Gaskiya inajin dadin rahotanni nka Allah yakara basira
@mahamadouwmalan8 күн бұрын
gaskiyan macha allha
@AbbasUmarBasawa-z9m7 күн бұрын
Allah ya sakamaku da Alkhairi a cigabawda wayar mana da Kai
@SaniAbubakar-h8w5 күн бұрын
Rijejeniyar da ake qyullawa da farencar bata da akiri ga mutanen najeria za acigaba da taddanciy kenan domin iybar maadnai
@AbdoulKadre-jb2hr19 сағат бұрын
Gaskiya lamarinnanfa abundubawane
@usmankaoje34697 күн бұрын
Gaskiya Koda ba'a Sami takamaimai cewa Faransa tana nuku-nukun assasa military base a Nigeria, gaskiya wannan tafiye, tafiye na Bola Ahmed Tinubu zuwa Faransa yayi yawa,kada fa mu manta da shegiyar Al'ada ta signing MOU a chartam house inda shugabannin Africa ke zuwa su sa hannun yarda da yin duk abinda Ingila ke so ba tare da sannin takamaimaiyin abinda suke sawa hannun ba,saboda haka Yan Nigeria suna tsammanin watakila irin wannan MOU ne shi Bola yake zuwa Yana rattabawa hannu. Don haka tsoron Yan Nigeria bisa hanya take, yenzu fa yan Nigeria sun fa waye don haka "kafin kaga Biri ? Biri ya ganka" Don haka Yan Nigeria suyi ta kururuwan rashin yarda.
@GfhfssCcvvgfКүн бұрын
😂😂😂😂😂😂😂😂
@SaniAbubakar-h8w7 күн бұрын
Duline muyi mummonan zato akan wannan gumnati domin bazomana da tausayiba amazayinmu na Yan qasarba
@nuhumaishanu69448 күн бұрын
Yawan zuwa da shugaban qasa yake tayi zuwa faransa shine yake saka mu zaton akwai wata qullrlliya acikin abunda ka iya faruwa
@SaniAbubakar-h8w7 күн бұрын
Bamuyardaba farecar ta kafar mana San sani arewa domin gumnoninmu da yammalsummu idan sukayarda ya gyuda Basu darmu da jamarsuba