Allah mai iko🤔 abaya turawan ne suke kwashe mana arziki sukai kasashen su, * Yanzu kuma shuwagabannin namu ne suke kai musu da kansu.
@KabiruYahaya-pz9xm4 күн бұрын
Allah Ya ƙara basira
@tarihitv4 күн бұрын
Ameen ya Allah
@Coach6522 күн бұрын
Muna godiya. Barkanku da kokari.
@tarihitv22 күн бұрын
Madalla. Sannunku dai.
@idrisumarmuhammad921821 күн бұрын
Mudai turawa suncuce mu wlh 😢
@suleimansunamaje479615 күн бұрын
😢❤❤
@AdamuMuhammad-h8b22 күн бұрын
Muna godiya allah yàƙara hazaƙa
@tarihitv22 күн бұрын
Madalla. Mun gode da bibiyarmu.
@MUHAMMADURABIU-t7x21 күн бұрын
yau dai nayi jinkirin yin comment ina mai neman uziri akan hakan sannan naga anfara sa tallah acikin shirin allah ya taimaka sai rokona dan allah zamu iya sanin suwaye suka zauna wannan jarabawar suwaye sannan 'yan arewa nawa ne aciki mun godiya sannan dan allah ina son cikakken bidiyo akan makarantar dan hausa SANNAN MUNA SO DAN ALLAH A RIKA SA MANA DA HAIHUWAR WASU SANANNUN MUTANE DOMIN KARAMA SHIN ARMASHI MUN GODE
@tarihitv20 күн бұрын
Ai muna godiya sosai. Ka san yau da gobe sai Allah. Lallai mun fara samun talla. Kai ma muna fata za ka bamu hajarka mu tallata. Waɗannan ɗalibai ba mu samu sunansu ba tukuna. Amma dai babu ɗan Arewa ko ɗaya. Bidiyon Makarantar Ɗan Hausa na nan tafe in sha Allah. Su ma haihuwar fitattun mutane zamu sa idan mun samu.
@MUHAMMADURABIU-t7x20 күн бұрын
@@tarihitv tallah zanyi maku kokarin ta inasha allah muna dada godiya sosai
@mubasshirabubakar21 күн бұрын
Don Allah zaka iya yimuna bayanin suwaye ake cewa kabilar "zoramawa" , wuyenda suka taimakawa jahadin shehu usman dan fodio da abdullahi. Nasan ada basa auren kowa daga kabilarsu ta zoramawa sai torankawa(hillani kabilar dan fodio)
@tarihitv20 күн бұрын
Ban san su ba. Idan na samu daga wurin masana zan kawo muku.
@mubasshirabubakar18 күн бұрын
@tarihitv mungode sosai da kokari
@attahirmainika18 күн бұрын
Allah saka da alheri Mal. Maude Wato abinda na fuskanta akan ƙirƙirar Baitul Mali shi ne, duk da cewar sarakunan Arewa na ƙarƙashin jagorancin sarkin musulmai, amma yadda suke wadaƙa da dukiyar al'umma babu lura da abinda addini ya koyar ko kaɗan. A Wancan lokacin ma kenan, ballantana yanzu
@tarihitv17 күн бұрын
Ameen ya Allah. Wannan gaskiya ne.
@AbbaKachalla-k8v21 күн бұрын
Har yau muna fama da sauron nan yasin
@tarihitv20 күн бұрын
Allah ya kyautata
@DahiruMaihudadu21 күн бұрын
Dr. Muryar kamar tayi A ko
@tarihitv21 күн бұрын
Subhanallahi. Ai sai a gyara.
@YusufMuhammad-u8y18 күн бұрын
Tarihi tv kusani sun kwashi azziki ada kuma har yanzu gurbatattun rubabbun yan siyasa kamar nayanzu
@tarihitv18 күн бұрын
Haka ne
@mahmudimam931122 күн бұрын
Ina ba wannan tasha tamu mai amfani mai albarka shawara ayimuna vid akan zuwan su clafferton Nigeria
@tarihitv22 күн бұрын
Mun gode. In sha Allah za mu yi.
@mahmudimam931122 күн бұрын
@tarihitv to mungode
@IBRAHIMHAMZA-f3d20 күн бұрын
Tarihin sanata UK umar CGIS RTD sarkin kibiya kano.
@tarihitv20 күн бұрын
Ba yanzu ba tukuna. Mun fi mayar da hankali kan magabata.