Tattaunawa da Sheikh Abduljabbar game da abubuwan da suka shafi rayuwarsa wanda mutane da dama ba su sani ba.
Пікірлер: 160
@zeinabouissiad69052 жыл бұрын
Allah ya karé ka Abdoul jabar.allah ya Karama annabi saw daraja.amine.
@sainafada44713 жыл бұрын
SAINA FADA wallahi nan dasati 1 Abdul jabar saikarai nakanka Ku dai kawai kubiyo ni zakugamai zaifaru wallahi
@anasmukhtarhayinalhaji84643 жыл бұрын
Allah Ya kiyaye ka Amirul WA'izinah. Mai gaskiya yana tare da Allah
@bilkisunassir16964 жыл бұрын
Inna lillahi waa Inna ilaihi raju’un, may Allah guide and protect all Muslims ummah against evil like you.. kuma ka sani idan ma kudi aka baka domin kaci zarafin musulunci toh Allah bazai barka. Subhanallah.
@jamiluabdullkarim70114 жыл бұрын
Allah yaqarama qaunar manzan Allah labbaika
@anasmuhammad19324 жыл бұрын
Bilkisu nassir
@habeebkhalid25234 жыл бұрын
Ji wata kodaddiya jamammiya, shasha kawai
@harunamuhammad40994 жыл бұрын
Y shiekh allah ya kara lafiya d Nisan kwana, agaskiyar magana gane irin nuqdodin dakake taunasu sai malamin gaskene zai fahimta balle kuma irin yamu, masu raunin ilimi, masu ciran ilimi a KZbin , Dasannu duniyar musulunci,zata rubuta hidimar dakayiwa wannan addin da tawadar ruwan GOAL, koda bayan ranmu Ne, SARKIN HUJJA ALLAH Y KARE GABANKA HAR BAYA?.
@aliyuumarabubakar59252 жыл бұрын
Allah ya saka da Allhairi Malam kakadaine Ka rage Mai Bawa Annabi s a w kariya a rayuwarka
@ikramcissetv87714 жыл бұрын
Allah yakarama lafiya abdul jabbar kabara
@aboufaisalnanuraminwa74473 жыл бұрын
Amma kai baka kishin manzon Allah wlh
@jibrinalkhaseem52784 жыл бұрын
Gaskiya wani ilimin baida anfani Allah kashiryemu tahanya madaidaiciya
@ibraheemkhaleal34843 жыл бұрын
Mahaukaciii munafuki kah cuci Islam da Muslimi sai Allah ya tona asirinka Dan shi'a
@al-bazztv9972 жыл бұрын
taqiyya ta Kare yanzu ya bayyana ainihin aqidarsa
@al-ummadayatv82944 жыл бұрын
Qarin bayani Abdul-Jabbar tuni anyima amma kash
@boubacaraliabdourahamane67904 жыл бұрын
اللهم ارنا الحق حقا وارزقنا اتباعه و ارنا الباطل باطلاً وارزقنا اجتنابه
@مباركمحمدشعيب4 жыл бұрын
اللهم امين يارب
@aybbinidriss68983 жыл бұрын
آمييين
@maazouissihaka34372 жыл бұрын
Allah ya vamu ikon gayrawa Amin mallan
@hamisusamaila38963 жыл бұрын
Allah ya shirye mu Shirin addinin musulunci 🤲
@jamienmaeki27503 жыл бұрын
Labbaika Sadauki
@jilaniibrahimmakwarari94942 жыл бұрын
Allah YabQara Maka Lafiya Maulana
@jilaniibrahimmakwarari94942 жыл бұрын
Allah ya qara maka lafiya da nisan kwana albarkar Annabi Saww
@AuwaluMaiKoriya Жыл бұрын
❤❤❤❤❤
@musaisa48963 жыл бұрын
ABDULJABBAR. KABARA
@ibrahimmaishanu6574 жыл бұрын
Allah muna rukonka duk rikichin zamani Allah kabarmu da imaninmu
@sahibsaguirou1883 жыл бұрын
Allah shiryeka, idan baka shiriya yayi mana maganinka
@aboubacarinne37204 жыл бұрын
Gaskiya y kamata kubar tambayar irin wa danan
@sadikhaidar30993 жыл бұрын
kaji tsoran ALLAH wlh akwai ranan tonan asiri wlh wlh sai ka maimaita magan ganun da kayi gaban Allah
@abdoulahiadamou36433 жыл бұрын
Ya Salam, Allah ya shirye idan mai shiryuwa ne idan ba hakan ba Allah ya karya gadon bayanka.
@sunusidalhatu85814 жыл бұрын
Masha Allah wanan Hira tayi ma.ana Dan Allah ku kira Mana malam musal Qasuyuni NASIRU kabara yaya ga m Abduljabbar Shima muna San jin tarihin rayuwar sa
@aminusuraj81024 жыл бұрын
makar yaci
@murtalamuhammadshaaban40584 жыл бұрын
Wallah Kana da Nifaqi sosai dan da Kaki cewa ace maka Shi'a yanzu kayi abunda El-zakzaky yayi yafito da batun "Muslim Brother " daga baya yace shi dan Shi'ah ne yanzu kaima ka gama dibar mabiya sai yanzu ka bayyana
@jilaniibrahimmakwarari94942 жыл бұрын
Na Zaci zaka fadi ma'anar shi'ar a wajen ka kamar yadda ya tambaya
@bunuabdulkadirgaltimari1462 Жыл бұрын
Allah yeshiryeka
@hashimuhaladu31213 жыл бұрын
Allah ya Kara kulawa da lamuranka
@surajabubakarahmad90844 жыл бұрын
Allah yasa mugane gaskia gaskia ce karya karyace kuma Allah ya shirye ka Abdul jabbaru
@fatimaahmad61822 жыл бұрын
Tsinanne Allah ya tsinemaka albarka
@alam40504 жыл бұрын
Wanan bawan Allah Allah kabiyashi malami guda dayada a iya sanina ba munafinci irin na malamai a taredashi duk inda wani ya saba da annabi to zai barshi yabi annabi wannan shine musulunci na hakika
@nakanakowa65184 жыл бұрын
Hakika ka fahimci wannan bawan Allah kwarai. Baruwansa da gargajiya ko nasaba, indai yafahimci ka saba da annabi (s) nan take zai barka.
@shuaibuabdullahi36192 жыл бұрын
Allah ya inganta lafiya MAULANA
@mohamedibrahim56294 жыл бұрын
Subhan Allah gaskiya Allah shirya ka bawan Allah
@daudanasir51944 жыл бұрын
Allah ya buɗe idon ka kafito daga cikin ramin da ka faɗa
@danmameajamaganadanmame27554 жыл бұрын
Kodai kaikafadaba
@daudanasir51944 жыл бұрын
@@danmameajamaganadanmame2755 ku koma makaranta kawai
@adamumuhammed57394 жыл бұрын
Aminde Dan wannan yayi nisa a iskanci
@ibrahimusman9283 жыл бұрын
Allah ya kara lafiya da nisan kwana Sadauki.
@Ammanlk00126 күн бұрын
Allah ya kara wa malam abduljabbar lafiya
@al-ummadayatv82944 жыл бұрын
Subhanaka y'a rabbi
@abdulgaffarumargano59492 жыл бұрын
allah yaqara lafiya ya Maulana
@jabirmukhtarbello90173 жыл бұрын
Labbaika sadauki
@hassanibrahimmuhd21464 жыл бұрын
Allah ya shiryeshi yasa ya Gano gaskiya
@almustaphasanusi6484 жыл бұрын
Allah y shiryaka abduljabbar
@sunnatv49364 жыл бұрын
mahaukaci kawai
@murtalamuhammadshaaban40584 жыл бұрын
Ashe Taqiyyar Shi'a gaskiya ce ...Kaji wutar Mal.Sunna ne kawai yasa da Kana mana Taqiyyah yanzu Allah ya Matse bakin ka....Allah ya shiryar damu
@shuaibuabdullahi36193 жыл бұрын
Allah ya kara lafiya SADAUKI
@salisumairago67024 жыл бұрын
Mallam. Allah shireka
@ABDUL-by4pb4 жыл бұрын
Amen
@ismailakhalilu28144 жыл бұрын
Allah yabarmu da Annabi s.a.w
@fadimiyyahtv53763 жыл бұрын
Allah yakareka amirul waixina
@sadikhaidar30993 жыл бұрын
Allah ganan da kou
@haidarusmansaraki9534 жыл бұрын
Masha Allah naji dadin wannan hira matuqa kuma tuni mukai hannun riga ga mutanen da suke fakewa da sunnah suna cin mutumcin Annabi (s) basabin umarninSa Allah kasa mudace
@MUHAMMADYUSUF-oi7fj4 жыл бұрын
To backpack
@mustykk39992 жыл бұрын
Allah hakyuta
@musaidriszakari23683 жыл бұрын
Allah samudace
@izul-arabshehuyau124 жыл бұрын
Allah yashirye mu yanuna mana gaskiya yadauramu akanta
@muryarashabulkhafitv21114 жыл бұрын
Labbaika ya Amirul wa izina hujjatul Islam Allah Yajikan baba Allah Yajikan Malam Kabara Allah Yajikan Liman
@mudasirabbas13564 жыл бұрын
Allah ya shiga tsakaninmu da bata, Gashidai inkaga litattafai kar zasu hana bata to Allah dai ya shiryamu !
@abdouhakaadamou87774 жыл бұрын
Allah yachiryaka
@amraa75114 жыл бұрын
Allah ya shiryaka jabbaru
@uzairusuleman16634 жыл бұрын
Slam dan Allah kar garin kalubalan wani muyi kuskure Kace (jabbaru) ka cire Abdul Aganina hakan mai daceba Allah shikaɗaine (jabbaru)
@mustaphakabir98494 жыл бұрын
Allah sarki ne, Allah ya Kara bayyana Mana gaskiya...
@usamasanialhassan78702 жыл бұрын
Ay anyi walkiya mun bar tafiyarka jaki
@sakinamokhtar75794 жыл бұрын
inbaka shiryuba inshaAllah sai Allah ya wulaqantaka fiye da zakzaky
@rabioubabzibouazizi51574 жыл бұрын
Amin ya rabbi
@jamiluabdullkarim70114 жыл бұрын
Kaima haka
@AuwaluMaiKoriya Жыл бұрын
Auwal Mai Koriya
@mounirilliassou38743 жыл бұрын
Lallé Malam Abdoul Jabbar Kapathé Da Hanyar Gaskiya Sossai 🤔🤔🤔
@shafiumefarinsilai66604 жыл бұрын
ALLAH YA KARA MAKA LFY DA NISAN KWANA SARKIN MASU WA'AZI INSHA ALLAHU ALLAH YANA TARE DA KAI WALLAHI MUNA FAHIMTARKA SOSAI KUMA MUNGANE WAYANDA SUKA CHUCI MUSULINCI BAYAN WAFATIN MANZON ALLAH S.A.W
@jabirmukhtarbello90173 жыл бұрын
Allah yakara lafiya shehina
@abdulmuminiamfani81234 жыл бұрын
Wal-Lahul Musta'an !
@rabeeaismael90993 жыл бұрын
𝐷𝑎𝑛 𝑦𝑎𝑟𝑖𝑛𝑦𝑎 𝑘𝑎𝑤𝑎𝑖
@ibrahimsani37694 жыл бұрын
Amirul jahilina shugaban tsunannu da jakai ,Allah ya tsine maka dan mahaukaciya.
@ahmadibrahim94994 жыл бұрын
Wallahi guy dinnan Amirul kazibeena ne, da shi da bin ubayyu bn salul duk daya ne. Matsiyata
@fatimasuleiman71354 жыл бұрын
Hakika wannan mutum dg ganin abinda kakeyi kowa yasan cewa kai dan shi ane domin babu wanda zai soki wanda ya danganci ma aiki SAW sai dai wanda baya kaunar Manson Allah SAW
@murtalaaliyumuhammed684 жыл бұрын
Muntabatar da Abdul jabar dan shi a ne kamar yan da yake fada shi a tafigasiya
@Usbdbt4 жыл бұрын
Kuma jahilin mutum ne
@usamasanialhassan78702 жыл бұрын
Sha Sha Sha jahili
@adammusaadam38062 жыл бұрын
Hasbukallahu ya sadauki
@Usbdbt4 жыл бұрын
Allah kyauta Allah shiryaka
@tasiutijjani51244 жыл бұрын
Labbaika sadauki Allah yakara haske BBC muna godiya
@salimjibrindambatta94964 жыл бұрын
Matsoracin Malami kenan. Kullum ana nemanka kazo ka kare maganar ka gaban malamai kuyi muqabala amma ka gudu ka buya sai cika bakin a fito in an fito kuma ka ki. Sai wadannan 'yan bani israel din da suke cewa annabin su su fa zasu yi jahadi amma lokacin da jahadin ya zo suka gudu. Wato shi'a tafi sunnah hujja. Daga nan bari muji mai zaice nan gaba.
@mukhtarmiya8885 Жыл бұрын
daga nan zaka san bbc ba Allah ke ran su ba
@mhassan87014 жыл бұрын
Allah Kara maka lafiya
@arammagsm1944 жыл бұрын
Subhanallah
@idrissousseni74774 жыл бұрын
Allah ya shirye ka
@salisuisa6894 жыл бұрын
Yawan ilimi daban tsoron Allah daban
@al-ummadayatv82944 жыл бұрын
Allah yashiryemu baki daya
@batooladamhvd42454 жыл бұрын
Asirinka ya tonu kace dan shia nekai a boye Allah yafi karfinku da ikon Allah bazaku samu nasara. akan mugun nufinku ba kunata dulmiyar da mutane da mugayan akida
@muhammadhussaini21543 жыл бұрын
Allah yakara lafiya abduljabbar
@ahmadibrahim94994 жыл бұрын
Allah ya shirye ka Dan tamore. Ashe Mallam kabara har ya mutu jabun hadisai yayi ta kora wa mutane? Amman akwai matsala gaskiya ya shake shugaban masu sabon addini.
@umardahiru91304 жыл бұрын
Allah ya sawwakema
@fatimaisahmuhd13174 жыл бұрын
Hmmmmm
@Shariff_huzy4 жыл бұрын
Allah yasaka Da Khairan
@sakinamokhtar75794 жыл бұрын
ba aqidan da aka raina sai dariqa kowa ya kwaso shirme se ya jingina da dariqa sbd suna ganin in sunahiga ba zasu samu masu ragargazansuba
@jilaniibrahimmakwarari94943 жыл бұрын
Hasbukallah Ya Maulana
@yakubujoshua58134 жыл бұрын
Saba,in da biyar shi,a ta fi gaskiya akan abinda ake zarginta
@ammarabdul26764 жыл бұрын
Allah ya sina maka albarka kafiri azzalimi dan aska wawa jaki wanda baisan daraja allah da manzonshi ba
@abasabdullahi7984 жыл бұрын
Lallai mallam ka cika dan aure mutu a allah kara tabbatar damu akan addini mu na sunnah
@safawanusafawanu81034 жыл бұрын
Barka malan
@etibo4603 жыл бұрын
Wannan fa ba malam bane
@sadiqibrahim4684 жыл бұрын
Malamin sunna ya bambanta da na wata agidar yanzu ka duba hirar daurawa
@zainabhussain94354 жыл бұрын
Allah ya shiryaka innalillahi wa inna ilaihi rajiun
@jabirmukhtarbello90173 жыл бұрын
Amin Amma Wallahi koga Allah yafiki
@zephyrusama46204 жыл бұрын
Shi'a, sunnah, sufi, koma wayene kai achiken kashi 73 kaso 1 ne kadai zasu shiga aljannah awwannan alumar ta anabi muhammad (SAW) suwaye wadannan? Wadanda suke bin sunnan manzon ALLAH da sahabbansa Shi'a uwa ba manzon ALLAH sukebeba sai wawanci. Mutuncin ka kuwa ya zube.
@auwalalhassan15914 жыл бұрын
Masha Allah Allah yatemaka Allah yaarafa Shem ta
@danmameajamaganadanmame27554 жыл бұрын
Allah yakara lafiya sadauki allah ya karfafi bayanka allah ya tsareka daga dukkan sharri allah yadafamaka
@abubakartanimuddari60304 жыл бұрын
Allah ya shinkafa
@aminusuraj81024 жыл бұрын
maci amanar manzon s w zindiki faji ri fasiki wlh wlh kai badan darika bane kacanza addini mujurimi daga musulunci zuwa addinin shi a
@muhammadsanidahiru70504 жыл бұрын
Allah yakauta
@zakiyaidirisidiras47084 жыл бұрын
Masha Allah
@karuganagarba43504 жыл бұрын
Aslm
@mustaphaismail55624 жыл бұрын
alh ya karamaka nisan kwana alh ya baka abunda kakeso alh ya kuma kara mana son ahlil bait