RayuwarMu A Yau [Inside Life] | Sirrin Soyayya | Episode 2

  Рет қаралды 6,275

Manyan Gobe

Manyan Gobe

Күн бұрын

Пікірлер: 47
@SahibouSani
@SahibouSani 17 күн бұрын
wow Masha Allah
@YauAli-p9p
@YauAli-p9p 2 ай бұрын
Daga nan Dutse jihar jigawa ina Taredaku ina muku fatan Alkairi Allah dai yasaka muku d Alkairi
@noreldeenmohamed5476
@noreldeenmohamed5476 2 ай бұрын
this is really interesting program that I love it go ahead God bless you ❤❤❤
@BelloLawal-s5o
@BelloLawal-s5o 2 ай бұрын
ALLAH Yasaka da Alkhairi 🙏 Gaskia Muna jindadin wannan Shirin na RAYUWAR MU A YAU
@ShamsudeenHaruna-x7x
@ShamsudeenHaruna-x7x 2 ай бұрын
Allah yakaramuku basira daga shamsu dan Bauchi
@SaeedYahaya-v2n
@SaeedYahaya-v2n 2 ай бұрын
Yau nayi magaa akan habiba yar katsina na sai dole kigane wannan sunan naki Gaskiya yaka mata kidaina abinda da kikeyi tun huri kada social media tasaki kiyi dana sanin yin abida ki kayi abayama nasan saboda kina takama da kina da masoyine shine kikeyin abin da kikeyiko to yayi habiba yar katsina Inaso ki sani wallahi wallahi wallahi baki aci matan da ya kamata kowana Dan namiji yayin mafarkin yin auren ta Ina so kisai wannan yanda kikai wannan kwalliyan na mahakata kuma a mahaukacin fuskan habiba yar katsina Ma haukaciya bama ke mace ba mukan mu mazan wannan da dole dole dole kokinyi a karkashin Shi zaki zanna dole fadan Allah ne To mukanmu maza bamu da zami ako da yaushe ADDU AN kowa yakeyi Allah yarifamai Asirinshi na Rayuwa koda ubanki Alh Aliyu Dangote ne ubanki Habiba kibi duniya A sannu ke komai karya karya gashi wai tana mace da yakamata ka aura bata iyayin kirki ba kuma har ta duk ga tuna wai ita mace ne wanna yakamata ace wai wani ya aura to AA girki shine mace idan baki saniba Kuma inaso kisanni kefa Mace ne Kuma muslma Habiba Yar katsina abinda ki fara yi kin sanyanzu mata nawane sukeyi kuwa bakisaniba banza wawiya kene mukulinsu Habiba
@Alaminushau
@Alaminushau 2 ай бұрын
Wow gaskiya Nima idan xankalli budurwa seinafara kallon.qafarta banaso Faso
@auwalasim4831
@auwalasim4831 2 ай бұрын
Wannan shiri naku bawai zance kunyi Yara ba, Amma dai inda sosamu ne, ace akwai mace wacce ta taba aure, saboda ba komai ne kuka sani ba, ina muku fatan alkairi 🙏🏾
@BashirAminu-y6s
@BashirAminu-y6s 2 ай бұрын
Masha Allah Alhamdulillah!!!
@zoubateoumar9846
@zoubateoumar9846 2 ай бұрын
Vous très belle le fille... ❤
@AmixEGE
@AmixEGE 2 ай бұрын
❤❤❤❤❤
@ddmohin1520
@ddmohin1520 2 ай бұрын
hakane zancanku
@AbdarzakaSanise
@AbdarzakaSanise 2 ай бұрын
yayi
@abideentv9052
@abideentv9052 2 ай бұрын
❤ Masha Allah God bless you guys
@RabilouharounaAli-wk8jj
@RabilouharounaAli-wk8jj 2 ай бұрын
Kazar uba wllh awanga asirin gidan uwayansune suke tunawa
@faroukbashir4606
@faroukbashir4606 2 ай бұрын
Nice one
@LmOustaz
@LmOustaz 2 ай бұрын
Ayannda Allah ya haliceku kyakyawan cikakun masu ilimi damamaki ace cikinku babu mai aure yakamata kafin kufara nasiha kucika ka.idodinta na gd
@RabilouharounaAli-wk8jj
@RabilouharounaAli-wk8jj 2 ай бұрын
Wllh awanga yan renin wayone
@Mudassir-g7y
@Mudassir-g7y 2 ай бұрын
Slm Daga birnin Kebbi inataredaku ina muku fatan alheri
@kmmdtib3535
@kmmdtib3535 2 ай бұрын
❤❤❤❤😂😂😂
@shuaibuluka
@shuaibuluka 2 ай бұрын
tsafta tana kara imani wllh acigaba da tsafta
@Mharuna-yg2py
@Mharuna-yg2py 2 ай бұрын
Good
@HodiAbdou-uu1lg
@HodiAbdou-uu1lg 2 ай бұрын
🎉🎉slam❤
@IrmiyaHabila-r2q
@IrmiyaHabila-r2q 2 ай бұрын
Gaskiya Kun Yi sonkai a wani wurinda keka ce in namiji bazai aurikiba ya bar ki, to Kuna kin ci ki ma kinada Maza biyu to meyasa ki ma kiki kula Maza biyu?
@Sagir_Saleh
@Sagir_Saleh 2 ай бұрын
Kwarai Da Gaske Rayuwar Aure Kamar Makaranta Ne Amma Kuma Bamu Da Wayo da Dabara Akan Zamanmu lpy Da Juna kawai Muna Iya Kokarin mune wurin Kiyaye Aukuwar Matsaltsalun Amma Allah Ne Kadai Ke Iya Tabbatar Mana Da Hakan.
@aisha-mohammed16albrnawi23
@aisha-mohammed16albrnawi23 2 ай бұрын
Gaskiya ne dan uwa
@FanishaIGaladima
@FanishaIGaladima 2 ай бұрын
Ita faran tana magana da sauri sauri kuma tana kada kai Wanda beda ceba a yanayin ta
@Ummi-q1u
@Ummi-q1u 2 ай бұрын
😂❤❤
@BasiruMuhammed-wi1qs
@BasiruMuhammed-wi1qs 2 ай бұрын
Himmm zaidaifi da ciwa daku kutsaya a love system nakasan gareba taya zakayi kwatan chansa Sannan Kuma enterview naku you are talk 2mch ana enterview ni One by One
@RachiouAboubacar
@RachiouAboubacar 2 ай бұрын
Kuna baya yara😂😂😂😂 dole asomu ga kudi ga gemu
@salisumar3300
@salisumar3300 2 ай бұрын
Maganan cewa ku ba Ma'aurata bane dan haka bai kamata kuna bada sharawa ga ma'aurata ba Jahilci ne!!! 'Da ko "Ya na iya baiwa Mahaifan su shawara mai anfani. Kowa da irin BAIWA da BASIRAN da Allah ya mishi. Akwai dayawan matan Auren basa iya zaman aure amma idan aka Auro Budurwa saita zauna daram ba wani Matsala. Finally, Host pls don't allow any person to discourage You!!! More grease to your elbow, wish all the best... Hopping to see you on National/International TV hosting same..
@UmarnuraNura
@UmarnuraNura 2 ай бұрын
Kan uba ke bakebace kika kasa rike soyaya dawani da akahadaku awannan shirin 😅😅
@abdulazizabubakar6539
@abdulazizabubakar6539 2 ай бұрын
Nima haka nafani😅😂
@ummidaddy8362
@ummidaddy8362 18 күн бұрын
Aslm fatan alkhairi sisters Allah yayi muku jagora akan niyyar ku ta alkhairi shawara ta agare ku shine ku toshe kunne kuyi abinda ya dace a lokacin daya dace ba'a biye maganar mutane yanzu kuzama kurame 😅 sai kuma magana akan matan auren da kuka fada idan har da soyayyar mace babu abinda bazata iyaiwa namiji ba matsalar wari rashin aski ko canja under wear suna janyowa to abinda yakamat shine ita zata koya masa yadda zaiyi tayi masa askin kuma kullum idan ya cire under wear ta dauka ta wanke ta ce su zo suyi wanka a bandakin ta bashi brush ya wanke baki a haka kullum tana masa zai canja kuma abin zatayi shi ne cikin salo da soyayya da rarrashi bawai kai tsaye ba fatan alkhairi
@MuhammadUmar-z2q
@MuhammadUmar-z2q Ай бұрын
Kina jina ina son daya daga cikin ku
@LmOustaz
@LmOustaz 2 ай бұрын
Ya dai fidacewa ace mai aure yayiwa mai aure nasiha
@MusaDabukar
@MusaDabukar 21 күн бұрын
Tokudakukeyin wan nan maganar kamar kunasafta dalla gafura cen ke dai wannan habibar kiyi ahankali
@basharbello237
@basharbello237 Ай бұрын
Waiku ba zaku iya hawa shirin ba makeup bane
@hawaznrooz4353
@hawaznrooz4353 2 ай бұрын
Pasooo😂😂😂😂😂
@MukhtarMuhammad-zx6rt
@MukhtarMuhammad-zx6rt 2 ай бұрын
Inada ra ayi amma kuzo kebbi
@alameenmuhammad3360
@alameenmuhammad3360 2 ай бұрын
Ke kina kula maza biyu Amma kince namiji karyanemi mata biyu hmmmmm selfish
@AbubakarAbdullahiGombe
@AbubakarAbdullahiGombe Ай бұрын
Kamar dagaske
@AbdullahiYakubu-je9pn
@AbdullahiYakubu-je9pn 2 ай бұрын
Gaskiya wanna Habiban ta feye san kude kullin maganar ta akan kude ne a find your match wai tafesan saurayi mai bada kude wai kuma yanzu itace zata ba wasu shawara Hmmmm
@Mmscarfs
@Mmscarfs 2 ай бұрын
Ga mace har mace Amma hausa bbu dadi😢 sorry for all of una..
@noreldeenmohamed5476
@noreldeenmohamed5476 2 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤
@SaeedYahaya-v2n
@SaeedYahaya-v2n 2 ай бұрын
Yau nayi magaa akan habiba yar katsina na sai dole kigane wannan sunan naki Gaskiya yaka mata kidaina abinda da kikeyi tun huri kada social media tasaki kiyi dana sanin yin abida ki kayi abayama nasan saboda kina takama da kina da masoyine shine kikeyin abin da kikeyiko to yayi habiba yar katsina Inaso ki sani wallahi wallahi wallahi baki aci matan da ya kamata kowana Dan namiji yayin mafarkin yin auren ta Ina so kisai wannan yanda kikai wannan kwalliyan na mahakata kuma a mahaukacin fuskan habiba yar katsina Ma haukaciya bama ke mace ba mukan mu mazan wannan da dole dole dole kokinyi a karkashin Shi zaki zanna dole fadan Allah ne To mukanmu maza bamu da zami ako da yaushe ADDU AN kowa yakeyi Allah yarifamai Asirinshi na Rayuwa koda ubanki Alh Aliyu Dangote ne ubanki Habiba kibi duniya A sannu ke komai karya karya gashi wai tana mace da yakamata ka aura bata iyayin kirki ba kuma har ta duk ga tuna wai ita mace ne wanna yakamata ace wai wani ya aura to AA girki shine mace idan baki saniba Kuma inaso kisanni kefa Mace ne Kuma muslma Habiba Yar katsina abinda ki fara yi kin sanyanzu mata nawane sukeyi kuwa bakisaniba banza wawiya kene mukulinsu Habiba
Find Your Match [Makauniyar Soyayya] Episode 19
23:26
Manyan Gobe
Рет қаралды 10 М.
RayuwarMu A Yau [Inside Life] Episode 01
29:08
Manyan Gobe
Рет қаралды 12 М.
Wait for it 😂
00:19
ILYA BORZOV
Рет қаралды 8 МЛН
HELP!!!
00:46
Natan por Aí
Рет қаралды 15 МЛН
How I Turned a Lolipop Into A New One 🤯🍭
00:19
Wian
Рет қаралды 13 МЛН
Mahangar Zamani Kan Kayan Mata Tare Da Madina Dahiru Maishanu
25:49
BBC News Hausa
Рет қаралды 145 М.
RayuwarMu A Yau [Inside Life] | Episode 3
12:57
Manyan Gobe
Рет қаралды 3,6 М.
pick and obey episode3
18:59
Lassman Television
Рет қаралды 2,7 М.
Mutane Na Episode 2
26:20
MUSA AFRICA
Рет қаралды 10 М.
ALI NURADDAN BADDO
26:03
ABDOOL GAYA TV
Рет қаралды 15 М.
Wait for it 😂
00:19
ILYA BORZOV
Рет қаралды 8 МЛН