Kai Mallan karya kake kace wai matawalle yana kokari mutumen da da bakinsa ya fada cewa sunada hannu kan matsallar tsaro a arewa sannan kazo kana wata magana da ban kada ma kayi kokarin kare shi saboda wlh matawalle Allah daya ne zaice mu yarda ammah Ammah Ai duk za aje gaban Allah duk Wanda yake da hannu kan matsalar tsaro zai sha mamaki gaban Allah
@storyoflifetv4311Ай бұрын
Hmmmm Malan kenan Allah ya kyau shi malan ya kyara miyas ne kawai Amma wallahi sheikh karya kake bakasan Ina Wannan matsalar bane
@AbuAishaNbnewsАй бұрын
😂🤔
@AminuSani-cz2ynАй бұрын
Allah dai yasa mudace yabamu zaman lfy mai amfani sukuma masu daukar nawuyinsu damasu aikatawai allah shi yasan yadda xaiyii dasu allah kaimana maganinsu
@AbubakarMuhammed-sw3ipАй бұрын
Amen
@IsahBAbubakarАй бұрын
Allah ubangiji yasa mudace wannan baya tsoron kudi kudi naira naira sai ahankali Allah ya bamu zanman lafiya
@abdouhalilou-r8xАй бұрын
Amin ya Allah
@ChamssoudiniZarouma-d4oАй бұрын
Allan sarki douniya 😢😢😢😢😢
@ibrahimkallimustapha5431Ай бұрын
Ikon Allah
@yssfbnmhdАй бұрын
Allah ya cinema démocratie da siyasarta da masu Goyon bayanta, wallah wanan malamin makwadaicine ba abinda yake fadi sai Goyon bayan in siyasa da ke zaluntar mutane kasarshi,amma dan zalunci da son zuciya😂😂😂
@namalamfaruk2837Ай бұрын
Malam Abu Aisha Allah ya saka da alheri
@AbuAishaNbnewsАй бұрын
Amin
@abdullahiabubakar9196Ай бұрын
Gaskiya malam baka kyuata ba. Shiyasa harshen ka yake tuntube wajn magana sbd babu gaskiya aciki. Inn shaa Allah tunibu ko bai sauka ba sai Allah ya dauke rayuwa shi inn shaa Allah
@namalamfaruk2837Ай бұрын
Allah waddaran siyasar zamfara indai haka kuke..kun zama cibiyar fitina.
@tytal_amineng9532Ай бұрын
gaskiya wannan malanin wallahi yayi abin Allah ya waai, abin kunya ne gareshi.
@IbrahimSadiQaАй бұрын
To bello matawalle yanufin hamas yanta addane
@MoustaphaAminuАй бұрын
dan allah kubar wassa da hankalin jama'a wai dn allah ta yaya za'a hada hamas da su bello turji. Hun wlh wlh nageria qarchan munafuciné tò allah ya kyawta kuma allah yayimana tsari da munafukain cikinku
@AbubakarMuhammed-sw3ipАй бұрын
Amen ya hayu ya kayome mallm
@madoualiuMasadaАй бұрын
❤❤❤🎉🎉🎉🎉
@LauwaliHaruna-w7vАй бұрын
Hi
@LawaliAbdulahi-z8fАй бұрын
Dan Allah ina son groupe na WhatsApp
@AbubakarMuhammed-sw3ipАй бұрын
Hmmm 🤔 mallm magana na rayuka na allhuma ba siyasa ba kaje kaji bayanin mallm murtala asada
@namalamfaruk2837Ай бұрын
Gaskiya malam yayi kuskure meyasa baya son abinciki Matawalle?..gaskiya akwai lauje cikin nadi..idan malam yasan wani abu ya fito..amma wallahi duk wanda ake zargi da ta'addanci toh abincike shi.
@YauOilАй бұрын
Karyakakiyi monafuki jinin ta adanch ne kufulani bakuda asuli fulani jikukin dan ta ada danfudiwu
@mondaybobby-e1uАй бұрын
karya kake malam, siyasar kano tafi ta zamfara
@mondaybobby-e1uАй бұрын
rashin aikin yi ne jin wannan mutumin mai gemu da glass
@namalamfaruk2837Ай бұрын
Malam kunada matsala ku siyasa ce agabanku kawai.. Shame on you!!!