Gabadai gabadai abban Farrah sunja kaja sunfadi Allah yakara basira daga muawuyya altine bodinga.
@ramadansardauna6714 жыл бұрын
Ka 'Kure Wak'a Qut Chairman Ni Aduniya Banga Wakar Dazakai Batai Dadiba Kai Sarki Neh Haka Allah Yatsara Kazama Icen Dashi Ka Suturta Kallon Karshen Ka💪
@sojadan2563 жыл бұрын
Masha Allah nura m inuwa Allah ya Kara basira
@isyakaumar35194 жыл бұрын
Kayi Nura m inuwa gaskiya wlh tallahi Kai na dabanne ba mutumba Sai rabbana . Inai Maka fatan alheri a Koda yaushe Allah yakara basira gaskiya Waka tayi sosai
@hauwaismail97184 жыл бұрын
Wow Masha Allah, gaskiya wannan wakar tayi dadi sosai, ai nadauka ta farkon zatafi wannan sai kuma naga, jarumin maza ta rufe kofa, Allah ya Kara basira gwani na gwanaye
@abdulazeezlukman29664 жыл бұрын
Wallahi akwai wahala tattalin riqe duk abinda baya hanu Don haka zamani na Allah ne mutane kubaryin maganganu Wanda yaso yake arawa ya haskaka masu fariya sun banu Na tabbata Halin kwarai shiya kanyi bibiyar jini Allah ya kara dafa maka
@ibrahimharuna34694 жыл бұрын
BABU KAMARKA INDAI A WAKAR HAUSA CE NURA ALLAH YA TAIMAKA
@sadeeqbasheer75294 жыл бұрын
Allah ya Kara basira Dan Musa jikan inuwa zaki ba ruwan ka da kanzo na goye barunka da gwalo. wanna bawan Allah yai daban da mutane wallahi Allah ya yi basira anan 💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪
@ibrahimmahaman34474 жыл бұрын
ma cha allhu mai gida allah ya dja zamani amine
@AA_LIMAN4 жыл бұрын
Sarki waka tayi Allah kara basira da dauka munanan munajiran nagaba fatana yasa sauran wakar furofessa na furofeso shi....
@22abaje364 жыл бұрын
Masha Allah gaskiya awannan Duniya bawani mawaki Wanda zaidaga hannu Idan kana kusa fatana Allah yasa kagama da Duniya lpa amin
@yusufumaru80362 жыл бұрын
Ameeeeeeeen ya Allah swt
@hayatouabdoulaye5394 жыл бұрын
Bawan Allah ikon Allah gagara gasa Nura katafi kayi nisan Allah yaqara daukaka da nisan kwana maï anfani Allah yasa ga gama da duniya lafiya
@souleymaneimini20833 жыл бұрын
Sai oga Masha Allah gaskiya wani lokacin ne Naka muna godiya domin abubuwan
@yushaumuhammad31754 жыл бұрын
Allah ya kara daukaka babban oganmu Allah ya biyaka da alkaire kaiya ka huta mudaman akullum haka mukeso 👌👌👌👌👌👌👌👌👌👌👌👌👌👌
@sanusibabangida86154 жыл бұрын
Fasihin mawaki ya wake fasihin masarauci mai taimakon Alummah Allah yakara muku basira yakara hada zumunchin ku
@nakowatv92604 ай бұрын
Golden voice. Our lyrical king 👑
@sitouibrahim89884 жыл бұрын
Jinjina agare sarki m inuwa
@sitouibrahim89884 жыл бұрын
Allah yakara basira
@abdullahiharuna46814 жыл бұрын
Masha Allah hu munama tukar kau naka mai gida nura m inuwa
@bilyaminuyakubu19312 жыл бұрын
Dis song is super b...Nura wallahi kayi.
@ikwesundayodeh5883 жыл бұрын
Ubangiji Allah Yakara Basira Nura Sarkin Waka❤️❤️❤️❤️❤️❤️
@mamadoukindawou31244 жыл бұрын
Gaskiya munji dadin wakar Allah karo basira muna tare
@belloaliyu19394 жыл бұрын
Sarkin waka: agaski kaidin nadabane,duba yanda ake saka baiti,ake saka Hausa cikin Hausa kuma ta bada ma'ana, ga nishadi ga mai sauraro.ALLAH mai iko.
@musamuhammadabdullahi63474 жыл бұрын
Daga musa hausari babban layi maiduguri Gaskiya oga Abu Yayi kyau Allah ya Kara basira
@yushaumuhammad31754 жыл бұрын
Jirgin sama mai masoya dayawa👌👌👌👌👌🚊✈️✈️✈️✈️✈️✈️✈️✈️✈️
@sulaimanmuhammadminuwa12604 жыл бұрын
Ina ta godiya nura m inuwa idai wakace aduk duniya banga wanda wakarsa take burgeni kamar ka ina kaunar ka sbd Allah wlh
@amusatechtv12874 жыл бұрын
Masha Allah NAMU BA IRIN NASU BANE gsky sarki nura kai na daban ne a cikin mawakan duniya baki daya ba iya mawakan Hausa ba ma wlh 💃🏽💃🏽💃🏽🎤 Allah ya kara daukaka 🙏🙏🤲🤲
@sadyhsaaadyh96384 жыл бұрын
Masha allah allahya kara basira nura
@harounaboubakarboubakar85434 жыл бұрын
Ok
@Ismaeel232 жыл бұрын
Mungode ma Allah
@abdulmajidaj91484 жыл бұрын
Masha Allah Malam Nura soyayyar ka acikin zukiyata ko i dan nafada Wasu zasuce nahaukace tsantsar soyayyar danacema sarkin mawakan hausa
@hassinoftown15804 жыл бұрын
Gaba salamun baya salamun sarki nura m inuea allah ya qara sutura kuma ya qara daukaka wlhy muna matuqar jin dadin motsinka cikin koshin lpy da kyakkyawan yanayi
@ukashaboy59234 жыл бұрын
Allah ya Kara basira da dauka da Nisan kwana me albarka
@abdulkadiraliyu86264 жыл бұрын
Nura m inuwa duniyan waka nara kalmar da zanyi magana da ita akanka saboda nasan mezan ce ka wuce haka Allah ya tsare mana kai
@barauddenysalekakunsama87264 жыл бұрын
Gaskiyane me gida da ransu za ayi komai akan idonsuma kuwa allah yakaro basira
@kabiruibrahim56734 жыл бұрын
A gaskiya Nura kai nadabane Baza ayima gorin sana a ba wallahi Allah ya tayama
@abdur-rahmanmahzad53334 жыл бұрын
Allah yakara basira waka tayi dadi
@fatimaabdullahi47824 жыл бұрын
Masha Allah nura m imuwa Allah ya karabasira ya kara tsaremana kai afadanduniya 👍👍👍👍👍👍👍✔✔✔✔✔✔✔❣❣❣❣❣🇳🇬🏃♀️🇸🇦
@samailaabdoulaye25763 жыл бұрын
Nura m inuwa bawan allh sabowar wapa tayi jimaa ta ce ki fatan alheri
@abbaumar46954 жыл бұрын
Waka tayi Dadi sosai.Allah yakara basira
@youneslyou47774 жыл бұрын
Masha Allah sarkin waka Allah ya kara basira yauma ma ka kara samu farin ciki kamar yadda ka saba godiya muke Allah ya biya ABBAN FARRAH
@oumarmahamadou37774 жыл бұрын
Alhmdoulullah shi Wanda ya zaka ya ya wuta Allah shi kara iya muku
@accountuser55884 жыл бұрын
Mai girma da kyau daga irin wannan mawaki mai fasaha. Ina matukar son wannan mutumin.
@tukurumar96964 жыл бұрын
Sarkin Waka Allah yakara basira Kuma munan muna jiran sabon album na 2020
@amirhassan82674 жыл бұрын
Allah ya kara Basira Mai gida yakara fadada tuninka👏 Muna godiya dadi kawai dadi kasheni😀😀@Amir-Sarki
@mukhtarjibrinadam48414 жыл бұрын
Fatan alheri Nura wannan waka taja hankalina kwarai dagaske Allah yakara daukaka da nisankwana
@imranamuhammad3794 жыл бұрын
Wow Allah ya kara basira fasaha da daukaka wlh ina jindadin wakokinka Allah ya biya. 🙏🙏🔛🔝💯
@abbamuhammad20884 жыл бұрын
Sarki na kalli video din nan unlimited saboda tayi dadiiiii sosaaaeeeeeeeeee
@masoyinnanafadimah4 жыл бұрын
Allah ya kara basira sarkin mawaqan Hausawan Duniya
@sitouibrahim89884 жыл бұрын
Macha allah
@m.stechnicstv51634 жыл бұрын
Ubangiji muke roqo akoda yaushe da ya cigaba da tsaremana kai, ya karemana kai daga sharrin magauta, ina qara rokon ubangiji da taimakeka wurin faɗaɗa tunaninka wurin kawo abun da zai ɗebe mana kewa tare faranta mana rai, Yadda kake faranta ranmu Allah ya faranta naka, Allah ya cigaba da tsarkake mana zuciyarka, Qaunarka nake😍 Angon AMINA😍 baban FARRAH😍
@aishaabdullahmuye83314 жыл бұрын
Masha Allah mallam sagir, Allah ya biya
@m.stechnicstv51634 жыл бұрын
@@aishaabdullahmuye8331 ameen
@abubakarrabiu97964 жыл бұрын
Aha sarki namu ba irin nasuba bane da ransu za ai komai abban farrah muna yinka maki gani ya kau da idonsa kanayi munajin dadi wasu. Suji haushi 😅😅😅 hadiri malafar duniya mahadi mai dogon zamaniiiii
@aishaabdullahmuye83314 жыл бұрын
Wannan gaskiya ne
@housseinimahamadou54554 жыл бұрын
Macha Allah sarki waka Allah chi albarkaci rayuwaki sarki waka 🦁🦁🦁🦁zaki
@sirajhadam13664 жыл бұрын
Allah ya qara basira babban malami, shehu Nura
@idrissaadam54604 жыл бұрын
Allah ya tsare muna kai sarkin wakar hausa nura m inuwa
@faizoumrazack63394 жыл бұрын
MASHA ALLAH muna nan da yawa kowa na fada wagga tafi wancan Aiki yayi oga thanks
@DidaEditzPro4 жыл бұрын
Nura m inuwa. مرحبا مشالله تبارك
@jafarmuhammadkabir74324 жыл бұрын
Masha Allah sarkin wakar duniya mai baba atiku Allah ya kara lafiya muna nan dai muna jiran sababbin album dinka
@yusufhanafi2964 жыл бұрын
Allah y kara basira mai gidanmu
@isamailisa96093 жыл бұрын
Nura m inuwa inasan wakar muqaddari ta baya zan iya samun ta
@ashirunagaritv61634 жыл бұрын
Aikin ka na kyau oga nura Allah kara daukaka
@kabirsagirdangani21694 жыл бұрын
Asalin Wakar Hausa Sai Malam Nura
@arewamoviestone13594 жыл бұрын
Allah yakara basira dubu jiran guda 1
@muhammadhassan52374 жыл бұрын
Nura m inuwa Allah ya kara basira da daukaka daga ni Muhammad Hassan YOBEN Nigeria ma zauni kasar Libya a yanzu inamaka fatan alheri
@salisusalehsaseeny21934 жыл бұрын
Gamji sha sassaqa,Muruchin kan dutse baka futo ba sai da ka shirya.
@hajaramuhammad44104 жыл бұрын
Allah yakara basira yakareka da sharrin makiya.
@aminunasiruofficial4 жыл бұрын
Alhamdulillah masha Allah abban farrah gaskiya kai na dabanne Allah ya kara basira da daukaka Ameen
@mahamadouadamou26814 жыл бұрын
Masha allahu Allah abin godiya oga nura m inuwa Allah yakara basira
@abbamuhammad20884 жыл бұрын
Gsyne sarki Allah ya qara basira
@ahmadabuubaida22194 жыл бұрын
Wow nice song abban afra Allah ya Dada basira gorzon shekara
@souleymoussa29634 жыл бұрын
Macha allah allah yakara daukaka da basira sarki nura m inuwa
@mustaphaashiru39224 жыл бұрын
Allah y kara basira sarki hakan yanaimana dadi
@yusufpretty26724 жыл бұрын
👏👏👏Allah yaqara basira oga ameen
@salisuharuna33484 жыл бұрын
Gaskiya ne oga allah kara nisan kwana
@ahmadhanafi58914 жыл бұрын
Allah yakara basira da daukaka sarki
@abasboukaryerimaramabasbuk394 жыл бұрын
Masha allah allah ya basira abban Farrah
@alhassanumar2844 жыл бұрын
Allah yataimaki sarkin waka
@abdoulats43304 жыл бұрын
Muna godiya sarkin waka,Nura m inuwa, allah yakara basira..
@aminuharuna40124 жыл бұрын
Inamafata
@hamisunazifi60644 жыл бұрын
Allah yaja zamani sarkin Waka nura m inuwa
@mahamadabdullah25934 жыл бұрын
Nura m inuwa sarki Allah yakara basara
@auwalmohammedibrahim9144 жыл бұрын
Alhmdllh gaskiya nura m inuwa muna godiya ta irin wanan wakar maidadi sosai Allah yakara basira
@yussufle2274 жыл бұрын
Masha allah ya qara bassira yayana
@abdulrahmanmuhammad1604 жыл бұрын
Masha Allah, Allah ya kara basira da fasaha oga sir @nura_m_inuwa
@hasanusainihasanusaini71043 жыл бұрын
All yatsare m inwa sarki bansan damezan birgekaba mllh
@Khamaldien4 жыл бұрын
I was waiting for this song too. And atlast wakar ya iso mashaa Allah. Allah kara daukaka my hausa favourite artist
@adamkabir66854 жыл бұрын
Malam mu kade tabbata seka biyamu album din 2019 dbkae ba, sbda haka album biyu muke jira a qarshen 2020...
@sabiouzabeirou90214 жыл бұрын
Barka dadare nura Allah yakare sharie
@abdulgandu66093 жыл бұрын
Very nice NURA m inuwa
@buhariibrahim39514 жыл бұрын
Hakiqa sarkin waka nidai akaran kaina ban taba ganin mawa kin daya Sha hara ka markai ba in dai waka ce ba har ma Gaga ba to dole ne asalla ma maka gwani kake mala min waka baban farrah alhaji nura m inuwa Allah ya dada qara maka dubun basira Mai yawa akan wacca kake da i ta muna jin jina maka sosai
@haseenabebyhaseenabeby39754 жыл бұрын
Masha allah happy years yaya nura
@habibuisufou40534 жыл бұрын
Slm. Gaskiya nura m inuwa ka cancanta akiraka da sarki mawaka baki daya fatan allah ya kara basira da lapiya da kuma dubu masoya
@daawatulislamiyya4 жыл бұрын
Allah ya kara daukaka sarki muna amin
@usmansaad11684 жыл бұрын
Allaah yakara basira yaya
@nuramusman74404 жыл бұрын
Alhamdulillah Masha ALLAH laquwata illah billah kurun kusss Qarshen zance
@hassinoftown15804 жыл бұрын
Abokina sannu da kokari kaga mai gaiya mai aiki ko
@nuramusman74404 жыл бұрын
@@hassinoftown1580 sosai kam abokina ALLAH ne ya amince mana
@basheeraboubakar81754 жыл бұрын
Muna Kara roqon Allah ya qaro basira, amma me yasa say an biya xa'ay Download?
@mahammedayani92763 жыл бұрын
Masha Allah jamuje Allah yayi jagora
@yusufumaru80362 жыл бұрын
Nura na, Allah swt ya kara lafiya da dogon kwana
@souleymaneabou96034 жыл бұрын
Haske maganin duhu 👍👌❤️
@hamzaadamumanly55324 жыл бұрын
Sarkin mawakan hausa
@alhassanagdjibri77914 жыл бұрын
M.inuwa ka fi karfin su
@sanussiabdillahi8324 жыл бұрын
Allah kara basira danisankuna
@musaumarmusa66514 жыл бұрын
Masha Allah, Allah ya qara basira sarkin waka
@mohammedisahassan39394 жыл бұрын
Allah Kara basira da daukaka
@abubakarmusa91604 жыл бұрын
Allah yakara basira Sarki Nura
@princessminuwa35914 жыл бұрын
Masha Allah,ALLAH yayiwa life albarka Ameen 😍😍🙏🏻🙏🏻🙏🏻🤲🏻🤲🏻❤
@fearlesstv11174 жыл бұрын
Babu wani mawaki da yakaika indai wakace Kaine karshe Allah Kara daukaka da lafiya
@khaleemullahmusaisah27004 жыл бұрын
The lyrical King 🤴 Allah yadada daukaka ameen ya Allah