Wallahi Malam zaka iske matan aure tana ikrarin aini ina tare da mijin wance ko kaji matan aure na lissafin mazajen da take tare dasu. Wallahi mu mutanan wannan zamanin sai dai neman shiriya . Alllah yakara tsare mana Imaninmu da addininmu da mutuncinmu.
@babangidadunis16762 жыл бұрын
Gaskiyane mallam wlh masu magani sune masu yada alfasha sosai Allah yakara basira 👍
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
amin
@aminamusa4660 Жыл бұрын
Kortance wai inji Malam hahahaaha gaskiyane Allah ya shiryamana zuri a amen 🙏
@usmsydds17052 жыл бұрын
In kukace wai masu aure kawai wlh mamaki kuke bani, fadar hakanma yafi zugaa maras auren su saurara. Kawai in zaku fadi magana kusan wacce ta dace da kowa ya saurara, Allah Ya sa mu dace.
@jamilajamila395 Жыл бұрын
Wallahi wan nan gaskiya KUKA fada malam allah YA sakamuku da alkhairi allah KUMA YA kyara halayen mu mata
@mustomusto892 жыл бұрын
مشاء لله بارك ا لله فيك يا اخي
@fatimausman8112 жыл бұрын
Wlh masu tallan nankam suna bada gudummawa sun.iya zuba karya inkabiye musu shikenan Allah ya shiryemu baki daya komawa ga Allah shine mafita Allah yasa mudace duniya da lahira
@adamabdullahi91172 жыл бұрын
First view Alhamdulillah from India 🇹🇯
@nawasmuhammed48872 жыл бұрын
MashaAllah Nigerian India
@adamabdullahi91172 жыл бұрын
@@nawasmuhammed4887 , mekake nufi bawan Allah, karya nayi kenan ko me
@nawasmuhammed48872 жыл бұрын
@@adamabdullahi9117 no ba ina nufin kayi karya ba, ina nufin asali kai dan nigeria ne amma yanzu kazama dan India
@adamabdullahi91172 жыл бұрын
@@nawasmuhammed4887 , ooh okay Allah sarki bakomai
@musamohammed28512 жыл бұрын
وعليكم السلام ورحمة الله وبركاته ما شاء الله,,,وجزاكم الله بخير الجزاء and I most download this video and keep it because it is more important and benefit to me and others people and in sha Allah I will try to use this expression when I get marriage 👍👍👍
@issagabassa70492 жыл бұрын
السلام عليكم ورحمةالله وبركاته صباح الخير
@balqeeeestaannabisaw.5204 Жыл бұрын
Allah yasaka muku da alkairi 🤲🤲🤲
@abdumkarim7779 Жыл бұрын
Kai naji dadi da bansan komi ba ya allah yasa mudace
@امكوثرامكوثر-ك5ظ2 жыл бұрын
Wannan gaskiya ne malam allah yasaka da alkhairi allah yasa mudace amin
@_-Fatima2 жыл бұрын
Hakkun Malumanmu kunyi gaskiya fitsaran yayi yawa shiyasa yanzun zaka iske matan aure sunan suna handaman mazan wasu mata. Akasari yanzun zaka iske matan aure sunjefa ma wasu matan rashin zaman lafiya tsakaninsu da mazajensu. Allah ya ganar damu Allah ya kara shiryar damu hanya madaidaiciya. Malam muna godiya Jzk khairan.
@souleymanefounkoye21102 жыл бұрын
Asheik.abu.aisha.Allah ya saka da.alhkairi
@yusufjabir94222 жыл бұрын
Jazakumu Allahu Khairan Wa Shukran Lakum
@DumfucheTv-bh1ui Жыл бұрын
Allah ka shir yardamu
@auwaluyahayaidrissabir70982 жыл бұрын
Allah ya saka Maka d alkhairi wlh Nima wannan abun Yana damuna yanzufa a kawaye idan kace baka shaye shayen maganin mata gani suke kawai baka wayeba bakasan menene aureba mijimma gani suke tunda bakashan mgnin mata baya gamsuwa dakai
@MohamedRamatou-pe3gz Жыл бұрын
Wallahi har cewa ake idan mace ta mutu ba aga irin wannan kayan matan a dakin ta wai bata cika mace ba wai za ayi tir da ita amma da za agani za ayaba mata
@aishausmanbello63182 жыл бұрын
Wannan gaskiya mallam Allah ya shirye mana alumman musulmai
@mudassirjibril2692 Жыл бұрын
😂😂 yace yar shaleshale ALLAH SWA Y SAKA D ALHERI
@إسحاقهارون-د7ش2 жыл бұрын
A gaskiya malam wannan matsalar bata da alaqa da masu saida magani,kaga wannan social media din wlh bala'i ce, kaga ko da mutum baya kallon Blu FILM dole mutum yaga abin da zai tada mishi hankali a wannan sahar ta social media. Maganar masu saida magani bar Maganar su tuni anwuce wannan qarnin wlh, ta waya ce ake samun wannan Masifar wlh allah.
@zainabgaladimasambo9330 Жыл бұрын
Ae Abunma baamana wlh Allah kasa mugama lpy
@janaidumuhammad31672 жыл бұрын
Gaskiyane, malam allah kara lfy
@zara-c1n6z2 жыл бұрын
ايو والله جزاك الله خير يا شيخ الإسلام
@saleyissoufou52 жыл бұрын
Malan Allah ya saka ma da alkhairi, wannan gaskiya
@MdRafi-fh5bo2 жыл бұрын
Subhanallah
@lawalianass2402 Жыл бұрын
Allah ya shirye mu
@ridwanrabiukano69732 жыл бұрын
Allah yasaka da alkhairi mlm allah yaganar da mu
@yazeedabubakar77282 жыл бұрын
Allahumma ameen 🙏
@murtalahalou2 жыл бұрын
Masha Allah tabarikallah Allah yaqara basira
@my_heros_nest Жыл бұрын
Jazakumullahu khairan
@zouleymamoudamahaman8853 Жыл бұрын
Ma chaa Allah
@nadjibjamila24902 жыл бұрын
Duk wlh mata masu yawan wadanan maganganu Qarya ce kawai da cika baki da kuma zamani
@issoufoumahamadou8682 жыл бұрын
Wly malam tabas hakane
@ibrahimandi42262 жыл бұрын
Tabbas Masu tallace tallace magani su suka kawo lalacewa wannan ababe
@UmarMuhammad-vu9mj Жыл бұрын
Malam Mafi yawan halin da mata suka shiga na shaye shayen abubuwan jara da Karin girman jiki duk laifinmu mune mu mazan saboda mu muka nuna irin wadan Nan matan muke so su Kuma sunayin Hakan ne don su burgemu. Yau in mun chanja hali mun nuna mu mata masu hankali da hakuri da riko da addini muke so to zakaga matan ma sun chanja zuwa irin wadan Nan suffofin
@nawasmuhammed48872 жыл бұрын
Gaskiya ne akaramaAllah Allah ya saka da alkhairi
@hidouissa87672 жыл бұрын
Masha allah
@mahamadoumamane2222 жыл бұрын
Naji dadi wana fadarkarwar awatsachi ko inna
@ibrahimlami53032 жыл бұрын
Wlh wanna maganar gsky yane mallam. Amman ni a ganina laifin masu tanllar maguguna kullum sai maganin sanyi aa maganin ni'ma da sauran su. Allah ya kyauta.
@mohmedrezwan3441 Жыл бұрын
🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
@aminamusa4660 Жыл бұрын
Wlh malam kabandariya 🤣😂🤣😂🤣🤣😂🤣😂
@sulaimankhairan54802 жыл бұрын
wlh wlh Mallam maga narka gaskiyane wlh komu a nan kasar Accra Ghana haka muke fama dashi kenan, na miji yana tallan maganin mata da maza ??
@sanisomaisonkalby93032 жыл бұрын
Machaalhla wannanhakayeke
@bachirbachir-tu8fbNiger Жыл бұрын
😢
@AbdulrahmanBabasoro Жыл бұрын
May Almighty Allah guide us to his right path
@yunusayounousa9872 Жыл бұрын
👍👍🙏🙏🙏🤲
@aminamusa4660 Жыл бұрын
Hhhhahhha
@mudassirjibril2692 Жыл бұрын
Hhhh ALLAH SWA Y SHEGE MN GABA
@mohammedibirahim22482 жыл бұрын
Jazakallahu bee khairan
@NaziruZakariMuhammad2 жыл бұрын
👍
@rabiatukatsinaal76262 жыл бұрын
Gsky musifar tayi yawa Allah ya
@Souleymane. Жыл бұрын
Salam Je très vais de nos jours il y’a beaucoup des manipulation concernant la sexualité, ( maganin matta) C’est sont ces genres des produits qui sont probablement a la cause des infections vaginal et le cancer de col de l’utérus qui est très élevé. Allah yassa mugané
@aichatoumaazou49832 жыл бұрын
🙏🙏🙏🙏
@ganiyatoubiahyaou8942 Жыл бұрын
SALAM
@aminamusa4660 Жыл бұрын
Masu magani ma sunada nasu laifin sudeba tallata magani irin haka in ba a tambeyusuba
@rashidaaliyu5887 Жыл бұрын
Gaskiya ne wallahi kuwa,
@moussabachir36342 жыл бұрын
Assalamualaikum warahmatullahi or work out let me go to California I love him
@kdhdbdissh7782 жыл бұрын
👍
@ahamadumar5486 Жыл бұрын
Yaiska mayunmata jakanbanza
@tthh69812 жыл бұрын
🙏🙏👍👍🤣🤣🤣😔😔
@moktaru33042 жыл бұрын
Assalamu alaika Ya Malam menene hukunci zuwa saudiyya neman kudi ga mace mai aure kuma da amincewar mijin menene hukunci haka a sharia kuma dan ALLAH malam ina san number wayarka wadda aiko da tambayoyi
@حفصهح-ر4م2 жыл бұрын
كلام مفهوم و جزاك الله خير بس ما يجوز تحط صور النساء
@arewalyricsstudio12982 жыл бұрын
Wannan itace matsalar mata sukafi tattaunata a tsakaninsu fiye da komai
@moussabachir36342 жыл бұрын
I mean Melanie Island Illinois Google okay English as I went into come and let me it's a coordinate animation good morning music to go down one time go today is your mighty good one let me avoid the ocean anyway s okay I've been back out on Saturday weather either my answer Lyrica besides Miami innovative Muslim Bolivia what's your Musa silicone
@mohammadsulaiman51422 жыл бұрын
MALAMAN IZALA. IYAYEN BATSA !!! IDAN KAJI ANAYIN BATSA A MINBARI TO. DAN IZALA NE KUMA kubincika.