Sheikh aminu ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️muna bayanka maganan ka gaskiya ceee
@mejamaaonlinetv2 жыл бұрын
Wannan Gaskiya ne Sister
@IshaqIdris-pk3ro Жыл бұрын
Allah Ka doramu akan gaskin ya
@BashiruUmar-p9o3 ай бұрын
Allah kasa mudace
@MaidukiyaAbubakar16 күн бұрын
Akwai banbanci tsakanin Ruhin Allah da saduwa tsakanin miji da Mata.....
@TukurAbdulkadir-o3n25 күн бұрын
Allah ya tsaremana imaninmu
@maharaxuyau16782 жыл бұрын
Allah ya shiryemu
@salihubashir803414 күн бұрын
Gsky dae mlm aminu Allah yasaka da alkhairi lallai kayi kankara Kuma har sai da jini yafito.dan anti bakada hujja kawai sai dai muce Allah yashiryeka inxaka shiryu.
@umarabdullahi9962 Жыл бұрын
Subhanallah Allah kamana tsari daga sharrin shaiɗan Allah katsaremana imaninmu Allah kahaskamana abinda keduhu kabamu ikon kaucemasa Allah kanunamana haske kabamu ikon binsa Allah kaɗoramu akan hanya madaidaiciya
@yusufahamad7151 Жыл бұрын
Jazakumullahu kairan 🙏 malm Aminu Dan anty bakada gaskiya
@MaibasiraAuwal Жыл бұрын
Allah 1 nebawaninsa
@AbbaNaannabi-r7z16 күн бұрын
Masha Allah
@kabirudogonjejitv8972 жыл бұрын
Msha Allah wannan mukabala tayi ma ana sarki zaki Allah yasaka da alkhairi
@AbubakarIbrahim-l7n7 күн бұрын
Allah katsinewa Arna makiyan Addinin Muslunce
@RabiuMuntari-g2g Жыл бұрын
Dan ante wanan mutenan bayaganewa❤❤
@ismaeisumah11 ай бұрын
❤😂slm
@ismaeisumah11 ай бұрын
Slm😂😂
@BaitullahiAbubakarАй бұрын
Allah ya shirya maishiryuwa
@AnasHassanhamza-s7c Жыл бұрын
Allah shine wanda ya halicemu dan haka babu wani Allah se makaliki
@aliibraim77822 жыл бұрын
Allah yashiryemu bakidaya
@salissouali92332 жыл бұрын
Ya allah yayi mana mai kyau alfarmar annabi (s'a'w')
@dagajasa23132 жыл бұрын
Salm barakada saraki
@abdullahimohammed9739 Жыл бұрын
Dan Anty is real Tijjanyya follower
@AbubakarMkawu2 ай бұрын
Malan aminu gaskiya bakasan Allah ba wallahi baka da hujja dasa da zaka kada Dan Anty shawarata malam aminu kaje kasan Allah katsira shine kawai
@geekslist Жыл бұрын
Dan Anti is on a totally different philosophical sphere above their understanding. They are all saying the same thing but with different approach. Dan Anti is intelligent.
@suleimanibrahim4743 Жыл бұрын
SHEGE DAN ANTY is control by his co - dweller of hell fire
@Sulaimanadsno29 күн бұрын
Wannan fa abin da hadisin ke nufi fa shine samun kiyayewar Allah ne game da Ji, gani qafa dakuma hannu maana baza su ji ,gani tafi ko taba abin da sharaar Allah ta hana ba. Allah Ta'ala zai kiyaye shi. Maanar itace wadannan gabban zasu sami kiyayewar Allah ne, daga aikata sabo, dakuma zuwa ga aikata abin da Allah keso. Allah dai ya dataddamu da abin dayake dai-dai. Kuma Allah zai bashi cikakkiyar kariya daga dukkan abin-qi.
@AdamuIbrahim-bk9hwАй бұрын
Mahajubi baiji Dadiba
@hauwamuhammadharuna68652 жыл бұрын
Jamaa' kukai dan aunty likita adubashi gaskiya
@AdamouZakinso9 ай бұрын
😂😂
@KabiruSaniRichifa7 ай бұрын
Wallahi wannnan mukabalan Sam Bai dacheba
@AdamuAbdulMalik-b7k5 ай бұрын
Gaskiya maganar Dan Anti idan Anduba gaskiya cje
@farukdanhalilu8403 Жыл бұрын
Kuduka ba akan gaskiya kukeba. Abinda Hadisin yake nufi shine Allah zai kiyayemaka gani da hi da guraren zuwanka. Kuma zaizama Yana taimskonka ta ko Ina.
@umarabdullahi9962 Жыл бұрын
Akaramukallah kakasance alƙaline baikamataka aibanta waniba inamaganane dangane da cewan sarki zaki amaganansa na ƴen izala sunce subhanallah subhanallah
@nassrNasser-fh8os7 ай бұрын
Sheikh aminu ❤❤❤
@Mustaphabkimamimam2 ай бұрын
Idan dan anti yace ansamo da allah
@aliyumsani24muhammad14 Жыл бұрын
Wallahi Shawara gareku tijjanawa. Kuyi kokarin kawar da wannan Aqidar komai Allah ne, acikin tafiyar ku. Munsani adacen Shehu Dahiru Usman Bauchi baida wata hujja dahuce cewa yan Izala suna kafirta su, kuma suna firta LA'ILAHHA'ILALLAH saigashi Allah ya kawomu lokacin dashi kanshi yake kafirta masu LA'ILAHHA'ILALLAHA din Domin ya kafirta yan Haqiqa da bakinshi dakanshi. Wallahi kuyi hattara. Kuzama masu fadan gaskia
@ibrahimburgaabdullahi38722 жыл бұрын
Dan anty sai ahankali
@AbdullahiRabeeu2 ай бұрын
Wlh karya dan anti yakeyi
@KamalaSalisu-n8f Жыл бұрын
Dan Allah wanna wakar dakake daurawa nakenaima bansamuba
@ShaaibuKandilaАй бұрын
Allah shiryamu
@manyakhaleed14692 жыл бұрын
Dan Anty yafika Hujja yaima dalla dalla Azahiri ngaski Munamuku fan Alkairi Bakidaya Mun fashin ciku Allah QA rabasira MashA ALLAH
@tahiribrahim39032 жыл бұрын
Dan Aunty Gaskiya ka burgeni ,
@HayatuHamidu-m8o2 ай бұрын
Dan anty ❤😂❤
@AdamIbrahim-b9m27 күн бұрын
Sharrin dan Anty ke nan
@hassanabdullahi52332 жыл бұрын
Gaskiya sarki zaki idan zaka gayaci malami karingayin adalci a tsakanin su shine gskia
@ismaeisumah11 ай бұрын
😂😂😂😂😂
@idiyaha Жыл бұрын
فَإِذا سَوَّيْتُهُ أى: سويت خلق هذا البشر، وكملت أجزاءه، وجعلته في أحسن تقويم ... وَنَفَخْتُ فِيهِ مِنْ رُوحِي أى: وضعت فيه ما به حياته وحركته وهو الروح، الذي لا يعلم حقيقته أحد سواي. قال القرطبي: قوله: وَنَفَخْتُ فِيهِ مِنْ رُوحِي النفخ إجراء الريح في الشيء. والروح جسم لطيف، أجرى الله العادة بأن يخلق الحياة في البدن مع ذلك الجسم. وحقيقته إضافة خلق إلى خالق، فالروح خلق من خلقه أضافه- سبحانه - إلى نفسه تشريفا وتكريما، كقوله، أرضى وسمائي وبيتي وناقة الله وشهر الله ... . وقوله فَقَعُوا لَهُ ساجِدِينَ أمر منه- سبحانه - للملائكة بالسجود لآدم. أى: فإذا سويت خلقه، وأفضت عليه ما به حياته، فاسقطوا وخروا له ساجدين، سجود تحية وتكريم، لا سجود عبادة، فإن سجود العبادة لي وحدي. وقال- سبحانه - فَقَعُوا.. بفاء التعقيب، للإشعار بأن سجودهم له واجب عليهم عقب التسوية والنفخ من غير إبطاء أو تأخير. وهذا نوع من تكريم الله-تبارك وتعالى- لعبده آدم- عليه السلام-، وله- سبحانه - أن يكرم بعض عباده بما يشاء، وكيف شاء.. لا يُسْئَلُ عَمَّا يَفْعَلُ وَهُمْ يُسْئَلُونَ .
@yahyalawalabdullahi3317 Жыл бұрын
Wannan aqidar kiristanci c, sure biyun duk kanwar ja ce. Allah ya shiryar damu ya ya yafe mana. Pls, Mal Aminu da dan anty muna sonku, Allah ya fahimtar daku kubar wannan mummunar aqidar. Wallahi wannan aqidar a bible take .
@MuhammedDahiru-b4b Жыл бұрын
Allah ya tsare muna imanimmu ya karemu da sherin shaitan da yahud dan anti shaida
@sabiumande1502 Жыл бұрын
Sarki Zaki bakayima dan Anty adalci ba, Yakamata kaji tsoron Allah
@dagajasa23132 жыл бұрын
Salm sakizaki mashala
@ibrahimburgaabdullahi38722 жыл бұрын
Dan anty kafishi gaskiya
@saidunafiusabiyel813418 күн бұрын
dan anty bai iya fassara ba
@homodk35172 жыл бұрын
Slm kanalahu dabane dakume Allah
@suleimanyusuf805010 ай бұрын
Dukkan su tafiyar su daya ne
@isahibrahim996221 күн бұрын
Dan anty yakasa Bada amsa Mai ma ana
@dagajasa23132 жыл бұрын
Basoyayi magana
@SaniAdamuo Жыл бұрын
Dan anti bayda gaskiya yakamata yakao a darika inda akacehaka
@user-xy1pn5rh5f2 жыл бұрын
gaskiya Duk KU biyun iri dayane
@عربينحيري Жыл бұрын
Salm sayadi
@MahamadouOussoumane17 күн бұрын
❤😂❤😊
@ftooomadmm23942 жыл бұрын
KAI JAMAA WANNA arda sabo alamarin
@SulaimanIdris-yt4ev Жыл бұрын
A uzu billah
@SulaimanIdris-yt4ev Жыл бұрын
Mina shaidanirrajeen
@Megamind2142 жыл бұрын
Daga ganinsa wannan CIKIN maye Dan anty yAke seda yasha WIWI DA GIYA YAYI TATUL SABDA YASAMU DAMAN QARYATA GASKIYA
@chariAbdulkadirAdamdanBa-ys1gh Жыл бұрын
sarki kaji tsoron Allah kuma kaje kayi karatu hakika ina gani bakasan manar hakikabah
@dagajasa23132 жыл бұрын
Salm
@sabiumande1502 Жыл бұрын
Aminu under 17 kauce kauce kawai Kakeyi amma wannan aƙidar da dan Anty yake kanta wallahi Ibrahim Inyass ne ya koyar da ita
@salmamuhammad312 жыл бұрын
Nifa gani nake kamar dan anty bashi da kai sosai fa
Abubuwan da Dan anty yake fada duka akwai su a cikin littattafan dariqa musamman Littattafan IBNU Arabi assufee da irinsu Littafin sirrul akbar.....Banbanci dake tsakaninsu shine;shi dan anty ya fito cikin ahlush shari'a ya bayyana a maimakon ya bayyana a cikin aarifai duk wanda yasan dariqa yasan abinda nake fada.... Allah ka shiryemu gaba daya
@suleimanyusuf805010 ай бұрын
Dan Aunty yana yin mukabale ne da mutum biyu 1.Sarki zaki (Moderator) 2. Malam Aminu. Sarki Zaki, ka nuna karara kana goyon bayan mal. Aminu.
@aminuhussain2416 Жыл бұрын
Wlh wlh sarki xaki Kaji tsoron allah kasan wanan abinda dan Anty yake fada shirka yake fada amma Wai har kana iya bashi katiya Sanan abin haushi Idan wani yace dan Anty bai ce masa Shehu bah sukace yakamat a girmammashi amma kuma a gaban ka yake cewa Wai komai Allah ka kasa dakatar saboda son xuciya da jahilci da shirka
@JamilaAbdulrahman-b9f Жыл бұрын
Bai kamata zaki yana tsayawa kan gefe daya ba
@tahiribrahim39032 жыл бұрын
Wallahi jikin Under 17 duk yayi sanyi Yaji duka daga hannun dan aunty
@ahmadbello32352 жыл бұрын
Ashe duk ma kanwar ja ce, Banga bambancin shi under 17 da shi Dan anty ba.
@ahmedtjmohammed38932 жыл бұрын
Three is hidden knowledge it exist because is hidden that s why he who reviel it face challenges 'is not allowed to mention it's only discuss behind the scin
@UsmanKamala Жыл бұрын
Sarki ina tuhumarka da mina mina
@dagajasa23132 жыл бұрын
Salnbaradara
@dagajasa23132 жыл бұрын
Koyasoki
@frezimahamman66032 жыл бұрын
🤗🤗🤗🤗
@oumarousalifou62322 жыл бұрын
Tuhuma ga sarki zaki saboda Nuna bangaanci darachin yiwa dan anti adalci ,,suduka akan abo daya suke hasada kaway ta banbantasu
@chariAbdulkadirAdamdanBa-ys1gh Жыл бұрын
wlh da sarki zaki da chi Aminu dukkanku Bankusan Allah Ba saboda bakuda ilimi hakika wlh dan Anty yafiku gaskiya jahilan Banza
@ahmadmuhammadabubakar43752 жыл бұрын
Dan anti fah yana ta guyayi amma har yanzu bai fadi Abinda yake nufi ba
@Mustaphabkimamimam2 ай бұрын
Kucewa dan anti yaputa waje Kozaisamu netowok
@hamisououmaru26032 жыл бұрын
👍
@ahmedtjmohammed38932 жыл бұрын
Hidden knowledge exist is discuss an in members only. that's why he who reviel it face challenges but it exist and is true is not for anywhere is from the holly Quran from Baqara to Nass . Watch the store of Musa and Hkadir, the store of Uzairu onb Allahwho Allah take his soul and return it after 100yers is not allowed to discuss to listening ears who not up to the standard
@ahaahszuu73442 жыл бұрын
Sai dai came came da Shehu su ke yi . Ina nufi Shehu Tairu Bauchi Missalai da ya ke bada irin su ne dai under 17 ke yi .
Why the other sheikh is always Dan ante . I believe he has a name
@sultanusman54992 жыл бұрын
Kai Dan anty Allah ya baka lafiya, dumin Ka haukace
@manyakhaleed14692 жыл бұрын
Ina hujja Wawa
@tayirmohammed882 жыл бұрын
💪💪
@sabiumande1502 Жыл бұрын
Dan Anty is very intelligent but not on the right path
@okazmaxetle6432 жыл бұрын
Sarki zaki hotonsa ya karama da almajirinsa kake maganna
@mahamadousamir40022 жыл бұрын
A GASKIA WANAN MALAMI BAI YA IYAWA DA ANTI ....SABODA AKOY ALAMA AKIDA DAYA NE
@saidumuhammad94212 жыл бұрын
Kai sarki zaki ka je ka koyi yadda ake moderating debate. Kai ne host din su kuma kai ne moderator amma kana taking side. Wannan yana kashe abokin tattaunawar ku wato dan anti. Ko baka gamsu da hujjar shi ba wannan yana zuciyar ka ne amma ka dena nunawa. Idan ba ka iya jimre jin aqidar wani, toh ka dena hosting debate. Idan kana da wata ja da dan anti toh ka gayyace shi mana ka yi debate da shi da kanka, a nan kana da damar nuna ra'ayin ka. Idan dan anti ya nuna kana goyon bayan abokin tattaunawar shi sai ka hau kauce kauce, hakan sam bai yi ba. Ka koyi qtale masu sauraro su yi hukunci, haka ake debate a ko ina.
@ningifarm21752 жыл бұрын
Dan aunty yadebo wannan aqidarne daga littafan christoci, su sunce annabi isah Allahne sabida ransa, ran Allahne, shikoma Dan anty yace kowa Allahne, sabda ran kowa ran Allahne, sabida haka Dan anty yafi christoci bata.
@massaoudoumaiga-iu5iv Жыл бұрын
دن أنت لا يعرف الله جنون فنون😂
@tahirlawan42 Жыл бұрын
Shifa dan anty yana maganar hakika ne kai kuma kana maganar shari a ne iya ilimin ka kenan kanka bazai dauka ba amma haka ne ba gaba zaka rinka yiba ka koma baya idan kanaso ka Fahimci abinda dan anty yake nufi