Wallahi Takuma karayin Tsayi Tsakanin maitakwasara Da sabon Sarki Alikanin bello

  Рет қаралды 30,854

Musbahu Kano

Musbahu Kano

Күн бұрын

Пікірлер: 35
@kamalbzango9942
@kamalbzango9942 2 жыл бұрын
Ai dogo mai takwasara basa,an yaro bane wlh yayi nasa yayi na yaro daga nan saudiya kullum ina bibiyar wasan dogo ilove you 💕
@nuraadam7529
@nuraadam7529 2 жыл бұрын
Allah yataimaki şarkı Ali kanın bello
@IsahYahaya-e8k
@IsahYahaya-e8k 4 ай бұрын
Kadaiduba kagani
@mamoudoukahi1175
@mamoudoukahi1175 2 жыл бұрын
Qaryaka taqare jamis sun karyaka ai du Dan rinji ya gaji dambe
@yahayakasim2836
@yahayakasim2836 2 жыл бұрын
Ali Dan gyalange wallahi hannun ke rabaka da yaro Ai Ali kanen bello sungumi baa nemanka se ran shuka ai guramada basu iyawa kudawa sun watse kaf ka fasama me fuska anyi ba bashi
@usmannadaboadodaura9463
@usmannadaboadodaura9463 2 жыл бұрын
Kaskiyane dogo mai 💪💪💪💪💪💪
@ibrahimyusuf57
@ibrahimyusuf57 2 жыл бұрын
Wlh Ali matsoraci ne mai takwasara king of the world
@IsahYahaya-e8k
@IsahYahaya-e8k 4 ай бұрын
Arewa kowa sarki
@sayadimousa769
@sayadimousa769 2 жыл бұрын
Je suis fans
@surajoattiku535
@surajoattiku535 2 жыл бұрын
Abin na bani mamaki tsakanin Ali da dogo ko miyasa kullum bazasuyi dambe ukku ba basuyi fadaba amman abinda na duba shi dogo yanada hassada shine matsalashi tinda yanzu bashida abokin dambe sai Ali kanen bello to yayi hakuri su nemi abinci
@sanitanimu6926
@sanitanimu6926 2 жыл бұрын
Adaibi ahankali kar wasa yazama rigima 🙏🙏
@abdula6027
@abdula6027 2 жыл бұрын
Dogon GINGA BA SA'AN YARO BA 🔥🔥🔥🔥💪🏿💪🏿💪🏿💪🏿💪🏿💪🏿
@منسورعثمانمنسورعثمان
@منسورعثمانمنسورعثمان 2 жыл бұрын
Wlh dogo ali tsoron ka yake kuma yaqare tsafinsa sai ya konta inba tsoroba yabaka dambe jiya mana wlh basai kagayiba dogo n'a bello yasha kashi wanda bai tafwa shaba kuma ina ramadan mai neman dambe da mai takwasara jiya ai sai yatarewa ali yaqi
@mudanserahmedmd5661
@mudanserahmedmd5661 2 жыл бұрын
To nidai nasan mai takwasara yafi ali tsafi kuma indai dambe ce ba,a cika baki
@منسورعثمانمنسورعثمان
@منسورعثمانمنسورعثمان 2 жыл бұрын
Wlh ba gsky kafadaba ali matsafi ne kuma sai yanemi mai takwasara yake dambe dashi kuma inbatsoro ba miyasa baibashi dambe ba ai shure shure baihana mutuwa inkere nayawo zabo nayawo za a hadu
@dsunnahsy390
@dsunnahsy390 2 жыл бұрын
Wai musbahu Ali kanen bello Dan wane gari ne
@musbahukano353
@musbahukano353 2 жыл бұрын
Zamfara
@aminuattahiru4984
@aminuattahiru4984 2 жыл бұрын
Zamfara gummi gyalange
@mudanserahmedmd5661
@mudanserahmedmd5661 2 жыл бұрын
Wane tsoro bayan mun sumar dashi
@habumaste2615
@habumaste2615 2 жыл бұрын
Hi metakusarha
@kasimusokoto3515
@kasimusokoto3515 2 жыл бұрын
Dogona ginga ba sa an yaroba kayinaka kayi nayaro maitakwasara
@ibrahimibrency350
@ibrahimibrency350 2 жыл бұрын
Wlh mai takwasaran nan bayada kunya koda yake ance duk wanda ya tuna bara baiji dadin bana ba wlh nayi imanin ko yanzu aka taka dambe ali kanin bello yana sumar dakai sbd shi yanzu yake lokacinsa kai kuma ka Kammala naka sai ka dau dan gane ehe
@منسورعثمانمنسورعثمان
@منسورعثمانمنسورعثمان 2 жыл бұрын
Subhanallahi kenan dai maganar da kake kasan gaibi
@moustaphasamailasaddo9491
@moustaphasamailasaddo9491 2 жыл бұрын
da'akai fainal dogo da autan dan bunza ba'ai sa'insa abin yazamo kamar hasada
@منسورعثمانمنسورعثمان
@منسورعثمانمنسورعثمان 2 жыл бұрын
Ai yaro yana ganin gato ga uwarsa ya barin shi ba hada bace inda mai takwasara yana hasadar sarautar ali baiyin mubayi"a dashi autan dan bunza da yayi galadima miyasa baiyihaka nan ba mufa bama bakinciki sarauta biyar muka dauka à jere kukuma fa dai ce tal sai cika baki kuke wlh inda kukayi sarauta so 5 da ba asan mizakuyi ba 😜
@moustaphasamailasaddo9491
@moustaphasamailasaddo9491 2 жыл бұрын
@@منسورعثمانمنسورعثمان hasbunallahu
@moustaphasamailasaddo9491
@moustaphasamailasaddo9491 2 жыл бұрын
kutsaya kudaidaita tuwonku
@منسورعثمانمنسورعثمان
@منسورعثمانمنسورعثمان 2 жыл бұрын
Dogo kayi daidai sabon sarki jinajina yake wlh
@rasanirkjeebabangida8891
@rasanirkjeebabangida8891 2 жыл бұрын
Ai jamus sun zama matsafa yanzu
@baraaabaraa1436
@baraaabaraa1436 2 жыл бұрын
Hhh🤔🤔
@hannafibasiru8988
@hannafibasiru8988 2 жыл бұрын
Dogo karya takare akoma gida
@musailyasu5510
@musailyasu5510 2 жыл бұрын
Dogo takarema kakoma gida ali yafi karfinka kayi hakuri kabar hasada
@harounamoussa1959
@harounamoussa1959 2 жыл бұрын
dogo kayi hankuri danbe ba Haouka bane
@MakkiMusa
@MakkiMusa 5 ай бұрын
😂😂😂😂😊
@MadayanaArmayaou
@MadayanaArmayaou 5 ай бұрын
😅😅
Gani Ga labaran Dan gamba Akano gabayaninsa yau
2:57
Musbahu Kano
Рет қаралды 2,5 М.
UFC 287 : Перейра VS Адесанья 2
6:02
Setanta Sports UFC
Рет қаралды 486 М.
Почему Катар богатый? #shorts
0:45
Послезавтра
Рет қаралды 2 МЛН
Yau jinio Ramadan Yaga masifa Wajan Bahagon Zaiyanu 26 January 2025
26:52
Ga Ali kanin bello yacewa Gura mada Daga yanzu tafaru
15:01
Musbahu Kano
Рет қаралды 31 М.
Shata Da Mutanen Funtuwa
37:54
DR MAMMAN SHATA ONLINE TV
Рет қаралды 46 М.
23 September 2022
21:11
Sani Dandawo Tv
Рет қаралды 41 М.
GARWASHI SEASON 2, EPISODE 8 (ORIGINAL MOVIE).
1:25:02
UK ENTERTAINMENT
Рет қаралды 68 М.
MAZA GUMBAR DUTSE EPISODE 5 RAHMA TV
55:23
Rahma Television
Рет қаралды 58 М.
The Brutality of War #shorts #movies
1:00
mrShazam
Рет қаралды 16 МЛН
СЕМІЗ ӘЙЕЛ ӨЗ КҮЙЕУІН ҚҰЛДЫҚТА ҰСТАЙДЫ
8:36
Нурик Пурик
Рет қаралды 73 М.