MUJI TSORON ALLAH MU KOMA GARESHE ,YANZU IYA TALAKAWANE IN BA A TSAREBA SUMA BAZA SU TSIRABA
@malamaminukano14983 жыл бұрын
Tambaya Wai su waye 'yan bundiga din nan, Kuma Yaya Akai suke nema sufi karfin hukumar Nigeria ne. Allah ya Kawo Zaman Lafiya A Qasar mu. From Egypt 🇪🇬
the best solution,,,, Inba hakaba za a ta shiga matsala ne a Nigeria
@abdalaabdala98113 жыл бұрын
Amurkuhesu
@443sas3 жыл бұрын
Komawa ga Allah, da jin tsoro Allah
@aljawwaadlimited55583 жыл бұрын
Hhhhhhm tab dijam
@ibrahimsani47513 жыл бұрын
Nigeria Kenan mudai sai dai muce Allah yakawo sauki🙏
@abdourahmanbabaalimusa84553 жыл бұрын
Salm barka dayama zanci allha yamanamaganitaadate
@fataouhassan94603 жыл бұрын
Kawaii anuna musu basani ba sabo
@badamassiamadou96033 жыл бұрын
Ni fa a tunani na basuda niyar Daukar matakinda ya kamata ga matasa ba aiki adoke su aikin soje abusu kayan aiki kuma abasu daman yin aikin wly zaa ga canji
@umarsalisu38953 жыл бұрын
Shari'a legal system is the solution
@saminuabubakar34803 жыл бұрын
To allah ya kyauta
@aminumuhdala51253 жыл бұрын
Yaki da talauci, domin zafin talauci nasa kananan sace sace ga matasa harta kaiga sun fara samun karfin halin tare jama'a su kwace musu wayoyi, daga nan har suyi girman da zasu gagari al'umma.
@badamassiamadou96033 жыл бұрын
Kakika maganar ka duce
@Mohammad-cg4yo3 жыл бұрын
SHAWARA idan Aka Kama ahukunta
@yakubuisahahmed36493 жыл бұрын
Change beginning with me
@nasiruashiru13803 жыл бұрын
Dari mama tagaza
@bakerali61123 жыл бұрын
Cuganbanimu suji tsoro Allah amanar da Allah ya basu aka mutane sai Allah yatabayesu
@aisharabiu63083 жыл бұрын
Shawarata itace ayi adalci makowwa za azawna lfy
@auwaluasainibasama3063 жыл бұрын
Zan canbanza
@hananzacks48583 жыл бұрын
Humm🤔😰
@lawaltukur60533 жыл бұрын
Komawa Ga ALLAH SWA Shine mafita...
@hananzacks48583 жыл бұрын
@@lawaltukur6053 ey wlh.allah yasamuganehakan
@nbc2dixieme3363 жыл бұрын
Tabbas gaskiya kika fada amma ku kara hakuri sojojin basa da laifi matsalar tana da nagaba
@babangidatv52643 жыл бұрын
Shawarata ga gomnatin najeriya itace anemawa yan kasa aikin yi kawai arage zauna gari banza tunda yen ta'addan nan acikinmu suke
@Hajia_Reza3 жыл бұрын
Wai home and away 🤣🤣🤣
@salehibrahimsaleh12323 жыл бұрын
Idan bango bai tsage ba kadangare ba zai samu shigowa ba
@jibrilumarwsg45053 жыл бұрын
Tabbas wanna Al amarin yazama Abun haushi da bantakaici ga jami’an tsaron najeriya musamman ma su sojoji kumu ina me shaida muku muddun basu dauki wani matakiba akan wanna chin kashin da aka musu to ina me shaida musu nan da lokaci kadan tsoron da ake musu zai zama tarihi
@adamuabubakar21523 жыл бұрын
Assalam BBC HAUSA Ni Adamu AKIRA abun da zan fada gaskiya wannan Abu setup Ne kwai ta wadansu munafakan Nigeria da Jamian Kasar
@ahmadabubakar20433 жыл бұрын
Su hukunta kansu sbd sune yen ta'adda
@dagakarkaratv46403 жыл бұрын
Ita gwamnatin zaku yiwa wanna tambayar ai kunsan bamu da amsa Kuke son Raina mana hankalai
@bangix1one4953 жыл бұрын
Wata kila jami an Nigeria sunyi Karan ci Amma ko kohda sunyi Karan ci idan mukanemi sojojin haya ta wata kasar Inna ganin zasu taimakamana koh🤔🤔🤔
@badamassiamadou96033 жыл бұрын
Habadai kaima dan uwa a tunanin ka wani zai iya gara gidan wani ne su kansu zazu iya kaway basuda niyar gara ne ai ga matasa nan ba aikin yi a dokesu aikin soje abusu kilawa ku gani
@bangix1one4953 жыл бұрын
@@badamassiamadou9603 🤔Eh toh Zan canka gaskiyane muna da matasa diyawa wa inda basu da ai da masu illimin da marasa illimin ga sunan diyawa agari toh Amma Wai neman aikin madazakayi Mai wahalane ga Kuma kasada da RAYUWA Wai ahakanma sai kabiya kudi ZAKASAMU🥺🥺🥺
@badamassiamadou96033 жыл бұрын
@@bangix1one495 Najeria ta zama abinda ta zama!! Amma manyan najeria basu da niyar yin wabo akay ne da tuni
@bangix1one4953 жыл бұрын
@@badamassiamadou9603 hakane toh Allah ka bamu zaman lpy
@badamassiamadou96033 жыл бұрын
@@bangix1one495 ameen ya rabbi dan girman Maaiki🤲🤲
@sulaimankhairan54803 жыл бұрын
Babu abinda za’ayi sai su huce haushin su kan wanda bai jiba bai ganiba
@rahamahtv66093 жыл бұрын
Zaku mutu kamar yanda kuka bari ake kashemu
@ibrahimyahaya15003 жыл бұрын
Zance kan anunamesu kan Nigeria wasabane
@habousalisou61923 жыл бұрын
Indan da hali asayo ma sojoji makamai nazamani
@redsniper3273 жыл бұрын
Kai Dan Allah duk buge ne Su manyan generals din sunsan komai mu za a rainawa wayo
@ayubamohammed95203 жыл бұрын
Karshen matsalar shine aiki da gaskiya da tabbatar da adalci
Sunfi karfin gwamnati Sai dai addu a kawai tunda gwamnatin takyale mutane suui zan kifi aruwa
@kamalibrahim27383 жыл бұрын
Magana ta gaskiya kayan aeki wlh bindugun sojoji basu da kyan na mahara gwamnati tabawa sojoji kayan aeki Amma sai kace a film to ko a film soja ba,awasa da kakinsa yakamata sojojin Nigeria sununamana banbancin civilian da soja wlh kamata yayi daga kansu yazamana ta addancinnan yazo karahe
@badamassiamadou96033 жыл бұрын
Chawara kuma?? wly batada amfani sabida basu aiki da ita!! (Ku kun sanin daku nake yan BBC) yayan,su masu mulki suna cikin zaro dan haka su ba damuwan su bane kowama za'a kashe. Amma Allah ya kaimu kiyama lfy dan na tabbatar hakin mutane bazai bari su ga Muhammad rasulillah s.a.w ba saboda dukan wanda aka kashe a mulkinsu hiki a kansu zasu ba Allah amsa..
@habubakarsala1753 жыл бұрын
zance dukkan dan taadada, akakama akace
@Bauchi20203 жыл бұрын
Adalci da hukunta mai laifi daidai da laifinsa a Kan lokaci
@imranahusaini33253 жыл бұрын
Ai wan nan duk shirin film kawae afadawa director din yatsaya hka
@usmanumar81993 жыл бұрын
A kawo karshen su da zuciya daya a daina cece kuce
@A5_DOLOWO3 жыл бұрын
Shawara ko? Hummm!!! Da dai ana aiki da ita ne da na bayar, amma tunda ba a ma kula ni sai in ja bakina in yi shiru🤔 in roki Allah ya kawo mana zaman lfy a duk afrika baki daya.
@muhdbellomuhd56623 жыл бұрын
A daina ba security kudi tunda basu da amfani
@murjanatuusman75883 жыл бұрын
Ohh a shiga makarantar sojo ji, ta n d a, a la kutte wa so joji hanci 😂 nageria kenah ta wucce tunnanin in da kake tunnani hmm 😔