Raba Gardama Kenan: Gaskiyar Magana Kan Rikici Tsakanin Dr. Idris Abdulaziz Da Bangaren Izala.

  Рет қаралды 3,694

Daga Malaman Mu

Daga Malaman Mu

Күн бұрын

Пікірлер: 31
@Saleh-005
@Saleh-005 Ай бұрын
Masha allah allah ya sakama da alheri
@Sbn_Cloud
@Sbn_Cloud Ай бұрын
Masha Allah, Allah ya saka maka da alkhairi. Ni dan Tijjaniya ne amma ka fadi gaskiya malan. Lallai wannan magana taka haka take.
@aliabubakaralidamalibaba970
@aliabubakaralidamalibaba970 Ай бұрын
Malam Allah ya saka maka da alheri hakika maganar ka gaskiya ne Allah ya tsare mana Dr Idris Abdulazeez dutsen tanshi jagoran jaddada tauhidi na Africa dodon mushirkai yan bidi'a da munafukan Ahalusnnah yan majaaaaaaaaaaaaaaaaaaaa
@MUHAMMADAMIN-uk5dx
@MUHAMMADAMIN-uk5dx Ай бұрын
Ameen tsuma ameen ya Allah
@ilamalan2185
@ilamalan2185 Ай бұрын
MASHA ALLAH GASKIYA NAJI DADIN WANNAN BANYYANI SOSAI ALLAH YA SAKA DA ALKAIRI ALLAH YAQARA YAWAITALUNA IRINKU ACIKIN SUNNAT
@SHAWARATV-r1e
@SHAWARATV-r1e Ай бұрын
Allah taimaka Ameen
@ahmedrufai6545
@ahmedrufai6545 Ай бұрын
Ma Sha Allah
@MamanWaizina
@MamanWaizina Ай бұрын
Ameen
@livaramaazouabdou7635
@livaramaazouabdou7635 Ай бұрын
Allah ya sakamaka da alheri
@kailaniatiku1926
@kailaniatiku1926 Ай бұрын
Alhamdulillah Barakallaahu feek
@garbafadlu2699
@garbafadlu2699 Ай бұрын
Mallam Allah yasa maka da alkhairi. Allah yasa sugane Dr shine yabude Yara wannan kofar wai tambaya anayi masa wahayi ne ? Kafin Shi malamai sunyiwa musulunci hidma
@adamhaoua403
@adamhaoua403 Ай бұрын
Aamine
@kabirusamaila1342
@kabirusamaila1342 Ай бұрын
Allah ya sakada alkairi malam
@maghroufsidiemoud6823
@maghroufsidiemoud6823 Ай бұрын
جزاكم الله خيرا
@hassanmaikwalisam.142
@hassanmaikwalisam.142 Ай бұрын
Ai dama izalah karya ce zalla kuma itace Boko Haram
@livaramaazouabdou7635
@livaramaazouabdou7635 Ай бұрын
Allah ya biya
@abdotaware
@abdotaware Ай бұрын
Alkanawi ne shedanin wanan rikicin
@usaimeenismail5821
@usaimeenismail5821 Ай бұрын
Wannan Gaskiyane
@ShariffShariff-j3l
@ShariffShariff-j3l Ай бұрын
Dr idris ne yabude wan nan qofar wan nan Duk Sharron dr ne
@ABDULGANIYUSULAIMAN-y2k
@ABDULGANIYUSULAIMAN-y2k Ай бұрын
Fatan alkairi
@MahamaduMoktarstra
@MahamaduMoktarstra Ай бұрын
Dama dakarya kukaginu shine sila
@ShariffShariff-j3l
@ShariffShariff-j3l Ай бұрын
Dama anfadamuku izala izala qaryace shedanci ne kunqi rarda GA irinta nan Kadan Kuka faragani
@ZakariyyaAbdullahi-nf4ge
@ZakariyyaAbdullahi-nf4ge Ай бұрын
Kai muna kiranka da Kai da ire irenka da iyayenka zuwa Addini musulunci, wannan jawabinnaka kasani Annabi Isa Musullmine Kuma musulunci ya karantar, don haka kazo kazo kazo zuwa ga musulunci
@shamsudeenusman-qw6nr
@shamsudeenusman-qw6nr Ай бұрын
Dr Idris da daliban sa badu yarda Akwai wata fahimta inba tasu ba.
@AbdoullahiSAIDOU
@AbdoullahiSAIDOU Ай бұрын
ALLAH SHAIDAN NE KAMAR YADDA AKE NUFI A CIKIN LITTAFI MAI TSARKI. Bisa ga Littafi Mai Tsarki, Allah shaidan ne. Al-Quran 1:1 yana cewa musulmai suna bauta wa allahn wannan duniya wanda shine Shaidan wanda aka sani da mafi kyawun yaudara da ɓatar da mutane. Mu duba abin da Littafi Mai Tsarki da Kur’ani suka ce don tabbatar da wannan batu. Quran 1:1 yana cewa Allah ne Ubangijin duniya: 1...Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai Allah shi ne Shaidan kamar yadda ya zo a cikin Alqur'ani. Littafi Mai Tsarki ya ce a cikin 2 Korinthiyawa 4:4 cewa allahn wannan duniya Shaiɗan ne: A cikinsa ne allahn wannan duniya ya makantar da zukatan waɗanda ba su ba da gaskiya ba, domin kada hasken bisharar Almasihu mai ɗaukaka, wadda ita ce ‘siffa. na Allah, kada ka haskaka a kansu. Ayoyi biyu na Alqur'ani sura 3:54 da 8:30 sun tabbatar da cewa Allah ne mafificin yaudara. Kuma suka rũɗe, kuma Allah Ya rũɗe. Kuma Allah ne Mafificin yaudara. Menene Littafi Mai Tsarki ya ce game da wannan? Ru’ya ta Yohanna 20:10 tana gaya mana: Shaidan kuma wanda ya yaudare su... Quran 35:8 yana cewa Allah yana batar da mutane: 8...To, lalle ne Allah Yana ɓatar da wanda Yake so, kuma Yana shiryar da wanda Yake so. Shin Allah yana batar da mutane? A'a. To, wanene Littafi Mai Tsarki ya ce yana so ya batar da mutane kuma ya hana su samun rai madawwami ta wurin Yesu Kristi? Shaidan yana batar da mutane. 1 Bitrus 5:8 ta gaya mana cewa Shaiɗan yana tafiya kamar zaki mai-ruri, yana neman wanda za shi cinye, kuma Ru’ya ta Yohanna 12:9 ta ce: An jefar da babban macijin nan, tsohon macijin nan da ake kira Iblis, ko kuma Shaiɗan, mai ruɗin dukan duniya. ... Quran 38:85 da 11:119 duk sun bayyana cewa Allah yana nufin Ya cika jahannama da mutane. 85... Lalle ne Nĩ, Mai cika Jahannama ne daga gare ka, kũ da waɗanda suka bĩ ka daga gare su gabã ɗaya. 119... "Lalle ne zan cika Jahannama da aljannu da mutãne gabã ɗaya. ” Menene Littafi Mai Tsarki ya ce game da mutane? Allah yana so mu kasance tare da shi a sama. Har ma ya aiko da ɗansa Yesu ya mutu akan gicciye domin ya biya zunubanmu domin mutane su sami hanyar yin rayuwa har abada a sama tare da shi. Ba ya son kowa ya halaka. Yohanna 3:16 ya ce: Gama Allah ya yi ƙaunar duniya har ya ba da makaɗaicin Ɗansa, domin duk wanda ya gaskata da shi kada ya lalace, amma ya sami rai madawwami. More Halayen Allah Allah ba Allah bane domin Allah yana alfahari. Alqur'ani 59:23 yana cewa: 23... Shi ne Allah. Babu abin bautawa face shi...masu alfahari. Amma Allah na Littafi Mai Tsarki mai tawali’u ne kuma mai ƙasƙantar zuciya. Matta 11:29 ya ce: “Ku ɗauka ma kanku karkiyata, ku koya daga wurina; gama ni mai tawali'u ne kuma mai ƙasƙantar zuciya.... Allah mai fitina ne. 25:20 yana cewa: 20...Kuma Mun sanya sãshenku fitina ga sãshe. Allah mawadaci ne. 11:34 yana cewa: 34... Kuma nasihata ba za ta amfane ku ba, idan na yi nufin in yi muku nasiha, idan Allah Ya yi nufin Ya yaudare ku.... Allah abin kyama ne. 10:100 yana cewa: 100... Kuma ba ya kasancẽwa ga wani rai ya yi ĩmãni fãce da iznin Allah, kuma Ya sanya ƙazanta a kan waɗanda bã su hankalta. Allah yayi fushi. Qur'an 2:59 yana cewa: 59...Sai waɗanda suka yi zãlunci suka musanya magana da abin da ba a faɗa musu ba, sai Muka saukar da fushi a kan waɗanda suka yi zãlunci daga sama, sabõda lalle sũ, sun kasance fãsiƙai. Duba kuma Quran 7:162. Allah mawadaci ne. Qur'ani: 4:88 yana cewa: 88. Kuma wanda Allah Ya ɓatar, to, ba za ka sãmu masa hanya ba. Amma Allah na Littafi Mai Tsarki shugaba ne na gaskiya. Dubi Misalai: 5-6. Allah ne mai yin makirci. 68:45 yana cewa: 45... Lalle kaidiNa ya tabbata. Kuma Alqur'ani 86:16 yana cewa: 16 Kuma na yi makirci. Allah ya yada kiyayya. Alqur'ani 5:14 yana cewa: 14...Sai Muka zo da ƙiyayya da ƙiyayya a tsakãninsu. Da zarar mun karanta Alqur'ani, mun san cewa Allah Shaidan ne. KAR KA YI HAUSHI, KA YI BINCIKE NA KAI! GUDU ZUWA KRISTI YANZU! Wanene za ku bi
@inusaabubakarahmad2313
@inusaabubakarahmad2313 Ай бұрын
If you are ready for debate reply to me!! You are such loser.
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 Ай бұрын
Ai bara na fada Maka babban munafuki Alkanawiyy ne. Shi za ka ja wa kunne. Shi ya taso da wannan shirmen.
@shamsudeenusman-qw6nr
@shamsudeenusman-qw6nr Ай бұрын
Bakwa son karbar gaskiya yaran Dr Idris
@kailaniatiku1926
@kailaniatiku1926 Ай бұрын
Alhamdulillah Barakallaahu feek
@ZakariyyaAbdullahi-nf4ge
@ZakariyyaAbdullahi-nf4ge Ай бұрын
Kafahimci wannan Kafirine kuwa? Kafirci yake kokarin karantarwa fa, gashi har naga ka rubuta masa Alhamdulillah, to kakiyaye Kuma ka sake comment don Allah don mugane Kai musulmine
Gyara na Ilimi da Nasiha ga Dr. Jamilu Dalibin Dr. Idris Dutsen Tanshi
31:37
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 2,4 М.
An Sako Karnukan Farauta A Tsakiyar Rani / Shiekh Jafar ya yi Attashawi bugu na ilimi
20:59
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 3,9 М.
小丑女COCO的审判。#天使 #小丑 #超人不会飞
00:53
超人不会飞
Рет қаралды 16 МЛН
Quilt Challenge, No Skills, Just Luck#Funnyfamily #Partygames #Funny
00:32
Family Games Media
Рет қаралды 55 МЛН
We Attempted The Impossible 😱
00:54
Topper Guild
Рет қаралды 56 МЛН
BBC Hausa Labaran Duniya Na  Yau /30/12/2024
20:10
NTV News Hausa
Рет қаралды 1,9 М.
Izala da ta'addanci part 2
1:56:03
Mu'assasatul Anwar Unity Initiative
Рет қаралды 12 М.
小丑女COCO的审判。#天使 #小丑 #超人不会飞
00:53
超人不会飞
Рет қаралды 16 МЛН