TURA TAKAI BANGO! YANZU YANZU ASADUSSUNNAH YANA SHIRIN TONAWA DR IDRIS ASIRI TAREDA BAYYANA GASKIYA

  Рет қаралды 22,542

ZUMUNCINMU TV

ZUMUNCINMU TV

Күн бұрын

Пікірлер: 72
@abubakaibrahim950
@abubakaibrahim950 Жыл бұрын
جزاك الله خير يا شيخنا الفاضل كلامك صحيح
@GasafaHaffh-cj8mg
@GasafaHaffh-cj8mg Жыл бұрын
Allah ya kara Mana soyayyar Annabi (S.A.W)Ameeeen
@haditahiru8858
@haditahiru8858 Жыл бұрын
Ikon Allah malam wanibangare bank tare da Kai saboda no musulumi nai Kuma almajirin sheikh Ahmad tujani da dye kh Ibrahim nyass Amma wanllahi kafadi gaskiya indai zanchan annabi nai s,a,w, Kuma Allah natare da Kai inshaa Allah
@aminasanimuhammaddahiru9171
@aminasanimuhammaddahiru9171 Жыл бұрын
Allah yakara wa annabi daraja S A W
@saratumaiduguri2934
@saratumaiduguri2934 Жыл бұрын
Allah yasa kudaidaita ameen suma Ameen
@ibrahimumarsani
@ibrahimumarsani Жыл бұрын
Allah Yasaka Muku da Mafificin Alkhairi M Musa
@Muhammadmukhtar-fl1zw
@Muhammadmukhtar-fl1zw 9 ай бұрын
Malam Allah ya mutuntaka yadda naji kafadi gaskiya akan darajar manzan Allah muhammadurrasulillah s.a.w
@tahitzakari4972
@tahitzakari4972 Жыл бұрын
موسا اللّه جزاکا اللہ خیرا
@MamanMaryam-ek8uo
@MamanMaryam-ek8uo Жыл бұрын
Masha Allah kafadi gaskiya wlh
@SaniMohammed-fy5sg
@SaniMohammed-fy5sg Жыл бұрын
Ameen ya Allah...
@moussaila3354
@moussaila3354 Жыл бұрын
Chak MUSA YUSUF Allah YASAKA MAKA DA alkhari ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️🇱🇾
@issahduna6971
@issahduna6971 Жыл бұрын
Macha'allah chek
@SIRADJIMatiborso
@SIRADJIMatiborso Ай бұрын
Dr idris allah karechi
@moussaila3354
@moussaila3354 Жыл бұрын
MACHA ALLAHU 🤲 walahi chak MUSA YUSUF ZAKIN SUNNAH 🇱🇾❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
@bashirbuhari8235
@bashirbuhari8235 Жыл бұрын
Walahi qarya kake yi girma kake so nagaba yayi gaba in sha Allahu kaji wai ra a yinshi zai fadi muna jira
@rabiouisssaka9414
@rabiouisssaka9414 Жыл бұрын
Wallahi summa tillah banayin izala kuma bana sha'awartu ko day-day da đar.amma wannan khuđubar batada bambanci da sunnah d.a manzon Allah(s.a.w) ya koyar.sabanin da a kesamu a tsakaniku da sheikhunnan mu ba komay ba ne muday a karemuna janibin syd rasulullah(s.a.w)❤❤❤
@miftahunura1020
@miftahunura1020 Жыл бұрын
ANNABI ba abin wasa bane wallahi ba,ataba shi Kuma a zauna lafiya Aidama gaskiya dayace wallahi dama daga kinta Sai Bata ahankali kowa Sai yaji ajikin shi tun anan duniya kafin muje gaban ubangiji
@AbdussamadNaiye
@AbdussamadNaiye Жыл бұрын
Allah sakamaka da alkairi muna tare dagaskiya duk indatake insha Allah
@rahamazongotv
@rahamazongotv Жыл бұрын
Macha allah
@abubakarmohammedbilal3505
@abubakarmohammedbilal3505 Жыл бұрын
Allah yabiya a fada gaskiya ko akan kowa
@moussaila3354
@moussaila3354 Жыл бұрын
Chak MUSA YUSUF asadu sunna Allah YA QARA LAFIYA DA BASIRAR 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🇱🇾❤️🇱🇾❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
@ahmedkhadija6406
@ahmedkhadija6406 Жыл бұрын
Muna tare dakai indai akan kare mutuncin annabi ne saw.
@AbakarSadiq-bd9oh
@AbakarSadiq-bd9oh Жыл бұрын
Allah Kara fahimtar dani
@abubakaribrahim4285
@abubakaribrahim4285 Жыл бұрын
wallahi ina sonka yanzu ina yinka ko wane lokaci ni Dan darikane Amma kowane lokaci Ina yinka yanzu
@abdullahiibrahimusman8135
@abdullahiibrahimusman8135 4 ай бұрын
Lalle Mallam musa ka samu matsala Dan darika yace Yana sonka Yana kaunarka? Tab .
@adamuyayajiardo2477
@adamuyayajiardo2477 Жыл бұрын
Masha Allah
@salisuumar5906
@salisuumar5906 Жыл бұрын
Asadus yayi gaskiya Allah ya kara ganar dake Allah ya hada kan musulmai Allah ya shirya tsakanin ku da su shekh junaidu
@ibrahimsaniumar7679
@ibrahimsaniumar7679 Жыл бұрын
Mlm allah yakara nisan kwana. Gaskia ne kaina annabine nayarda
@isamuhammed3537
@isamuhammed3537 Жыл бұрын
Gaskiya
@umaridris3054
@umaridris3054 Жыл бұрын
Masha Allah mal musa wlh qaskiya Ka fada
@halimamahmed289
@halimamahmed289 Жыл бұрын
Macha Allah ❤
@halimamahmed289
@halimamahmed289 Жыл бұрын
Ameen ya Allah
@mouhamedcisse8358
@mouhamedcisse8358 Жыл бұрын
Gaskiya musa dakikine kai wayatabi manzon allah
@chaibou5182
@chaibou5182 Жыл бұрын
Assalamualaikum Malan assadu.dan Allah wajen Kare Annabi s.a.w kakadaga maa ouban kowa kafa
@muhammadugarba9069
@muhammadugarba9069 Жыл бұрын
Masha Allah asadu gayamusu🇳🇬🇱🇾
@nafiuhamisu2226
@nafiuhamisu2226 Жыл бұрын
Salam m Musa Allah yabiyaka kaji Domin Famaza baadul hakki illadda lalal
@hajaraumar3193
@hajaraumar3193 Жыл бұрын
In karufa wa Dr Idris asiri Allah ya tsine ma
@rabiouisssaka9414
@rabiouisssaka9414 Жыл бұрын
Toh miyayyi zafi haka,d.r jaki yafimaka annabi s.a.w?
@amaninassurou4713
@amaninassurou4713 Жыл бұрын
Good 🥰🥰✅
@rukayyaabubakar6097
@rukayyaabubakar6097 Жыл бұрын
امين يارب العالمين
@PapaWailou-zz4dd
@PapaWailou-zz4dd Жыл бұрын
🌶🌶😍😍
@shamsuddeensaleh482
@shamsuddeensaleh482 Жыл бұрын
Malam Musa Wai kasan meyasa masu kira basu yin maganan annabi ba idan sun kira? Wallahi saboda ba annabin bane a gaban su, mun sha fada dama, wallahi da yawan 'yan izala maqiya Manzon Allah ne. Wallahi ko kaffara bazan yi ba. Chan ta matse muku. Mu kam mun riqe Annabin Mu wallahi babu wanda ya isa ya raba mu.
@mammanbukar3908
@mammanbukar3908 Жыл бұрын
Thank u Mallam mu bayanka indan kana son Annabi
@shamsuddeensaleh482
@shamsuddeensaleh482 Жыл бұрын
A hankali dai gaskiya zai fito. Mu kam yan Dariqa munji dadin mu mun riqe manzon Allah. Babu Wanda ya isa ya raba mu da annabi wallahi. Baku Isa ba.
@tahirabdulnur9720
@tahirabdulnur9720 Жыл бұрын
الله مان
@mouhamedcisse8358
@mouhamedcisse8358 Жыл бұрын
Gaskiyane musa bakada adalci
@sirajamikailu5286
@sirajamikailu5286 Жыл бұрын
Allah karamaka lfy
@aliyuabubakr1320
@aliyuabubakr1320 Жыл бұрын
Karya kakeyi, idan gaskiya ne kasamana kaset dinsa muji, kamar yanda kake sa hujjoji Muji, Dan Neman wawan banza gara.
@basshhm5615
@basshhm5615 Жыл бұрын
Ami
@abdullahimuhammad3199
@abdullahimuhammad3199 Жыл бұрын
Asadussanna yagano girman Annabi
@chaibou5182
@chaibou5182 Жыл бұрын
Damaa ya santa
@tahirabdulnur9720
@tahirabdulnur9720 Жыл бұрын
تاهيتن
@belloabdulyakeen5825
@belloabdulyakeen5825 Жыл бұрын
Karya ka ke Mallam asadu. Mai ya sa kayi shuru akan batanci da Ado nasiru ya yi in da gaskiye ka ke yi.
@adamuyayajiardo2477
@adamuyayajiardo2477 Жыл бұрын
Malam ina tare dakai
@adamuyayajiardo2477
@adamuyayajiardo2477 Жыл бұрын
Kaine munafuki mai taassubanci da malami.makiyin annabi
@adamuyayajiardo2477
@adamuyayajiardo2477 Жыл бұрын
Don kuna kungiya daya.da dan darika ne dakunyi sha!
@hassanemayaki6365
@hassanemayaki6365 Жыл бұрын
👍👏👏✅👍
@yusufabdullahi4786
@yusufabdullahi4786 Жыл бұрын
Mallam kai munafuki ne. Kaje har Bauchi amma ka gagara yiwa Mallam Nasiha ko ka kira shi a waya. Ka gwammaci kafito duniya kana kware masa baya. Wannan halin munafukai ne.
@allassanehaya8610
@allassanehaya8610 Жыл бұрын
Asadussunah ka fadi gasskia
@lawanmusa6002
@lawanmusa6002 Жыл бұрын
Gsky malam bana tare da kai a wannan karon domin kana da sonzuciya
@asiyazakari7993
@asiyazakari7993 Жыл бұрын
Dan yace a girmama manzon Allah S 💖 A ❣️ W 💘?
@asiyazakari7993
@asiyazakari7993 Жыл бұрын
@Shuaibu Mahi idris amma idan kadubi maganar sa yasokemu mu yan dariqa amma bai dameniba sbd yace a girmama Annabi S 💖 A ❣️ W 💘 naji dadin haka dan dama shi mukeso asani kuma aso agirmama shi S 💖 A ❣️ W 💘 babu ruwanmu da wata aqida ko munafunci indai zaka girmama Annabi S 💖 A ❣️ W 💘 zamuga girmanka koda kuwa kana qinmu
@umarmohammad7931
@umarmohammad7931 Жыл бұрын
Assalamu alaikum A babin adalchi ka na da ikon rike fahimtar ka. Amma sauran malumma suna da ikon fahimtar da banbanta da naka. Bai Kamata a samu sabani ba
@aboubacarmalammani1735
@aboubacarmalammani1735 Жыл бұрын
Kudai kuka sani idan taba annabi s a w abin wasane kuchigaba gashinan Kuna goyan bayansa Akan abinda yafada abaya yanzu kuma rikichi yashiga tsakaninku saboda ba gaskiya achikin lamarinku
@Mrsjmoonhome
@Mrsjmoonhome Жыл бұрын
😂😂😂 Anzo wurin kenan
@sulemanusman272
@sulemanusman272 Жыл бұрын
Dara ta cigida izala
@abou440
@abou440 Жыл бұрын
kon bule kofa no sense
@mourtalahmohamed1855
@mourtalahmohamed1855 Жыл бұрын
Muna kallo daga camerun
@abubakaibrahim950
@abubakaibrahim950 Жыл бұрын
جزاك الله خير يا شيخنا الفاضل كلامك صحيح
@soulegambo3806
@soulegambo3806 Жыл бұрын
Masha allah
@DassoukiSarki
@DassoukiSarki Жыл бұрын
Macha allah❤
@abubakaibrahim950
@abubakaibrahim950 Жыл бұрын
جزاك الله خير يا شيخنا الفاضل كلامك صحيح
За кого болели?😂
00:18
МЯТНАЯ ФАНТА
Рет қаралды 3,5 МЛН
Do you love Blackpink?🖤🩷
00:23
Karina
Рет қаралды 23 МЛН
Dr. Idris Abdul-Aziz: Ba ya Karya? - Qibla FM
2:00:39
Qibla FM
Рет қаралды 3,4 М.
Saƙon Nasihar Sheikh Alkali Salihu Zaria ga Dr. Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi
14:22
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 62 М.
Dr Idris Abdul-Aziz: Kace Baka Sani Ba on Qibla FM
2:13:48
Qibla FM
Рет қаралды 7 М.
Shiru shiru ba tsoro bane, Sheikh Ibrahim Giade Jawabin kan waye Dr. Idris
21:59
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 12 М.
За кого болели?😂
00:18
МЯТНАЯ ФАНТА
Рет қаралды 3,5 МЛН