SABUWAR RIGIMA!😳 Shin Dagaske Anzalunci Abduljabbar Ko A'a? (Shafin Sarki Zaki Ya Dauki Zafi🔥)

  Рет қаралды 12,339

Mejamaa TV

Mejamaa TV

Күн бұрын

Пікірлер: 42
@MukhtarMuhammad-d4l
@MukhtarMuhammad-d4l 8 ай бұрын
Masha Allah ❤
@YahayaNasir-cw3zu
@YahayaNasir-cw3zu 8 ай бұрын
Masha allah allah yaqara basira shek dahir
@AbdulkadirUsman-zi1us
@AbdulkadirUsman-zi1us 8 ай бұрын
Allah ya kubutarda shk.A/Jabbar, yasakamaka. Tushen IZALANE Kashe makamai
@babangidabangisszinder7501
@babangidabangisszinder7501 8 ай бұрын
❤Sarki Kajini Dan Allah Dan Annabi 🙏 Idan An-Bude Shafin Tambaya Mutin Dik Girmanshi a Gudinka Yayi Tambaya Kurum !!! Dan Allah 🙏🙏
@mahamadoumoustaphamamadou2116
@mahamadoumoustaphamamadou2116 8 ай бұрын
Wannan gaskiyane tinda filin Tambaya ne ba
@AlhajiCaptain
@AlhajiCaptain 8 ай бұрын
Masha Allah Allah Yasaka Muku Da Alkheri
@rabiouisssaka9414
@rabiouisssaka9414 8 ай бұрын
Allah ta'ala yaqarawa rayuwar malumammu albarka ❤Allah subhanahu wata'ala ya bayyana muna gaskiya albarkan syd rasulullah(s.a.w ❤
@babangidabangisszinder7501
@babangidabangisszinder7501 8 ай бұрын
❤❤Wannan Zaman Shine Mafuta ga dik Wanda ke Neman Gaskiya❤❤ 🤲🤲Allah ya Qara Lafiya Ashyakhuna❤
@danmameajamagana
@danmameajamagana 8 ай бұрын
Allah yasakamuku da alkairi
@anasabubakar118
@anasabubakar118 8 ай бұрын
Allah ya kara basira
@MammanAli-t9l
@MammanAli-t9l 8 ай бұрын
Masha Allah
@isahayuba1642
@isahayuba1642 6 ай бұрын
Wlh kuji tsoron Allah hardai kai Dan shi'a wlh ka musulunta Dan kai wlh ba musulmi bane,mai barota yan darika ma basu tare da kai akan wannan mugan kalaman da kakeyi
@AlhajiCaptain
@AlhajiCaptain 8 ай бұрын
Allah yasaka muku da Alkheri
@muhammedsunusiyusuf4998
@muhammedsunusiyusuf4998 8 ай бұрын
Ya sallam
@mubytv2686
@mubytv2686 8 ай бұрын
❤❤❤❤
@mohanasir2563
@mohanasir2563 8 ай бұрын
Allah yabiyaku da aljana
@Dahiru-s7q
@Dahiru-s7q 8 ай бұрын
Sarki Zaki kusayewa kabiru waya ko abbagida gida
@aliyumsani24muhammad14
@aliyumsani24muhammad14 8 ай бұрын
Wallahi ya chaza masu kai
@abubakarjamilu6713
@abubakarjamilu6713 6 ай бұрын
Shak abdujabbari
@RabiuIlyasu-vd9os
@RabiuIlyasu-vd9os 8 ай бұрын
Ayihakuri pls
@faisalalhassan
@faisalalhassan 8 ай бұрын
Assalaamu alaikum Sheihu Maibarota yakamata yakula da bangaren ilmin hadisi sausai gabani yakusa cikin lamarin wayannan hadisan. Wannan nasiha ne daga masoyi.
@slimkid0225
@slimkid0225 8 ай бұрын
Duk ka sani😂 1:51:39
@Dahiru-s7q
@Dahiru-s7q 8 ай бұрын
Zakuna 3da Bera daya
@Dahiru-s7q
@Dahiru-s7q 8 ай бұрын
Malamai sunhaduda jahiline sunnah
@Dahiru-s7q
@Dahiru-s7q 8 ай бұрын
Kabiru maikame kame
@mourtalahmohamed1855
@mourtalahmohamed1855 8 ай бұрын
Abdul jabbar yabada kariya a kotu walahi ina magana da akayi har wata mashe ta fashe da kuka? Hadiths nana safia 😮😮😮😢😢😢😢
@AminuAdam-id3qk
@AminuAdam-id3qk 8 ай бұрын
Saboda Allah jama,a yanzu har akwai Wanda baso yarda da hukuncin Abduljabbar? Kuma duk hujjujen da suke bayarwa batada Alaka da abin da Abduljabbar ya fadaba
@AbdullahiSale-ou1wo
@AbdullahiSale-ou1wo 8 ай бұрын
Walahi ganduje dasauran makiyan abduljabaru sukazagi annabi
@aliyumsani24muhammad14
@aliyumsani24muhammad14 8 ай бұрын
Mutum daya tal yagagareku
@Dahiru-s7q
@Dahiru-s7q 8 ай бұрын
Ai daya dayagagateku sai Abduljabbar
@aliyumsani24muhammad14
@aliyumsani24muhammad14 8 ай бұрын
@@Dahiru-s7q wallahi wallahi wallahi Kuji tsoron Allah. Manzon Allah yanzu yazama abin wasanku??? Wadannan malaman mamaki suke bani
@souphysouphy8280
@souphysouphy8280 8 ай бұрын
Wallahi kuwa, sai Kumfan baki suke waisu tunkafin a haifeshi Suke waazi, amma sunkasa kawo hujja ilmiyyan, sai kame-kame, to gardawa kusani ilmi baruwanshi da shekaru, Atai ayi karatu 😂
@IBRAHIMSALEHIBRAHIM-n7l
@IBRAHIMSALEHIBRAHIM-n7l 8 ай бұрын
Powputp😂😅
@muhammadsani3404
@muhammadsani3404 8 ай бұрын
Gabadayanku kunrude saboda tsoro
@souphysouphy8280
@souphysouphy8280 8 ай бұрын
Taron jahilai, ko kumya bakuji, mallam kabir dan cikinku ya gagareku, kattin banza, aje ayi karatu
@AlhajiCaptain
@AlhajiCaptain 8 ай бұрын
Kabiru kifi dan iskanGari
@AlhajiCaptain
@AlhajiCaptain 8 ай бұрын
Kuma maqaryaci
@Dahiru-s7q
@Dahiru-s7q 8 ай бұрын
Kabiru dayaje mukabalan wasan koikoyon Abduljabbar kotambaya Bai iyawa sadaukiba
@muhammadsani3404
@muhammadsani3404 8 ай бұрын
Tabbas bakusan dawa kuke maganaba Kunata alfahari amma duk wanda yazauna da kabiru acikinku say yaji kunya.
@mahamadoumoustaphamamadou2116
@mahamadoumoustaphamamadou2116 8 ай бұрын
Masha Allah
@KabiruMusa-hn3zb
@KabiruMusa-hn3zb 8 ай бұрын
❤❤❤❤❤
За кого болели?😂
00:18
МЯТНАЯ ФАНТА
Рет қаралды 2,9 МЛН
This Game Is Wild...
00:19
MrBeast
Рет қаралды 138 МЛН
HELP!!!
00:46
Natan por Aí
Рет қаралды 76 МЛН
Yau Sheik Abulfathi Sani Attijjany ya ja zaren ya fito da sabon salo mai zafi akan Wahabiyawa.
1:28:24
Mu'assasatul Anwar Unity Initiative
Рет қаралды 16 М.
Yadda Muqabala ta kasance tsakanin Mai Dubun Isa da Barhaman Gombe
34:49
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 6 М.
ZAZZAFAR MUQABALA DAN ANTY DA SHEKH AMINU UNDER 17
4:36:13
Mejamaa Online TV
Рет қаралды 69 М.
TATTAUNAWA TA MUSAMMAN TARE DA MALAMAI AKAN RIKICIN DA YA BARKE TSAKANIN DARIQA DA IZALA
3:19:59
Mu'assasatul Anwar Unity Initiative
Рет қаралды 24 М.
За кого болели?😂
00:18
МЯТНАЯ ФАНТА
Рет қаралды 2,9 МЛН