Nazari kan maganar sheikh alkasim da abul fatahi kan prof makari, Kwance wandon sufiy..

  Рет қаралды 22,725

Alfurqan Ta'alim Tv

Жыл бұрын

Пікірлер: 100
@aminuissaka7730
@aminuissaka7730 Жыл бұрын
Allah rabamu da bidi a cikin adinnmu da shirka da bata Allah samudace 🥰🇳🇪
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Жыл бұрын
Amin.
@Faissalibrahim
@Faissalibrahim Жыл бұрын
Amine
@muhammadabdulkareem4595
@muhammadabdulkareem4595 Жыл бұрын
Amin ya Allah
@musamohammed7263
@musamohammed7263 Жыл бұрын
Maa Shaa Allah! Allah Ya Raba Mu Da Sherrin Mallaman Bidi'a Dillalan Sherri
@MuhammadBukhari-dn7xd
@MuhammadBukhari-dn7xd Жыл бұрын
ماشاء الله تبارك الله.بارك الله فيك .❤❤❤
@dahiruidris4547
@dahiruidris4547 Жыл бұрын
masha Allah.Allah yaqara basira ml Alkasim hotoro acigaba da basu illimi
@yusufabdullahi4776
@yusufabdullahi4776 Жыл бұрын
Shiyasa nke jin dadin tashar AlfurQan akwai fayyace Gaskiya Allah yasa maka Da alkhairi abu aisha
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Жыл бұрын
amin
@ibrahimmadube-zr1xb
@ibrahimmadube-zr1xb Жыл бұрын
Masha Allah Allah ya sakamaka da alhiri malam abu aisha
@suleimanisah918
@suleimanisah918 Жыл бұрын
Abu Isha JAZAKUMULLAHU KHAIRAN
@muhammadgonia.2946
@muhammadgonia.2946 Жыл бұрын
Allah ya saka Maka da Mafificin Alheri Sheikh Abu Aisha Mai warware shubuhohin yan'bidiah da kwabar su cikin Addini da tsananin son Rai.
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Жыл бұрын
Amin
@AHMADIBRAHIM-xo2jd
@AHMADIBRAHIM-xo2jd Жыл бұрын
Very good & well done Allah ya sa ka da alkhairy
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Жыл бұрын
Amin.
@nashbash5573
@nashbash5573 Жыл бұрын
Allah yabia sheik alkassim hotoro da sheik Abu Aisha .Allah yakara illimi.
@kmuhd9473
@kmuhd9473 Жыл бұрын
Masha Allah abul Aisha wlh inason yanda kake fadar gaskiya Allah yakara ilimi mai albarka
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Жыл бұрын
Amin amin
@jahairouissakajahairou5934
@jahairouissakajahairou5934 Жыл бұрын
Mash allah ❤❤❤
@GARKUWA549
@GARKUWA549 Жыл бұрын
Allah ya shirya masu zagin musulmi dan uwan su su manta hadisin manzan Allah SAW zagin musulmi fasikancine kowa yai da kyau zai ga da kyau Allah sa mudace Ameen summa Ameen
@abdullahimohammad9513
@abdullahimohammad9513 Жыл бұрын
Jazaka-Allah khairan Sheikh Abu Aisha
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Жыл бұрын
Amin.
@muhammadsanialhasanulmadan8207
@muhammadsanialhasanulmadan8207 Жыл бұрын
Abul fatahi akwai wawanci wallahi
@Isaamaza1990
@Isaamaza1990 Жыл бұрын
Allah ya saka da ALKHAIRI mallam
@ismailyusuf9752
@ismailyusuf9752 Жыл бұрын
Allah saka da alkhairi malan
@abdoulkaderfaroukou4701
@abdoulkaderfaroukou4701 Жыл бұрын
Abu aisha allah ya saka da alkairi
@abubakarhamza9219
@abubakarhamza9219 Жыл бұрын
Abu Aisha Allah ubangiji yasaka da alkairi
@idrisabdullahieneye4997
@idrisabdullahieneye4997 Жыл бұрын
Allah Ya Saka Alkhairi
@ashantymuhamd1266
@ashantymuhamd1266 Жыл бұрын
Wallah yanzu Kam gsky bana tuna nin wannan yaron abul fasadin nan Yana da ankaliba
@OkashaabdullahAlfauzan
@OkashaabdullahAlfauzan Жыл бұрын
Ikon Allah to abul fat'hi shi prof din ya fito ya karyata wancan maganan ne kai gaskiya wannan bawan Allah yana batar da mutane Allah ya shiryeka abul fat'hi
@sanoussimoussa9205
@sanoussimoussa9205 Жыл бұрын
Allah ka tsare mu da San rai
@aliyuyusuf3950
@aliyuyusuf3950 Жыл бұрын
mudayji tsoron allah
@aboubacarsahibou.adarnagat414
@aboubacarsahibou.adarnagat414 Жыл бұрын
Allah ya saka da alheri malam
@AliAhmed-dm3gt
@AliAhmed-dm3gt Жыл бұрын
❤❤❤❤
@IbrahimHassan-go6ds
@IbrahimHassan-go6ds Жыл бұрын
Maashaa Allaah Jazakallaahu khairan akramakallaah.
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Жыл бұрын
Amin.
@jihadmohammedshehu7704
@jihadmohammedshehu7704 Жыл бұрын
Allah ya kyauta!
@SADIKMUÀZU-r4m
@SADIKMUÀZU-r4m Жыл бұрын
kowa nasa yassani 😂😂😂 to Allah yaqara muna kusanci da Manzon ❤❤Allah Sallallahu❤❤ alaihi Wasallam ❤❤❤
@ChaibouGambo-rr9sn
@ChaibouGambo-rr9sn Жыл бұрын
Mallan muna godiya Allah kara lafiya
@issaka130
@issaka130 Жыл бұрын
ماشاء الله
@abdulazeezmuhammadsani8572
@abdulazeezmuhammadsani8572 Жыл бұрын
ku matsalarku yan izala rashin kunya da rashin girmama manya Allah ya shiryeku
@muhammadaliyu1157
@muhammadaliyu1157 Жыл бұрын
mashaallah Allah ya saka da alkhir abu Aisha
@ishaqibrahimyerima3591
@ishaqibrahimyerima3591 Жыл бұрын
Cikin manyan Malaman addini irin su Ibn Taymiyyah, Ibn Qayyum, Ibn Katheer, Ibn Hajar da sauran su wanene yaje Jami'a? Amma sun samu ilimi masu dinbin yawa kuma ga wani misali; Shaikh Muhammad Nasiruddin al-Albani baiyi karatu a Jami'a, amma kuma ya koyar a Jami'tul Islamiyyah Madina. Jazakumullaahu Khayran Ya Abu Aisha.
@أمينمالمسليمانأبوحزيفه
@أمينمالمسليمانأبوحزيفه Жыл бұрын
Yandarika basuda hujja saifada
@abubakarusman1196
@abubakarusman1196 Жыл бұрын
Ma Sha Allah Barakallahu Fikh Ya Abu Aisha
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Жыл бұрын
Amin.
@abbaisah9384
@abbaisah9384 Жыл бұрын
Akwai san zucia alamarinku wlh
@tassiousani3264
@tassiousani3264 Жыл бұрын
وأقسطوا إن الله يحب المحسنين يا مدافع
@elhaneeftv7199
@elhaneeftv7199 Жыл бұрын
إن الله يحب المقسطين 😎👉🏻
@androidtecno6818
@androidtecno6818 Жыл бұрын
Too cheik ahmad tidjani shi proféssa ne ko minene
@nawasmuhammed4887
@nawasmuhammed4887 Жыл бұрын
Abulfasadi Allah ya kiyaye cikakken makaryaci ne marar hankali kuma ɗan tasha
@SaiduHassan-yy7rb
@SaiduHassan-yy7rb Жыл бұрын
Kai dai Allah yasa kagane Abdul wayeka ke
@assalamatv6438
@assalamatv6438 Жыл бұрын
Masha Allah Abu Aisha
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 Жыл бұрын
Kai Abal-Fathi duk wanda ye karatun addinini dan kwali bashi da lada a gun Allah, ladansa yana ga kwali sai de idan rabo Allah ya bawa mutum lada a lahira, kuma kowa da irin ilimin da fahimtar da Allah ya bashi ba sai kawai wanda yake da title professor ba
@iddizango6419
@iddizango6419 Жыл бұрын
Shiekh Abulfathi Sani Attijany Doodon Izala 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂💪💪💪💪💪
@elhaneeftv7199
@elhaneeftv7199 Жыл бұрын
Yanzu Kai baka ji kunya ba ? 😅yana irin wannan kwabar zaka ce masa dodo😅, ai in da Ka san LARABCI kuma kana Jin kunya da ko comment ma baza ka yi ba .😂
@AbdurrahimYunusa4-nt1qw
@AbdurrahimYunusa4-nt1qw Жыл бұрын
Wato Akamakallahu Amahan ga ta malaman Hadith nasan kasan wannan idan aka samu malami yara waito Hadith na qarya sau daya kuma ya jingina ga Annabi malamai sunce baza,a qara yar da da maganar saba kuma duk wanda yasan wannan Abulfatahi yasan da Maqaryacine wllh wannan duk ran tsuwar da yayi bazan taba yar dada shiba Saboda munsan kowaye shi
@mohammadousadimohammadou9401
@mohammadousadimohammadou9401 Жыл бұрын
Dole ayimoussou haka. Domin souchinah
@suleimanisah918
@suleimanisah918 Жыл бұрын
Assalamualaikuma gaskia Abu Aisha kana da adalci sabida kowa kanuna kirakuransa Amman abulfasadi yafinuna cewa shi jahiline akan addini
@aliyusalisu3064
@aliyusalisu3064 Жыл бұрын
Sarki zaki dan iska ne aii. Yana irin askin da annabi ya hana, kuma wai a haka malami ne shi.
@aliyusalisu3064
@aliyusalisu3064 Жыл бұрын
Kuma a haka wai masoyin annabi ne shi
@lukmanrabiu9935
@lukmanrabiu9935 Жыл бұрын
Hhhhhh Allahu Akhbar magana ta hankali kainan, Ina kwalin inyas Ina kwalin dahiru bauchi?
@abou87bacar
@abou87bacar Жыл бұрын
To kai abu aicha miyasa yayima gana Akan daraja annabi bakayi maganaba
@androidtecno6818
@androidtecno6818 Жыл бұрын
Kai sarki jaki ba kayiya karantoun fatiha jahili mourakab
@nasiruabdullahi3942
@nasiruabdullahi3942 Жыл бұрын
Duk Mai yewa matarana mata wotarana har da Mahaifiyan sa
@yakubaLaouali
@yakubaLaouali Жыл бұрын
hmm to laifine dan mutun yayi tambaya kan ilimi aiba wani abubane
@galadimamrm-ec2mu
@galadimamrm-ec2mu Жыл бұрын
Kullum mu bamuda aiki Sai raddi ga yan'uwa Kowa sai ya fitoda laifin wani Aikin kenan.
@yakubaLaouali
@yakubaLaouali Жыл бұрын
waikai dan wane aqidane
@lukmanrabiu9935
@lukmanrabiu9935 Жыл бұрын
Dama aibakaratu sukeyiba saidai musu
@IdirisMuhammadIdirisMuhamm-p1c
@IdirisMuhammadIdirisMuhamm-p1c Жыл бұрын
Addini yazama kamar jam iyun siyasa kowa NAHI yakekarewa Allah hiryardamu
@أمينمالمسليمانأبوحزيفه
@أمينمالمسليمانأبوحزيفه Жыл бұрын
Malan miyasa kasakamuna bidiyo Abu fasadi da munafuki sarki zaki
@souleymanethbd9021
@souleymanethbd9021 Жыл бұрын
Macha allah ❤❤❤
@murtaladanmutum9494
@murtaladanmutum9494 Жыл бұрын
Da irin wannan zakudinga kamashi acikin karatuttukansa
@usmanmuhammad644
@usmanmuhammad644 Жыл бұрын
Ƙara a ɗinka ma abulfasad riga da kalar zaren
@shafiuabdulhameed4877
@shafiuabdulhameed4877 Жыл бұрын
Ta assubanci da qungiyanci suncikama ciki danjarida
@yakubuumar6538
@yakubuumar6538 Жыл бұрын
Abul Alade ko ?
@androidtecno6818
@androidtecno6818 Жыл бұрын
Aboul fasadi kai bakada komiya ka kare kanka kan jahilkanka
@salissouharouna6798
@salissouharouna6798 Жыл бұрын
Macha allaha
@issoufoumahamadou868
@issoufoumahamadou868 Жыл бұрын
Wly malam abu aicha wanan mutum wawan dakikin banza jahilin banza Chi inakwalinsa
@أمينمالمسليمانأبوحزيفه
@أمينمالمسليمانأبوحزيفه Жыл бұрын
Abu fasadi dan iska ne
@sulaimanlawal3097
@sulaimanlawal3097 Жыл бұрын
Ni wlh wannan abulfatahi idan naganshi dariya yake bani yana magana kamar Wanda yaci kai 😂
@ceesayousman2136
@ceesayousman2136 Жыл бұрын
❤️❤️❤️❤️
@yakubaLaouali
@yakubaLaouali Жыл бұрын
to ai ba laifi bane dan mutun yayi tambaya kan abinda baisaniba amma shi Malan Yana ganin hakan kaman shi Malan fro maqari bai karanci wannan ba a tunanina dan ka tambayi abin baka saniba ba laifibane
@Isaikayakub
@Isaikayakub Жыл бұрын
😂Ko kadan ban taba saka abdulfati acikin MataSan malamai a nageriya Allah kare mlm sunnah
@suleimanisah918
@suleimanisah918 Жыл бұрын
Ni abindayake ban mamaki kwatakwata jahiline abulfasadi sabida larabci yarene amman adini daban
@MalikiOumarou-qf9yh
@MalikiOumarou-qf9yh Жыл бұрын
Wly malam ba jahilcibane kowa kagani a duniya indai Dan tambayane kokai kenan jahiline
@AbubakarYusufGarba-rh1cc
@AbubakarYusufGarba-rh1cc Жыл бұрын
Kaiba adalibane
@abou87bacar
@abou87bacar Жыл бұрын
Alkasum minafikaci yayi to aibaifadi yadda abun yakeba saboda Alkasum shiyazo Neiman alfarma wajin maqari
@wailumuhammad1165
@wailumuhammad1165 Жыл бұрын
Kaidama manafi kine
@muhammadabdulkareem4595
@muhammadabdulkareem4595 Жыл бұрын
Ai dama gaskiya daci gareta😂
@tassiousani3264
@tassiousani3264 Жыл бұрын
قل أنت تدافع عن الوهابيين فقط
@MalaAyoubu
@MalaAyoubu Жыл бұрын
👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎👎
@MuhammadBukhari-dn7xd
@MuhammadBukhari-dn7xd Жыл бұрын
ماشاء الله تبارك الله.بارك الله فيك .❤❤❤
@GARKUWA549
@GARKUWA549 Жыл бұрын
Allah ya shirya masu zagin musulmi dan uwan su su manta hadisin manzan Allah SAW zagin musulmi fasikancine kowa yai da kyau zai ga da kyau Allah sa mudace Ameen summa Ameen
@SADIKMUÀZU-r4m
@SADIKMUÀZU-r4m Жыл бұрын
kowa nasa yassani 😂😂😂 to Allah yaqara muna kusanci da Manzon ❤❤Allah Sallallahu❤❤ alaihi Wasallam ❤❤❤
@AbdoulayeAbdoulaye-nu9yy
@AbdoulayeAbdoulaye-nu9yy Жыл бұрын
❤❤❤❤❤
Watermelon magic box! #shorts by Leisi Crazy
00:20
Leisi Crazy
Рет қаралды 116 МЛН
REAL 3D brush can draw grass Life Hack #shorts #lifehacks
00:42
MrMaximus
Рет қаралды 10 МЛН
НАШЛА ДЕНЬГИ🙀@VERONIKAborsch
00:38
МишАня
Рет қаралды 2,4 МЛН
Ozoda - Lada ( Official Music Video 2024 )
06:07
Ozoda
Рет қаралды 30 МЛН
Watermelon magic box! #shorts by Leisi Crazy
00:20
Leisi Crazy
Рет қаралды 116 МЛН