P.602: ABUN DA JARUMI ADAM A ZANGO YA BAYYANA KENAN DA AKE GANIN YA YI TONE - TONE

  Рет қаралды 74,583

FAHAD MAI TATA NEWS UPDATE

FAHAD MAI TATA NEWS UPDATE

2 ай бұрын

Пікірлер: 247
@ayubamailafiya8783
@ayubamailafiya8783 Ай бұрын
What sweet me here is that not because I'm your fan's, is because I never believe all this things even, do you never came out and talk, first I never see you even for once but watching your movie is what gives me joy, what I will say to you is that continue with what you are doing, man can not rewards you is all God that will reword you keep going we are still enjoying you , even I never see you in my life you will still be my best in the movie
@HNE.
@HNE. Ай бұрын
He is just telling the truth about what is going on in his industry. I hope they all use this opportunity to amend their problems
@bellokabir8269
@bellokabir8269 Ай бұрын
Ka qelesu ka komama Allah da masoyinka annabi muhammadu SAW. Sun isheka rayuwa duniya da lahira.
@user-fu3pr7kz5w
@user-fu3pr7kz5w Ай бұрын
Allah sarki kaqara haquri Allah yana tare da masu haquri kowa da irin nashi qaddaran Ubangiji ya bamu ikon cinye jaraba wanmu😢Amiin
@RabiZailani
@RabiZailani 2 ай бұрын
Gaskiya yanzu Babu me iyawa mutane saidai Allah ya kareka.
@DonD-im1un
@DonD-im1un Ай бұрын
Gaskiya Basu Maka adalci ba . Annabi Muhammad s a w yace kabar duk abinda baishafeka ba
@UmmuAhmad-gl7gs
@UmmuAhmad-gl7gs Ай бұрын
Allah ya Kara maka hakuri da juri, shawara ta shine idan da Hali pls ka hakuri da sana'ar film
@Shamsushafiuhamza
@Shamsushafiuhamza Ай бұрын
❤❤❤❤munasanka ahaka Mai gida kayi hakuri daukaka take karka Basu guri kabari bakin chiki yakashesu kafin karfinsu da yaddar Allah ❤❤❤❤
@yakubutilde809
@yakubutilde809 2 ай бұрын
ALLAH Sarki duniya kenan,A Koma ga ALLAH kawai shine mafita.
@user-dn6eb5tj9m
@user-dn6eb5tj9m Ай бұрын
0:22
@user-wg9ef8or9o
@user-wg9ef8or9o Ай бұрын
Allah sarki masoyina 😢 yi hakuri allah yena tare dai ! From Égypte 🇪🇬
@lailahsuleiman8579
@lailahsuleiman8579 Ай бұрын
Allah sarki Adam A. Zango. I believe you have a good heart. Unfortunately, this is life! Allah yana son ka, shi yasa ya jarabce ka. Ina fatan Allah yasa wannan jarabawar ta zame maka alkhairi. Allah ya baka ikon cin wannan jarabawar
@AishatuAdamuSabo
@AishatuAdamuSabo Ай бұрын
Allah sarki babana Allah yakareka daga sharrin dukkanin halitta
@HauwauMuhammad-ib2ro
@HauwauMuhammad-ib2ro Ай бұрын
Allah yakareka dasharrin makiya ameeen ya allah
@user-pg7iv3tt8x
@user-pg7iv3tt8x Ай бұрын
Allah Sarki rayuwa kenan Allah yafi mutun 😢 kuma Allah yana tare da Mai gaskiya 😔
@BalaUmar-by2qg
@BalaUmar-by2qg Ай бұрын
Zango is a wise legend
@AdamMusa-sz3ql
@AdamMusa-sz3ql Ай бұрын
Allah Yana tare da Mai gaskiya. Don't worry
@user-tg7dx2yk9f
@user-tg7dx2yk9f Ай бұрын
Allah sarki adam wlh na tausayama Allah yayimaka zabi mafi Alkairi
@faisalumar2114
@faisalumar2114 Ай бұрын
Kai kai wlh tallahi A zango bansan kahadu ba kana magana ta ilimi da tunani ba sai yau. Nafahimce ka sosai even though kowama zai fahimceka. U are just gud A Zango i dey wit u. Infact the important part shine kamasan ansar da wasu zasu fadi kafin kayi maganar amma kayi maganinsu.
@reshmaa2379
@reshmaa2379 Ай бұрын
Adamu. Ka dubi girman Allah da mutumcin da/'ya da ke tsakanin ku ka bar wannan zancen. 'ya'yan ku bazasu ji dadi ba.they'll be at the recieving end. Take ❤
@musbahumuhammad8006
@musbahumuhammad8006 Ай бұрын
Allah ya Saka ma..
@SmilingBoardGame-te7nd
@SmilingBoardGame-te7nd Ай бұрын
Unbelieves a god can never let you down believe say your god love you even for Bible even Quran
@user-ry5bd3ob1x
@user-ry5bd3ob1x Ай бұрын
Allah sarki A Zango 😢😢😢😢❤❤
@user-dh2dk4lo6w
@user-dh2dk4lo6w Ай бұрын
May God bless
@ayoubanalilo2483
@ayoubanalilo2483 2 ай бұрын
ALLAH YA KAREKA KA ADAMOU ZANGO ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@user-ry5bd3ob1x
@user-ry5bd3ob1x Ай бұрын
Allah sarki A Zango ❤❤❤❤❤❤
@user-dh2dk4lo6w
@user-dh2dk4lo6w Ай бұрын
Give all to God ❤❤❤
@abubakarsani1033
@abubakarsani1033 23 күн бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭 Gaskiya na tausaya maka...... Kuma Wlh ba su kyauta baa.. Allah ya kara baka hakuriii. Allah ya SAMU cika da Imani..
@user-ni8pt7us8i
@user-ni8pt7us8i Ай бұрын
Allah yasa mudace
@dahirumuhammad8998
@dahirumuhammad8998 Ай бұрын
Kadanma kagani ai bin Allah shine maganin wayyo Allah
@BilkisYahya-fl6wn
@BilkisYahya-fl6wn Ай бұрын
Be patience sir,may Allah protect you more ❤ you are a star ⭐ star is Always a star ✨
@umarmuhammedinoma6402
@umarmuhammedinoma6402 Ай бұрын
Allah ya kareka Mai gidana badai tasuba saita allah insha allahu
@mamansharifa1725
@mamansharifa1725 Ай бұрын
Allah sarki adamu kayi hakuri Allah shine ze biyaka in Sha Allahu
@aboubakarabdoulkarimou-le2mj
@aboubakarabdoulkarimou-le2mj Ай бұрын
Allah ya kyauta
@maryammusa2520
@maryammusa2520 Ай бұрын
Dan Allah kayi shiru ka daina magana ka barsu da Allah.
@AdamIdris-oc4eh
@AdamIdris-oc4eh Ай бұрын
Allah sarki princes
@ManiroiAichatou
@ManiroiAichatou Ай бұрын
السلام عليكم ورحمة الله و بركاته shawara kabar neman yardar mutane kanemi yrdal Allah kuma kada kaji tsoron zargin me zargi dan bachi zaimaka hisabiba dama Aichi dan adam butulune daidaya sukasan halaccin Allah Yamana jagoranci
@naseerkaura2270
@naseerkaura2270 Ай бұрын
Allah sarki naji dadin maganarka kafadi gaskiya ubangiji Allah yayi maka sakayya Allah yaqarama daukaka hassada gamai rabo takiche
@muhdkabeer674
@muhdkabeer674 Ай бұрын
Mai gaskiya yana tare da allah. Allah yasa mudache. Allah ya ganar damu.
@hajiahajara9624
@hajiahajara9624 Ай бұрын
Hmmmm father of nations, walahi we Ghanaian we love you no matter what, may almighty Allah bless you ok,forget about it
@SmilingBoardGame-te7nd
@SmilingBoardGame-te7nd Ай бұрын
Even Bible and crying Quran she say any temptation will soon be perfect
@Ibrahimyahaya-et1ov
@Ibrahimyahaya-et1ov Ай бұрын
Allah sawake
@AishatuAdamuAbdullahi-zr5qv
@AishatuAdamuAbdullahi-zr5qv Ай бұрын
Kuyihakuri akoi tsayiwarhisabi Allah zaisakamaka
@Habibamuhammed-rv2fg
@Habibamuhammed-rv2fg Ай бұрын
Big day kayi hakuri daukakace zata zomaka mu masoyan kane na har abada rabu dasu
@SaleyMouhamed-bj1hz
@SaleyMouhamed-bj1hz Ай бұрын
Adam Zango que dieu te protège longue vie vraiment vraiment je suis désolé la patience que dieu t'a donné il faut être patient c'est❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉
@user-uc6cb2uq3s
@user-uc6cb2uq3s Ай бұрын
Allah ya kareka ahmiine
@abdoulmadjidmamanerabiouat8571
@abdoulmadjidmamanerabiouat8571 Ай бұрын
Allah ya baka hankuri ogga Zango. Hassada takitché, in bayi ma bâ bazaka kané kana taché ba
@SumayyaIbrahim-yz6rc
@SumayyaIbrahim-yz6rc Ай бұрын
Allah yakara daukaka Adam wlh tunda nasanka har yau ina sonka dunda kayimin kuma nasani saidaini ba a Kannywood nake ba naka masoyinka Ibrahim Adamu Mohammed Tsorobabu
@user-gz4kf1cy2i
@user-gz4kf1cy2i Ай бұрын
Allah yatayaruko nw
@musbahuabdu
@musbahuabdu Ай бұрын
Allah ya shige ma gaba haka rayuwata zango.sai hakuri
@user-dh2dk4lo6w
@user-dh2dk4lo6w Ай бұрын
Pls kabarsu da Allah
@adamumusa-nx4yb
@adamumusa-nx4yb Ай бұрын
Sarki Allah ya gara ma hakuri kafi garfisu we love you ❤❤❤❤
@ConfusedBoxer-bx5uo
@ConfusedBoxer-bx5uo 2 ай бұрын
Mounama aduà allah yakareka kareka da cheri mouhasada
@hassanahmadu914
@hassanahmadu914 Ай бұрын
Mal Adam Zango ka kara hakuri dama kai mai hakurini. Duk wanda Allah ya bashi daukaka sai ya samu mahasada domin sai ansamu wadanda suke bakin cikin da daukakan da Allah ya ba bawanshi. Wannan daukakan daka samu baiwace da ga Alllah, kuma duk wanda Allah ya bashi irin wannan baiwar dolene sai ya samu kalubale daga wadan nan yan bakin cikin. Keep on the good work you've been doing to humanity and don't be discourage,please.
@mahamanfatima320
@mahamanfatima320 Ай бұрын
Allah sa mu dace 🙏🏻
@NafsinMusa
@NafsinMusa Ай бұрын
Allah yakeka maigida sunki Allah yaso
@user-hm2pp3ed2m
@user-hm2pp3ed2m Ай бұрын
Kaihakuri oga❤❤❤
@A-amin_Genle
@A-amin_Genle Ай бұрын
😢 Allah yabaka hakuri
@maryamabubakar4375
@maryamabubakar4375 Ай бұрын
Allah sarki ina maka fatan alkhairi Allah yasa kayi dominshi, kuma ya amsa maka idan yamaka wannan kayi nasara, Allah ya kareka yaqara saukaka akan makiyanka.
@hamzagarbamoctar1977
@hamzagarbamoctar1977 2 ай бұрын
Kayi hakuri baba adamu Kabar su da Allah kawai Duk wanda ya kika Allah ya tona mashi asiri
@HalimaBoukari-le7yy
@HalimaBoukari-le7yy Ай бұрын
Adamou ta allah ba tasou ba mou n'a tarei da kei❤
@teemahabdulssalam6020
@teemahabdulssalam6020 2 ай бұрын
Gaskiyane wlhy daman sai abu yasameka kana gane masoyanka da makiyanka
@issoufousamira6860
@issoufousamira6860 Ай бұрын
Soyez toujours heureux et fière d avoir des enemines parsque plus ils te haient plus dieu t Ouvre les portes du réussite alors rand gloire à Allah le tout miséricordieux...la patience est un chemin d or.
@ShabaShaba-ev6gu
@ShabaShaba-ev6gu Ай бұрын
Allah sarki Adam Allah Yana tare dakai
@Maryamadammnaufal
@Maryamadammnaufal 2 ай бұрын
Allah sarki sahabi nakwana 9ko zangoo
@moussaeladjmamoud1638
@moussaeladjmamoud1638 Ай бұрын
Courage Zango
@user-xd7qe6es5w
@user-xd7qe6es5w 2 ай бұрын
انصاري معلش معلش معلش معلش ربي يعطيك صبرا جميلا ما شاء الله عليك تبارك الله
@Fateey
@Fateey Ай бұрын
Allah yakawo mana sauki😢
@SaaduMuhammad-hn9bm
@SaaduMuhammad-hn9bm Ай бұрын
Salm ina aka shawara inzakai aure kaauri wanda bakiɗaya ko Film ina maka fatan alheri
@user-fg3xf3fb9l
@user-fg3xf3fb9l Ай бұрын
Pls give everything to Allah Allah will judge for u
@hassandangani7287
@hassandangani7287 2 ай бұрын
Gaskiyane muyankallo munyihakuri
@hassandangani7287
@hassandangani7287 2 ай бұрын
Allah zaikarika adamu karkadamu dawannan shimaikiyi ba aimasa wganinta
@user-qj7tw3qf5r
@user-qj7tw3qf5r Ай бұрын
Kace Hasbunallahuwaniimal wakil
@MoussamoussaMouss
@MoussamoussaMouss 2 ай бұрын
Allah ya reka
@areyousha
@areyousha Ай бұрын
Allah qarama saquri
@SaratuAbdullahi-di2oy
@SaratuAbdullahi-di2oy Ай бұрын
Dan allah kayi hakuri nidai wlh koayaya kake wlh inasonka Banda yanda zanyine insameka Amman wlh Ina sonka so nasakani da allah sannan zancemaka allah ya sama lamarinka albarka ya rayamaka yayarka daga karshe Kuma Ina SONKA lLOVE my love ❤❤❤❤
@zubaidahsalihu6211
@zubaidahsalihu6211 Ай бұрын
Kai duniya Kai Daman ba Dan su kayi ba sai Dan Allah to kabarsu da halin su Kai kagama ai tunda kabi mahaifiyar ka to ka gode ma Allah
@kadidiilya9664
@kadidiilya9664 Ай бұрын
😭😭😭😭😭😭 Allah sarki
@mahamadoumansourbatoditv6278
@mahamadoumansourbatoditv6278 2 ай бұрын
Allah ya kareka
@Murtaladangata473
@Murtaladangata473 Ай бұрын
Allah Sarki mai gd Allah yakara azaka samansu makiyanka 🤲🤲
@AbdalbastHabib-ij6ky
@AbdalbastHabib-ij6ky 2 ай бұрын
Allahu Akbar
@ZainabMusaYakubu
@ZainabMusaYakubu Ай бұрын
Allah ya saka maka kacigaba da addua Allah Yana bayan gaskiya
@sanidanmamazxzdsani5662
@sanidanmamazxzdsani5662 2 ай бұрын
Allah ya taimakeka adam zango Allah ya kareka da sharrin masharranta
@totaritvshow8514
@totaritvshow8514 Ай бұрын
Allah SARKI Zango wlh har yabani tausai
@HabouLawani
@HabouLawani 2 ай бұрын
Babu ay iy yu mutane sai Allah.kay hankuri🙏🙏
@moustafhamahamadou351
@moustafhamahamadou351 Ай бұрын
❤❤❤❤
@abdulhafizmusainuwa2846
@abdulhafizmusainuwa2846 Ай бұрын
Allah yaqara, ai maganinka kenan.
@LAWALI-if9vu
@LAWALI-if9vu Ай бұрын
karike gaskiyaka KOMIDALOKACI ALLAH YA NATAREDAGAI 👈🤲🤲🤲☝️
@user-ey6kw7xe3h
@user-ey6kw7xe3h Ай бұрын
Allah ya tsayamaka adamu
@AdamIdris-oc4eh
@AdamIdris-oc4eh Ай бұрын
Kayi hakuri kaji loqacine bakomai wllh
@yfreetv752
@yfreetv752 2 ай бұрын
Allah sarki Allah kareka xango
@Salissouibrahimroufaida
@Salissouibrahimroufaida Ай бұрын
Wannan gaskiyane adam
@HaniBaby-jm4yr
@HaniBaby-jm4yr Ай бұрын
Yihakuri my komaizaiyuce
@aminumuhammed5618
@aminumuhammed5618 2 ай бұрын
Zango ban sanka ba, ban taba ganinka ba. Amma ina baka shawarar ka dena damuwar kankan akan shaanin mutane kuma karka saka kome ya kasance damuwa a zuciyar ka akan mutane. A dole ko wace daukaka akwai hassada da kiyayya, amma idan ka saka rayuwarka cewa Allah shine Allah kuma kai bawa ne mai neman tsarin Sa daga shairrin duk makiya da mahassada. Ka yarda da Allah kana tare dashi, karka ji tsoron kowa sai shi Allah. Ka sa hankuri da jimriya sai hankalinka ya kwanta kuma kaci gaba da addu'a
@kamiludardau4641
@kamiludardau4641 2 ай бұрын
Adamu Allah ya kareka albarkacin nabiyyurrahamati SAW
@user-ro3gh7xp3w
@user-ro3gh7xp3w Ай бұрын
Allah yakarama lfy Mei gida
@iliyasubala9982
@iliyasubala9982 Ай бұрын
Allah natare da maigaskiya
@adamuusman1032
@adamuusman1032 Ай бұрын
Ka barsu da Allah
@user-oc2et6xw3i
@user-oc2et6xw3i Ай бұрын
Amma ay inday Dan Allah kayi baykamata ka bayyanaba Allah yana madakata
@SaleyMouhamed-bj1hz
@SaleyMouhamed-bj1hz Ай бұрын
Il faut te patienter seulement ce qui est fait c'est déjà fait donc la patience avant tout
@SadiyaAbdullaha
@SadiyaAbdullaha Ай бұрын
Allah sarki a zango daukakace kayi hakuri dau
P.613: A ZANGO YA MAYARWA DA ASASE MARTANI DA YA CE "ZANGO DA KANSA YA KORI ABOKAN SA"
15:13
He tried to save his parking spot, instant karma
00:28
Zach King
Рет қаралды 23 МЛН
Each found a feeling.#Short #Officer Rabbit #angel
00:17
兔子警官
Рет қаралды 6 МЛН
MARTANIN ADAM A. ZANGO ZUWA GA TIJJANI ASASE
14:46
Adam A. Zango Official
Рет қаралды 107 М.
Martanin Ali Jita kan Maganar Adam Zango  na cewa ya taimake su
2:46
ANOO XIDHAN NINKAYGII LA IGA FURAY SI QASABA WAY I XANUUJIYEEN
34:58
P.609: CIGABAN ABUN DA YAN KANNYWOOD SUKE FADA BAYAN ADAM ZANGO YA YA TON SIRRI (P2)
18:09