Matashi Ya Hau Ƙarfen Service Saboda Kwashe Masa Kuɗi Dubu 500 a Bankin Sa - Nagudu TV

  Рет қаралды 45,618

Nagudu TV

Nagudu TV

Жыл бұрын

#NaguduTv #AhmadNagudu #Kano #Arewa #Hausa #Hausawa #Artv

Пікірлер: 43
@abdulmajidibrahim7915
@abdulmajidibrahim7915 Жыл бұрын
Allah sarki saifullahi Allah yamiyar da alkairi his is my school mate in kano state poly
@abdulumar6573
@abdulumar6573 Жыл бұрын
allah karabamu da wannan rayuwa
@tukursadauki1276
@tukursadauki1276 Жыл бұрын
Allah ya tsare gaba Yasa Mufi karfin Xuciyarmu Kuma ya Allah ka Arxurtamu da halaliya.
@oussmanoussman6552
@oussmanoussman6552 Жыл бұрын
Saifullahhi gaskiyanka
@madinahsaudia98
@madinahsaudia98 Жыл бұрын
Kai jama,a Allah yasa mufi qar,fin zuciyar,mu
@hawahiwi6784
@hawahiwi6784 Жыл бұрын
Inna lillahi wa 'inna ilaihi raji un
@suleimansunusi
@suleimansunusi Жыл бұрын
Allah yakiyayi mu
@issifouaffousatou9908
@issifouaffousatou9908 Жыл бұрын
Fitinah duniya.
@user-uv3ju7cx4i
@user-uv3ju7cx4i Жыл бұрын
سبحنا الله
@isahminkson8866
@isahminkson8866 Жыл бұрын
Allah ya kiyaye gaba
@hassanmusasada4251
@hassanmusasada4251 Жыл бұрын
ALLAH ya tsare Gaba. Shugabani Akula da yin Adalci, domin kaucema shiga Kunci
@balkisumuhdijayisaudiya1390
@balkisumuhdijayisaudiya1390 Жыл бұрын
Wayyo Bawon Allah
@naseeryakasaishuaibu4578
@naseeryakasaishuaibu4578 Жыл бұрын
Wallahi bankunan nigeri kuji tsaron mai zai dato muku wannanai zalincine
@hassanisa3564
@hassanisa3564 Жыл бұрын
Network din kiran waya ma a nigeria fa aikine to inaga bank network amma woi ace busines sei da transection a nigeria kuma ga yaho boys hmm allah shi kyauta
@promisejames8961
@promisejames8961 Жыл бұрын
Alla sarki
@zahraddeenyausrd5564
@zahraddeenyausrd5564 Жыл бұрын
Innalillahi wa'inna ilaihi rajuun
@attahalhmallam5793
@attahalhmallam5793 Жыл бұрын
Allah ya kyauta
@oumaroumar9231
@oumaroumar9231 Жыл бұрын
🙆🙆🙆🙆🙆😂😂😂😂😂😂🤣🤣🤣🤣
@kingmdalibe4818
@kingmdalibe4818 Жыл бұрын
Allah kasa mudace
@usenimatamey5506
@usenimatamey5506 Жыл бұрын
Allah rabamu batalauci
@salisualhassan1298
@salisualhassan1298 Жыл бұрын
Allah yarufa asiri
@fatimadaudaabdul8493
@fatimadaudaabdul8493 Жыл бұрын
Ina uwayen shi suke, a kira su
@user-on6uf4ho9o
@user-on6uf4ho9o Жыл бұрын
طبق
@madinahsaudia98
@madinahsaudia98 Жыл бұрын
Saifillahi yaji zafin mul,kin menjo Buhari kenan🤣🤣🤣🤣
@ayshayakubumusa338
@ayshayakubumusa338 Жыл бұрын
Toh allah yakyauta gaba
@fatimanasirpakeefatimanasi9974
@fatimanasirpakeefatimanasi9974 Жыл бұрын
Kaga Dan iska Kawau sama kana Wai ba kashe kanka kayiba to ubanwa yahau dakai Dakun bar Dan iska ya fado
@shamsuddeensaleh3935
@shamsuddeensaleh3935 Жыл бұрын
Muma haquri muka fishi dan ubansa
@madinahsaudia98
@madinahsaudia98 Жыл бұрын
9j ta manjo🤣🤣🤣gsky ne kam mudamu kakasa haquri hijira mukayi kawai
@issifouaffousatou9908
@issifouaffousatou9908 Жыл бұрын
Ahaha Government ya ji tsonro Allah.
@atikadahiru2216
@atikadahiru2216 Жыл бұрын
Yayi kau wlhy kankasauko
@naziradam4619
@naziradam4619 Жыл бұрын
Wlh bank Nigeria sunada mugunta nima sunchi min kudi naje chere kudi a POS nachire kudi 29000 yafita a account dina Amma bai dawoba naje banki nakai korafi sukache zai dawo najira baidawoba na komawa amma sesukache wai yadade bazai dawoba saboda mugunta nikuma bana son yin fada da kowa seda nabarsu da Allah
@sahabiibrahim2904
@sahabiibrahim2904 Жыл бұрын
Allah yaqara mana imani da takawa Amin shummah amin
@ibrahimsani8313
@ibrahimsani8313 Жыл бұрын
To aje abiya mutanen su kirashi sauce an biyasu su kira
@dawudgabo8239
@dawudgabo8239 Жыл бұрын
من قتل نفسه فهو كافر
@AbuAbdillahQuillpen
@AbuAbdillahQuillpen Жыл бұрын
Ya dade be fado ba. Gobe Ma wani sai sake. He kidnapped himself ke nan.
@madinahsaudia98
@madinahsaudia98 Жыл бұрын
🤣🤣🤣🤣wayyo Allah chikina 9j kenan qasar,mu asar,dadi
@Zainabtvv
@Zainabtvv Жыл бұрын
Idon Dan uwankane bazaka CE hakaba
@zulfaatabubakarrano9334
@zulfaatabubakarrano9334 Жыл бұрын
Ya kamata ka fara neman izini kafin ka saci live video da mukayi, kayi posting da sunanka. Wannan plagiarism ne.
@yakubuharuna4648
@yakubuharuna4648 Жыл бұрын
Kubarshi ya fado mana Dan ubansa tunda baisan kaddara ba
@babangidadunis1676
@babangidadunis1676 Жыл бұрын
Kubar shege ya fado tunda talauci haukane yanzu idan akabashi kudin wani ma haka zaiyi banza jahili
@says-lq1or
@says-lq1or Жыл бұрын
Allah ya kiyaye gaba
@babangidadunis1676
@babangidadunis1676 Жыл бұрын
Kubar shege ya fado tunda talauci haukane yanzu idan akabashi kudin wani ma haka zaiyi banza jahili
GIDAN SARAUTA SEASON 2 EPISODE 10
1:11:06
Maishadda Global Resources
Рет қаралды 107 М.
Smart Sigma Kid #funny #sigma #comedy
00:19
CRAZY GREAPA
Рет қаралды 6 МЛН
BBC Hausa Labaran Duniya na Dare Yau /15/06/2024
22:57
Hausa news 24
Рет қаралды 9 М.
Shirin Rana na DW Hausa 12.06.2024
23:38
DW Hausa
Рет қаралды 1,5 М.
Inalillahi wa inna ilahi Raji un Mun Shiga Uku Haba Mutanen kano
10:13
Bayanin Ranar Arfa da kuma shagulgulan Sallah   Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
15:44
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 1,1 М.