Na ga dutsen cinikin bayi

  Рет қаралды 2,936

Usman Kabara

Usman Kabara

Жыл бұрын

Shekara sama da 176 da kafe wani kututturen dutsen da ake baje kolin sayar da bayi a cikin unguwar Fredericksburg da ke jihar Virginia ta Amurka. Bayan tsawon shekaru ana kai ruwa rana tsakanin masu fafutukar kare tarihi da kuma masu kare hakkin 'yan Adam da kyamar bauta, to karshe an yanke shawarar yadda ya kamata ayi da dutsen da wasu ke kallo a matsayin tarihin bauta wasu kuma suna kallonsa a matsayin dutsen da ke yi wa al'ummar bakar fata fami akan ciwon bauta da ya ragargaza rayuwarsu da dadewa.

Пікірлер: 16
@Prettyanahpebbles
@Prettyanahpebbles Жыл бұрын
Wannan labarin yaayi kyau Allah Kara ililmi Munajin daadin shirinka sosai yanada amfani matuka Usman
@indianentertainment3641
@indianentertainment3641 Жыл бұрын
Masha Allah kyari gana Ali
@yamalis0014
@yamalis0014 Жыл бұрын
Muna Godia Sosai 🙏🏻
@ishaqabdullahi4286
@ishaqabdullahi4286 Жыл бұрын
Allah yaƙara lafiya Kabara
@abdurrashiddambatta7229
@abdurrashiddambatta7229 Жыл бұрын
Allah ya kara basira
@user-sf5jy7tr8v
@user-sf5jy7tr8v 10 ай бұрын
Mungode sosai Masha Allah ❤❤❤
@salisusuleiman8248
@salisusuleiman8248 9 ай бұрын
JAZAKUMULLAHU
@jamilutanimu6435
@jamilutanimu6435 Жыл бұрын
Muna godiya Usman kabara
@jamilutanimu6435
@jamilutanimu6435 Жыл бұрын
Dan Allah Usman kabara Inna mutukar sanyin magana dakai wlh
@ashiruyusuf5381
@ashiruyusuf5381 Жыл бұрын
Allahu akbar
@usmanyahaya9229
@usmanyahaya9229 11 ай бұрын
Good
@flashclips7196
@flashclips7196 Жыл бұрын
Mungode
@ashiruyusuf5381
@ashiruyusuf5381 Жыл бұрын
Mlm usuman wai bamashin a america
@harunzakarya1910
@harunzakarya1910 Жыл бұрын
Slm ya ykk
@bashirabdulhamidnuhu3727
@bashirabdulhamidnuhu3727 Жыл бұрын
Salam mal Usman inason mgn dakae pls
@yusufadam6699
@yusufadam6699 Жыл бұрын
Wataran ka nuna mana wajen auction din mota
BIDIYO: Yadda Turawa suka kwashi bayi daga Afrika
2:39
RFI Hausa
Рет қаралды 810
Tsarin gidajen a Amurka
10:33
Usman Kabara
Рет қаралды 5 М.
когда повзрослела // EVA mash
00:40
EVA mash
Рет қаралды 2,4 МЛН
DO YOU HAVE FRIENDS LIKE THIS?
00:17
dednahype
Рет қаралды 22 МЛН
MEGA BOXES ARE BACK!!!
08:53
Brawl Stars
Рет қаралды 34 МЛН
Baturiya mai rayuwa a mota
10:04
Usman Kabara
Рет қаралды 4,3 М.
Daga faci aka saka ni canja taya a Amurka
4:54
Usman Kabara
Рет қаралды 2,8 М.
Wajen hutawar matafiya a Amurka
5:49
Usman Kabara
Рет қаралды 2,4 М.
Tarihin masarautar Dutse
15:00
Usman Kabara
Рет қаралды 3,9 М.
Karshen nan fetur ya zo
9:20
Usman Kabara
Рет қаралды 3,5 М.
Keken hayar unguwanni a Amurka
4:59
Usman Kabara
Рет қаралды 650
Giyar motar nan ta hadu
2:35
Usman Kabara
Рет қаралды 2,7 М.
Sana’ar aski sai da izini a Amurka
4:59
Usman Kabara
Рет қаралды 472
когда повзрослела // EVA mash
00:40
EVA mash
Рет қаралды 2,4 МЛН