MUKABALAR SHEIKH DAHIRU BAUCHI DA DAN IZALA A GIDAN RADIO ZAI HASKA MUKU ABUBUWA DAYAWA

  Рет қаралды 432,041

Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Күн бұрын

Пікірлер: 236
@usmanbate3274
@usmanbate3274 3 жыл бұрын
Gaskiya Sheikh baya ansa tambaya yadda za'a gamsu
@usmanumarkanoma7186
@usmanumarkanoma7186 2 жыл бұрын
Gaskiya akwai matsala, babu hujja acikin kur'ani ko hadisi Allah katsare muna imanimu
@shapiouabdou8222
@shapiouabdou8222 3 жыл бұрын
Allah ya kara basira da lafiya da kunsanci ga annabi muhammadu rasulullahi s..a..w..!
@usamatmabubakaredriss4979
@usamatmabubakaredriss4979 2 жыл бұрын
Na am shehu allah yakara lfy da karama
@souaiboubamboutos6959
@souaiboubamboutos6959 2 жыл бұрын
Allah ya karalafiya shek dahiru usman bauchie🇨🇲🇨🇲🇨🇲
@khamrhashphotog4529
@khamrhashphotog4529 2 жыл бұрын
Allah yasa dahiru bauchi yagane gaskiya jafin mutuwa
@muhammadauwaladam399
@muhammadauwaladam399 3 жыл бұрын
Shehi kaji tsoron Allah yanxufa duniyar nan ilimi ya yadu tako INA bakamarda ba Allah yashiryi shehi Ameen
@daheermustapha5914
@daheermustapha5914 3 жыл бұрын
Yashirye Uwar Ka dai Da takasa Baka tarbiyya Ganin Girman Malamai
@ameenahaliyu5848
@ameenahaliyu5848 Жыл бұрын
Allah yasa muyi kyakkyawan karshe,Allah ya rabamu da stufan banza.😊
@muhammedshatima7209
@muhammedshatima7209 2 жыл бұрын
Allah yakara hakuri maulana mai hakuri da tambayan Jahilai murakkabi
@bsckarkarajojo5560
@bsckarkarajojo5560 3 жыл бұрын
Allah yashiye kana nuna salatil fathi yafi wanda annabi( s a w) yakoyar Gaskiya wannan ba malami bane jahiline
@ahmadmuhammad3658
@ahmadmuhammad3658 3 жыл бұрын
Dan uwa walahi talahi bilahi in ba Don manzon Allah(the s a w) ba baza mu ga girman shaihunai muna girmama su don mun tabata masoya ne Kuma masu ladabi biyaya ga shugaba (s a w)shaihu yace da ma ace shine kurar takalmin manzon Allah( s a w)ka fadamun wane basalafe ne ko Dan izala da ya yarda da manzon Allah shine fiyayen halita,ka fada mun ka taba Jin wani Dan darika yace Ana Kai shugaba (s a w) inda bai Kai b ba ? Ko yayi wata magana Mara dadi ga manzon tsira na rantse da Allah ka gwada kaunar annabi zallah zaka ji babu abunda yafi hakan Dadi
@abdoullaheeadamu5589
@abdoullaheeadamu5589 3 жыл бұрын
Allah ka rabamu da duhun Kai jahiline yake cema wani jahili
@shuaibuismail9246
@shuaibuismail9246 3 жыл бұрын
Wannan bai kamata ba
@daheermustapha5914
@daheermustapha5914 3 жыл бұрын
Daman Kai Ka Kasa Gane Haka Amma Natabbata Uban Ka Yasani Sai dai Sonzuchiya Yahanashi Fadin Gaskiya
@SaniIsahSulaiman-z3p
@SaniIsahSulaiman-z3p 4 ай бұрын
Welldon professor Dahiru Usman Bauchi,thank you very much for your contribution.
@yarimadangata3293
@yarimadangata3293 2 жыл бұрын
Allah ya kara lafiya da imani da nisan kuana maulana shek dahiru Bauchi 🤲
@abou-souleymanetoune517
@abou-souleymanetoune517 Жыл бұрын
Allah ya shiryeku. Ikon ALLAH wannan qaryar da taawilaat
@ImranAbdulhamid-m2y
@ImranAbdulhamid-m2y 5 ай бұрын
Shehi Kaine jiya kai ne yau
@ZakariMohammed2020
@ZakariMohammed2020 20 күн бұрын
Allah shi kara wa shehu lafia da Nisan kwana❤❤❤
@masanatv8021
@masanatv8021 2 жыл бұрын
Allah ya Kara lfy shehi.
@rabiugarbaalhassan2271
@rabiugarbaalhassan2271 3 жыл бұрын
Ahe dai Shima jirgin sama halittar Allah ne amma da kazo kwatance sai kace halittar mutane ne abin yazama tubka da warwara
@garbamohammed6996
@garbamohammed6996 2 жыл бұрын
الحَمْدُ ِلله ماشاءاللہ ماشاءاللہ ماشاءاللہ
@nadjibjamila2490
@nadjibjamila2490 3 жыл бұрын
Allah ya rabamu da son zuciya dan jaridan kanshi ya san ba maganar ilimi akeyiba 😎
@manajaikarayakubuikara6252
@manajaikarayakubuikara6252 2 жыл бұрын
Sanadiyyarka nashiga musulunchi Malam. sakallahu hairan
@abdurrahmanlawal9798
@abdurrahmanlawal9798 6 ай бұрын
Ku meyasa ba kuyin maulidin a cikin gidajen ku don kace saudia a gida suke maulidin, idan ana kiyi da Sunnar Annabi SAW.
@murridintarbiyya7498
@murridintarbiyya7498 3 жыл бұрын
Allah ya kara lfy da kusanci ga shugaba saw
@lillswitch5325
@lillswitch5325 2 жыл бұрын
Babu a'aya , Babu hadith . Sai misalce misalce . Allah yakauta.
@mustaphamamman5987
@mustaphamamman5987 4 жыл бұрын
masha.allah allah ya karawa sheikh lafiya da nisan kwana
@nariyasaleh5937
@nariyasaleh5937 2 жыл бұрын
ALLAHU AKBAR MAULANA ALLAH YA KARA LAFIYA DA NISAN KWANA
@MaawiyyaGambo
@MaawiyyaGambo 7 ай бұрын
Gaskiya wllh dashiru Bauchi yaji tsoran Allah Allah yasa mudache
@yaouabdou2359
@yaouabdou2359 3 жыл бұрын
Saï ousman dan fodio duk africa babu kamarshi
@naannabiszango9580
@naannabiszango9580 4 жыл бұрын
Allah yaja dakanan shehu
@322barkonci
@322barkonci 3 жыл бұрын
Allah yakara maka lpy shek dashiru bauchi
@auwaluahmadudagauda7978
@auwaluahmadudagauda7978 2 жыл бұрын
yanzu kana nufin wani yazo da wani falala da Annabi saw baizo da shiba kenan, salatil fatin bata zoba saida addini ya cika. ina kabar ayar da ka karanta shehi cikin sura mai no. 5 aya ta 3.mukan bamu yarda da wannan salatil fatinba dana Annabi muka yarda.
@abubakaryunusailiyasu117
@abubakaryunusailiyasu117 2 жыл бұрын
Allah ya kairahama kabarin malan
@bilyaminualhajisaidu3157
@bilyaminualhajisaidu3157 3 жыл бұрын
Allah ya tsare mu da Yan biYAR son zuciya irin su wannan DAN BAUCHI.
@daheermustapha5914
@daheermustapha5914 3 жыл бұрын
Hhhhhhh
@غيثالمطر-د5ش
@غيثالمطر-د5ش Жыл бұрын
سبحان الله وبحمده سبحان الله
@rukayyayusuf4077
@rukayyayusuf4077 3 жыл бұрын
Hujjoji babu kan gado sai kame kame abindai gaba daya son zuciyane dason rai hmm Allah yanaji kuma yana gani
@sarfiluahmed8717
@sarfiluahmed8717 3 жыл бұрын
Gaakiya ne wannan
@ShafiuAbdullahikwaro
@ShafiuAbdullahikwaro 10 ай бұрын
Allah.ya jikan malan jafar
@hassanzakari7
@hassanzakari7 3 жыл бұрын
Allah ya qarawa Shehu lafiya.
@nafiuabdullahiumarabu-muhe8772
@nafiuabdullahiumarabu-muhe8772 2 жыл бұрын
Allah ya tabbatar damu kan gaskiya
@abdurrahmanshuaibu8312
@abdurrahmanshuaibu8312 2 жыл бұрын
Allah ya sa a yi taro lafiya
@muhammedsulemanbako4003
@muhammedsulemanbako4003 3 жыл бұрын
Haba Shehi!!!
@mudassiiralmustafha355
@mudassiiralmustafha355 3 жыл бұрын
Allah Kashiryemu Baki Daya Amiin
@aminuahmadgnvwaminuahmadgn4561
@aminuahmadgnvwaminuahmadgn4561 3 жыл бұрын
Gaskiya Ne Mlm ALLAH yasaka Da Alkairi Mlm
@aishaabubakar1606
@aishaabubakar1606 2 жыл бұрын
Shima maitanbaya yainkari damaudi Ai
@AbubakarAbdullahi-ie1of
@AbubakarAbdullahi-ie1of Жыл бұрын
Allan yasaka da alherri.
@daheermustapha5914
@daheermustapha5914 3 жыл бұрын
Allah Yakara Lafia Maulana 😍😍
@sadiqnataala5537
@sadiqnataala5537 2 жыл бұрын
Allah ya gafarta malam
@yusufamukutari3371
@yusufamukutari3371 4 жыл бұрын
Allah yaqarawa shek dahiru lfy
@umarjaeabubakar988
@umarjaeabubakar988 4 жыл бұрын
Allah yashiryeku yan dariku
@aliyososoaliyososo531
@aliyososoaliyososo531 4 жыл бұрын
Amin
@umarmohammed1057
@umarmohammed1057 3 жыл бұрын
Sai ku damu da abunda yake gabbanku.
@EARNINGS-TV
@EARNINGS-TV Жыл бұрын
Allah ykr kusanci
@surajoishaq5598
@surajoishaq5598 3 жыл бұрын
Ariqa jin tsoron gamuwa DA Allah.
@bsckarkarajojo5560
@bsckarkarajojo5560 3 жыл бұрын
Gskyn kudinga yimusu wa azi
@YusufAbdullahizuntu
@YusufAbdullahizuntu 8 ай бұрын
S .a w 🌙🌙
@BadamassiAboubacar-fg1xn
@BadamassiAboubacar-fg1xn Жыл бұрын
الحمد لله رب العلمين
@abdulmalikichaaibou3069
@abdulmalikichaaibou3069 2 жыл бұрын
Masha Allah Allah yakara lafiya
@tijjanimuhammad1757
@tijjanimuhammad1757 3 жыл бұрын
Jazakumullahu khairan Mallam ALLAH Ubangiji yakara lafiya danisan kwana da ilmi mai albarka
@jibrinmusayalla1510
@jibrinmusayalla1510 4 жыл бұрын
Masha Allah! Allah yakara lfy da Sheikh Dahiru Usman Bauchi
@dayyabusafiyanu95
@dayyabusafiyanu95 2 жыл бұрын
Ameen she,hu
@muhammadabdulmumin5470
@muhammadabdulmumin5470 2 жыл бұрын
Dan Allah jama,a wannan ayar yatake (Al yauma akmaltu lakum dinakum arkarshe)shin satul fatihi yasauka kafun itane?
@AuwalUmar-w6d
@AuwalUmar-w6d Жыл бұрын
oho fa 😁😁misali kawai sai ka ce yaran firamari😁😁
@shehisheshi3050
@shehisheshi3050 4 жыл бұрын
Masha Allah , Allah ya Karawa Maulana lafiya.
@daheermustapha5914
@daheermustapha5914 3 жыл бұрын
Ameeeeeen Ameeeeeen Ameeeeeen Ameeeeeen Ameeeeeen Ameeeeeen Ameeeeeen Ameeeeeen Ameeeeeen Ameeeeeen Ameeeeeen Ameeeeeen
@moussasani1941
@moussasani1941 3 жыл бұрын
Macha Allahu Allah ya kara lafiya da nisankowna
@balaibrahim3196
@balaibrahim3196 3 жыл бұрын
Allah ya kara basira da nisan kwana
@ibrahimmatoabdullahi7125
@ibrahimmatoabdullahi7125 2 жыл бұрын
Maulana Allah yaqara lapiya da Nisan kwana
@kabirtijani
@kabirtijani Жыл бұрын
Sheikh kaine barhama mu
@abdoulabdou4003
@abdoulabdou4003 3 жыл бұрын
Mâcha allah ya maulana
@idrissaadu4146
@idrissaadu4146 4 жыл бұрын
Ai wanna ba mukabula nai allah yanuna mana gaskiya gaskiya ce yabamu ikon bunta yanuna mana karya karya ce yaba mu ikon gudun ta
@ahmadmuhammad3658
@ahmadmuhammad3658 3 жыл бұрын
Duk ban San akan me kake magana ba ,kayi adua mai kyau Allah ya baka ladar amin,domin kulun aduar mumini itace Allah ka bani ikon sanin gaskia kabani in kon aiki da ita,kasa na mutu cikin Imani da biyaya gareka ya Allah da manzon ka s a w
@daudaharuna.zander6780
@daudaharuna.zander6780 3 жыл бұрын
𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐲𝐚𝐤𝐚𝐫𝐚𝐦𝐢𝐤𝐚 𝐥𝐚𝐩𝐢𝐲𝐚 𝐬𝐡𝐞𝐤𝐡 𝐝𝐚𝐡𝐢𝐫𝐮 𝐛𝐚𝐮𝐜𝐢
@nafiumuhammadlawal6481
@nafiumuhammadlawal6481 4 жыл бұрын
Allah yakarawa shehu lfy tsawon rai da nisan kwana! Allah yakarama kusanci da Annabi (SAW) taredamu masoyansa bakidaya.
@idreezammar2150
@idreezammar2150 3 жыл бұрын
Ashe ko Ba zanshiga Aljanna ba indai har da sallatil fatihi ne sai dai ni narike salatil ibrahimiyya ta isheni shiga aljanna toh kaji
@osmanht1327
@osmanht1327 2 жыл бұрын
itama zata kaika aljanna. Haka salatul fatihimma. To mene na jayayya dan uwa. kariqe naka ka barmu muma muyi namu.
@sanusimaibodamohammed4606
@sanusimaibodamohammed4606 3 жыл бұрын
Allah nuna mana gaskiya gaskiyace kabamu ikon bita
@alhajialiyuidris5635
@alhajialiyuidris5635 2 жыл бұрын
SLM malam. Mai kamekame
@usmanwambaidanlami2778
@usmanwambaidanlami2778 4 жыл бұрын
wannan mutumin yadauka shikadaine malami. Abinda baisaiba shikadaine jahili. Allah yashiryar damu. Kwando baure.
@shafiusani3383
@shafiusani3383 4 жыл бұрын
Da zaka kyautata zancenka danuwa da ka kyauta
@bsckarkarajojo5560
@bsckarkarajojo5560 3 жыл бұрын
Ameen
@ahmadmuhammad3658
@ahmadmuhammad3658 3 жыл бұрын
Usman wambai kana Kiran bayin Allah wayanda rayuwar su gaba daya ta kare a bin Allah soyaya ga shugaban halita zakiri ,salati ,Al kawari ttsakanin su da Allah baza su Sha giya ba bazasu Yi Zina ba,bazasu sha taba,abubuwa da yawa make Kira jahilai ,Kai gashi hausa yaren ka ma baka iya rubutawa daidai ba kake shiga maganar mahadata,walahi kayi hankali kada wasu su jefa ka halaka Allah ya shiryemu gaba daya alfarmar awalul abidin,imamal mursalin Muhammad s a w
@rhzghaladu4981
@rhzghaladu4981 4 жыл бұрын
Macha allah allah ya karawa malan lafiya da nisan kwana allah ya barmu da Annabi
@saiduisah2021
@saiduisah2021 3 жыл бұрын
Allah yakara ma mallam lafiya da Nisa kwanna
@sarkinruwa6394
@sarkinruwa6394 4 жыл бұрын
Wannan ne mukabalar to ai Bidi'a Diniyya itache akemagana bawai Bidi'a Duniyyabah Akramakallahu
@nuhuibrahim1957
@nuhuibrahim1957 4 жыл бұрын
عسا
@nuhuibrahim1957
@nuhuibrahim1957 4 жыл бұрын
عسلم
@salisdalhatkks
@salisdalhatkks 4 жыл бұрын
Wannan ya nuna baka san ilmi ba,ba kayi karatun usulul fiqhi ba ko kadan. A wanne hadisin ka samo bid'a Diniyya ko bid'a duniyyah?,,,idan baka da hujja to kaje wajen malamai suyi maka bayani.
@sarkinruwa6394
@sarkinruwa6394 4 жыл бұрын
@@salisdalhatkks Kai yakamata Kaje Makaranta saboda naga akwai Rashin sanin addinin ma kwata-kwata baka sanshibah shiyasa aka doraka akan wata Darika saboda Jahilchi.
@umarmohammed1057
@umarmohammed1057 3 жыл бұрын
Sarkin ruwa kaima bakasan komai ba akan addinin. Shiyasa aka doraka akan wata wahabiyya, makiyan Annabi.
@tchiromaousmane181
@tchiromaousmane181 3 жыл бұрын
Chehu lamarinka sai allah. Ubangijin mi allah ya kiyamana kai ya baka yawai kwana
@Mrsjmoonhome
@Mrsjmoonhome 3 жыл бұрын
Allah ya qara lafiya ya Shehu
@nuraabubakar5790
@nuraabubakar5790 3 жыл бұрын
Allah ya taimakemu Amin summa amin
@SahabiSamaila-m2s
@SahabiSamaila-m2s 18 күн бұрын
Allahyasaka
@ameenaabaca1416
@ameenaabaca1416 3 жыл бұрын
Bahujja saikame kame
@daheermustapha5914
@daheermustapha5914 3 жыл бұрын
Wa Malamai Akebawa Hujja Ba Irinki Jahilaiba Wawiya Kawai
@muhammadadam6158
@muhammadadam6158 3 жыл бұрын
Allah yakara lafiya shehi
@saniyushaunewzurak7180
@saniyushaunewzurak7180 2 жыл бұрын
SAS Saka mallam
@HalirauMuhammad
@HalirauMuhammad Ай бұрын
Aslm labarun samina iyan agajin izala Bauchi
@almmaman2791
@almmaman2791 4 жыл бұрын
Macha Allah Allah ya Kara lafiya chehu
@kabirtijani
@kabirtijani Жыл бұрын
Sheikh mungode babamu
@muhammadsalehalmutamassikt5871
@muhammadsalehalmutamassikt5871 3 жыл бұрын
Salam! Wai Dan Allah HAR YANXU SHEHI NAGANIN ARNE YAFI MUSULMI?
@mohamedlamine7204
@mohamedlamine7204 3 жыл бұрын
Mohammed Saleh , kanada sunan fiyeyen halitta amma kana chiga chigula
@idrisallahiibrahimusman1352
@idrisallahiibrahimusman1352 3 жыл бұрын
Katanbayi babanka
@abubhakharabubhakhar8505
@abubhakharabubhakhar8505 4 жыл бұрын
Allah yashirya mu baki daya 🙏
@aliyososoaliyososo531
@aliyososoaliyososo531 4 жыл бұрын
Amin.yarabbi
@adamsiyaro3581
@adamsiyaro3581 3 жыл бұрын
Masha Allah
@sadiqmustapha3763
@sadiqmustapha3763 3 жыл бұрын
Allah yakara lafiya
@abdulrahimausman3393
@abdulrahimausman3393 2 жыл бұрын
Allah yaqara lafiyqa da nisan kwana
@abdoulfatahouboubacarnamai6622
@abdoulfatahouboubacarnamai6622 4 жыл бұрын
Yayi cheihul Islam
@kamaladdeeniliyasu1883
@kamaladdeeniliyasu1883 3 жыл бұрын
Allah yakarawa shehu lafiya da Nisan kwana
@BelloIsah-j3w
@BelloIsah-j3w 3 ай бұрын
Slm malamai. Sadaki nawane
@abrahimtanout7608
@abrahimtanout7608 2 жыл бұрын
allah yakarama daraja
@abyakubabyakub
@abyakubabyakub 3 жыл бұрын
Allah yakara nisan kwana da lafiya masu albarka
@auwalabubakar5389
@auwalabubakar5389 4 жыл бұрын
Allah ya Kara lafiya
@hassanabdussalamibrahim9273
@hassanabdussalamibrahim9273 2 жыл бұрын
Slm
@liwanuusmangyartausman1014
@liwanuusmangyartausman1014 3 жыл бұрын
Tilawa
@ibrahimsunusi2776
@ibrahimsunusi2776 3 жыл бұрын
Allah yakara lpy
@hamadouamadou1830
@hamadouamadou1830 4 жыл бұрын
Hujjoji marasa kandado
@hassanindaba7447
@hassanindaba7447 3 жыл бұрын
Foolish
@mustaphamuhammad7490
@mustaphamuhammad7490 5 ай бұрын
Hum
@shehuusman8310
@shehuusman8310 2 жыл бұрын
It's interesting to have a variety of materials, however the interference of other commercial advert particularly the of alcohol is not desirable.
@usmanliman9268
@usmanliman9268 4 жыл бұрын
Allah ya qarawa mallan lpya da Nisan kwana.
When you have a very capricious child 😂😘👍
00:16
Like Asiya
Рет қаралды 18 МЛН
Tuna 🍣 ​⁠@patrickzeinali ​⁠@ChefRush
00:48
albert_cancook
Рет қаралды 148 МЛН
Adduo'in neman biyan kowace irin bukata
15:25
Addini da Rayuwa
Рет қаралды 17 М.
sheikh jafar mahmud Adam kano ankure yan tijjaniyya
6:05
Auwal Danladi Azare
Рет қаралды 6 М.
Sheikh Ja'afar Tafsir Surah 9 AT TAUBAH Ayah 1 to 14
1:01:34
Hamidu Namtari
Рет қаралды 1,5 МЛН
Full muqabala tsakanin Dr Idris Abdul'aziz Da Ahmad Dahiru Usman Bauchi Akan aqidah part 2
47:43