Allah sarki, nasan Sani Heto, sabboda mun zauna Gummi, tun daga 1982 har zuwa 1996, amma lokacin ina primary school, Nasan shi, nasan Shagon bakin bahago, duk da dai lokacin baa barin mu muje kallon dambe, amma nasan shi a fuska sosai.
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Madallah
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Madallah
@MurtalaMohammed-u3d Жыл бұрын
Al Amin sai kasake yin wan fira
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Miyasa
@habibou.ibrahim91077 ай бұрын
😂😂😂😂😂 suma ukku😅
@kabirgarba4044 Жыл бұрын
😂😂😂😂 sumana uku cikin mota 😂😂😂😂😂
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Kadai jiya
@abuakramhausawi6191 Жыл бұрын
Muna godiya sosai al'ameen
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Yauwa
@DANDALINBAHAUSHE Жыл бұрын
Aslm al ameen sunana elhussaintv wanda ke amfani da account na tiktok da wasan galgajiya dan allah ina bukatar numberka akan inbaka hakuri akan abunda ya faru atsakaninmu
@alameensokototv496 Жыл бұрын
To
@abdullahiismaila8284 Жыл бұрын
Iron bakin bahago, koma gida ka nade Yan dambe duk ku nadewa iron bakin bahago
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Tooo
@SYSH-c1m Жыл бұрын
Allah yajikan musulmi
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Ameeen
@salehtijani3215 Жыл бұрын
Slm, Al-Ameen ga content nanfa, hira akan irin "Sherin" da 'yan dambe keyi. Ko da daga secondary sources ne.