Me yasa yan'fim tururuwa Saudiya bana?/Sen Shehu Sani ya nemi a hukunta wacce tai zina da kare

  Рет қаралды 64,812

Tsakar Gida

Tsakar Gida

Күн бұрын

Пікірлер: 74
@nurabala2626
@nurabala2626 2 жыл бұрын
Naji dadin bayaninka sosai ubangiji Allah yabamu ikon gyarawa
@tukursadauki6488
@tukursadauki6488 2 жыл бұрын
Ya Allah Ubangiji ka wukaqanta duk wanda Bai darajja dakin ka,abah ba kuma Allah idanma yayi Aikin Umrah ko hajji ka hanamasa ladan Aikin da yayi tunda Bai yi Aikin dan kaba. kuma duk wanda yake qoqarin Wulaqanta Malamanmu Na Sunnah Masu qoqarin ganin Sunnar Ma, Aiki ta tabbata Adoron qasa To Ya Allah ka wulaqantashi tun Anan duniya Ameen.
@maryamyahaiya7942
@maryamyahaiya7942 2 жыл бұрын
Indeed anaharame ba,afadai
@rabiulecturer4051
@rabiulecturer4051 2 жыл бұрын
Duniya kenan wallahi yanzu gwara rayuwar kauyema data birni awannan lokaci.
@aliabubakaralidamalibaba970
@aliabubakaralidamalibaba970 2 жыл бұрын
Karshen duniya kenan da lalcewar al'umma Allah ya shiye mu ya tsaremana imaninmu
@issiahamza1992
@issiahamza1992 2 жыл бұрын
Allahuma ameen ya rabbi
@aai9576
@aai9576 2 жыл бұрын
Duniya kenan Allah yasa mudace
@sunusisambo2123
@sunusisambo2123 2 жыл бұрын
Yes you are right brother!!!
@sadiyafarouk5026
@sadiyafarouk5026 2 жыл бұрын
Ya Allah ka kawomana saukin wannan musibah rayuwa Ameen
@alihaietale1247
@alihaietale1247 2 жыл бұрын
Allah yacha ya
@ummulkhairisaniahmad4420
@ummulkhairisaniahmad4420 2 жыл бұрын
Duniya ta zo karshe ai allah yasq mu cika d imani
@muhammadadamabdullahi386
@muhammadadamabdullahi386 2 жыл бұрын
Gskyane kagaya musu Dr yafi duk danginsu
@murjanatumuhammad5910
@murjanatumuhammad5910 2 жыл бұрын
Allah ka shiryemu 🤔🤔🤲🤲🤲🤲🤲
@fateemah.2102
@fateemah.2102 2 жыл бұрын
Ikon Allah,,,abinda ba ruwankadai wllh dadin kallo gareshi wllh
@ibrahimmuhammad2046
@ibrahimmuhammad2046 2 жыл бұрын
Sakare kawai kunje ibada kunata shiririta kawai
@fatimaahmed7275
@fatimaahmed7275 2 жыл бұрын
Hum Inaji a karché se an hanaku zuwa sawdiya nan
@gaskiyatafikwabo3531
@gaskiyatafikwabo3531 2 жыл бұрын
allah shiyi maka albarka wnnn bawan allah. Kauyance ne wllh. Duk wani shirme amalan ba haushe
@badiyyanuhubadiyyanuhu2094
@badiyyanuhubadiyyanuhu2094 2 жыл бұрын
Innalillahi wata sabuwar musuba kenan Allah ya shirya mu
@amoonflatte7337
@amoonflatte7337 2 жыл бұрын
أستغفر الله العظيم😭🤲
@hamidinemarass8786
@hamidinemarass8786 2 жыл бұрын
Karsken duniya ya zo
@goldmartinzfilmz
@goldmartinzfilmz 2 жыл бұрын
Kwarai Nima Naje Amma Banyi Photo Ba
@jamilamuhd2678
@jamilamuhd2678 2 жыл бұрын
Allah kayi mana kyakkyawan karshe
@abassali3391
@abassali3391 2 жыл бұрын
Allah kassa mugama da dunia lfy
@nanarukayyaadamhamza3979
@nanarukayyaadamhamza3979 2 жыл бұрын
Ya rabbi katsare mana imanin mu kasa mufi karfin zuciyar mu
@naahfms7387
@naahfms7387 2 жыл бұрын
Nigeria kasarmu tagado 🤔
@shamlahcrew
@shamlahcrew 2 жыл бұрын
Lalataccen banza Dan daubu, shedani wlh ba kada umura domin kayi fasikan ci Allah wadaran ka.
@yusufabdullahi623
@yusufabdullahi623 2 жыл бұрын
Masha Allah
@hakiluayuba9329
@hakiluayuba9329 2 жыл бұрын
To. Allah ya shiryar damu
@issaibrahim3260
@issaibrahim3260 2 жыл бұрын
Allah kyautata mana
@mikailumuhammadshagari7995
@mikailumuhammadshagari7995 2 жыл бұрын
To aiko yanxu fasikancine kakeyi da kaida wannan nakusa dakai kuma shedanin Kane idan kanasun ka gyara Zaman takewarka da ubangiji to kadaina zama da wannan nakusa dakai shedanne.
@ملكالعاب-د3ن
@ملكالعاب-د3ن 2 жыл бұрын
لا حول ولا قوه الا بالله العلي العظيم حسبي الله ونعم الوكيل
@abdurrahamanaminu8353
@abdurrahamanaminu8353 2 жыл бұрын
Guy din wawa ai daman
@Humy_
@Humy_ 2 жыл бұрын
Allah ya shirya mu
@hauwagarbashehu3689
@hauwagarbashehu3689 2 жыл бұрын
Ai wannan dan daudu ne
@rukayamohammed5809
@rukayamohammed5809 2 жыл бұрын
Thanks 😭😭😭😭🤲🤲🤲🇧🇴
@ismailismailawuji332
@ismailismailawuji332 2 жыл бұрын
Ya Bata aiki ci, dama badan Allah yayi ba
@zainafshariff454
@zainafshariff454 2 жыл бұрын
Allah y kyauta
@sayyadazalihasalisumakodi2040
@sayyadazalihasalisumakodi2040 2 жыл бұрын
Subhanallahi
@fatimaumarharuna729
@fatimaumarharuna729 2 жыл бұрын
Allah ya kyauta
@gaskiyatafikwabo3531
@gaskiyatafikwabo3531 2 жыл бұрын
Ina vidéo'n ? Na mai kuka kan kare
@everythingwoman3332
@everythingwoman3332 2 жыл бұрын
Kai ku iya bakinki mana
@عائشةابوبكر-ق7ب
@عائشةابوبكر-ق7ب 2 жыл бұрын
🤔🤔🤔🤔 Allah kyauta da sha,anin yan maiden zuwa saudiyya se a masa Cecekuce
@EzoSd
@EzoSd 2 жыл бұрын
This is the end of duniya wato karshin duniya kenan
@hajiyahauwasaudiyya3585
@hajiyahauwasaudiyya3585 2 жыл бұрын
😭😭😭
@gaskiyatafikwabo3531
@gaskiyatafikwabo3531 2 жыл бұрын
Allah shi kyuta😢
@rukayyaadoabubakar9792
@rukayyaadoabubakar9792 2 жыл бұрын
Allah ya kyauta a dai dinga kyautata lafazi
@isyakouhayatou9640
@isyakouhayatou9640 2 жыл бұрын
Shashasha
@mercyadamu1782
@mercyadamu1782 2 жыл бұрын
Toh basauki
@buharisad
@buharisad 2 жыл бұрын
Kwarai fasikanci ne kayi
@aliabubakaralidamalibaba970
@aliabubakaralidamalibaba970 2 жыл бұрын
Wawa mahaukaci ya bude baki sai zuba kawai yake ai dan riya kukeyi
@ismailismailawuji332
@ismailismailawuji332 2 жыл бұрын
Allah Ubangiji ciriyi Zurian mu
@mahamadouadamazoumbaniger2051
@mahamadouadamazoumbaniger2051 2 жыл бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@nafisatabdullahiibrahim2712
@nafisatabdullahiibrahim2712 2 жыл бұрын
Wlh muryar ku Kamar ta mata koh de😏🙄
@aliabubakaralidamalibaba970
@aliabubakaralidamalibaba970 2 жыл бұрын
Kai wadannan yan kannywood din ai sai a hankali gaba daya sunje saudiyya suna nuna rashin ladabi da kamun kai
@DalatopNews
@DalatopNews 2 жыл бұрын
Masu Zuwa Saudiyya Suna Cewa Tayasu Da Addu'a Sun Rainawa mutane Hankali 🙌😀😀😂😅😅
@fatimaabdullahi3937
@fatimaabdullahi3937 2 жыл бұрын
Hhhh me Baranda yayi gamo da wanda ya fishi😂
@ismailismailawuji332
@ismailismailawuji332 2 жыл бұрын
Ya Bata aiki ci
@yunusahassan4138
@yunusahassan4138 2 жыл бұрын
Gsky wannan rainin hankalin ne tayaya kana saudiya ka dau hoton video ka turawa yan Nigeria kace wai su tayaka addu a, haba. Sannan kana kare kanka wai Kai ba fasiki bane to meyasa kake yiwa babban malami izgilanci indai Kai ba fasiki bane. Wlh fasikai ne suke yiwa addini da malamai izgilanci
@abubakarmuazu6478
@abubakarmuazu6478 2 жыл бұрын
Kai fasiki ne mana, ba kaine suke kira da mai wushiryar nono ba, kai kake sayarwa matan banza magunguna Mata ko bakai bane? Ita wannan ta kusa dakai da take zuga ƙanwar kace ko yayar ka, stupid people.
@Idreez2
@Idreez2 2 жыл бұрын
Ai jahili ne, an fada masa gaskia ya fito ya sake nuna shi dusa ne, wlh mutanenmu suna bani mamaki, kowaye yace masa Wanda yayi masa waazin Bai taba zuwa umra ba oho, idan ba fasiqi ba waye zai shiga tsakiyar mata Yana rawa ana dauka ana posting duniya tana gani.
@xainabummeexeezeesarki5786
@xainabummeexeezeesarki5786 2 жыл бұрын
Allah Hakim 🙄
@ismailismailawuji332
@ismailismailawuji332 2 жыл бұрын
Sir, this is not Nigerian, problem, why not talking about the issues of insecurities that overcome the Country mostly Northerners
@TsakarGida
@TsakarGida 2 жыл бұрын
But it's African Americans more especially Nigerian citizens doing it in diaspora
@aliabubakaralidamalibaba970
@aliabubakaralidamalibaba970 2 жыл бұрын
Bro even this issue is important not insecurity only
@rafilusirajo2978
@rafilusirajo2978 2 жыл бұрын
Ok
@zainabnura3616
@zainabnura3616 2 жыл бұрын
Kauyanci ne kawai ke damun su wlh
@mahamadouadamazoumbaniger2051
@mahamadouadamazoumbaniger2051 2 жыл бұрын
Inna lillahi wa Inna ilaihi rajiun 🤮
@yusrahibrahimbajoga6068
@yusrahibrahimbajoga6068 2 жыл бұрын
Allah ya kyauta
@Idreez2
@Idreez2 2 жыл бұрын
Nigeria ta Tara jahilai dayawa masu fitowa suna haukansu a bainar jama'a, ga mace a gefensa ba qanwar uwarsa ba a saudiya Kuma Yana musun Shiba fasiqi bane.
@ummulkairimuhammad6595
@ummulkairimuhammad6595 2 жыл бұрын
@@Idreez2 namijine fah ba mace ba
@Idreez2
@Idreez2 2 жыл бұрын
You mean to say Wanda yake zugashi namiji ne yake magana kamar mace😳
@zainabkk923
@zainabkk923 2 жыл бұрын
Allah ya kyauta
Sigma Kid Mistake #funny #sigma
00:17
CRAZY GREAPA
Рет қаралды 30 МЛН
Une nouvelle voiture pour Noël 🥹
00:28
Nicocapone
Рет қаралды 9 МЛН
Sigma Kid Mistake #funny #sigma
00:17
CRAZY GREAPA
Рет қаралды 30 МЛН