Tarihin Sa'adu Zungur

  Рет қаралды 25,479

Aminiya Trust

Aminiya Trust

5 ай бұрын

Malam Sa’adu Zungur shahararren mawallafin rubutattun waƙoƙi ne.
Amma ko kun san shi ne ɗan Arewa na farko da Turawan Mulkin Mallaka suka tura shi makarantar gaba da sakandire a Kudancin Najeriya?
Ko kun san shi ne ya fara kafa ƙungiyar siyasa a Arewacin Najeriya?
Ko kun san shi ne ya fara shirya zanga-zangar ƙin amincewa da manufar gwamnati a Arewacin Najeriya?
Ko kun san shi ne ɗan Arewa na farko da ya riƙe muƙami a jam’iyyar siyasa ta ƙasa?
Ko kun san shi ne ya fara kai ƙarar Bature kotu kuma ya yi nasara a kansa a Arewacin Najeriya?
Wannan jajirtaccen ɗan gwagwarmayar, ya rayu ne tsawon shekaru 43 a duniya kuma ya rasu ana saura shekaru biyu Najeriya ta samu ƴancin kai.
Kuma a hakan ma ya sha fama da rashin lafiya tsawon rayuwarsa.
Wannan ya sa bai taka rawa a cikin ƴantacciyar Najeriya ba, amma har yanzu ana ganin tasirinsa a rayuwar al’ummar Najeriya.
Saboda babban almajirinsa wanda ya jagoranci gwagwarmaryar ƴanto talakan Najeriya daga zaluncin Turawan Burtaniya da magadansu Baƙaƙen Turawa shi ne Malam Aminu Kano.

Пікірлер: 58
@Mkamal_97
@Mkamal_97
What a legend 🫡 may Allah have mercy upon him & his likes ameen 🤲🏾
@aminuidris3524
@aminuidris3524
Listening to the biography of Saadu zungur give alot of inspiration.
@umarunazare
@umarunazare
Manyan bayin Allah. Ga ilimi, ga fasaha, ga jajircewa, ga kuma tsantsar jarumta. Allah Ya ji qan Malam Sa'adu Zungur.
@ousmaneibrahsouley379
@ousmaneibrahsouley379
merci beaucoup Mr Rabiu; vous faites la fierté de votre pays
@muktaradamu7428
@muktaradamu7428
Sa’adu Zungur A Legend…
@muhammadhamza343
@muhammadhamza343
Allah yaji kan Malam Sa'adu Ahlussunnah
@muhammedkashere8821
@muhammedkashere8821
Allah Ya jikansa yayi masa rahama
@abdullahisheikh5769
@abdullahisheikh5769
Allah ya Rahamshe shi.Gaskiya gidan daraja.
@ashirubala3634
@ashirubala3634
Allah ya gafarta masa
@ismailisa4193
@ismailisa4193 14 сағат бұрын
Allah ya jiqan bayin Allah mazan jiya
@user-xu2qt8pi9y
@user-xu2qt8pi9y
Allah yayi masa rahama
@abdullahisheikh5769
@abdullahisheikh5769
Great man from the north.
@mujaheedalhassan2521
@mujaheedalhassan2521
Allah yajikan malam sa,adu
@adamuabubakar1173
@adamuabubakar1173
Allah sarki wallahi mun yi rashin yan gwagwarmaya na hakika 😭😭😭 Allah ya gafarta masa 🤲
@YahayasadamHassan
@YahayasadamHassan
Masha Allah
@YushauSaidu-kr2ig
@YushauSaidu-kr2ig
Allah ya gafarta masa Amin
@gundatv1
@gundatv1
Allah ya jikan sa da rahama. ❤
@YUSUFAMINUGARBA-eu6kb
@YUSUFAMINUGARBA-eu6kb 7 сағат бұрын
Allah yajikan mazan jiya
@user-bh2zu5ph7c
@user-bh2zu5ph7c
Tabdi! Sa'adu zungur namijin duniya, Allah kayi masa rahama
@aishatutalatugarba6582
@aishatutalatugarba6582
Allah ya gafarta ma Mallam Saad zungur,mun gode da wanna tarihi na zungur
Siyasar ubangida shugabanci ne kuma duk duniya ana yi - Kwankwaso
21:00
Tarihin Malam Aminu Kano
55:43
Aminiya Trust
Рет қаралды 42 М.
Каха ограбил банк
01:00
К-Media
Рет қаралды 8 МЛН
Must-have gadget for every toilet! 🤩 #gadget
00:27
GiGaZoom
Рет қаралды 4,8 МЛН
Homemade Professional Spy Trick To Unlock A Phone 🔍
00:55
Crafty Champions
Рет қаралды 51 МЛН
Tarihin Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto
36:32
Aminiya Trust
Рет қаралды 97 М.
Wakokin Abubakar Ladan Zaria
31:40
Bakatsine TV
Рет қаралды 131 М.
Aminu Ala ( MUHAMMADU MIFTAHUL FUTUHATI LINZAMIN RAYUWA 1)
31:19
Tarihin Janar  Aguiyi Ironsi: Shugaban Najeriya #2
22:23
Aminiya Trust
Рет қаралды 70 М.
Tarihin Janar Abdulsalami Abubakar: Shugaban Najeriya #11
15:39
Aminiya Trust
Рет қаралды 21 М.
HIRA DA MARIGAYI SABO BAKIN ZUWO A SHEKARAR 1980
30:01
Hali Dubu Hausa Movies Tv
Рет қаралды 18 М.
Каха ограбил банк
01:00
К-Media
Рет қаралды 8 МЛН