Mutuwan Shugaban Kasar iran Shin Ya Hallata Anemawa Dan Shi'a Gafara...

  Рет қаралды 16,802

AL-Ishara TV

AL-Ishara TV

Ай бұрын

Subscribe AL-Ishara TV

Пікірлер: 86
@user-jp8ik4gw6t
@user-jp8ik4gw6t 28 күн бұрын
Allah ya jikan shugaban kasar Iran da wadanda suka yi hatsari tare da shi, Ya Allah ka ha'da kawunan Musulmi.
@jamiladam6420
@jamiladam6420 28 күн бұрын
Allah yakarbi shahadarsu😭😭😭😭🤲🤲
@user-cc4ii7rd4s
@user-cc4ii7rd4s 28 күн бұрын
Ba a shiga tsakanin bawa da mahaliccinsa,Allah ya sa mudace ameen duka
@user-dj5uf4hq9r
@user-dj5uf4hq9r 23 күн бұрын
Allah yajikansa darahmah yagafarta masa zunuban sa ya sa aljannah ta zamo makoma garesa. musulmi ne dan shi'a ne mutumin kirki mai yiwa addini musulunci hidima da kariya dare da rana. Duniyar musulunci tayi babban rashin. 😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢
@harunasulaiman3783
@harunasulaiman3783 27 күн бұрын
Wallahi karya kakeyi Sayyadina Ali jinin Manzon Allah Yafi kowa daraja da Falala Kuma Niba dan Shi'a bane ni Musulmine Sak
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 26 күн бұрын
🤡 😅
@SaudatAbdullahAbdullah
@SaudatAbdullahAbdullah 27 күн бұрын
Gaskiya kayi asara Allah ys kuna da rabo, ku gane.
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 26 күн бұрын
😅😅😅
@SamailaFarao
@SamailaFarao 28 күн бұрын
Malaimai Nigeria Allah ya jirye kou amèene.allah daine .
@abdulyasariyusuf549
@abdulyasariyusuf549 27 күн бұрын
Allah ya jiƙansu da rahama Inkuma Aljannar ta uwar mutumce seya hanasu shiga
@harunasulaiman3783
@harunasulaiman3783 27 күн бұрын
To ai wallahi sai in yiwa shugaban kasar Iran Addu'a banyiwa na Makka ba domin shuwagabannin Iran sunfi na Makka kishin Musulunci da Musulmai
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 26 күн бұрын
Alhamdulillahi ka yarda cewa Shugabannin Sunnah (Saudiya, Izala, etc) sun lalace sunki yakar Amurka 10:50
@nurabashir6107
@nurabashir6107 27 күн бұрын
Mu dai muna addu'ar Allah ubangiji ya gafarta musu" yasa aljanna ce' makomar su" Ku kuma Allah ya shirye ku"
@shamsuddeensaleh482
@shamsuddeensaleh482 26 күн бұрын
Musulmai ne kuma in shaa Allah suna Aljannah. Ku dai kun shiga uku wallahi damuwar ku kuga mutum a wuta. Allah ya kyauta
@user-ql9kl9xr3h
@user-ql9kl9xr3h 27 күн бұрын
Masha Allah
@omardango433
@omardango433 27 күн бұрын
Gaskiya Nigeria kounada aiki wallahi , Allah yassa kougané inda Dounia ta dossa .amin
@amadoualfariibrahim1199
@amadoualfariibrahim1199 28 күн бұрын
Allahou Akbar, atakbir Allahou Akbar, atakbir Allahou Akbar, atakbir Allahou. Kouli jafssi zalika katoul maoutih. Ina lillahi wa illah alehoume radijioun.
@user-nx9oh7cg2h
@user-nx9oh7cg2h 28 күн бұрын
ALLAH ya gafarta musu!
@user-yn5il8dj4q
@user-yn5il8dj4q 28 күн бұрын
kuma in kun isa dan Allah in Allah ya masu rahama ku hana
@HashimuAbdullahi-fx1df
@HashimuAbdullahi-fx1df 25 күн бұрын
Allah jikan Raisi
@user-yn5il8dj4q
@user-yn5il8dj4q 28 күн бұрын
Allah ya rabamu da son zuciya
@khadijahjibrin4500
@khadijahjibrin4500 28 күн бұрын
Toni Iran tafimin shuwagabanni qasar saudiya sau trillion. Iranian people are good people. Shuwagabanni saudiya sune masu ci da addinin musulunci
@khamisgarba5147
@khamisgarba5147 27 күн бұрын
Toh Alhamdulillah naji dadin coment din mutane kowa yasan cewa ku makiya Allah da manzansa ne tunda bakwajin kunyan yin karya da kage babu adalci a zukatar ku Allah ya shiryeku
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 26 күн бұрын
😅😅
@IsahMuhammad-zf7ee
@IsahMuhammad-zf7ee 28 күн бұрын
Allah jikansha da rahama Ameen ya rabbi
@Hussainisaidu-rf7cw
@Hussainisaidu-rf7cw 25 күн бұрын
Allah ya sadardamu ga dai dai
@SouleyIde-eb9ib
@SouleyIde-eb9ib 26 күн бұрын
Kai izala matsalar hadin kan musulmi☝️🙏❤️🇵🇸
@mourtalahmohamed1855
@mourtalahmohamed1855 25 күн бұрын
Jining annabi allah yashigarda dashi aljanna
@maryamsani3160
@maryamsani3160 28 күн бұрын
Jazakumullahu khaira,Allah SWT Ya jiqan kullihin Musulmi da Rahama
@sadamallassane6966
@sadamallassane6966 27 күн бұрын
Kuji tsoron Allah yan izala
@KabeerAmeenu
@KabeerAmeenu 23 күн бұрын
Allah yasa mu dace
@fodiyoabdullahi2472
@fodiyoabdullahi2472 26 күн бұрын
Ni bana shiah amma ina rokon Ubangiji Allah ka gafarta masa alfarmar manzon rahama SAW
@muhdnasir1005
@muhdnasir1005 28 күн бұрын
Allah yaimasa rahama
@user-vm7jq9xf1u
@user-vm7jq9xf1u 25 күн бұрын
Ku mace mu kafurai ne mana Indai a gurin Allah mu ba kafurai ba ne Sai me
@user-nw2jn8et6l
@user-nw2jn8et6l 28 күн бұрын
koma wane irin akidanesuke allah yajikansu da rahama saboda musulmaine domin sunayin sallah
@user-yn5il8dj4q
@user-yn5il8dj4q 28 күн бұрын
Amin
@AlhayatAlhayat-jr8wq
@AlhayatAlhayat-jr8wq 28 күн бұрын
Wani irin sallah sukeyi komakasan suwaye shiah malah kafin kanemamasugafara kuma kasan menene musulinci kokan ayoyin qurani nawane shia takaryata me hukuncin wandaya kiyarda da aya daya naqurani
@user-yn5il8dj4q
@user-yn5il8dj4q 27 күн бұрын
irin wanda faɗa rubuta a Alƙurani
@hassanabdullahi4218
@hassanabdullahi4218 26 күн бұрын
Allah ya jikan su da Rahama. Da yake ubanka ne yake da Aljannah. Yan iska tsinanu
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 26 күн бұрын
Amma wannan hoton naka ne ko dai na mahaifinka??
@abubakarharuna9998
@abubakarharuna9998 25 күн бұрын
Malam kaji tsoron Allah
@Nasr_9
@Nasr_9 24 күн бұрын
Man Qala La ilaha illallah ? Don basa son sahabbai baya daga cikin Tauhidi.
@nafiuibrahimisahkubarachi1575
@nafiuibrahimisahkubarachi1575 27 күн бұрын
Allah yajiƙan shugaban kasar Iran da sauran al'ummar Musulmi
@M.Kmuhd.2fc7jy7p
@M.Kmuhd.2fc7jy7p 27 күн бұрын
Hmmm
@Sirnajjashi
@Sirnajjashi 26 күн бұрын
Su fa wasu malaman Nigeria ganin suke suna iya bada Aljannah koh hanata, Allah ya gafartawa musulmi.
@user-se1xc8vl3b
@user-se1xc8vl3b 25 күн бұрын
Mutane kokun yar karya basayi wllh kuji tsoran allah bakuda ilimi amma kuce saikunyi mgn bbukomai akwai allah
@ahmadsaad9465
@ahmadsaad9465 28 күн бұрын
😢😢😢
@amadoualfariibrahim1199
@amadoualfariibrahim1199 28 күн бұрын
Kouli nasfi zalika katoul maoutih.
@khalidtr7351
@khalidtr7351 28 күн бұрын
Gaskiyyane
@dolooumarou9099
@dolooumarou9099 28 күн бұрын
Allah chijinkanssa bamouboukata da jawabanka
@ibrahimyahayasambo2174
@ibrahimyahayasambo2174 28 күн бұрын
Why didn't you talk about izala the way you explain the other
@user-mx8ek6ow5j
@user-mx8ek6ow5j 28 күн бұрын
‘Yan Izala Allah ya shirye ku. Wallahi ba kuda kunya. Allah ya Jikan Shugaban Kasar Iran. Allah ya Bashi Aljanna firdausi. Ku je ku ji da Shugaban ku MBS da abokan ku Boko Haram.
@LantanaAbdullahi-gn7gt
@LantanaAbdullahi-gn7gt 27 күн бұрын
Kai yanzu a matsayinka na wanda ka alakanta kanka da ilmi, menene amfanin wannan maudu'i naka?
@yahayabalarabe8786
@yahayabalarabe8786 24 күн бұрын
Raba kawunan musulmai
@MuhammadardoZainulabideeng
@MuhammadardoZainulabideeng 27 күн бұрын
Allah ne yafifita SAYIDINA ALI BAKUWA BA . AKWA WANDA BAYA GADUN UBANSA ?
@harunasulaiman3783
@harunasulaiman3783 27 күн бұрын
Shugaban Iran ai nafi na Makka kishin Addinin Musulunci da kuma musulmai
@AlhayatAlhayat-jr8wq
@AlhayatAlhayat-jr8wq 28 күн бұрын
Zakajawo cecekuce ba akare wandda akecikiba haryanza kakawonakakayma annayin nazirikan ayimagana akanwanni Abu kayday kasan suwayeshi ah
@yakubudau8973
@yakubudau8973 27 күн бұрын
Malam kakuma makaranta jahili
@muhammadgarbayahaya7713
@muhammadgarbayahaya7713 28 күн бұрын
Wnn malamin bashi da kunya ina tambaya ya halalta a nema wa Dan izala gafara😊
@AdaAdam-ho5gr
@AdaAdam-ho5gr 27 күн бұрын
Izala kwoyin yahudu, izala fa wats bangare ne daga cikin kugiyoyin yahudawa .
@NazirouNazirou-jr7dj
@NazirouNazirou-jr7dj 28 күн бұрын
Nageria kudagamawa lahiya harabada kuchiga 3.miyasabazakutahiya cin gasrba kuyimusu waazi .basusan kunayiba kuneke hauka .
@laifihanjine1428
@laifihanjine1428 28 күн бұрын
tsakanin bangaren shi'a da musulmi kana nufin su shi'a ba musulmi bane kenan
@user-yn5il8dj4q
@user-yn5il8dj4q 28 күн бұрын
ai su gani suke su ne kawai musulmai Allah ya rabamu da aqidar kafirta wanda ba raayinmu ba
@yahayabalarabe8786
@yahayabalarabe8786 24 күн бұрын
Ku tambaye ya halatta ayi wa marasa kishin addininsu ,masu hada kai da yahuwa ana kashe yan uwansu ,Sallah in sun mutu ?
@babanameeradashukraparisa
@babanameeradashukraparisa 28 күн бұрын
Shi ma dan Izala ya halasta a yi masa addu'a ta neman gafara ????
@AbuIsmaila-xb9du
@AbuIsmaila-xb9du 28 күн бұрын
Kayi tunanin a mahan gar ilimi
@user-yn5il8dj4q
@user-yn5il8dj4q 28 күн бұрын
indai be halatta a yi ma dan shia gafara to ba wanda ya halatta a nema wa gafara
@user-yn5il8dj4q
@user-yn5il8dj4q 28 күн бұрын
indai be halatta a yi ma dan shia gafara to ba wanda ya halatta a nema wa gafara
@user-yn5il8dj4q
@user-yn5il8dj4q 28 күн бұрын
indai be halatta a yi ma dan shia gafara to ba wanda ya halatta a nema wa gafara
@BassirouAbdou-kb3pi
@BassirouAbdou-kb3pi 28 күн бұрын
Haba Malam ai ina sa ran musulmi ne tunda yana shahada sauran daga ne
@baruwankuinaruwanku3187
@baruwankuinaruwanku3187 26 күн бұрын
Kan maganar cutar da Musulunci da Musulmai: bakan me Muhammad Al-sa'ud that Muhammad Abdulwab suka yi ba Koko kaki ka fadi ne
@AliyuHudu-qr7ob
@AliyuHudu-qr7ob 27 күн бұрын
Wawa kawai kullum ba abinda kuka iya sai kafirta waɗanda basu bin Firkanku
@user-yn5il8dj4q
@user-yn5il8dj4q 28 күн бұрын
shi kuma me zagin iyayen Annabi da iyalan annabin meye hukuncinshi.
@nurumuhammadjmd6411
@nurumuhammadjmd6411 28 күн бұрын
Hhhhhhh hhhhhhh hhhhhhh
@sulaimankaraye9928
@sulaimankaraye9928 24 күн бұрын
To Ka Fara magana akan shugabanka na saudi arabia da ya bude da bada dama matan saudiya suma su riga zuwa swimming pool kasan san dai yadda ake zuwa wannan wajen, dan neman followers, kuma kowanne abun ya faru ne kusan lokaci daya
@abou440
@abou440 28 күн бұрын
Ya halata muslimi ne
@user-nb1oz8ug4y
@user-nb1oz8ug4y 28 күн бұрын
To ai kowane irin musulmi ma kayima addu'a, sai idan musulmi salihi ne, domin akwai mugun musulmi. Akwai munafuki. Sai in salihi ne San Nan Allah zai gafarta mashi. Amma munafuki gara kafiri da shi.
@ishakuabdullahi-ce4zb
@ishakuabdullahi-ce4zb 28 күн бұрын
wani lokutan malamanmu na ahlussunnah bako kyautawa bawai sai mutum yamutu zakuna magana akaiba already kunriga kunyi karatu akan yanshi'a so no need dan yamutu kasake dawowa kai
@user-yn5il8dj4q
@user-yn5il8dj4q 28 күн бұрын
ga matsalolinmu kun kasa bada hanyar da zaa kawo gyara a kasarmu kun zo kun ishemu da maganganu wata shia da wasu aqidu wanda magananku yawanci son zuciyane Allah ya shiryemu ya shiryeku gabaɗaya
@JabirMohammedKiruwa
@JabirMohammedKiruwa 27 күн бұрын
Idan daina fahimci maganarka, to ai wasu ba a din wahabiyyah izalah, suna zagin sahabbai, Kamar ibn taimiyya
@AbdoulAziz-el4xi
@AbdoulAziz-el4xi 27 күн бұрын
Hum kuna da abin mamaci basu Salah ne
@user-qs5bz2rh2g
@user-qs5bz2rh2g 28 күн бұрын
minene shia?? wlh shia musulucine sbd hanyace ta qaunar annabi da alibaiti wlh mumusulmi munyi babban rishin jagora acikin adini musulinci allah yaji qan shi darahama waliyin allah
Arofatda Rashod qoridan maviza [2024]
18:30
Salmon Nematulloh
Рет қаралды 14 М.
Da Gaske Ne Malam Yayi Akidar Shi'a.?. | Waye Malam Daurawa 06
17:11
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 78 М.
Whyyyy? 😭 #shorts by Leisi Crazy
00:16
Leisi Crazy
Рет қаралды 19 МЛН
Final muy inesperado 🥹
00:48
Juan De Dios Pantoja
Рет қаралды 14 МЛН
ГДЕ ЖЕ ЭЛИ???🐾🐾🐾
00:35
Chapitosiki
Рет қаралды 15 МЛН
UFC Vegas 93 : Алмабаев VS Джонсон
02:01
Setanta Sports UFC
Рет қаралды 184 М.
mutuwar shugaban kasar Iran tareda  sheikh baffa hotoro
1:29:48
DUNIYAR MUSULUNCI
Рет қаралды 4,8 М.
tagesthemen 23:15 Uhr, 14.06.2024
21:19
tagesschau
Рет қаралды 73 М.
Europa hat gewählt - Kiews Schicksal ungewiss? | maybrit illner vom 14.06.2024
1:01:32
Whyyyy? 😭 #shorts by Leisi Crazy
00:16
Leisi Crazy
Рет қаралды 19 МЛН