Rigar Ƙaya 31-01-2025: AN SAMARWA BIN UTHMAN MAKOMA...! Yakubu Musa Fagge

  Рет қаралды 16,353

Lumana Radio International

Lumana Radio International

Күн бұрын

Пікірлер: 66
@MuhammadSani-q2y
@MuhammadSani-q2y 8 күн бұрын
Allah ya sakawa mlm bin Usman
@jafaruwada2507
@jafaruwada2507 8 күн бұрын
We stand with Sheikh bn usman kano, the great scholar of the century!!!
@umarkabeer1263
@umarkabeer1263 7 күн бұрын
Tabbas an cutar da Sheikh Bn Othman, Allah ya bawa Malam hakuri
@saifussalafiya
@saifussalafiya 8 күн бұрын
Uhummm rayuwa kenan!! Allah yake bada dukiya ai ba uban wani yake bayarwa ba,balanta wani banza yayimasa gorin dukiya/kudi ba. Malam yafi qarfin wulaqanchi insha Allahu Rabboul Alaemiinn.
@umarabubakar4241
@umarabubakar4241 8 күн бұрын
Gaskiya bin Usman ya fi hujjah kawai akwai siyasa a lamarinnan
@MohammedIbrahim-ec9zp
@MohammedIbrahim-ec9zp 8 күн бұрын
Allah ya kawo mana karshen Wannan husuma Amma dai ba,a kyautawa Sheikh Bin Usman ba Gaskiya
@saanataala7472
@saanataala7472 5 күн бұрын
Hasbunallahu waniimal wakil Allah yayimana maganin malamai masu zubarwa malamai daraja .gaskiya malamai kyyi karatu tanutsu don Muna kallonku Kuma ance muyi koyi daku. Duniya bakullun take DA darajaba . Gaskiya DA adalcishizai saimuku Duniya DA lahirarku
@AliUsman-iu5cx
@AliUsman-iu5cx 8 күн бұрын
Yakubu Allah yakara jagora yakuma tsare dukkan abunki.Allah yakara basira
@DrMASK-zc6fd
@DrMASK-zc6fd 8 күн бұрын
Malam Bin Uthman shine Malami a cikin su kamar Yanda jawabai suke ta maimaitawa. Sauran kuma sune 'yan gangan. Mai kifi shi kuma ya gina misalin 'masjidid dirar' ... wa tafriqan bainal mu'amineen
@SaniYusufSoba
@SaniYusufSoba 5 күн бұрын
@@DrMASK-zc6fd Aslkm. Don Allah murinka fadin alkhairi ko munyi shiri don haka Babban masoyinmu Annabin Rahama ya karantar damu!
@HalimaIsah-h6p
@HalimaIsah-h6p 8 күн бұрын
Allah yabashi masalla cin daya fishi mutane da girma dasamun daukaka dakuma jama a
@Aliyuumar633
@Aliyuumar633 7 күн бұрын
Allah ya jikan mahaifa malam yakubu
@MusaSufy
@MusaSufy 8 күн бұрын
Allah keuta Nigeria kenan Allah samudache hasada mu gunchiwu
@usmanabdullahi8610
@usmanabdullahi8610 8 күн бұрын
Allah ya saka da Alkhairi majalisar malamai
@mukhtarbello4506
@mukhtarbello4506 8 күн бұрын
We stand with Bin Usman
@BuhariZubairu-zp6sd
@BuhariZubairu-zp6sd 8 күн бұрын
Alhamdulila wlh mu tafi nono fari malam yakoma nasa sukuma surure nasu suyi jumma'a muyi jumma'a suyi idi muyi Idi ba cuta ba cutar wa
@AdamuIlelah
@AdamuIlelah 6 күн бұрын
Mal, Ibrahim Khalil you are a leader. Keep it up
@habeebmujabamusa1361
@habeebmujabamusa1361 8 күн бұрын
Wato Allah ya kyauta Amma dai abun Babu dadi sedai naji dadi tunda nayi sulhu Dan shine Alkhairi. Amma dai abunda akayiwa malam, kama mutum ne yake VC a wata university SE aka Gina wata sabuwa kusa da Shi akace itace new campus bayan an Gama ginin SE Shi wanccen VC a bashi registrar
@YusifAhmadYaro
@YusifAhmadYaro 8 күн бұрын
Gaskiya naji dadi da aka naimawa malam mafita
@SaniYusufSoba
@SaniYusufSoba 6 күн бұрын
Allah yayi jagora ya tsare sharrin shaidan
@user-yw8pc6wu7d
@user-yw8pc6wu7d 5 күн бұрын
آمين يا حي يا قيوم
@SHAWARATV-r1e
@SHAWARATV-r1e 8 күн бұрын
Allah ya kawo mana zaman Lfy Ameen
@YahayaAbubakarInuwa-x8r
@YahayaAbubakarInuwa-x8r 8 күн бұрын
Alla ya sakawa majalissar malamai da Alkhairi. Musamman Malam Ibrahim Khalil.
@sulaimanalhassanadamu6858
@sulaimanalhassanadamu6858 8 күн бұрын
Salam yakubu musa fagge Allah yasakamaka da Alkhairi akan yadda kajajurce wajen bayyanamana gaskiyar abin dayake boye Nagode daga Kaduna
@yusufshitu3701
@yusufshitu3701 8 күн бұрын
Bin uthman ya koma tsohon masallacinsa Allah zai bashi mafita, su kuma munafukan Allah ya shirye su
@bbmubarakmubarak7899
@bbmubarakmubarak7899 8 күн бұрын
Nima haka nace wlh masallaci da malam yake kwalliya
@MaawiyyaUmar
@MaawiyyaUmar 8 күн бұрын
Allah ya kara basira
@aleelawan891
@aleelawan891 8 күн бұрын
Tin farko yaudarar bin Usman akayi gsky indai hakane
@africanindustries3708
@africanindustries3708 8 күн бұрын
Malamai de sun bazama neman kudi a Abuja, a Jos, a Kano da Lagos. Duniya, duniya, duniya kawai !!!
@mustaphaibrahim5078
@mustaphaibrahim5078 8 күн бұрын
Lokaci yayi dasu Malam Ibrahim Kalil Da ireirensu zasu zakuda Daga jagorancin majalisar malamai.
@mustaphamuhammadaliyu8616
@mustaphamuhammadaliyu8616 8 күн бұрын
Masu rigima kake so su karba ko!
@mustaphaibrahim5078
@mustaphaibrahim5078 7 күн бұрын
No bahaka bane, wato Dama akwai wasu matsaloli da suke damun aluma Amma anrasa Mai Magana kansu. Yakamata ace Muna da tsarin rayuwa Kamar kowace aluma batare da sunraiba, Amma abun bahaka yakeba a Yau. Yakamata ace Muna da majalisar malamai Wanda shugaban Cin ta baida alaka da siyasa, saboda duk lokacin da aka Sami matsala a society Kamar tsakanin gwamnati da talakawa, Ko Wani bangare Na malamai da malamai Ko Da gwamnati, Koma dai dawaye, Ko Da sarakuna, su malamai sune spiritual leaders su Ake sa Rai sushiga tsakani agyara, Amma matsawar Za ache, shugabanin majalisar malamai Kuma su Zama Suna cikin harkar siyasa tsamo stamo musam mam irin wan nan siyasartamu toh bakaramar asara Hakan yake zamomanaba. Malami Kamar Mal Ibrahim Kalil Muna bukayarsa, a kowane bangare Saboda duk hassadar mutum ayau a Kano inance kafitar da mutum biyu a Kano cikin malamai Wanda Za a ba jagoranci Na siyasa dole ASA Mal Ibrahim Khalil, haka Kuma bangaren fadakarwa, korantsiwa mutum yayi bakaffara shine agaba, Amma ni atawa wautar yakamata ireirensu suzabi daya Ko dai partisan politics Ko harkar makaranta dun musihar alumma. GA musali antaba samun matsaloli da wasu maganganu Na marigayi Mal ustaz Yusuf Ali Allah yajaddada rahama agareshi, Da mutane suka shiga rudani rashin fahimta, shugabancin majalisar malamai karkashin ustaz Umar kabo, taro takira akasa malamin agaba sukayiwa tufkar hanci, Amma lokacin da aka sake samun matsala kwatan kwaciyar wan nan da Malam Abduljabbar kabara Sai Da gwamnati tashiga. Zamani ya chanza dole Sai munyiwa kammu tsarin rayuwa Wanda zaitafi daidai Da lokacin.
@YushauSaidu-f6d
@YushauSaidu-f6d 7 күн бұрын
Malam ya iya bakinshi😂
@Ahmad-Md-Lawan
@Ahmad-Md-Lawan 8 күн бұрын
Allah ya kyauta Amman Koh Hakan akai masa ba'a masa adalci ba 😢😢
@MansurYakubu-p7b
@MansurYakubu-p7b 6 күн бұрын
To ayi don Allah dai
@AbdulrazakIbrahim-y5h
@AbdulrazakIbrahim-y5h 8 күн бұрын
Allah ya kawo mafita
@abokitv619
@abokitv619 8 күн бұрын
Masha Allah
@YahayaAbubakarInuwa-x8r
@YahayaAbubakarInuwa-x8r 8 күн бұрын
Alla ya daidaita.
@abokitv619
@abokitv619 8 күн бұрын
Yau kaima malan ya dinka maka rigar taka kenan😂😂😂😂
@sanihussainigimi4406
@sanihussainigimi4406 8 күн бұрын
ALLAH YA KAWO HADIN KAN MALAI DON CI GABAN ADDININ MUSULUMCI. BN UTHMAN ALLAH YA QADDARA KAI NE LIMAMIN WANNAN MASALLACIN
@ShuaibuAdo
@ShuaibuAdo 7 күн бұрын
Duniya badadi kuna ahakan sukecewa wasu basa ganin girman malamai bayan suke Zubar da girman nasu
@kareemsvlog5590
@kareemsvlog5590 7 күн бұрын
Akwae raeni a kiran sheikh bn uthman dan usmanu raenin hankali ne kuma ka sani Dan iska mara albarka
@LabaransalihiGarba
@LabaransalihiGarba 8 күн бұрын
Good job Yakubu Allah ya Kara Basira
@Dan_Albarka_
@Dan_Albarka_ 8 күн бұрын
An gaida Sarkin Malamai Lamuni na lumana😂 Matukar aka maida Sheikh Bn Usman masallacin lungu, ya Kamata Mai girma Alh Yahaya mai kifi, ya girmama muhimmancin alkawari
@mustaphaibrahim5078
@mustaphaibrahim5078 8 күн бұрын
Mal Yakubu kaga inda naku son zuciyar yake, for kunyi shiru kunkyale yansiyasa Suna jagorancin majalisar malamai, abunda Ko kusa Ko alama baifaceba.
@muhammadshafiu6504
@muhammadshafiu6504 8 күн бұрын
Malam yakubu magana daya ne a nan, me ya kawo maganar kanari mai kuka daya da mai biyu da mai uku, ke nan frofesa, da dacta gyetso sune masu kuka uku da biyu tunda shi bin usman mai kuka daya ne. Kawai malam ya koma wanda muka saba, su rike nasu malam ya koma nashi.
@Sabirhamza-qz5pu
@Sabirhamza-qz5pu 8 күн бұрын
Ibrahim kalil akwai lauje achikin nadi.
@umarabubakar4241
@umarabubakar4241 8 күн бұрын
Kwairai kuwa Yana barin tambaya ya amsa wani abu daban
@AbdurrahmanDawud
@AbdurrahmanDawud 8 күн бұрын
Ham ayi adalci
@MusaSufy
@MusaSufy 8 күн бұрын
Rijiyar lemu dan hasadane dan yayima for maqari akan masalachi😂😂😂
@mustaphatijjanimuhammad4672
@mustaphatijjanimuhammad4672 8 күн бұрын
Duk Wanda yasan prof salisu shehu yasan abokin abdulwahhab ne, kuma a har juma'a yakeja a masallacinsa, kuma in akwai dattako tafiyar nan dayace manufar dayace to meayasa da akai musu tayi suka karba ? Da se suce a'a abarwa bin uthman, Amma kaga ai karba sukayi kuma akace wai sheikh shine na biyu.
@danasabemuhammad3427
@danasabemuhammad3427 8 күн бұрын
Wannan iron maganan Sha shan ci shiya hanani ji wlh
@mujahidabdullahishuaibu2114
@mujahidabdullahishuaibu2114 8 күн бұрын
Gaskiya idan na fahimta bin Usman yafi su gaskiya, Amma tabbas ana masa hassada, mezai hana idan da gaske ne abarshi yayi Yadda ya saba mana in yaso sai Wanda ya gina yachi gaba da taimaka wa masallachin.
@siffatunnabiyyis.a.w3506
@siffatunnabiyyis.a.w3506 8 күн бұрын
Slm amma ni aganina Indai bin uthman Dan Allah yake limanchi to meye Dan ansaka wasu malaman suma suyi limanchin sai dai tunda ansaka San zuchiya masamman shi bin uthman dole yasha wahala Dan badan Allah yake limanchin ba kawaii Dan San a bin duniya NE shi Kuma mai kifi Allah yasa ka masa da alheri Dan matsayin annabi agurin Allah
@aleelawan891
@aleelawan891 8 күн бұрын
To ai dasai ayimasa bayani tin farko kaga daga baya bashida bakin magana Allah dai ya daidaita al amarin kawai
@HalimaIsah-h6p
@HalimaIsah-h6p 8 күн бұрын
Kano kenan daga rigimar shiyasa sai yiwa malamai raddi kawai abashi masalla cinshi tundah shiyafara shi akasani kaiii jama a
@khalifaharoon7061
@khalifaharoon7061 8 күн бұрын
Toh ayi mana fashin bakin tassarufin da ake so malami yi shima da akeso me kifi yi shima
@africanindustries3708
@africanindustries3708 8 күн бұрын
Sunzo sun ture shi domin shima wanda ya gina ya bada kofar yaudara. Idan a baya ka yi tallan kifi, yanzu ka samu kudi, yakamata kasani cewa me sayar da yalo a yanzu shima yana iya samun kudi gobe wanda ya ma fi naka
@hassansinhassansin3288
@hassansinhassansin3288 7 күн бұрын
Dan gutsun uwarka waye liman dan usumanu dakikin banza dabba
@abubakarharuna5492
@abubakarharuna5492 7 күн бұрын
Haba bawan Allah Bin Usman ba yana nufin Dan Usman ba?
@aminuahmad5314
@aminuahmad5314 7 күн бұрын
Gaskia mal ibrahim khalil karshene Allah ya kaho maslaha acikin wannan alamari
@bashiribrahim2244
@bashiribrahim2244 8 күн бұрын
Wai nawa bin uthman ya kashe wajen ginin masallacin kuma yaya rikicin tsohon masallacin ta kare da bin uthman da wanda suka gina shi?
@najibwasai2203
@najibwasai2203 8 күн бұрын
Alhaji kaje ka nemi kudi ka Gina naka masallacin
@UmarLawnabubakar
@UmarLawnabubakar 8 күн бұрын
Gaskiya malam yakubu kayi jahadi sosai
Rigar Ƙaya 03-02-2025: YADDA WANI FASTO YA YI WA AREWA TA-TAS...! Yakubu Musa Fagge
28:28
Сестра обхитрила!
00:17
Victoria Portfolio
Рет қаралды 958 М.
黑天使只对C罗有感觉#short #angel #clown
00:39
Super Beauty team
Рет қаралды 36 МЛН
Matsayar Majalisar Malaman Kano kan rikicin Masallacin Sahaba
13:58
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 18 М.
Fatawar Dr. Sani Umar R/Lemo kan Qur'an Festival
13:30
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 38 М.
_Tattaunawa da Sheikh Muhammad Bin Uthman kan rikicin Masallacin Sahaba
1:18:05
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 21 М.
Сестра обхитрила!
00:17
Victoria Portfolio
Рет қаралды 958 М.