Kaima KAJI TSORON ALLAH WALLAHI saboda kana da kashi a duwawunka kabi ahankali WAJEN fadan MAGANA saboda ALLAH dan torow kake ko dan dan dan !!!!??
@musazangina30795 күн бұрын
Tabbass Karamar Waliyyai ta hargitsa mutanen nan. Duk sun dubulbulche, Sun koma fada da JUNAN su. 😂 Har (su KANSU) sun kasa fahimtar JUNAN su. Allah ka qara wa Shehunan mu Karama
@musazangina30795 күн бұрын
Akwai Wani Ba'izale da ba Dan "BOKO HARAM" ba ne ?
Ayi a hankali, kar yakan sance duk Wani abu da yake a cikin addinin Musulunci Amma Kuma yaci karo da tsarin da ba Musluncine ba sai ya kasace an alakantashi da wata akida
@aminahmed34115 күн бұрын
Don ALLAH Ka daina surutu kamin Ka sala mana video don ALLAH