Matashin da ya ƙware wajen koyar da yaren Indiya a tsakanin Hausawa

  Рет қаралды 21,431

BBC News Hausa

BBC News Hausa

Күн бұрын

Пікірлер: 34
@AhmadIbrahim-x9d
@AhmadIbrahim-x9d 11 ай бұрын
Masha Allah Dan baiwa🎉🎉🎉
@OmarSuliman-ny8uy
@OmarSuliman-ny8uy 11 ай бұрын
Allah daya gari ban bam ma aikan bbc hausa wata ma aika ciyar ku tasamu malami dan ko muma masu saurare. munsan ta wato i f bazan karasa sunan ta ba amma afuwa🤲🤲
@salihuyusuf
@salihuyusuf 11 ай бұрын
Masha Allah very talented person
@umarabdullahi9962
@umarabdullahi9962 11 ай бұрын
Dakyau baƙin ba indiye Allah yaƙara basirah da ɗaukaka
@Kushi1202
@Kushi1202 11 ай бұрын
Mein pyaar Yeh program bahoot bahoot
@AhmadNasir-gj1op
@AhmadNasir-gj1op 11 ай бұрын
Milse bolna hahaha Yayi dakyau bakin ba indiye Allah ya kara basira da daukaka
@makarantatv6760
@makarantatv6760 11 ай бұрын
MASHA ALLAH TRÈS BIEN
@tajudeennuhu720
@tajudeennuhu720 11 ай бұрын
Shiririta
@almubarakabubakar5450
@almubarakabubakar5450 11 ай бұрын
Na koyi Hindi da Urdu kuma am super flient tsawon shekaru 7 da na zauna da mutanen india, pakistan, Bangladesh, nepal dakuma kadan daga siri lanka a Dubai.......... A nawa fahimtar , mutanen mu especially northern nigeria muna kaunar su kuma muna bibiyar films da wakokinsu , amma a gurinsu mu ba komai bane, bama chikin lissafin tunaninsu. Ba kowa bane yake magana da Hindi / urdu a india, kalilan ne kawai...... Har yanzu muna tare amma kuma tunani na ya sauya, tsakani na dasu kawai mutunchi ne sai kuma huldar aiki. You did a great job bro, keep it up , ina ma fatan alkhairi.
@khadijaabdullahiharuna9525
@khadijaabdullahiharuna9525 11 ай бұрын
Kaga kenan babu dalilin damuwa da al'uman da basu damu damu ba mafe alkhari mu maida hankali wajan daukaka tamu aladar suma sun daukaka ala'adun nasu da harshen sune yasa suka daukaka a duniya.
@mangouskitchen4076
@mangouskitchen4076 11 ай бұрын
Wly nima ina tare da su, basuda kirki idan suna sonka to wly suna samu ne a gareka
@امريحان-ث8ب
@امريحان-ث8ب 11 ай бұрын
ƙwarai kam basu da kirki musamman ƴan fakistan in sun ganka baƙi ɗan africa se su yita maka wani gani gani. ni kaina da na fara koyan urdu Amma da naga basu da kirki se na dena koya.
@pqowipqowi3558
@pqowipqowi3558 11 ай бұрын
😂😂😂😅
@maulana.khalifa4916
@maulana.khalifa4916 11 ай бұрын
gashi kuwa kamr dan indain😂
@musashuaibu110
@musashuaibu110 11 ай бұрын
Is very very Good
@alkalidaggash3419
@alkalidaggash3419 11 ай бұрын
Great talent
@harounarachidicherifa5746
@harounarachidicherifa5746 11 ай бұрын
Asalam da Allah number shi na WhatsApp inda hali dan ina son koyon yaren india
@saadoumahamadou3258
@saadoumahamadou3258 11 ай бұрын
😂😂kaku kuyi banza
@Yusuf-hausa-tv-7
@Yusuf-hausa-tv-7 11 ай бұрын
Dama labcikaiya
@MahamedMohamedAli
@MahamedMohamedAli 11 ай бұрын
Super
@aminubalazaki719
@aminubalazaki719 11 ай бұрын
Dama arab kakoya
@Souleymane_237
@Souleymane_237 11 ай бұрын
😂😂😂
@PrincessFeenarh-xb4tv
@PrincessFeenarh-xb4tv 11 ай бұрын
Wllh kuwa 😂
@yusufmussa5588
@yusufmussa5588 11 ай бұрын
Na tsani india da mai kaunar India mtseew
@yusufmussa5588
@yusufmussa5588 11 ай бұрын
@@khadijaabdullahiharuna9525 sabida kiyayyarsu ga Musulunci na zauna dasu sosai 🤣🤣
@khadijaabdullahiharuna9525
@khadijaabdullahiharuna9525 11 ай бұрын
@@yusufmussa5588 sunada musulmi dayawa Kuma ai
@ashirrabiu5264
@ashirrabiu5264 11 ай бұрын
Meyasa ?
@fatimazahramusa7494
@fatimazahramusa7494 11 ай бұрын
Ai ba india kadai ne suke wa muslumi kiyayya ba duk wanda ba musulmi bane yana wa musulmi kiyayya ​@@yusufmussa5588
@maryamauwal3546
@maryamauwal3546 11 ай бұрын
😂😂😊
@hhyyhhyy-y4i
@hhyyhhyy-y4i 11 ай бұрын
😂😂😂
@ashirrabiu5264
@ashirrabiu5264 11 ай бұрын
Gaka black kuma
@Souleymane_237
@Souleymane_237 11 ай бұрын
😂😂😂
@ayshamuhammad3240
@ayshamuhammad3240 11 ай бұрын
Chab😂
@harounarachidicherifa5746
@harounarachidicherifa5746 11 ай бұрын
Asalam da Allah number shi na WhatsApp inda hali dan ina son koyon yaren india
Mahangar Zamani Kan Rigimar Kishiyoyi Tare Da Madina Maishanu
27:26
BBC News Hausa
Рет қаралды 48 М.
UFC 310 : Рахмонов VS Мачадо Гэрри
05:00
Setanta Sports UFC
Рет қаралды 1,2 МЛН
Что-что Мурсдей говорит? 💭 #симбочка #симба #мурсдей
00:19
Beat Ronaldo, Win $1,000,000
22:45
MrBeast
Рет қаралды 158 МЛН
Support each other🤝
00:31
ISSEI / いっせい
Рет қаралды 81 МЛН
Kun san alakar Nafisa Abdullahi da Ali Nuhu da Adam A Zango.
31:08
BBC News Hausa
Рет қаралды 892 М.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Nadiya ta shirin Manyan Mata
7:26
BBC News Hausa
Рет қаралды 207 М.
Ku San Malamanku tare da Sheikh Abduljabbar
13:58
BBC News Hausa
Рет қаралды 159 М.
Rijiyar da ta kai shekara 1,000 ba ta ƙafe ba a jihar Gombe
3:55
BBC News Hausa
Рет қаралды 20 М.
Showing Scammers Their Own CCTV Cameras On My Computer!
18:26
...Daga Bakin Mai Ita tare da Gidado na shirin Dadin Kowa
5:25
BBC News Hausa
Рет қаралды 94 М.
Ba ni da uban-gida a Kannywood - Sadiq Sani Sadiq
6:49
BBC News Hausa
Рет қаралды 181 М.
Trump made a decision / North Korea withdraws troops
13:03
NEXTA Live
Рет қаралды 669 М.
Ku San Malamanku tare da Sheikh Imam Mansur
8:04
BBC News Hausa
Рет қаралды 20 М.
UFC 310 : Рахмонов VS Мачадо Гэрри
05:00
Setanta Sports UFC
Рет қаралды 1,2 МЛН