8pw
@AbubakarSalisu-qw8pw 9 ай бұрын
Allah sarki rayuwa Kenan kayi musu Rana Sukumar sun sakamaka dare akawai Allah zango
@hajaraadamu6922
@hajaraadamu6922 9 ай бұрын
Allah sarki babana A Zango bawan allah mutumin kirki Allah natare dakai
@NanaShettima-xf9by
@NanaShettima-xf9by 9 ай бұрын
Allah yareka da shari masu sharri❤❤duniya kena kayi hakuri😢 Allah yabawa mahaifiyarka lafiya da nisan kwana masu albarka tare da kai bakin daya❤❤❤❤
@hussainisulyman3065
@hussainisulyman3065 9 ай бұрын
I’ve never like zango before but by listening to this voice note wallahi naji ina kaunar ka I don Allah…. Allah kuma ya kara kareka daga sharrin mutum da Aljan
@sadiqatiku536
@sadiqatiku536 9 ай бұрын
Likewise, I had never liked him before, but ever since I listened to his part and other so-called Kannywood, I realised there were just envy him simply because he is the chosen one. Please keep it up. May Allah guide and protect you from everyworthy blame eyes. Allah ya kara daukaka Adam.
@FiddausiAbdurrashid
@FiddausiAbdurrashid 9 ай бұрын
Allah sarki zango Allah Yana tare dakai mudai munayin ka har abada❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@mahamadoumahamane6878
@mahamadoumahamane6878 9 ай бұрын
❤❤❤❤❤
@HabilaHamza
@HabilaHamza 4 ай бұрын
Moi je suis ton fane depuis Bénin Cotonou c'est la vie icha Allah tout va partir ❤❤
@AnassiHarouna
@AnassiHarouna 9 ай бұрын
Prince of present time one man with one thousand men experience. Allah ya tsareka daga sharrin mutum da aljen! Allah Madaukakin Sarki ya rufa assiri duniya da lahira!
@HabilaHamza
@HabilaHamza 4 ай бұрын
A Adam a zongo ni masoyi ka né da ga Bénin (Cotonou)comi ze dedeta icha Allah
@BabaSadeeq-fs7uv
@BabaSadeeq-fs7uv 9 ай бұрын
Adamu Inama fatan Allah yasa kagama da duniya lpy Allah yarabaka sharrin makiya nakusa da nanesa Allah yadau kaka sai dai suma hakuri zangoo
@Science-y8z
@Science-y8z 6 ай бұрын
Adam a Zango kayidaidai❤
@AishaShehu-hj2vr
@AishaShehu-hj2vr 9 ай бұрын
Zango nada zuciya mai kyau Allah yaqara ma daukaka yasa kagama da duniya lafiya
@Slmkhan25
@Slmkhan25 9 ай бұрын
Gaskiya naji dadin wanna bayanin naka ogah Allah ya kyauta
@kursiyyashuaibu3633
@kursiyyashuaibu3633 9 ай бұрын
Welldone zango ,Allah yana tare da kai
@gamboibrahim6726
@gamboibrahim6726 9 ай бұрын
ماشاء الله تبارك الله ❤كلام جميل والله صح ادم ربي يحفظك اللهمَّ بلغنا 🇳🇪🇳🇪
@BabaSadeeq-fs7uv
@BabaSadeeq-fs7uv 9 ай бұрын
Mufa yan kallo munsan baka da laipi kakwantar da hankalinka hassadarsu takice agareka adamu wllh yanxu kake Kara masoya aduniya ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤Allah yakarawa mahaifiyarka lapiya da nisan kwana mai Al,barka zangoo kaima Inama addu,a Allah yasa kagama da duniya lpiya Adam a zangooo from masoyinka B sadeeq azare❤❤❤
@ISAHAABDALLAH
@ISAHAABDALLAH 9 ай бұрын
😢Allah sarki bawan Allah duk kannin abubuwan da zuka maka bai dace ba amma Allah yana gani kuma zai saka maka insha Allahu albarka cin Annabi Muhammad S.A.W
@SanoussiOfficiel-xm8ey
@SanoussiOfficiel-xm8ey 9 ай бұрын
Wlh ni adam zango har kaban tausayi sabida hasadar da ake maka ubangiji allah ya baka hakuri jurewa ameen ameen ❤❤❤
@aminumusa6295
@aminumusa6295 9 ай бұрын
Gaskiya Adam A Zango. Ubangiji Allah yaka rawa rayuwarka albarka. Wlh hakane. Mutane sunfi cutar da masu taimakonsu. Rayuwar mu kenan a yanzu. Kaci gaba da hakuri. Kuma kaci gaba da taimakon jama'a. Muna addua Allah yakarbi dukkan ayyuka na alkhairi da kayi da kuma wanda kake kanyi. Allah yasa kagama da duniya Lafiya. Ameen Ya Rahman.
@ousseiniissoufouahmed2901
@ousseiniissoufouahmed2901 9 ай бұрын
Adamou allah yadoraka akan makiya amine ya hayyu ya qayyum 🇳🇪
@AbbdusalamIdriss
@AbbdusalamIdriss 9 ай бұрын
Allah sarki Adam wllh da dan nageria ne ni dase nazama yaranka wllh kayi hakuri kawai
@Mallambashirmangaf
@Mallambashirmangaf 9 ай бұрын
Mallam bashir mangafi musawa Katsina Masha allah kuyi hakuri da damuwa Wanda kaiwa Rana watarana yayi Maka butulci ba abin mamaki bane yin Haka akasar Hausa 😢😢😢😮😮😮😮😮😮
@officialaktv1766
@officialaktv1766 9 ай бұрын
Allah sarki bawan Allah karkaji komai kayi hakuri Allah yanatare dakai 🙏
@Djzaki503
@Djzaki503 9 ай бұрын
Gaskiya oga muna badahakuri domin allah ma natarè da masuhakuri Allah ya iyamuna oga sai kayi ni naka dj zaki fatan alkairi
@majahofficial8159
@majahofficial8159 9 ай бұрын
Mudai anamu fahimtarmu shine adam a zango gaskia munayinsa sosai sosai Allah ubangiji yakara daukaka. Single with God is majority zango the sky is ur beginning insha Alh.
@YusufAuwalaytz
@YusufAuwalaytz 9 ай бұрын
Your the best Adam zango
@AuwaluSule-yu6zc
@AuwaluSule-yu6zc 9 ай бұрын
Gaskiya kayi hakuri Allah ya kyauta
@mubarakadamtruckdriver4329
@mubarakadamtruckdriver4329 9 ай бұрын
Zango Allah ya kara kusanci da ma'aki (SAW)❤
@jibrinharuna4807
@jibrinharuna4807 9 ай бұрын
Adam A zango Wallahi U are different with some peanut an u have a good heart ❤️ ah swear may Almighty guide you an protect you from fake people an your real fans one love from your faithfully Jibson....
@FannaMaidugu-en4mh
@FannaMaidugu-en4mh 9 ай бұрын
Allah sarki Allah yashigema GABA yayanmu maganin kukanmu
@YarMamata
@YarMamata 8 ай бұрын
Kaima acikin maganarka akoy gara domin rayuwar mutun awajan Allah take bawai wajan wani mutunba
@7464mamanfatima
@7464mamanfatima 9 ай бұрын
Allah sarki 😢😢😢😢😢
@HannatuGarbaLere
@HannatuGarbaLere 9 ай бұрын
Adamu zango kasamu abunda zaka samu.Allah yawa rayu albarka. Ka koma wurin Daurawa kuyita daawa.yafi maka.Allah yayi jagora.Aljanah ya rage.Kasamu duniya Alhamdulillah .ka hakura da maida martani.Allah na bayan mai gaskiya
@FiddauseeyUsman
@FiddauseeyUsman 9 ай бұрын
Allah ya kareka ya Kara daukaka.
@yousoufAmani
@yousoufAmani 9 ай бұрын
Malam Zango ba a ransuwa da kowa sai Allah subhanahu wa taallah
@IyaMoumini
@IyaMoumini 9 ай бұрын
Gaskiya né Allah ye saka da alheri
@sileymanehamza2244
@sileymanehamza2244 9 ай бұрын
Karkada mu dan agtan Duniya ne kasani mu yan TAHOUA tsa ka ninmu da kai Qauna ce zallar tah ❣️ 🥰 💯 barsukawaii ma hassada ne kuma Mun san haka Allah ya kare muna kai zango yarima ba wallahi Kaine Kaniwud ❤duk inda suka chiga wallahi sunan ka hasken fuskar su kai ne kahaska su kuma Duniya tasan da hakan sa Ah dai ❤🎉🎉zango kaci Dubu sai ceto❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@MaryamIbrahim-fs3xe
@MaryamIbrahim-fs3xe 9 ай бұрын
Dan Allah ka share su duka, kai daya ma ka ishe mu… ba dole sai da su zakayi film mu kalla ba… mu koh yaya ne muna sonka.🙌🔥
@HabilaHamza
@HabilaHamza 4 ай бұрын
Moi je suis ton fane depuis Bénin Cotonou c'est la vie icha Allah tout va partir
@saniahmedaja9075
@saniahmedaja9075 9 ай бұрын
Allah ya fi su A Zango, My boss
@brunodegbe6936
@brunodegbe6936 9 ай бұрын
Adam a zango don Allah kayi hakuri ❤❤❤❤❤
@Ahmadmdtv1
@Ahmadmdtv1 9 ай бұрын
Wallahi baba kafi quality
@Usmansamara
@Usmansamara 9 ай бұрын
Allah sarki rayuwa ke Nan
@tjcomedytv
@tjcomedytv 9 ай бұрын
Ni yaron ka ne a Ghana❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@AishaSabo-ky7qk
@AishaSabo-ky7qk 9 ай бұрын
Allah yakarama hakuri da juriya.my yaya
@EissakaEissaka
@EissakaEissaka 9 ай бұрын
Zango.ailovyu.❤❤❤❤❤allha.de nataradakai.wallahi
@abdallahaAbdallah-o8m
@abdallahaAbdallah-o8m 9 ай бұрын
Kafisu kacinada hakuri haka rayuwa take tijani asase mabaracine dagaganin Allah ma❤
@Mcbagiokdtv
@Mcbagiokdtv 9 ай бұрын
Shiruma maganane zakina kht Dan garimmu you are my best in Hausa films
@abdullahikasimu9467
@abdullahikasimu9467 9 ай бұрын
Assalamualaiki warahamatullah wabarakatuh Adam idan bazaka damu ba, zan dan baka shawara. Da farko dai kayarda kai Musulmi ne Na biyu kazama mai juriya da hakuri. Domin Allah Subhanahu yake fadin cewa, ba zai barmu haka ba sai ya jarrabemu. Toh ka daika wanna shine jarrabawarka, domin shi qaddara babu inda baya kai mutu ko kuma yayi dashi. A karshe ka zama mai yafiya ka kuma bar sauran wa Allah mahallici. Na gode Ka huta lfy
@MasudAbdulaziz
@MasudAbdulaziz 9 ай бұрын
Allah yacigaba da daukaka ka Duniyah asanka ako Ina 🙏 Sarki inshallahu baxaka Wulakanta ba har abada ✊...Haka zasuganka Haka Dole zasu barka
@Salissouibrahimroufaida
@Salissouibrahimroufaida 9 ай бұрын
Gaskiyane adam zango ❤❤kayi hakori❤darayuwa❤babuwanda sai samu cegaba face sai yasamu mahasada❤❤allah yatai makeka❤amien❤
@SumayyahMahmud
@SumayyahMahmud 9 ай бұрын
Kayi hakuri Allah ya baka lada Allah ya daukakaka. Amin ya rabbi❤️
@YakubuExcellency-xd4po
@YakubuExcellency-xd4po 9 ай бұрын
Adam. Dan Allah kayii hakuri kasan du Wanda Allah yayiwa daukaka Saiya samii makiya
@idrisabdullahi8644
@idrisabdullahi8644 9 ай бұрын
Allah ya Kara maka lfy da daukaka Adam A.Zanzo Muna tare da kai dari bisa 💯
@ILLORasta
@ILLORasta 9 ай бұрын
Allah ya karman hakur da jama'a haka rayuwa take se hakuri 👌🇳🇪👈🇳🇬👉🇱🇾👍
@NassaraAboubacar-xp5fb
@NassaraAboubacar-xp5fb 9 ай бұрын
Gaskiya Zango kanada babba zuciya ,Ashe duk inda aka gan ka kayi magana wallahi Kaye kakeda gaskiya
@fatimaabubakar5129
@fatimaabubakar5129 9 ай бұрын
Allah yayi mafitar da bamai,iya yima in ba Allah ba,Adam Allah natare da kai
@FatimaHussne
@FatimaHussne 9 ай бұрын
Ikon allah sai shi kana da masoya kana da makiya allah yasa muyi kyakyawan karshe
@iddizango6419
@iddizango6419 9 ай бұрын
Allah yaa baka hankure Name 🙏🏽🙏🏽🙏🏽
@abdulkareemumar5050
@abdulkareemumar5050 9 ай бұрын
Allah sarki Adamu Sai hkr
@shazalialibaba5867
@shazalialibaba5867 9 ай бұрын
I have never like A Zango the way I do wlh, In Shaa Allah I would always pray for you for better future...Keep it up I respect you
@S.HabeebsCakeandMore
@S.HabeebsCakeandMore 9 ай бұрын
Allah yashigemana gaba yaymana jagora.
@FatimaHusaini-qc7qb
@FatimaHusaini-qc7qb 9 ай бұрын
Gaskiyane.adamu.mutumin.kirkine. saboda.bazan.taba.manta.alkairinda.yaminiba...amatsayina....na masoyi yarsa....❤❤❤.
@maryamabubakar4375
@maryamabubakar4375 9 ай бұрын
ubangiji Allah ya qara daukaka yasa yafisu kai adiline gaskiya, dama mutum me hakuri balle ma ace baya magana se aita daukanshi marar gaskiya Allah yaci gaba da zama jagoranka akota ina Ameen Ya Rabbi.
@djamilmuhammad7312
@djamilmuhammad7312 9 ай бұрын
Adam Azango Habibi 💜 Karka damu har yanzu muna tare dakai har abada
@zainabjubril8711
@zainabjubril8711 9 ай бұрын
Kadena damun kanka akansu zango Allah yana tare dakai da kariyarsa gareka da zuriarka alfarmar Annabi Muhammadu SAWW 🤲🏻 kabarsu sitayi sugaji en wahala
@hamzagarbamoctar1977
@hamzagarbamoctar1977 9 ай бұрын
Zango babana ne kai wallahi Nidai da kayi hakan kareshi Kayi daidai
@AbdullahiManzo
@AbdullahiManzo 9 ай бұрын
Ni Fah Banga Laifin Adam A Zango Ba Yana Da Gaskiya❤
@AlhBubaGiade
@AlhBubaGiade 9 ай бұрын
Ma Sha Allah. Allah Ya shiga lamuran ka Adamu.🙏
@Khadijasarakitv
@Khadijasarakitv 9 ай бұрын
👍❤️🔥 Wannan gaskiyane
@UmarufaruAbdulazizu
@UmarufaruAbdulazizu 9 ай бұрын
Zango dan Allah ayi hakori😢🙏🙏🙏👏👏👏
@AdamuDau
@AdamuDau 9 ай бұрын
A Zango Allah yakarama lfy da nisan kwana da basira mai anmfani zango
@AAJAAFARMAKERA
@AAJAAFARMAKERA 9 ай бұрын
Gaskiya ne Adam a zango kana da imani wlh kuma kana da zuciya mai kyau Allah ta'alah ya da fa maka duniya da lahira amin 🤲
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 9 ай бұрын
Imani 🤣 🤣 🤣 🤣
@sumailamandiya14
@sumailamandiya14 9 ай бұрын
ALLAH YA KARAMA HANKURI PRINCE ZANGO
@NanaRabiya
@NanaRabiya 9 ай бұрын
Allah ya na tarada Kai Adam a Zango Rabi da makiya mu masu kallo muna kaunarka
@Dangayawa
@Dangayawa 9 ай бұрын
Wllh zango kafisu Allah yakara kareka❤❤
GARWASHI SEASON 2, EPISODE 10 (ORIGINAL MOVIE).
1:26:57
UK ENTERTAINMENT
Рет қаралды 119 М.
P.609: CIGABAN ABUN DA YAN KANNYWOOD SUKE FADA BAYAN ADAM ZANGO YA YA TON SIRRI (P2)
18:09
Enceinte et en Bazard: Les Chroniques du Nettoyage ! 🚽✨
00:21
Two More French
Рет қаралды 42 МЛН
Сестра обхитрила!
00:17
Victoria Portfolio
Рет қаралды 958 М.
P.602: ABUN DA JARUMI ADAM A ZANGO YA BAYYANA KENAN DA AKE GANIN YA YI TONE - TONE
22:41
40 Qiso┇40 Qiso Ee Ygu Saameynta Badan 2023ᴴᴰ┇► Sheekh Musdhafa Xaji Ismaciil
3:26:03
Mahangar Zamani tare da Adam A Zango kan rayuwarsa
26:50
BBC News Hausa
Рет қаралды 120 М.