Gaskiyane wllh harnaji kakara burgeni ashedaman kana da hankali
@fgfe51182 жыл бұрын
Allah ya gara kareka kuma ya gara kare sauren jama a ameen
@aishakhaleed92792 жыл бұрын
Mash allah, allah ya qara tsare imaninmu Amma bai kamata kana kiran abin shanka da wine ba , kuma kodan kaima kasan abinda kayi bai kamata ba
@UsmanSharqin2 жыл бұрын
Gaskiya
@abdulkareemismail3162 жыл бұрын
Allah ya karemu
@sakinadeeni471311 ай бұрын
Allah ka shirya, ya kara karewa, amma kuma kayi nuna abinda ye maka tayi, bakyau musulmi yace yana shan wine/giya da ka nuna sunan jikin kwalabar ai sai mu tabbatar, haba Allah ya hana abu ko da wasa bekamata mutum yace yana shan wine ba kuma harda video, kana record Mala'iku nayi Dmn wanan shiga taka dole su kawo mugun zato a kanka , gwanda ka koma shigar musulunci idan da hali ma ka koma shifar Ustaz sai Allah ya kareka daga masu niyyar yin fasfadi, gwanda ka canja hanya kan ka gama da kaifin mata dn shaidanu. Allah ya karemu baki daya
To abubuwan dakace zaibaka gasu kuma kanunamana kenan ka aikata
@ahalancytech5142 жыл бұрын
To! Allah ya kiyaye kuma Allah ya sa hakan ba ta faru ba. Domin kuwa.........
@ناصرعثمانحسن2 жыл бұрын
Allah yakara kareka
@Ms_shadow_neh Жыл бұрын
Ameeen
@hajjahsalamatu58672 жыл бұрын
Ai kayi kama da hakanne😏 Kai ka raina kanka ai!
@ibrahimusman60322 жыл бұрын
Saboda ya ganan ka da ruwan yan iska
@kawuadam51372 жыл бұрын
Hmm
@alousoufianou98472 жыл бұрын
Yo Kai daga karche ka tonama kanka asiri
@aliyusulaiman78422 жыл бұрын
Ina gaisuw
@seinyassinoussagarbahaladu42282 жыл бұрын
Ikon allah
@wliyyi37752 жыл бұрын
🤔🤔yabaka kudin ne da kuma Way dukda bakayi saduwanba ban ganiba Naga kudi Naga Way
@fgfe51182 жыл бұрын
Waï miné wannan way kin naka ko giya ce
@gwanibukar70842 жыл бұрын
Makarecen banza
@murtalamurtala32632 жыл бұрын
SLM dama chizo kanashan giyane?
@surajjibreel64732 жыл бұрын
babu batun in allah yakaimu
@muhammedsunusiyusuf43402 жыл бұрын
Wannan giya ne ko ko me ne
@sakinadeeni471311 ай бұрын
Haka yace, wine itace giya ai, da ya nunu sunanta Ance ko ruwa ka dauka kace giya kasha to ira ka shadin kenan, ko tsinke mutum yace sigari ya sha to haka din ne, baa so ka dinga hada kanka da mugun fasadi
@sakinadeeni471311 ай бұрын
Haka yace, wine itace giya ai, da ya nunu sunanta Ance ko ruwa ka dauka kace giya kasha to ira ka shadin kenan, ko tsinke mutum yace sigari ya sha to haka din ne, baa so ka dinga hada kanka da mugun fasadi