MUQABALAH: DARIQA da IZALA akan TAJSEEMI (تجسيم عند الوهابية)

  Рет қаралды 114,441

Mu'assasatul Anwar Unity Initiative

Mu'assasatul Anwar Unity Initiative

Күн бұрын

Пікірлер: 127
@ShamsuASale-h6m
@ShamsuASale-h6m Ай бұрын
Masha Allah darika sak wlh nabar izala tinda bada ita aka haifeniba Daman har kullon gaskiya da hujja ake nema❤❤❤❤❤
@nouradinezirwani733
@nouradinezirwani733 5 жыл бұрын
Allah ya kara basira sayyadi abulfatahi, karyakku yan izala, Allah ya barmu da manzon Allah
@zaiduarmayau648
@zaiduarmayau648 4 жыл бұрын
Duk abin da dan Ahalussunnah ke fada bisa ka'ida dar kur'ani da amintacciyar sunnah ba shaci fadi babu ihu bare hayaniya Allah ka datar damu akan sunnah amin summa amin
@bashirgarba2682
@bashirgarba2682 5 жыл бұрын
Masha Allah, Allah yakaramuku basira, Allah kabamu ikon gane gaskiya.
@abbasyusuf5071
@abbasyusuf5071 5 жыл бұрын
amin
@Mamansani357
@Mamansani357 7 ай бұрын
L😊ll😊lll😊😊l​@@abbasyusuf5071
@Mamansani357
@Mamansani357 7 ай бұрын
​@@abbasyusuf5071pllllllplllllpllll
@Mamansani357
@Mamansani357 7 ай бұрын
​@@abbasyusuf5071ll😊lpl
@Mamansani357
@Mamansani357 7 ай бұрын
L😊lpllll
@bawanallah4880
@bawanallah4880 5 жыл бұрын
Masoyan annabi na gaskiya sheikh abulfathi Allah ya rabamu da
@ShuaibuYakubu-v7c
@ShuaibuYakubu-v7c 2 ай бұрын
Shek abil fathi kafi qarfin izalar duniya
@armaisuhu719
@armaisuhu719 4 жыл бұрын
Masha Allah sayadi Abdul fatahi Allah ya kara ilimi kuma Allah ya kara lafiya kuma Allah ya kareka daga sherin mahasada dukan su
@ubaidullahbalagogel9567
@ubaidullahbalagogel9567 4 жыл бұрын
Allah y kara basira abulfatahi y taimaki Darika
@seynihabimorou6658
@seynihabimorou6658 4 жыл бұрын
Shehun ka baban jahiline' baka iya ganewa sabo da kai ma jahili ne' irin shi
@gonimiusman2480
@gonimiusman2480 4 жыл бұрын
Kai izala Ku jeku yi karato anbar Ku abaya
@badamassimoctar1873
@badamassimoctar1873 5 жыл бұрын
Masha Allah mude munfahici DARIQA
@Megamind214
@Megamind214 2 жыл бұрын
WALLAHI KO SHEIKH ABULFATHI KADAI YA ISA YA MUQABALANCI KOWAYE SHI A CIKIN KOWACE KUNGIYA INDAI AKAN WANNAN DARIQA TA TIJJANIYYA CE WALLAHI ALLAH YAKARA MAKA LAFIYA DAN SAURAYI🤲🏼🙏🏼👍👍👍
@Anashassanhamza
@Anashassanhamza 9 ай бұрын
Abin da allah yafadawa kasa akansa muke
@IsaAbdullahiMuhammad
@IsaAbdullahiMuhammad 2 ай бұрын
Allaah SWT ya miki albarka, kin samu aqeedah mai kyau.
@Sadiyamk
@Sadiyamk 2 жыл бұрын
Duka wannan hauragiya tana faruwa ne saboda rashin ganin Allah, inda ana ganin Allah kenan bai zama Allah ba, amma wannan abulfathi yana magana da hujja da dalili Allah yasa mu dace Amin
@ibrahimmadugu889
@ibrahimmadugu889 4 жыл бұрын
Wlhy allah mun gode ma Allah ka qara rabamu da sharrin izala da munafurcin su ameen
@seynihabimorou6658
@seynihabimorou6658 4 жыл бұрын
Wayyo bawan allah ka ban tausayi
@muhammadbukardauda5803
@muhammadbukardauda5803 4 ай бұрын
ماشاء الله
@بشيرسالم-ن8ر
@بشيرسالم-ن8ر 3 жыл бұрын
Macha Allah izzala sak
@dokinkarfetv8556
@dokinkarfetv8556 3 жыл бұрын
Bidi 'a sam
@daudaadamu990
@daudaadamu990 Ай бұрын
Zakin faidah fadamusu Gaskiya 💯 muna ziyara cikin ladabi 🙏❤❤❤❤❤❤ Wahabiyawa Taimiyawa Yazidawa Izalawa Bokoharamiyawa How market??😅😅😅😅😅😅
@sanihabouibrahim436
@sanihabouibrahim436 5 жыл бұрын
machallah sheikh umar Allah kara basira da lafiya da nisan kwana ameen
@umarahmed1309
@umarahmed1309 3 жыл бұрын
Masha Allah darika sak
@Hujjah_TV
@Hujjah_TV 3 жыл бұрын
Ga Malam Adam Zubair Baffah Hotoro Hafizahullah yayi muku ba Dadi a Gombe ku nemoshi kuga yadda akeyi
@yusufabdullah9519
@yusufabdullah9519 5 жыл бұрын
Yan darika harda kwangyen amsa
@sanihabouibrahim436
@sanihabouibrahim436 5 жыл бұрын
Allah ya chireyemu ameen
@al-ummadayatv8294
@al-ummadayatv8294 4 жыл бұрын
Kay subhanallah Muslunci yayi sunnah tayi hankali da nutsuwa magana cikin kwanciar hankali ya allah karabamu da bidia da ahkinta
@musanuhu3988
@musanuhu3988 2 жыл бұрын
Allah yasaka da alkhairi
@alilibyen8166
@alilibyen8166 5 жыл бұрын
Karya bata haduwa da ilmi yan izzala kunji kunya wallah ?
@abdulmalikumar1511
@abdulmalikumar1511 5 жыл бұрын
izala ai hujja suka bayar daga Qur'ani da Hadisai
@alhassaneyaro3535
@alhassaneyaro3535 2 жыл бұрын
Masha Allah
@zeetyy3832
@zeetyy3832 4 жыл бұрын
Masha Allah sunnah sak magana acikin nutsuwa larabci babu gargada masha Allah
@ouzairoulaouzouzairoulaouz7378
@ouzairoulaouzouzairoulaouz7378 Жыл бұрын
Sunnah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@saidmusa3618
@saidmusa3618 6 жыл бұрын
allah ya saka da alkhairi mude munfahici sunna sak
@hamaadamou7053
@hamaadamou7053 4 жыл бұрын
Bsr
@ahijosuleimanibrahim6781
@ahijosuleimanibrahim6781 4 жыл бұрын
Kayi mana waazi akan imani, izala muma mu dena kaskantar da malamain dariqa
@أحمدعمرألزوما
@أحمدعمرألزوما 6 жыл бұрын
الوهابية ليسوا من أهل السنة ولكنهم يكررون نحن أهل السنة والجماعة هذا من جهلهم عن السنة أهل السنة والجماعة هم الصوفية
@zabeiroumaman2843
@zabeiroumaman2843 4 жыл бұрын
Ka'i kan ka dan darikka magan ganun da kake ba nutsuwa sabo ba bu ishansha illimi sunna sakk biddi'a sam inchallah
@kabiruhalilu2999
@kabiruhalilu2999 6 жыл бұрын
Malan Abdul fahi kayi bayane mai kyau amma su basa ganewane
@Sadiyamk
@Sadiyamk 2 жыл бұрын
Wannan muqabala ce kawai badan mu fahimta ba
@adamauwalmuazu1249
@adamauwalmuazu1249 5 жыл бұрын
الله الله الله الله الله ربي لا أشرك به أحدا
@umarkajiji920
@umarkajiji920 5 жыл бұрын
Allah ya gqara tabbatar damu akan al Qur'an da ingattattun hadith visa ga fahimtar magabata. Amma in kagga hayaniya babu gsky aciki.
@AdamuAuwal
@AdamuAuwal 5 жыл бұрын
Allah ya sakawa MU’ASSASSATUL ANWAR da dukkan alkhairi. Allah ya taimake su cikin aikin da suke yi na wayar da kan Al’ummar Musulmi ta hanyar bayyana dukkan munanan aqiydun ‘yan Izala/Salafiya. Allah ya Qara buda fahimtar Mal. Abulfathiy Sani cikin karatuttuka da binciken da yake yi waxen fahimtar da jama’ar musulmi. Allah ya nuna mana GASKIYA, gaskiyace, yabamu iykon KARBAR ta da aiki da ita. Allah ya nuna mana KARYA, karyace, ya bamu ikon gujemata. Aamiyn ya Rabbal aalamiyn. Bijahi Sayyiduna Rasulullahi (Sallallahu alaihi wa sallam).
@umaribnmuhammad4504
@umaribnmuhammad4504 2 жыл бұрын
Masha Allah sayyadi abdul fatahi tijjaniya
@najmadtv
@najmadtv 3 жыл бұрын
Duk wani mai hankali zai fahimci irin kame-kamen da yan izalar nan suka yi
@chiroma.abdulrahimmusa3374
@chiroma.abdulrahimmusa3374 4 жыл бұрын
Mashallahu munajin dadi
@mousamousa4706
@mousamousa4706 6 жыл бұрын
Allah ya saka da alheiri
@mamanmoussaibrahim441
@mamanmoussaibrahim441 6 жыл бұрын
to malumai allah saka muku da alheri, amma ya kamata muma juna uzuri, mu fahimci juna, dan kowa gama da wanan al'amuran yanada hujjojin sa, kuma ya kamata mu fahimci manufar mukabala, dan gaskia mukabala yanzu kawai kurayya ce ake ba neman fahimtar juna ba, allah sa mu gane
@Muassasa
@Muassasa 6 жыл бұрын
Ameen thumma ameen. Jazakumullahu khair da wannan tunatarwa.
@abduldahiru4633
@abduldahiru4633 5 жыл бұрын
Shehu abudulfathi a sani Allah yakara basira sukuma Allah yagandasu gaskiya in
@al-ummadayatv8294
@al-ummadayatv8294 4 жыл бұрын
Wannan gaskia
@harunaabubakar7183
@harunaabubakar7183 Жыл бұрын
Sunna sak shehu barhama
@abdulmalikumar1511
@abdulmalikumar1511 5 жыл бұрын
WLH NATSUWARSU MA BA IRI DAYA BACE, BATATTUN BANZA, ALLAH YA TABBATAR DAMU AKAN SUNNAN ANNABINSA MUHAMMAD SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM.
@bawanallah4880
@bawanallah4880 5 жыл бұрын
Maqiya annabi kenan duk inda suke sai ka ganesu Allah ya shiryeka
@yusufbellolala6603
@yusufbellolala6603 4 жыл бұрын
Karatu ne a Saman ilimi.
@yusufbellolala6603
@yusufbellolala6603 4 жыл бұрын
Wai ba shi da nutsuwa, Yaya yake da Kabiru Gombe?
@al-adammultisynergycompany6343
@al-adammultisynergycompany6343 4 жыл бұрын
Kabiru gwambe yafishi nitsuwa
@mammanusman4360
@mammanusman4360 4 жыл бұрын
Mamman usman
@alkabousissoufou5676
@alkabousissoufou5676 Жыл бұрын
Ya cheikh Aboul fatahi
@abdullahiumar1304
@abdullahiumar1304 6 жыл бұрын
ALLAHU AKBAR MALAMIN SUNNAH
@IbrahimIdrisngrr-lt2sx
@IbrahimIdrisngrr-lt2sx Жыл бұрын
Hhhhhhh
@aliali-nc4yn
@aliali-nc4yn 4 жыл бұрын
Haba malan wa Kai nan mun pi karfinka mukam sai Allah da annabi sunnan sak
@sirbewhy3439
@sirbewhy3439 5 жыл бұрын
Ash'ariy shine usus na ahlussunna waljama'a. Toh gashi wasu suna cewa su ahlussunna ne amma kuma suna kishiyantar aqidar Ash'ariyyah🤔.
@khanasda7880
@khanasda7880 4 жыл бұрын
En izala kunji kunya
@ShuaibuYakubu-v7c
@ShuaibuYakubu-v7c 2 ай бұрын
Dan izala akoma makaranta
@fatimabashir6048
@fatimabashir6048 4 жыл бұрын
Gaskiya takobin ahalussunnah Allah yaqara lfy malam
@ibrahimbabangida8901
@ibrahimbabangida8901 4 жыл бұрын
Allah ya ganardamugaskiya
@Anashassanhamza
@Anashassanhamza 9 ай бұрын
Allah yana sama ko sin so ko sin ki
@moumounizabeirou3841
@moumounizabeirou3841 4 жыл бұрын
sunnah inchallah Allah da manzo kadai ba wasu waliye bazaba mai cin mata
@ibrahimmadugu889
@ibrahimmadugu889 4 жыл бұрын
Auzubillahi idai ka taba waliyan allah toh Allah baya tare da kai
@yahayamuhammedmato7710
@yahayamuhammedmato7710 4 жыл бұрын
Haba dan Allah jamaa gaskiya dayace wlh inizala tafara har ta gama hadisina da Aya baruduba ba kamekameba
@masallacinyanmasara8445
@masallacinyanmasara8445 4 жыл бұрын
Allah yadatar damu a sunnah
@tsayabumukutar9201
@tsayabumukutar9201 4 жыл бұрын
Kudaiji tsoron Allah
@IsaAbdullahiMuhammad
@IsaAbdullahiMuhammad 2 ай бұрын
Gaskiya mabiya dariqa ku tashi kubi umurnin Manzon Allaah SAW, na tashi a nemi ilimin addini da tsarkin zuciyah, kuma ku roqi Allaah SWT shiriya, domin duk wannan bayanin da dalilai da malam ya kawo, amma kun gagara fahimta?! Wannan yana nuna rashin ilimi da bushewar zukata da kin waiwayar wanda ke saba muku don fahimtar ina ya dosa. Allaah SWT ya fahimtar damu baki daya.
@YusufAuwalaytz
@YusufAuwalaytz 7 ай бұрын
😂😅😢
@armaisuhu719
@armaisuhu719 4 жыл бұрын
Allah ya kara lafiya sayadi zakin wahabiyawa yan izala Allah ya tsareka daga sherin maqiya
@ballaabdouraman2796
@ballaabdouraman2796 4 жыл бұрын
Allah ya ganar da mu
@arangamatvhausa5884
@arangamatvhausa5884 6 жыл бұрын
sunna sak
@musaabdullahi3439
@musaabdullahi3439 6 жыл бұрын
Almajirin malam
@mahamadabou5780
@mahamadabou5780 6 жыл бұрын
muna bayan abdul fathi
@adamouassoumanaadamamou6544
@adamouassoumanaadamamou6544 5 жыл бұрын
Sosaima
@al-ummadayatv8294
@al-ummadayatv8294 4 жыл бұрын
Mukuma muna bayan annabi da dalili
@idirissaabdou51-wb1lr
@idirissaabdou51-wb1lr Жыл бұрын
💞
@abdulkarimindabawa9832
@abdulkarimindabawa9832 Жыл бұрын
Wannan Abulfasadin akwai shashasha dan son zuciya idan da haske kake ka fara kalubalantar Inyass mana duk abinda kake tuhumar Ibn Taymiyyah akwai miliyoinsu da suka nashi muni a wajen Inyass
@AliyuMusa-pv6gc
@AliyuMusa-pv6gc 5 ай бұрын
Yan izala mutanan banzane wallahi
@issiyakatv7347
@issiyakatv7347 4 жыл бұрын
Ma sha Allah
@yahayakakalemayalo3538
@yahayakakalemayalo3538 4 жыл бұрын
Allah yabada xaman lafiya
@ishaqrabiulawan3754
@ishaqrabiulawan3754 6 жыл бұрын
Ai nutsuwar dabanne Masha’Allah Allah ya datar damu wajen bin sunnah Ameen
@rabekaneabdulbassit8322
@rabekaneabdulbassit8322 6 жыл бұрын
WALLAHI ABUN BAN SHAAWA
@mohamanarababoubakar6795
@mohamanarababoubakar6795 5 жыл бұрын
Ba nutsuwa ake bukata ba,hujja ake bukata
@saniasanisaniasani6863
@saniasanisaniasani6863 5 жыл бұрын
Allah kai mana tsari da wahabiyawa
@sirbewhy3439
@sirbewhy3439 5 жыл бұрын
Ana maganar tauhidi wasu suna maganar natsuwa. Toh fa duk natsuwarda take tsaida tauhidinta akan fahimtar sheikhuna ba cikin Shari'ah ba ai yazama barna. Wanda shi dole sai yasan inda Allah yake, to ai magana ta 6aci.
@al-adammultisynergycompany6343
@al-adammultisynergycompany6343 4 жыл бұрын
Laaaa ashe harnan kana nan ya tijanni gunkiii
@sirbewhy3439
@sirbewhy3439 4 жыл бұрын
@@al-adammultisynergycompany6343 🤔
@magagidahirou783
@magagidahirou783 5 жыл бұрын
Aya da sunna ba hayania ba
@abakermussa4381
@abakermussa4381 2 жыл бұрын
Sheikh Abu Al-Fathi daga kasar Sudan, gaisuwa dubu dubu, Allah ya kiyaye, ya kuma kara maka
@alhajimamman9358
@alhajimamman9358 5 жыл бұрын
Muna bayan annabi
@mansuribrahim2531
@mansuribrahim2531 5 жыл бұрын
Malam abdulfata darika
@mohammedharuna305
@mohammedharuna305 4 жыл бұрын
Sunnah sak
@sulaimanrabiu7737
@sulaimanrabiu7737 3 жыл бұрын
Aje ayi karatu abulfathi
@aminukeanuwess3093
@aminukeanuwess3093 6 жыл бұрын
Malamin ahlussunnah ya birgeni silent man
@shariffboy3128
@shariffboy3128 6 жыл бұрын
pls yan izala kurunka ladabi pls
@shariffboy3128
@shariffboy3128 6 жыл бұрын
domin duk natsuwar da ba ladabi wa Allah to Allah wadarar wannan natsuwar
@Garba4465
@Garba4465 3 жыл бұрын
Wlh Nima y burgeni. He's very calm. Kuma da gani yafi gaskia
@ShuaibuYakubu-v7c
@ShuaibuYakubu-v7c 2 ай бұрын
Dodon wahabiyawa Shek abilfathi
@abdullahiumar1304
@abdullahiumar1304 6 жыл бұрын
MASHA ALLAH GABA DAI GABA DAI SUNNAH
@usmanshehu1207
@usmanshehu1207 5 жыл бұрын
Allah kabarmu dabin tafarkin manzo (S A W) sunnah Sak
@umarkajiji920
@umarkajiji920 5 жыл бұрын
Kaci gaskiya, al Qur'an da hadith bisa hujja ba tareda hayaniyaba
@muhammaduabubakar3006
@muhammaduabubakar3006 4 жыл бұрын
Allah Makaici ta dukkan siffofi
@abdullahimyusuf5315
@abdullahimyusuf5315 4 жыл бұрын
Allah sawake
@اللهالله-ظ5ش
@اللهالله-ظ5ش 4 жыл бұрын
Wllh izala kafircece
@yusufahamadfuntua931
@yusufahamadfuntua931 5 жыл бұрын
Shek abdulfathi kaburgenmu sosai
@seynihabimorou6658
@seynihabimorou6658 4 жыл бұрын
Burguewa mi yayi ?
@abbaado3246
@abbaado3246 6 жыл бұрын
amma gaskiya Allah ya shirye ka kagane gaskiya wlh sunnah sak
@hajiyahajiyaa7462
@hajiyahajiyaa7462 5 жыл бұрын
gahadisi ga gaya sai sunna sak
@ladanladan2658
@ladanladan2658 4 жыл бұрын
Muna tare da sunnah
@Mohammad-cg4yo
@Mohammad-cg4yo 4 жыл бұрын
Mubi Gaskiya minene Gaskiya Qur ANI shinegaski
@usmanmunir2554
@usmanmunir2554 3 жыл бұрын
Abul fathi ya Sha Kashi sosai wllhy fah
@malamialamin6622
@malamialamin6622 2 жыл бұрын
Haba dan uwa. Ka sake sauraro
@mamanmoussaibrahim441
@mamanmoussaibrahim441 6 жыл бұрын
to malumai allah saka muku da alheri, amma ya kamata muma juna uzuri, mu fahimci juna, dan kowa gama da wanan al'amuran yanada hujjojin sa, kuma ya kamata mu fahimci manufar mukabala, dan gaskia mukabala yanzu kawai kurayya ce ake ba neman fahimtar juna ba, allah sa mu gan
MUQABALAH: DARIQA DA IZALA Akan TAWASSULI da ANNABI MUHAMMADU S.A.W (التوسل بالنبي)
1:06:23
Mu'assasatul Anwar Unity Initiative
Рет қаралды 127 М.
СИНИЙ ИНЕЙ УЖЕ ВЫШЕЛ!❄️
01:01
DO$HIK
Рет қаралды 3,3 МЛН
We Attempted The Impossible 😱
00:54
Topper Guild
Рет қаралды 56 МЛН
Каха и дочка
00:28
К-Media
Рет қаралды 3,4 МЛН
Kabiru Gombe ya fada Tarkon #Sheikh_Abulfathi_Sani_Attijany
1:52:46
Mu'assasatul Anwar Unity Initiative
Рет қаралды 53 М.
Musa Mushen kura ya sha duka a hanun Abulfathi Sani Attijany
1:56:20
Mu'assasatul Anwar Unity Initiative
Рет қаралды 23 М.
MAIGUDUMA YA BAYYANA SIFFOFIN YAN IZALA
4:05
ALKASIM P.A GOMBE TV
Рет қаралды 6 М.
Babbar magana_Ashe shehu inyass da tijjani Suma sahabban annabi ne
58:37
Raddin Dr. AbdalLah akan waken Yan Faila
2:03:11
Accentuate Media
Рет қаралды 22 М.
MUQABALAH: DARIQA da IZALA akan KARAMOMIN WALIYYAI (كرامات الأولياء)
1:18:11
Mu'assasatul Anwar Unity Initiative
Рет қаралды 282 М.
СИНИЙ ИНЕЙ УЖЕ ВЫШЕЛ!❄️
01:01
DO$HIK
Рет қаралды 3,3 МЛН