Zaharadeen Sani, yai kacha-cha da Jaruma Hadiza Gabon kan maganar ta shigowar mata harkar film

  Рет қаралды 11,231

J-kannywood

J-kannywood

Күн бұрын

Пікірлер: 24
@rukayyaibrahim5967
@rukayyaibrahim5967 5 ай бұрын
Shidai aure lokacine kuma in sha Allah gabon zatayi, kuma anyi mata fassarar abunda ta fada ba haka tace ba, ita daukaka daga Allah ne , danAllah kowa ya roka sai Allahn ya bashi. Naji dadin abunda ta fada ai gaskiace
@SalmaMusa-xl5po
@SalmaMusa-xl5po 5 ай бұрын
Allah yasaka albarka amin zaharaddini bakin cikitakeyi Dan Kada wani yazo yayi suna tunda ita tayi Nima tsohowar yar film ce kuma har yanzu inada aure Amma wlhi koyanzu nasamu film zandawo tunda sanaace
@NuraSuleman-eh1jx
@NuraSuleman-eh1jx 5 ай бұрын
Kash agaskiya baka fahimchi maganar taba in Kuma ka fahimta to akwai abinda ke ranka wlh da Ina ganin kimar ka Amma yanxu ta zu6e wlh Koda hadiza Gabon da wata manufa tayi wannan mgnr Amma dae me hankali ta tunani yasan yasan gaskiya ce shin waima kanason kace shigar Yan mata film yafi suyi aure ? Amatsayinka na musulmi
@MufidaUsman-dw3ev
@MufidaUsman-dw3ev 5 ай бұрын
Gaskiya harga Allah wanna baidacheba yazakayi haka ba😢
@SalmaMusa-xl5po
@SalmaMusa-xl5po 5 ай бұрын
Allah yamaka albarka zaharaddini bakin cikitakeyi Dan Kada wani yazo ya daukaka kawai shine Dan tasamu ansakata tayi suna inada aure Amma wlhi koyanzu nasamu film zandawo tunda dama Nima tsohowar yar film ce Nima
@SaadatuLamin-f4w
@SaadatuLamin-f4w 3 ай бұрын
Hadiza ta samu too much freedom a Nigeria
@bukharisuleiman
@bukharisuleiman 5 ай бұрын
Mal zahraddeen Allah ya saka da alkhairi, dama dik wanda zai fadi gaskiya sai anji haushin sa . Ina bayanka karka damu da maganar yan gefe.
@HafsatAdamu-y8t
@HafsatAdamu-y8t 2 ай бұрын
Amma de kaji tsoron Allah, be kamata fadi wannan magana ba. Kedeji tsoron Allah kaima ka haihu
@auwaluibrahimhusaini2796
@auwaluibrahimhusaini2796 5 ай бұрын
Dakeu zaraddin
@RasheedatmKabeer
@RasheedatmKabeer 5 ай бұрын
Gaskiya wannan Ba yi bane
@abdurrahmanlawal9798
@abdurrahmanlawal9798 5 ай бұрын
Kaine Mai abin kunya ko film Ake da mun ganka kashe TV Muke . Kai Anya Dan Asalin Kano ne ? Kai ba ba haushe bane cikakke don kasa yarka film yar kabilace ba yar bahaushe bace. Dan bakin ciki da hassada
@rachealdanial8667
@rachealdanial8667 5 ай бұрын
Nidai gaskiya ya fada da sai tace ya kamata idan mace zata zo film to sai ta kama kanta Amma idan aka Dena gaskiya is impossible,mace me tarbiya me tarbiya ce
@MadameDjibril
@MadameDjibril 5 ай бұрын
Assalam : zahareedin kay ne minjin kadidjia Gabon please ka armeta
@OumarouFarouk-n5g
@OumarouFarouk-n5g 5 ай бұрын
Merci & good
@GAMBONANABALKISSA
@GAMBONANABALKISSA 5 ай бұрын
Wawa kawai
@Sadiyamk
@Sadiyamk 5 ай бұрын
Dan tasan fasikancin da yake damfare a cikin harkar film
@abdurrahmanlawal9798
@abdurrahmanlawal9798 5 ай бұрын
Shege Mai bakin Yan wiwi da shalisho mashayi jahili wawa
@BasiruAlkasim-fd5ds
@BasiruAlkasim-fd5ds 5 ай бұрын
Jahili kadauko uwarkama kasa ba yarkaba
@fannahkyari6742
@fannahkyari6742 5 ай бұрын
Da exam aka baka 0/10 zan baka
@SalmaMusa-xl5po
@SalmaMusa-xl5po 5 ай бұрын
Allah yasaka albarka amin zaharaddini bakin cikitakeyi Dan Kada wani yazo yayi suna tunda ita tayi Nima tsohowar yar film ce kuma har yanzu inada aure Amma wlhi koyanzu nasamu film zandawo tunda sanaace
@SalmaMusa-xl5po
@SalmaMusa-xl5po 5 ай бұрын
Allah yasaka albarka amin zaharaddini bakin cikitakeyi Dan Kada wani yazo yayi suna tunda ita tayi Nima tsohowar yar film ce kuma har yanzu inada aure Amma wlhi koyanzu nasamu film zandawo tunda sanaace
HADIZA GABON: Yadda Rayya ta tsallake Kan-Ta-Waye ta waye lafiya.
28:03
HADIZA GABON OFFICIAL
Рет қаралды 143 М.
TikTok efir Türkmenistanly gelnejäniñ çykyşy
1:11:54
Talyb Abasov
Рет қаралды 16 М.
Do you love Blackpink?🖤🩷
00:23
Karina
Рет қаралды 21 МЛН
How To Choose Mac N Cheese Date Night.. 🧀
00:58
Jojo Sim
Рет қаралды 97 МЛН
СКОЛЬКО ПАЛЬЦЕВ ТУТ?
00:16
Masomka
Рет қаралды 3,5 МЛН
Smart Sigma Kid #funny #sigma
00:33
CRAZY GREAPA
Рет қаралды 7 МЛН
HADIZA GABON: Mai Sana'a ya fadi dalilan da ya sa ya fi son fitowa Tantiri
34:24
HADIZA GABON OFFICIAL
Рет қаралды 419 М.
HADIZA GABON: Maryam Malika ta karyata da dama daga cikin zarge-zangen da ake mata
17:58
Бабуля и таблеткорез 👵🏼
0:49
Сан Тан
Рет қаралды 1,3 МЛН