Masha Allah ma hi gaskiyan da masu ilimi prof Allah yaqara lapiya danisa kwana 💗💖❤🙏🙏
@IbrahimHadejaКүн бұрын
Wallahi Tallahi shehun da Prof ya ambata yanada dama yanada hagun domin babu inda Allah Da ManzonSa Suka doge shi acikin mutane cewa shi dukkan kafafuwansa dama.
@kamalkabirushehu8991Күн бұрын
Kowaye shi ku bar mai kayassa 🤗
@abbahassan48632 күн бұрын
😂😂😂 prof , ka ji tsoron Allah ka gayawa 'yan Dariqa lalle su yi watsi da littattafan su TIJJANI da NYASSI , a cikin su ne a ke da ilmul HAQIQA da Ilmul SHARI'A . Kuma a karantarwar su , a na iya keta hurumin shari'a . Saboda haka, su SHEHU DAN-ANTI sun fi ku gaskiyar DARIQA