Me ke faruwa Momy Gombe da Meema?/Ta tabbata auren Mako da Nusy ya mutu/abinda ya kai Rarara India

  Рет қаралды 40,877

Tsakar Gida

Tsakar Gida

Күн бұрын

Umar mai sanyi is a musician/producer in the kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel
Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.
--
#UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida

Пікірлер: 77
@safanolove46
@safanolove46 2 ай бұрын
Anya umar mesanyi bazaka chanja sana a ba kuwa wannafa kamar munafurki kakekawowa wlh kakiyayi Allah kazauna lpy
@fatimaabdullahi4782
@fatimaabdullahi4782 2 ай бұрын
Anda gaskene Allah ya shirya ya kare mana zuri a sukuma wadannan azzalumai naqasarmu ya Allah ka yimana maganinsu Ameen ya rabbi 🤲
@ismailbabaaliyu5890
@ismailbabaaliyu5890 2 ай бұрын
Allahuma sali ala sayidina Muhammad,salatan yaskunu Wa yazulu li azmatiha kulu waja’in Wa suqmin wa maradin wa sihirin wa alamin bihaqi man sakara kalama wa haqi manlahu ma sakana fillaili wanahari wa huwal sami’un alim
@Mrs_amil
@Mrs_amil 2 ай бұрын
Gaskiya nidai har Yanzu bani da wannan kawar kuma bana fatan yinsa
@Baseerah-zu9tc
@Baseerah-zu9tc 2 ай бұрын
Ya Allah ka tsare mana imaninmu da dukkan musulmi ya yafe mana kuskuranmu.
@aichaagadez6237
@aichaagadez6237 2 ай бұрын
Wa iyyazibillah, allah ya shiryamana zuri'a 😢
@AsdDda-v1w
@AsdDda-v1w 2 ай бұрын
ALLAH YASA MUDACE
@SaudatuUsman-u7o
@SaudatuUsman-u7o 2 ай бұрын
Allah yasa mudace
@MaryamazubairYakub
@MaryamazubairYakub 2 ай бұрын
Allah ka tsare mana imaninmu
@Rayyanatu
@Rayyanatu 2 ай бұрын
Barka ykk ❤
@hadizaabubakar9047
@hadizaabubakar9047 Ай бұрын
Mommy and daughter is never like that
@AishaAisharabiu
@AishaAisharabiu 2 ай бұрын
ALLAH ya kyauta ya ALLAH Ka tsare mana imanin mu alfarman Annabin Rahama ALLAH Ka tsare mana zuri a ya rabbi Ka kare mu duniyar wlh tsoro take bani oh ALLAH na mace ta rinka ne man yar uwar ta mace ALLAH Ka kare mu 😢😢😢😢😢😢
@Khadija-y3p
@Khadija-y3p 2 ай бұрын
Innanillahi wa Inna ilaihi rajiun Allah ka shirya Mana zuria ya hayyu ya qayyumu ka yaye Mana Wann masifa a cikin al'ummar musulmi 😢
@NiaassDiekhaté
@NiaassDiekhaté 2 ай бұрын
Momee kiyaha uri rayuwacikomi miwuciwabe zaku iyashaida awajan allh
@FalmataHassan-y9t
@FalmataHassan-y9t 2 ай бұрын
Subhanallahi😢
@KhadijaJibril-r8z
@KhadijaJibril-r8z 2 ай бұрын
Taya zamu ga daidai a duniyar nan humm Allah nada hakuri ma
@aishasalees4061
@aishasalees4061 2 ай бұрын
@@KhadijaJibril-r8z wallahi kuwa
@HhHccc-oq6eh
@HhHccc-oq6eh 2 ай бұрын
Allah ya kyauta 😮
@sadiyamuhammadadam3473
@sadiyamuhammadadam3473 2 ай бұрын
Innanillahi wannan duniya Allah kasa Mudace
@Teemah875
@Teemah875 2 ай бұрын
First comment 🎉
@DalatopNews
@DalatopNews 2 ай бұрын
Shi zaman Aure Dan Hakurine inkinayiwa Allah Mome Kiyi Hakuri Ki Maida Meemah Dakinta, Naji Ance Kamar kinyi Sabuwar Amarya 😢😅
@Mrs_amil
@Mrs_amil 2 ай бұрын
Wanda ya rufa ma wani asiri Allah zai rufa masa
@FaridaKwr
@FaridaKwr 2 ай бұрын
Innanillahi wa Inna ilahi rajiun Allah ka shiya Mana zuria ya hayyu ya qayyumu ka yaye Mana Wann masifa a cikin al ummmr musulmi😢
@fareedaidrees1390
@fareedaidrees1390 2 ай бұрын
Ameen yah hayyu ya qayyum
@nanalawali2816
@nanalawali2816 2 ай бұрын
Ameen ya Rabbi
@maryamabubakar4897
@maryamabubakar4897 2 ай бұрын
Allah kashiryamana zuri'a
@habsatouamadou273
@habsatouamadou273 2 ай бұрын
Inalilahi wa innah ilaihi raji’un wanan masifar allah ka sarremu fa da itta 😢😢😢
@MamanFarouq
@MamanFarouq 2 ай бұрын
Amma banji dadin mutuwar auren nusyba
@Maryamhamisu-uk4dn
@Maryamhamisu-uk4dn 2 ай бұрын
Masha Allah
@saadatuibrahim8468
@saadatuibrahim8468 2 ай бұрын
Allah kasa mudace dny da lhr
@NurNura-gp3qv
@NurNura-gp3qv 2 ай бұрын
yanZu sai mace da mace suyi wanka tare da sunan kawance
@aishasalees4061
@aishasalees4061 2 ай бұрын
😢💔
@Khadija-y3p
@Khadija-y3p 2 ай бұрын
A duniyar yan bariki ba mudai ko kyakyawar runguma da sunan kawance bamuyi😢
@morganam3210
@morganam3210 2 ай бұрын
Allah yasa mudace 😊
@hawwauhdaura24
@hawwauhdaura24 2 ай бұрын
Mudai Allah kamana karshe mai kyau
@djafarcharifa701
@djafarcharifa701 2 ай бұрын
😢😢😢mâcha allah😢
@nafiunafson1140
@nafiunafson1140 2 ай бұрын
Shiyasa koda mukami ban iya auren yar bariki, gfresh yakamata kadawo yaqi da Dan malele
@EematEematAhmad
@EematEematAhmad 2 ай бұрын
Allah kyau ta
@zainababdullahi3566
@zainababdullahi3566 2 ай бұрын
Amin ya Allah
@AbdramanAbdraman-w9o
@AbdramanAbdraman-w9o 2 ай бұрын
Wata sabuwa kuma innalillahi wa innah ilaihi raji'un wannan masifa har ina ba dole tsinuwar Allah ta dinka binmu bah Allah yasa mu dace 😢😢
@AminaMarouTawaye
@AminaMarouTawaye 2 ай бұрын
Ikon Allah
@KhadijaJibril-r8z
@KhadijaJibril-r8z 2 ай бұрын
Toh fah wanna duniyar nan Allah yasa mu gama lafiya
@7464mamanfatima
@7464mamanfatima 2 ай бұрын
Innanallahi 😢
@aishasalees4061
@aishasalees4061 2 ай бұрын
Sai kai ce baza a mutu bah😢 Allah kasa mu dace
@dddd2524
@dddd2524 2 ай бұрын
Innahlillahi wainilaihim rajiun 😢😢😢😢😢😢
@HadizaAgadez
@HadizaAgadez 2 ай бұрын
😢😢😢😢
@DanbarekiBareki
@DanbarekiBareki 2 ай бұрын
😢
@oumrfaroukmlhachimou1752
@oumrfaroukmlhachimou1752 2 ай бұрын
Allah ka bamu saa kasuwar mu dan mu dinga yin data saboda mudinga ganin gulma😂😂😂
@تكنوتكنو-ق5ض
@تكنوتكنو-ق5ض 2 ай бұрын
😢😢😢
@fauziyyaishaq-k5t
@fauziyyaishaq-k5t 2 ай бұрын
Nigerea takusa kamawa da wuta rara ne zai kawo mana cigaba hmmm
@ummee3473
@ummee3473 2 ай бұрын
Pls inasan magana dakai yazanyi
@SamihArma-ug5gn
@SamihArma-ug5gn 2 ай бұрын
Innalillahi wa'inna ilehiraju'un 😢😢😢
@HajiyaMaryam-qe4rm
@HajiyaMaryam-qe4rm 2 ай бұрын
Inna lillahi wainna ilaihir raju un wayo rayiuwa
@MdDewan-pi9tp
@MdDewan-pi9tp 2 ай бұрын
Su umar ansan dan malele😂😂
@luluabdullah1500
@luluabdullah1500 2 ай бұрын
😂😂😂😂
@Latifa-q3v
@Latifa-q3v 2 ай бұрын
To nidai naga wata budurwa tanacewa wata bazawara mommy kuma wllh Allah bazawarar tayi suna a harkar madigo amma ni awata daya naga sunjone tanacewa mommy 😂😂ashe yan madigo ne sukecewa mommy kenan😮😮😮😂😂😂
@MurjanatuMurjanatu-z9z
@MurjanatuMurjanatu-z9z 2 ай бұрын
🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🇳🇬🇸🇦
@nasirsani6929
@nasirsani6929 2 ай бұрын
Mai sanyi uban yan manafurci
@RabiSamaila
@RabiSamaila 2 ай бұрын
😂😂😂Rarara
@nurajibril1846
@nurajibril1846 2 ай бұрын
Muna zaman zamanmu wasu Yan iska su ja a tashi duniyar Bamu shiryaba gaskiya man sagir sai an sake zama
@SaiBar-r6s
@SaiBar-r6s 2 ай бұрын
@@nurajibril1846 man sagir ita mace yar duniya ko a naira goma aka baka to wlh an cuceka
@SaiBar-r6s
@SaiBar-r6s 2 ай бұрын
nidai a dure abani amsa ance rarara baida ilimi to Amma ya akayi yasan lisaffi
@Latifa-q3v
@Latifa-q3v 2 ай бұрын
Nima haka naji Wllh
@hafsatmusa4457
@hafsatmusa4457 2 ай бұрын
Ohh ni hassu tota yayama iyayen su zasu nasa ido akansu bayan gaba daya sun kwashe kayansu daga gaban iyayen nasa suna wani garin suna zaman kansu Allah ya shirya
@hafsatnasiryakubu5462
@hafsatnasiryakubu5462 2 ай бұрын
Ai dama taya zata zama cikin hankalinta tunda suna lashe lashe da kwakule shege
@RukayyaAdamBawa
@RukayyaAdamBawa 2 ай бұрын
Subuhnallah 😢Allah yasa mudace 🤲
@fatimamuhammad8577
@fatimamuhammad8577 2 ай бұрын
Duk fa susuka sani da ubansu shegu kawai mufa abarmu da abinda ya damemu ina ruwan mu to cantamaqale muku
@zamanibillions5833
@zamanibillions5833 2 ай бұрын
Wai wanan labarin da gaske ne...?
@HadizaAgadez
@HadizaAgadez 2 ай бұрын
😂😂😂😂😂😂
@safanolove46
@safanolove46 2 ай бұрын
Kai innalillahi wannan wlh muna fukace
@kasfiat
@kasfiat 2 ай бұрын
اتقوا الله يا ناس
@habibaadamhabiba2169
@habibaadamhabiba2169 2 ай бұрын
Sainaji wani me sakin update yace lesbiyon😂😂😂
@MaimunaUsmanDankade-rz2bm
@MaimunaUsmanDankade-rz2bm 2 ай бұрын
😂wlh Nima nace tsabar gulma Kuma ba sau d'aya ya fad'a ba yanata ce lesbiyon
@habibaadamhabiba2169
@habibaadamhabiba2169 2 ай бұрын
@MaimunaUsmanDankade-rz2bm 🤣🤣🤣🤣🤣🤣 gulma fa😅😅😅
@MaryamazubairYakub
@MaryamazubairYakub 2 ай бұрын
Akwai wani lokaci wajen 12:30 pm tanayi live wai sunfita shopping nayi mata comment nace har yanxu tana waje kawai tayi blocking dina daman tayaya aure zaiyi lasting angama sheke aya awaje
@Hafsatabb
@Hafsatabb 2 ай бұрын
Ikon Allah
Ozoda - Alamlar (Official Video 2023)
6:22
Ozoda Official
Рет қаралды 10 МЛН
Andro, ELMAN, TONI, MONA - Зари (Official Audio)
2:53
RAAVA MUSIC
Рет қаралды 8 МЛН
I'VE MADE A CUTE FLYING LOLLIPOP FOR MY KID #SHORTS
0:48
A Plus School
Рет қаралды 20 МЛН
...Daga Bakin Mai Ita tare da Khadija Mai Numfashi
6:27
BBC News Hausa
Рет қаралды 30 М.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Nadiya ta shirin Manyan Mata
7:26
BBC News Hausa
Рет қаралды 208 М.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Asmee Wakili
7:52
BBC News Hausa
Рет қаралды 84 М.
Fatima Ko Zahra - Nigerian Hausa Full Movies 2019
1:25:51
360 Hausa Movies
Рет қаралды 990 М.
Ozoda - Alamlar (Official Video 2023)
6:22
Ozoda Official
Рет қаралды 10 МЛН