Basuda imani shiyasa ake wannan maganar malam. Ya kamata afadakar da Gwanayen Qurani gaskiya karsu wulakanta kansu! Sune suka yaki tsangaya a Mulkin Bahari sai yanzun sukeson amfani dasu wajen Neman mallakarsu domin suyi karfi dakuma samun duniya 👌
@BasiruAbubakar-l3u21 сағат бұрын
Gaskiya
@mammangarka301021 сағат бұрын
Ni kaina na goyi bayan ka Malam...Tunda yake sun riga sun kare shirin su akan wannan lamari....To shawara ta ga bayin Allah wadanda za'a tattara don aiwatar da wannan, to su karbi dukkan abinda za'a basu, amma don Allah su kyautata niyyar ta hanyar rokon Allah ya dauke muna dukkan fitinar da muke fama da ita shekara da shekaru a kasar nan musamman Arewa,....
@omaruyusufu98667 сағат бұрын
Tunda an zare wasu malamai da dalilin suna wa gwamnati radi yanuna tsewa niyar karatun don siyasa ne.Don haka dukan malamin da ya ziyarchi wanan taro shima dan siyasa ne