wallahi albani yayi daban acikin yan izala saboda shi da hankali da basira ne ya ke izala sa❤❤❤❤❤😢
@muhammadmusa6443Ай бұрын
Albani ba dan Izala bane.
@ayshbenyАй бұрын
Ai Mallam Allah Ya sa Yana cikin dausayin daga dausayin Aljanna Firdaus. Duk abin da suke farruwa yanzu tun da Yana ta fada
@auwalusale-d5dАй бұрын
Insha'Allah
@AbdulMalik-jq8lrАй бұрын
Allah yajikan malam da rahama MU kuma tamu idan tazu Allah yasa mu cikada imani amin summa amin 🤲🤲🤲🤲❤️❤️❤️
@umaryusuf4377Ай бұрын
Masha Allah. Allah Ya saka da alkhairi. Na ce in so samu ne a rika saka fassarar karatirtukan nan da turanci ma. Hakan zai sa dubban mutane ma da basu fahimci Hausa ma su amfana
@MaharazaOumarouАй бұрын
Allah yajikan malam da MU kuma tamu idan tazu Allah yasa mu cikada imani amin somma amin🤲🤲🤲❤️❤️❤️
@abdulkareem-pu5hqАй бұрын
Allah y jikan Malam Da rahama
@saadabari4259Ай бұрын
Maasha Allah.May Almighty Allah reward him with Jannati Firdausi. Ameen.
@YAHAYATSALHAMUSA-ul4zx14 күн бұрын
❤ Allah ya jikan malam da gafara, Allah yasa aljanah makoma...
@Hagee1Ай бұрын
Allah yajiqanka Allah yataimakeka kafadi gaskiya har awajan ubangiji walh duk wanda yake goyan bayan yan ta adda toh ba Musulunci yakewa ba kafurci yake taimakawa Allah ya karya kafurci da kafurai tareda munafukan cikin musulmai
@AbdurrahimMuhammadIbrahimАй бұрын
Allah ya jikan malam da rahma
@issahakissa9626Ай бұрын
Albani Allah ya rahamshe ka 🎉🎉❤
@HawaHula-l8gАй бұрын
Mallam Allah yajika. May Almighty Allah bless in janna firdaus Ya Allah.
@ThalmerJinrawaАй бұрын
Ya Allah ka haskaka Barin shiekh mikiya mai hangen nesa
@princemuhd200Ай бұрын
Allah ya sanya alkhairy ya jikan mln
@LawaliTOROGao-sq2tzАй бұрын
😭😭😭 Allah ya jiqan Malan Albani zaria da rahama ❤❤🇳🇪👈
@IbrahimAliyu-h4nАй бұрын
Allah yajikan mln da rahama kamar yana raye❤❤
@NuhuMurtala-d4qАй бұрын
Allah yayima mlm Rahama
@HamusuIbrahimАй бұрын
Slm yayi❤❤❤
@abbasisahimam9174Ай бұрын
Allaah gafarta ma Malam Albaniy Zaria, da mu idan lokaci yayi.
@bellosalisu8988Ай бұрын
Wlh, Albany ajjiyar Allah ne!! Allah ya yajaddada rahama agareshi ameen ya hayyu ya kayyum 🙏🙏 Wlh, Kuma ni da'n darika ne!!
@MaryamAhmad-xp4cwАй бұрын
Aameen ya Allah
@UmarAhamad-zx9imАй бұрын
Allah ya ubangiji ya jikan mallam da rahama ameen ya allah 🙏 ❤️
@abdussamadbadamasi1579Ай бұрын
ALLAH yasabunta rahama agareka ya sheikh
@issakasaidou-kz1vxАй бұрын
Malan Allah yasaka da alkayri acigaba dawayar muna dakay Domin wallahi yadamutukan mashin manci. Assalam
@maazouismael4308Ай бұрын
Macha allahou malamou chek albany kayi gaskiya kouma allaha yajiqane chek albany et vivi lavertte et vivi le pepou de moune
@MusagarbaSaad-ir3ypАй бұрын
Allahu Akbar. Exactly Wana haka yake Alqur'ani Yayi Gaskiya ❤🙌🥰❤️ Hakika Ana za'ayi rikichin karshe nn duniya
@bawal201928 күн бұрын
Al'allamatul hadeeth. Allah ya jikan babban malami rabbaniy !
@taseuabubakar4117Ай бұрын
Allahu akbar,Allah yajikan Malam
@RadjiSalissouАй бұрын
Allah ya jikan malan da gafara
@HUSSAINIAHMED-m2xАй бұрын
Allah ubangiji ya gafar tamakah malam yakai haske kabarin kah we miss you 😢
@ShafiuAbdullahi-nl4knАй бұрын
Wallahi alvani waliyin Allah ne
@auwalusale-d5dАй бұрын
Tabbas
@Ussii00Ай бұрын
💯💯💯
@adamadamadamadam-u1fАй бұрын
Ya Salam
@abumahmoud9845Ай бұрын
جزاك الله خير
@hamisu-gamboАй бұрын
Allah jikan malam
@aliumarali6250Ай бұрын
Allah ya jikan Sheikh Albanin Zaria, kuma Allah ya yawaita mana ire iren su a cikin mu.
@MuhammadIbrahim-b2o8sАй бұрын
Amin ya Rahman
@AboubacarBoubéSahraouiАй бұрын
Allahou akbar
@DjamilouHarouna-n6iАй бұрын
Allah kai rahama kabarin malam
@umarmaimunabinji3856Ай бұрын
Ameen ameen
@sagirabubakar9362Ай бұрын
Allah y jikan ku d Rahman
@ibrahimhassanmashaallah4508Ай бұрын
Allah yajikan malam
@umarsuleiman6752Ай бұрын
Allah Ya Jikan Sheikh Albani Zariya.
@MaryamAhmad-xp4cwАй бұрын
Allah ya jikan mallam da rahama
@ZakaraOusmaneАй бұрын
Walliyin Allah ne fa kada kuyi mamaki
@mustaphaalitonga9817Ай бұрын
Allah gafartawa Albani
@uzairurabiu2775Ай бұрын
Mlm albani mlm Jafar Yan baiwa ne du Abu da kuka fada bayan rasuwaku gashi yazo Allah ya Kara jadada rahama agareku
@issahakissa9626Ай бұрын
Illimi gaskiyan 🎉🎉
@garbafadlu2699Ай бұрын
Allah yajikan Mallam albani
@marymchcn4066Ай бұрын
allah yajiqan musulmai baki daya 😭🇸🇦🇸🇦
@SaharaSat-sq7cdАй бұрын
اللهم اغفر له وارحمه
@ShituIsmailaАй бұрын
MLM Auwal Albani kamarkanarayi Wlh Allah ya Jaddada Rahama 🤲☝️🤍
@MouawiaelmadinaАй бұрын
Ya Allah ya jikan malam
@YahayaAboubacar-n4oАй бұрын
Albani ikon Allah
@AbdouMaman-m5sАй бұрын
ALLAHU AKABAR
@NuraIbrahim-h2uАй бұрын
Allah jikan malan Albany
@hassanlimanesq7119Ай бұрын
Allah yasa mudace, Abinda ake fadama su Muhammad Yusuf Kenan amma ina... Gani suke kafa Shari'a wasa ne bayan ko Saudiyya ba'a Shari'a 100% saboda America.
@moussachaibou9401Ай бұрын
Albanin nan. Ni day ina shakku akan rasuwar shi
@farukabubakar7372Ай бұрын
Ameeen ya Allah 🙏 🙏
@auwalusale-d5dАй бұрын
Albani rahamatullahi alaika
@tvKanomaАй бұрын
🎉
@issoufboro987Ай бұрын
❤❤❤ Allah hu Akbar
@anasyushau484828 күн бұрын
Allah ya jikan mlm
@AbdullahiBasiru-o1pАй бұрын
Allah ya jikan malam
@MusbahuAdamu-t6uАй бұрын
Allah ya jiqan mallam
@أحمدمحمدبراهيم-ظ7قАй бұрын
السلام عليكم اخي السفي
@ibrahimimamsaleh121Ай бұрын
Allah allah ya allah allah
@alimoumouni71913 күн бұрын
Allahu akbar
@ShuaibuSani-n8oАй бұрын
Allah gafartawa malam
@abubakarmusa7169Ай бұрын
listen well and focus on Serian now.
@usmanAbdullahi-qt8rfАй бұрын
Nasamu cikakiyar gudu mawa Daga malam, ta'hamyar wayarmun da"kai" Ina godiya mara adadi
@AbdullahisalisuCosmeticsАй бұрын
Allah yajikan mlm
@issahakissa9626Ай бұрын
C'est très bien merci 🎉🎉🎉❤❤❤
@BelloAbubakarMaradun28 күн бұрын
Good
@MuhammadAbdullahi-t5eАй бұрын
Albani nikita ne
@KhalidTrsunnaАй бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤100/100
@AyoubAyoub-h1y5yАй бұрын
❤❤❤
@issahabdulhamid7458Ай бұрын
Exactly what is happening
@sulemaneidrisa6077Ай бұрын
❤❤❤❤❤❤
@GarbaAli-w2wАй бұрын
Kun ba yahudawa kasar en shi,a daga annun
@YaouYaou-rz9obАй бұрын
❤❤❤🎉🎉
@aliusmanmuhd4289Ай бұрын
Saura wani Dan iska yache ba hakabane. Duk Shirin America ne