Dr. Na'ima you're absolutely right, I'm with you 100% not all kayan Mata are good to our health, but using our natural fruits, vegetables nd more are the best, but this is from my own point of view as a PHARMACIST I'm really impressed with this program Allah ya Kara basira.. PHARM. MARYAM NA'ABBA KABIR
@alkassoumubenali55353 жыл бұрын
Gaskiya DR Na'ima Allah ya kara ilmi da basira da lfy da tsawon kwana da hakuri da juma'a 🤩👏
@aishaali44343 жыл бұрын
I am with Dr naima because she's right sometimes we use things we don't even know 😘😘
@aliyusanidankane29693 жыл бұрын
Thank you my sister
@yarimatv44033 жыл бұрын
Wi with dr Naima because
@mubarakusman84413 жыл бұрын
Dr Na'imah May Allah bless you and keep you safe and fulfill your needs and Grant more experience and health...
@ibrahimwada73213 жыл бұрын
Zainab doesn't have fact to defend herself. Allah sarki ilimi. Ilimi babu qarya
@zainababdullahi35663 жыл бұрын
Dr Na'ima u deserve 👍🏻 name sake kiyi hakuri lfy uwar jiki 😂malama juwairiya thank u 🙏🏻
@abduljalalmuhammad63563 жыл бұрын
Vry Extremely gud my holy Dr. Having u in dis tym around is a blessings, may Almighty increase yo knowledge daar.
@abdulmalikmuhammad68762 жыл бұрын
Gasky Kayan mata Basuda wani Amfani, Dayawa daga cikinsu kwayace Ake hadawa Abawa mata su sha @Dr Naima you’re absolutely right Allah Qara Basira
@abdullahahmad39733 жыл бұрын
Long life and prosperity to you MADINA DAHIRU MAISHANU
@harounamahamedachirou93743 жыл бұрын
Yayi kyau Macha Allah Allah ya biyya kumma Allah ya kara taimakemu kumma ya kara Shirya kumma ya kara Mana Soyayyar Annabi Muhammad sallallu alaihi wassallam Amin summa Amin
@muhammadmmusa72363 жыл бұрын
Amin ya alh
@kabiruabdullahianka50683 жыл бұрын
I really appreciate what Dr na'ima say
@ahmadmuhammad68803 жыл бұрын
Ur right Dr Na'ima am hundred percent sure with you, thanks
@exoticali44583 жыл бұрын
Wai za ayi muhawara da mai Ilimi, tsakanin ta da Jahilai. up-up DR Naemah
@samailaumar98433 жыл бұрын
Tabb!! Allah ya kyauta Amman fa a zamanin nan Matan Da Suke Amfani da kayan mata Abin sai Addu,a
@moongirl53093 жыл бұрын
I like this dr she has convinced me she's so smart
@khadijamuhammad30282 жыл бұрын
Dr naima is absolutely right, the kidney and liver are delicate organs we should not play with. RN BNS Khadijah Muhammad
@zulaihataminu58223 жыл бұрын
I know health is wealth 🤛🏻thanks dr Na’imah
@AminaMusa-s8w4 ай бұрын
Wlh maguguna mata sune mata kuma harkina afani dasu wlh mijiki koyayimiki shiya wlh ketadabanci
@maryamsuleiman64172 жыл бұрын
Masha allah Dr Naima I’m with u ❤️❤️❤️❤️ I’m very proud of you 👍
@fatimamustaphausman63263 жыл бұрын
Masha Allah Professional is professional Am with Dr. 100%
@alameenkd86363 жыл бұрын
Awesome Madina Allah yaqara basira.
@ibrahimahmad4903 жыл бұрын
Ameen
@Habiba-u2k3 ай бұрын
Ynaga jikinta zainab yana karkarwa Dr na'ima inayin ki 100%
@salehabdulmalik51343 жыл бұрын
Dr naima am really appreciate your point view
@ahmedyousif98582 жыл бұрын
Dr naima allah ya saka da alkhairi
@zainabishak43973 жыл бұрын
You are in the right way Dr NA'IMA
@ameenuabdoollahee78693 жыл бұрын
Health professional is health professional, there's no way zaynab defeat Dr. Na'ima bcox she was a professional in her field meanwhile talkative and experienced health worker
@sahurabala63513 жыл бұрын
Well, I am not arguing that and it is not a competition or a cancellation. We just want authoritative opinions on the matter.
@ABUBAKARUMAR-c4y Жыл бұрын
Muna godiya kucigada wannan Shirin Mai anfani
@laminoumamanganga28683 жыл бұрын
dan allah ayimin hakuri ni tambayata wai dan allah malama madina nada aure ne tambaya ce dan Allah kuma Allah yama rayuwa albarka da wannan namijin kukari dakukeyi yiwa la'umma allah yasa kurabu da iyaye lafiya
@hafsatyy80013 жыл бұрын
Yes, malama madina is married
@laminoumamanganga28683 жыл бұрын
Ok nagode Allah yasa albarka yabada zama lafiyaaaa
@dalhaibrahim51984 ай бұрын
Tanada aure.
@Myko273 жыл бұрын
This is very educating and Dr Naima is just on point, 98%, kardai na bada 100%😄Mai kayan mata, just deh eye Dr
@muhammadbashiramin8543 жыл бұрын
You're absolutely correct😂😂😂
@aminahwasagu34843 жыл бұрын
👍
@raihanaabbakabir35253 жыл бұрын
Wallahi ina goyon baya Dr Na'ima dan nima bana anfani da kayan mata in banda kayan fruit kuma Alhamdulillah banida matsala Allah ya karemu daga cucutuka
@deedeesammy76213 жыл бұрын
Wallahi kuma wai yanzu idan mace bata amfani da kayan mata se kiga mutane suna maka wani irin kallo kaman irin bakisan abinda kike ba
@raihanaabbakabir35253 жыл бұрын
@@deedeesammy7621 🤣🤣🤣sune basu san abinda suke domin basu san mahimanci lafiya ba
@deedeesammy76213 жыл бұрын
@@raihanaabbakabir3525 sosai kuwa. Allah ya ganar da su
@khairatabdulrasheed63293 жыл бұрын
Idan fa akace kayan mata : abin da zaki sha ya kara miki niima ,kawai dai yanzu zamanin ya baci ne wasu basu da gaskiya a wajen saida wa ,amma yawanci da natural abubuwa suke hada wa ,Wanda ke baza ki sani ba idan ba kin ganj ba though akwai Mara su kyau as I said
@huzaifamusa22853 жыл бұрын
Masha Allah abun yayi kyau Dr na ima tayi magana base on experience and zainab itama tayi nata iya abunda ta sani amma amma zainab ta losing confidence ne tunda farko yasa ta kasa yin bayani yadda y kamata akawo mai confidence wacce zatayi magana ta gamsawar sosai yadda matan zasu gane cewa haka yanada illa su daina amfani dashi ko kuma baida shi a gayyato kamar su jaruma empire da dai sauransu
@maryammuhammad93042 жыл бұрын
Mai kayan Mata sai hakuri Dr naima ta cinyi wasan inna yinki mutuniyar
@bilkisuibrahim89043 жыл бұрын
To ai abuwanda mallama juwairiya tafada suma kayan mata ne, sune Shafs suke hadawa su sayar
@aminalsharif72793 жыл бұрын
اللهم صل وسلم على نبينا وحبيبنا وسيدنا محمد وعلى آله وأصحابه أجمعين يارب العالمين
@abdullahialiyuibrahim39633 жыл бұрын
Please this is not debate, the other girl is so powerful 😎we need someone on the same level with her.
@umarbnnaseer3 жыл бұрын
Awili 😂🤣😂
@fahaddanladi72803 жыл бұрын
Exactly my point. Madinah dama ta so a ragargaji masu maganin mata ne. Kamata yayi ta kawo wacce ta kware a gargajiya.
@khairatabubakar64873 жыл бұрын
😂😂😂😂
@abdulmalikdandi78712 жыл бұрын
U are right Dr.
@NAZIRUDANRIMI3 жыл бұрын
Kayan mata suna da matukar muhimmanci ga ..su matan da kuma mazajen su.... Eh Ni Ina goyan bayan bata su dinga Amfani da kayan kara ni'ima...Amma matan aure ba Yara ba.... Sunan Naziru jibrin Danrimi R lemo Kano
@salisuumar87903 жыл бұрын
Prolonged using of kayan mata by our grand mother's is not a reason i appreciate you Doctor.
@nastourbanas56293 жыл бұрын
Gaskiya kayan mata abin shane sbd suna kara ni,ima
@saidaiyatarwatsauwarkamaki73143 жыл бұрын
Gaskiya Kudinga Sirrintawa Dan Allah Haba Haba Dai
@arhabstudio3 жыл бұрын
Lafiya Uwar jiki. Dr Na'ima has done well and is doing her best to better the situation. My recommendations * before you take anything kayan mata. I ought you to have a good knowledge on what you taking. * kayan mata sellers should please describe all ingredients use in making a particular products on any package they selling. to make their business more transparent. * As malama zuwairiyya mentioned some natural vegetables that increase ni'ima to women. I personally take her thoughs as also kayan mata, but they are well known for that functions.
@ridwanrabiukano69732 жыл бұрын
Gaskiya madina kinada kyau sosai wlh
@حواءفلاته-ث5ص3 жыл бұрын
ما شاء الله دكتوره نائمه بارك الله فيكم💖👸🤲🤲
@El-abbati2 жыл бұрын
m na'ima haka da kyau allah ya kara basira allah ya baki miji nagari
@abdoulazizoudansmo45082 жыл бұрын
Mâcha Allah
@hauwayusuf81813 жыл бұрын
I'm with u Dr Naima masha Allah
@ummu_zaraskitchen03132 жыл бұрын
😂 gaskiyar sis Madina yau gidan ya ɗau zafi, muna nishaɗuwa sosai. Thanks alot👍
@maryamanour37243 жыл бұрын
Am with Dr naima
@hauwauameenu21643 жыл бұрын
For the doctor,ya kamata ace kinyi bursting confidence na me kayan mata akan ta fadin abunda ya cikin magana doesn't mean you expose ur secret,
@yarficikayarficika89693 жыл бұрын
Very good dr na,ima
@fatimamuhammad29553 жыл бұрын
Ilimi duniya ne doctor Naima godiya
@rukayyaharuna50332 жыл бұрын
Very inpendible program 👍👍👍may Allah bless this chanel
@muhammadbashiramin8543 жыл бұрын
Weldon Dr. Na'ima👍 Kai ilimi duniya ne😂
@mohdmunirdauda68513 жыл бұрын
Dr naima your are correct nida kaina naje wani waje na labe a university Ina waya Naga yaran Mata kanana Amma inda Suka bude jakatsu kwalaye na wadanan magungunanan abin yaban mamaki sosai saboda sunyi kankanta da wanan layin harkar kayan Mata harda capsules su wani breast engorgement etc which is very bad ba likita yabaka magani ba kazo kana gabza haka kawai
@abdullahitijjani52633 жыл бұрын
Dr Naima Together with you
@wildanimals21653 жыл бұрын
Wlh sai hararan likitan takeyi
@tasiusulaimanadam95533 жыл бұрын
Allah ya qara basira Dr Na'ima
@rahmahabeebrabiu11783 жыл бұрын
Naji tausayin me kayan matan nan.. from yadda take magana a firgice take. Dr Naima did well..
@fatimamuhammadnuhu33583 жыл бұрын
I'm with doctor bcoz she is right. I don't believe with all this kayan mata.
@fatimmusty60763 жыл бұрын
Me too
@namsiraaliyu17832 жыл бұрын
Allah ya taimakemu
@danaltomovies91883 жыл бұрын
Gaskiya ina samun natsuwa da gamsuwa da wannan shirin me dunbun alfanu, allah yadaukaka shirin yakuma cigaba da ammfanar da al umma
@OfficialSautinHausa2 жыл бұрын
ya kamata akawo JAARUMA, don gaskiya nata kamar kayan mallaka ne tana fakewa da kayan mata🤣🤣🤣🤣
@thurraiyahahmed90743 жыл бұрын
The other woman was just scared, not confident and unprofessional. They should’ve used a more confident educative and professional kayan mata seller. The debate would have been real and hot
@ubandoma97663 жыл бұрын
Of course.
@ibrahimahmad4903 жыл бұрын
Kema dai kingani
@nazifisalisu51953 жыл бұрын
Aiko munji😁😁, Masha Allah very educative
@halimamuhammed84773 жыл бұрын
Masha Allah munagodiya
@ibrahimmusa38733 жыл бұрын
Gaskiyane Dr Na'ima
@aminamusamogauri31563 жыл бұрын
I am with doctor Ni'eemah.
@ahmadmuhammad14802 жыл бұрын
Mash allah
@MohammedyusufidiMohammedyusufi10 ай бұрын
Assalamu alaikum Barka da warhaka malama Madina ɗahiru❤❤❤
@sumayyaabubakar87393 жыл бұрын
weldone Dr Naima, really appreciate it habibty
@kulthumgaidam25283 жыл бұрын
Dr naima spitting factssss 👏
@hamzaabdullahi51483 жыл бұрын
Dr Na'ima tayib bayani ingattacce kuma inakira damata sutantance kafin amfani da kayan na mata kokuma sunemi abinci natural
@ibrahimadamusalihu58543 жыл бұрын
This is highly educating.
@fataiadegbenro9843 жыл бұрын
Dr Naima God bless you
@rilwanusadiq8632 жыл бұрын
Maganar Dr.Na'ima gaskiya ce
@JibrinIsmail-xy6bp4 ай бұрын
Dr na ima Allah gara miki lfy da rayiwa mai albarka ❤ 😊
@ukashaabdulusman62853 жыл бұрын
Dr Na'ima am with you, your thoughts are convincing and professionally, but the other one can't even defend what's she's selling
@abubakaradam51833 жыл бұрын
Hmm mata kenan
@ملاكالحزينة-ث5ظ3 жыл бұрын
Masha allah tabarakan la munagodiya sosay da fadakardamu
@abubakaryahaya27783 жыл бұрын
i am with Dr naima because she is right
@AMINAADAMU-k8hАй бұрын
Ina goyan baya
@MuhammadMuhammad-vi6fn3 жыл бұрын
I love this programme
@fatimmusty60763 жыл бұрын
I believe you Dr na'ima
@yaurikitchen3 жыл бұрын
Kuma a da can ai ai ba Asibiti akezuwa aihuwa ba ko neman magani. Kawai de mutun Yasan abinda yakesha
@ibrahimalkali72763 жыл бұрын
Zauna kenan aje anemi ilimi 😃😃😃😃
@BashirY.Kangiwa-lm7jx3 ай бұрын
Dr. Naima, Allah Ya kara ilimi me albarka. Kin fadi gaskiya. Tabbas kayan mata nada illa harma ga mazajen matan da ke amfani dasu.
@maazamumousa74073 жыл бұрын
Na'ima tasamu wasan
@makarantatv67603 жыл бұрын
Gaskiya dr.na'ima ALLAH YASAKA MIKI DA JIDAN ALJANNAH
@hamzaarbya92042 жыл бұрын
Allah kara bisira
@abbakaradambichi76123 жыл бұрын
Gaskiya ajiya zainab bakida hujja kokuma ince kinada karanchin ilimi akan aikinki dacter tafiki hujja saboda ita karatu tayi akan aikinta na tsawana shekaru
@asmaumuhammad73883 жыл бұрын
Mun gode Allah yasaka da alkheri
@umaraliyubodinga71763 жыл бұрын
Masha Allah Alkur'an Mai kayan mata sai kallon🥺 Dr take
@MuhammadMuhammad-vi6fn3 жыл бұрын
I am with dr na'ima 100%
@mumhammad85623 жыл бұрын
So less say kayan matan in general gaskia am with doctor naimah amm yanda take kushe akan abin yayi yawa sometimes wasu kayan matan sunada kyau amma maganar zaka abu a gaba wanan abune mafi muni danni shedace akan hakan abu babu dadi muna godia
@hassankole22983 жыл бұрын
Masha Allah yayikau sosai
@saniadamu38363 ай бұрын
A gaisheki da kokari dukkanmu domino Kun taimaki Al-Umma
@daudayahaya98913 жыл бұрын
Good work madina
@maryamkabeer10673 жыл бұрын
Dr. Na'ima you're absolutely right, I'm with you 100% not all kayan Mata are good to our health, but using our natural fruits, vegetables nd more are the best, but this is from my own point of view as a PHARMACIST I'm really impressed with this program Allah ya Kara basira.. PHARM. MARYAM NA'ABBA KABIR
@MuhammadBIdris-hl3yp2 жыл бұрын
Assalamu alaikum. I'm very glad having a brave Doctor like Dr Naima because she is our own and have been addressing personal as well as social problems affecting our girls as well as women of now days. However in the past we are lacking her sort. But Alhamdu lillahi for her coming into public which is better than most of social platforms like Tick Tocks. At least girls child/ women will be educated on how to right some many wrongs of pasts pertaining to their bodies and so on. Kudos to you Dr Naima Idris Usman and may the Almighty Allah (SWA) bless and protect you. Muhd. B.Idris
@lubabatuauta45093 жыл бұрын
Masha Allah bayanai sunyi daga kowanne bangare👍
@halimasada77583 жыл бұрын
Hahaha. Kayan mata gaskia ne. Amma zainab bata da facts
@sanihassan31183 ай бұрын
Dr Na’ima 🫡💯
@zainabalimusa12193 жыл бұрын
Nice geart doctor naima kone bana yadda da kayan mata saboda bakasan damai akayi ba gara fruit yafi ko malam musulunci sunfi bada kayan marmari asha dama haka Allah ya halilci mace wajan bai kamata asaka masa komai ba