Toh ai kaji matsalar kwashe kwashe kenan Dan Allah.. Kuma gashi an tafi an bar baya da quuraa
@SalisuSumar-c7q17 күн бұрын
Matsalar aure aure kenan 😆
@YahuzaTasiu-fi2mf17 күн бұрын
Idan ma alaqar ta Aure ce kenan... saboda akwai Marital affair da kuma Immoral affair da wasu manya sukeyi a ke6ence da mata..!! Allah Ya shiryar damu bakidaya
@SalisuSumar-c7q17 күн бұрын
@YahuzaTasiu-fi2mf Da alamun baka kishin democraciar 😆
@ymrsalim11 күн бұрын
to ainkuji matsal naka yagujema wani kuma yarikeka Allah yashiga namuran
@MurtalaAbdullahi-yi7kq16 күн бұрын
To Allah ya kyauta
@aleeyuabdurrahman29417 күн бұрын
To ina gadan da akabarmuku
@modutujja17 күн бұрын
Jami'in jidfa
@mubarakibrahim69416 күн бұрын
You come back to kano you have home there
@fatimausman81117 күн бұрын
Ba.godiyar ubangiji barace kawai kudin yakare ashayeshaye imbahakaba ambaku kuma kumhallakashi cikin kankanin lokaci mesa bakuyi business ba yarabawa da akasansu da business na banza kuke nema kozaku mutu masarauta bazasu kulakuba
@umaijalingo17 күн бұрын
Hotel wurin zaman mutanen kirkine? Karya takeyi, don shekarar 2023 gwanatin Kano ta taimaka mata da kudin gida tare da sauran jammaa, shin a shirye take ta kare mutumcinta koko da wannan rayuwar hotel take Ganin yafi mata? Kawai ta fito da miji suyi mata aure a wuce wurin Kuma inna nata kason gado?
@garbaaudu95016 күн бұрын
But have you contacted your family privately before putting on this video?