Baba Barde mai gabatarwa ina matuƙar yi maka addu'ar kasancewa cikin koshin lafiya Alfarman Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam.
@aliembya56894 жыл бұрын
Macha allah yayi kyau allah ya karo budi dagani sani anan libya
@rahmaTv14 жыл бұрын
ALLAH ya bar zumunci @drpure01
@mamanabdoumamanabdou55874 жыл бұрын
Slm malan garba allah yakara basira godiya mukai.
@youssoufabdouscience35233 ай бұрын
ما شاء الله
@IbrahimAbubakar-xh5ln Жыл бұрын
Allah ya taimaka
@auwaladamsani10024 жыл бұрын
Da kyau maza muna Jin dadi daga Saudia
@موسياحسين-ص7ظ Жыл бұрын
🔥🔥❤️❤️
@aminuattahirudansadau18174 жыл бұрын
Allah Yakars basira daga DANSADAU ZAMFARA mungoda
@mustaphausman98204 жыл бұрын
Aslm Muna godia Allah yasaka da alheri inayiwa kowa fatan Alheri Naceh wani rana kuke dora sabon shirin na wannan satin dayahuceh Nagode Allah yataimaki wannan gida mai albarka🙏
@rahmaTv14 жыл бұрын
Ba rana na musamman amma zamu zamu fara sawa duk ranar Laraba insha ALLAH @drpure01
@mustaphausman98204 жыл бұрын
Rahma Television Allah yasa Ameen Muna godia yanzu na satin daya huceh aina zamu samu kenan???
@rahmaTv14 жыл бұрын
@@mustaphausman9820 Episode 11 na nan tafe nan da zuwa gobe insha ALLAH
@mustaphausman98204 жыл бұрын
Rahma Television masha Allah Allah yayi jagoranci awannan gida mai albarka
@saniisa50004 жыл бұрын
Allah ya saka da alkhairi
@auwaladamsani10024 жыл бұрын
Da kyau maza
@nursahisah14164 жыл бұрын
Allah yakara arziki allah yakara lfy ko yanzu nakaru
@rahmaTv14 жыл бұрын
ALLAH ya bar zumunci @drpure01
@jmmjmm35063 жыл бұрын
Ina muku fatan alkairi dan Allah a temakamin da number malam garbage ga ruwa ga daji dan Girman allah
@zakariyyaabubakar2456 Жыл бұрын
In kasamu nima ka taimakamun Dan Allah
@mahamadouada6256 Жыл бұрын
Masha Allah ☝🏿🙂
@auwaladamsani10024 жыл бұрын
Da kyau garba ga ruwa ga daji muna godiya daga Saudia 🇸🇦🇸🇦
@sanimsaeed4272 Жыл бұрын
Coci
@sanimsaeed4272 Жыл бұрын
Cin C
@sanimsaeed4272 Жыл бұрын
huhu BBC uu. H
@sanimsaeed4272 Жыл бұрын
V cc. U
@sanimsaeed4272 Жыл бұрын
FCU Uhcu
@bilkisuahmed28534 жыл бұрын
Masha Allah kai Garba da halak make INA yinka
@ahmadzahraddeen83224 жыл бұрын
Gaskiya inajin dadin shirin nan sosai. Zaharadden daga italy. Allah yayi jagora yakuma kara lafiya
@abdulkareemabdulkareem54104 жыл бұрын
Allah ya kara tsareku
@rahmaTv14 жыл бұрын
Ameen @drpure01
@kalyboi57504 жыл бұрын
Slm inayiwa rahama TV fatan alheri da baba barde da garba ga ruwa ga daji da Allah ana Iya samun number su garba ga ruwa ga daji?
@zakariyyaabubakar2456 Жыл бұрын
Nima ina nema wallahi
@bashiribrahim21724 жыл бұрын
Mungode daga Germany 🇩🇪
@ayubai.47284 жыл бұрын
Kai I want to be in that Germany, any way? Am serious 😂
@emsuraj76954 жыл бұрын
Gqskiya wannan shirin naku Yana birgeni Dan Yana da kayatarwa
@abdulkader_mhd69704 жыл бұрын
Macha Allah allah yayi jagora 🙏🏼🙏🏼daga nan italy
@misbahkabir78924 жыл бұрын
Aiki semeshi Allah ya qara lafiya da nisan kwana
@bilkisuahmed28534 жыл бұрын
Allah ya jikan iyayen mu baki days amin
@ahmadsunusiahmad12613 жыл бұрын
Ameen yah rabby
@moussasahabi3254 жыл бұрын
Mun gode Allah ya biyaku
@ChaïbouBabarbare11 ай бұрын
🇳🇪🇱🇾🖐🙏
@tomasinsonday79353 жыл бұрын
Alimekehu
@murtalaahmad60073 жыл бұрын
Godiya mukeyi
@sanoussiharouna27184 жыл бұрын
😍
@hamzaomar15264 жыл бұрын
Gaskiya kune maza gumbar dutse
@mdrayan47952 жыл бұрын
Kahada tsofo da aiki fa😂😂😂😂😂😂
@youssoufabdouscience35233 ай бұрын
😅😅😅
@ossisailma65644 жыл бұрын
Hi
@manniralkasimidris7893 жыл бұрын
Barden madaki muna miko gaisuwa daga garin lokoja kogi state mannir alkasim fanchan kwari DKD KN STATE