Wllh horo bahagon Dustin mari yafi karfeka wawa banza rago
@muhammadmikailu11652 жыл бұрын
Gaskiya Ni nafi yadda da maganar Ali zuma horo yafi na dutsin mari farin jini kawai ba zaruntaba , don dambe shi da na dutsin mari ya nuna yafi nadutsin mari farin jini don ya buge horo amma Garba nuna cewa wai jaromi da jaromi sai anbugeshi ya kwanta wanda ko ba'a sa shi cikin sharadin damben kafin abuga
@alameensokototv4962 жыл бұрын
Hakane
@nasiruaibrahim75912 жыл бұрын
Gaskia sarki kai zarumi ne amman Damben ka Dana Dutsin mari a sokoto Hannunka ya taba kasa saide lokacin kanada masoya Dayawa a wurin shiyasa shehu fala yaki sakin photon wurin da Hannunka ya tabi kasa Kuma washi gari ai na Dutsin mari ya kama ka kukayi turmi guda kaga alamun faduwa zakayi sai katuro 2pack Yahana ayi Damben
@alameensokototv4962 жыл бұрын
Mungode
@muhammadmikailu11652 жыл бұрын
Al'ameen horo yadi magana irin tashi tsakani dambe shi da na dutsi mari kuma ina sa rai kai kana wuri kasan abinda ankayi inshi na dutsin mari ya kama horo kai ka sani
@alameensokototv4962 жыл бұрын
Gaskiyane
@anasadam69142 жыл бұрын
Al'ameen baka tmbye shi damben shi da jafaru kura ba
@alameensokototv4962 жыл бұрын
Munwuche wannan maganar tuni maigida
@minuwagezawa17132 жыл бұрын
Al'amen munujin dadin taunawar da mazan jiya
@alameensokototv4962 жыл бұрын
Nima Ina junjina muku masu bibiyarmu
@ibrahimaaisad77312 жыл бұрын
Al,ameen inaso ka samomin tarihin wani Dan dambe Mai suna Dan Ladi gizago abokin damben su Ali Zuma ne
@alameensokototv4962 жыл бұрын
To
@sanusiabdusalam48912 жыл бұрын
Masha Allah Allah yabiya sarki Horo
@alameensokototv4962 жыл бұрын
Munagodiya
@abdullahiibrahimadamu2105 Жыл бұрын
Babu kamar horo hargoben gobe
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Hhh
@sulaimanyasirandyasir31112 жыл бұрын
Masha Allah fatan alkai
@alameensokototv4962 жыл бұрын
Nagode
@dnainnamohd622 жыл бұрын
Ko dambenKa dana dutsen mari inza a fadi gasKiya baKisabane
@alameensokototv4962 жыл бұрын
Wannan gaskiyane
@yusufbubah17602 жыл бұрын
Horo Sarki ko Gobe
@alameensokototv4962 жыл бұрын
Muna godiya sosai maigida
@yahyaali7533 Жыл бұрын
ina photon nadin sarautar angama sarauta akan mamman da jafaru ai