Macha Allah a sheik ado Moussa Allah ya kara lafiya Allah ya bar mu da Annabi Muhammad s a w
@yusufaminusharif76002 ай бұрын
Jaxakallah B khair Ya MouLana Ya UbanGiJi Allah ka kara Dora mu Akan Tafarkin ShuGaban Mu Annabi Muhammadu S.A.W
@SalisuaaaShaaibu10 ай бұрын
Allha yakara basira
@mdiskidtv7 күн бұрын
Masha Allah Allah Ya sakawa wannan Malami na Darika da Alkairi Allah yasa sanadin Jin Wannan tattaunawa Mutane da yawa su samu shiriya🙏
@abdulahisani76522 ай бұрын
ALLAH yasaka da Alkhairi Sayed Nasir Ado musa 🙏
@nurajafar83664 жыл бұрын
Lallai wannan malamin dariqar Allah ya qara masa basira. Yan qala qato kun ji kunya, wallahi.
@muhammadalhaji91404 жыл бұрын
MA SHA ALLAH ILIMI DA HUJJA GASKIYA , SYD NASIR ADO MUSA BAUCHI ALLAHU YA KARA LFY AMEEN
@nurajafar83664 жыл бұрын
Sunan shi Nasir Ado Bauchi ko. Allah ubangiji ya albarkaci ilimin shi, amin
@bachirousalisou85502 жыл бұрын
Allah yakaralafiya malam ami
@omaressien27722 жыл бұрын
Allah yakara mana son annabi da biyar sunnar shi kuma yasa mugane gaskiya.
@ousmanallassan5172 жыл бұрын
Syd naser ado mussa allah ya kara lafiya da imani
@anasabdullahi4783 жыл бұрын
Masha Allah shek Nasir Ado Musa Allah yakara kareka ya karamaka lafiya da basira da hazaka da wasila
@hsabhskaaa65082 жыл бұрын
Allah ya kara mana son fiyayyen halitta annabi Muhammad S A w
@binguelbello21312 жыл бұрын
Don ALLAH kar ka bata lokacinka da mutumen da bai ma san kur'aniba
@jezerahausatv Жыл бұрын
Wa😂
@bashirsulaiman66084 жыл бұрын
Malan Allah yasaka da alkhai malan dan Allah kadaina muqabala da Wanda baisan alqur ani ba
@abdallahbakar26824 жыл бұрын
Macha cheik na Nasur Allah ya qara illimi da basira amenn ya Allah
@ayyoubkamalou43933 жыл бұрын
Malan Ado akwai hakuri Allah yasaka
@MuktarMuhammadSabo-oi8rp6 ай бұрын
Malam sheihk Ado Allah yasaka da alkhairi
@idrisibrahim92434 жыл бұрын
Masha'Allah Sayyadi Ado Allah ubangiji yakara Ilimi da basira
@alioumashaallahallahyasaka48883 жыл бұрын
Masha Allah Allah yaqara kusanci ga Annabi
@IbarhimAmadou-i5t4 ай бұрын
Masha Allah ya sheik nasir
@bachirousalisou85502 жыл бұрын
Inayima malam godiya allah yakaralafiya ami
@AbdulidrisTv745 Жыл бұрын
Muna godiya sosai 🎉 Sayyidi Nasir ado mussa❤
@UmarIbrahim-h7h Жыл бұрын
Allah yakara lafiya maulana malan nasir
@SunusiMuhammad2865 Жыл бұрын
Allah yakara lafiya da nisan kwana Allah sheikh ado musa
@omarfarouk.38002 жыл бұрын
Masha Allah Allah yasaka da alheri. Malam karanto masa (Hadisai) da Kew Ya'Sheik 🤔
@malan_abduabubakar-ibrahim74382 жыл бұрын
alhamdulillah sheik Nasiru hayaki fidda na kogo
@aminualkasimumar6594 жыл бұрын
Muna fatan sheikh Nasir Ado Musa zai tinkari masussuka saboda insha Allah zai fahimtar dashi ya gane
@ZAWIYYATV4 жыл бұрын
Yanemi Masussukan, Yaki yarda ne
@bashirsalisukurna4032 жыл бұрын
Ayaushe Hakan Tafaru
@AbbanInyass-n6z9 ай бұрын
Kai Wlh Sheikh Nasir Allah Yasakamaka Da Alkhairi
@musaumar35834 жыл бұрын
Masha Allah mlm Ado Allah ya biya ya k'ara ilmi mai albarka
@oumarnaminuwa74113 жыл бұрын
masha allah sheik nasir ado musa 😍😍😍😍
@IbrahimOkasha-w5i2 ай бұрын
Malam Nasir Allah yabiya
@malan_abduabubakar-ibrahim74382 жыл бұрын
Allah yasakawa mallam Nasiru
@umarharunainyass79273 жыл бұрын
Mash Allah mlm ado MUSA 👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍
@aliyusuleimanmusasuleimanm99214 жыл бұрын
Masha Allah malam ado Allah yasakada alkairi
@issasalisu29713 жыл бұрын
Sheikh Ado Musa ka iya duka
@mahamadgabdou813 жыл бұрын
Allah kakareman imaninmu
@abouzaidimountari73824 жыл бұрын
Masha Allah masha Allah Allah yasadokanso sogane gsky kuma allah yashirya so
@salihumohammad41174 жыл бұрын
dan القرآني ba huja
@arammagsm1944 жыл бұрын
Gaskiya malam wannan bayada hujja Ya kuma baranta qauanin bai saniba
@azibatv82104 жыл бұрын
Allah ya saka da alheri malan
@mlkailususman14153 жыл бұрын
ALHAMDULLILLAH! WASWALLALHU ALAH Sayyidina MUHAMMAD Rasullillahi S.A.W
@MubarakYakubu-z9pАй бұрын
Sheik ado musa mungode, gaskiya afili take mai hankali zaigane
@saminuabubakar34803 жыл бұрын
Masha allah shek nasir ado musa
@al-mustaphayahya95184 жыл бұрын
Masha Allah yasakamaku da alhre
@MubarakLawal-r4e Жыл бұрын
Bashakka al,qur,ani yararrabe komi tabbas
@AbdallahIbrahim-ty8hx Жыл бұрын
Allah ya saka da alkhairi malam nasiru
@auwalsanitakalafia29724 жыл бұрын
Allah kara kusanci sayyad
@MudahaMudaha-sc5em Жыл бұрын
Ljok
@snurasulaiman6 ай бұрын
Amin
@YusufMusaMuhammad-i1d2 ай бұрын
Shehu Nasiru duniyar ilimi
@bilyaminuadamu73663 жыл бұрын
Nasiru ado Allah ya biya
@YusufMusaMuhammad-i1d2 ай бұрын
Wallahi wannan jahiline Dan Allah Sheikh irinmune ya dace ku turo mana shi muyi wasan kura dashi
@نوحعمرحامد4 жыл бұрын
الله
@bahariissouf98174 жыл бұрын
Macha allah malan nasiro
@adamumustafah82794 жыл бұрын
Alllah Ta Alan ya karawa malam ilmi ameen
@inouasamba72654 жыл бұрын
Sayadi Allah ya saka da alheri
@abdoulmamane53612 жыл бұрын
Mai tanbaya kabar shishigi
@dambam1321713 жыл бұрын
Allah ka shiryemu, rashin ilmi illa ne. Banda wawa ba wa zai ki bin hadith na manzo banda tsinanne
@ahmadmuhammad36583 жыл бұрын
Dan uwa ba a tsinewa wa mutumin da ya yarda da lailahailah muhammad rasoolilah,saboda sabanin fahimta adua zamu Yi musu Allah ya shiryesu su gane gaskia Kuma ya basu ikon binta kamar yada Allah ya fahimtar da mu ilmin hadisi,har Muka fahimci sahihai hadisai da daifai,da na Karya.
@idrisallahiibrahim75104 жыл бұрын
Masha allah
@mnurmnur68734 жыл бұрын
mustawan karatunhi bikaiba yatattauna dakaiba
@adamuharuna32464 жыл бұрын
Alhukabar
@sayadizango42454 жыл бұрын
Mashaalla
@muhammadsaleh42192 жыл бұрын
Wannan yazo musu ne ba tambaya ba
@abdullahisani6113 Жыл бұрын
Masha ALLAHU
@SunusiMuhammad2865 Жыл бұрын
To wander bayaiya Jan Aya Aina zaikawo fassara
@Salisu0039 ай бұрын
Malam yana yana fassara qurqni ba daidaiba
@abubakarcisse72694 жыл бұрын
hhhhhhh allah ya kara kunsan mln ado
@sabongaritvshakallo80654 жыл бұрын
Wato Wannan aganina bai yarda da mal'aika jibriru bane
@sulekatagummemorialonlinee70044 жыл бұрын
Allah ya taimaki alummar musulmai kar su yi duk fahimtar da su ke da it a bisa son zuciya! Don kuwa Allah madaukakin sarki aiki da aka yi iklasi kadai ya ke karba komai Kyan sa!
@aminumujittafa912 жыл бұрын
Munyarda da alqurani adaina sakamana shakkah da kokonto.
@sahiroutafarkimahamanemans7682 жыл бұрын
Title kin karatun nan bai Yiba. Kubar cewa ya Sha da kair. Yasha ina? Baishaba.
@jezerahausatv Жыл бұрын
😂😂😂😂
@abdallahaiwa79164 жыл бұрын
Kai dan qalaqatuoh wai ya kake sallah idan ba hadisi
@usamaabdullahi62682 жыл бұрын
Dakyarnasha yafi da kyar akakamani
@AbdoulAzezouAdam Жыл бұрын
Slm
@wugriftaducky68882 жыл бұрын
Hadisi itace zance, labari ko magana? Kuma Al~qurani ta tabatar mana da cewa maganar manzon Allah itace Al-quran. 69-40-44
@najmadtv2 жыл бұрын
Ya sayyadi na a ce da Masussuka aka yi wannan tattaunawar, domin duniya ta gane zahirin mutanen nan. Allah ya kara hasken makaranta da fahimta
@adamuabdullahi15702 жыл бұрын
Wannan ai ba abun alfahari bane ka kama latsi kana muqabala dashi.. kaje kasamu gogaggu malam
@sabiumande1502 Жыл бұрын
Wawa
@abduldahiru46334 жыл бұрын
Gaskiya malaminan nakuraniyun baimasan miyakeyi ba Allah Karabamu dawana mumunar akidaa tabata sayadi kuma munayimaka fatan alkhairi
@badamasiamadu34702 жыл бұрын
Wait miyasa kai Mai,aza wannan abin baka da adalci komai zaka Kazan cewa da qur,ani kakeyi bada malamin kakeba
@hassanlawaliibrahim92614 жыл бұрын
Tabdijan
@muhammedshatima7209 Жыл бұрын
Malam Yana mosu da jaahili. Wahala dama Quraniyun jahilaine to baima San yadda ake karanta Qurane Kuma kake musu dashe.
@azibatv82104 жыл бұрын
Kai dan qala qato wawa ne
@jezerahausatv Жыл бұрын
😂😂😂
@badamasiamadu34702 жыл бұрын
Ai dakyal nasha yafi dakyar aka kamani
@MubarakTijjani-ur5xy2 ай бұрын
GSKY wannan mutuminnan Bezo don ya fahimta ba 😂 Al Quran ma be iyaba amma yana jayayya
@ibrahimbabangida4894 Жыл бұрын
Wannan bafillace dan iskane kawai be kamata kayi mukabala dashi ba,saboda jahili ne be san ma meyake ba, wannan ka kyaleshi ya koma koran shanu shine aikin sa,
@gaddafiisah24653 жыл бұрын
Yaturo malaminsaman
@AbdulidrisTv745 Жыл бұрын
Gaskiya dai kam 😂
@عبدشفيقهرون3 жыл бұрын
سلام
@yusufumar98874 жыл бұрын
Akwai abubuwan da ban aminche dasu ba daga fahimtar Amadu Danfulani (Mai Bajjaj) to amma ina shawartar mutane dasu binciki fassarar Sheikh Ado Musa na ayoyin Qur'ani. Na dubi Al-Qur'ani game da yawa daga cikin fassarar da yayi to amma na tarar da ba haka bane. Misali: (Q4:105) Inda Allah Yace "Mun saukar maka da littafi da gaskiya domin kayi hukunci tsakanin mutane da abinda Allah Ya nuna maka sannan kar ka zama mai husuma domin masu yaudara." To amma sai Sheikh yace wai Allah Ya ba Annabi dama ya fadi abinda da yaga dama. Wannan kuskure ne, akwai irin wadannan fassar da yawa a cikin abin da Sheikh ya rinqa fassara Ayoyin Qur'anin da ya rinqa karantawa.
@ZAWIYYATV4 жыл бұрын
Aa Mal Yusuf Baka Saurari JAWABIN Da Malam Nasir Sheikh Ado Musa Yayi Ba Ne Afarkon Tattaunawansu, Yace Bazai Yi fassara Da Fahimtar Wani Malami ba tunda Annabi S.a.w An Ajiye Fahimtar sa, Sabi dahaka Da Fahimtar Alkurani Kawai Zaiyi, Amma Tunda Kai Mai Adalcine Ga Aya Karara Da Sheikh Nasir Ado Yafada Kuma Ya Fassara "LITAHKUMA BAINAN NASI BIMA ARAKALLAHU" (Ai Kayi Hukunci Da Abin Da Allah Ya Saka Maka Na Ra'ayi) .. Malam YUSUF UMAR indai Gaskiya Kake Nema kasake Saurara. Mungode Da Halartan Shafin Mu
@yusufumar98874 жыл бұрын
@@ZAWIYYATV A fahimchi juna yana da amfani. Abinda nake cewa shine, wannan ayar dai daka kawo na duba fassarar ta a Qur'anai daban daban cikin hausa to amma ba irin fassarar da Sheikh yayi suka kawo ba. Ga yadda suka fassara ta: (Q4:105) "Mun saukar maka da littafi da gaskiya domin kayi hukunci tsakanin mutane da abinda Allah Ya nuna maka sannan kar ka zama mai husuma domin masu yaudara." Kaga maganar ra'ayi bai taso ba anan kenan. Nagode.
@ZAWIYYATV4 жыл бұрын
@@yusufumar9887 Nakan Ji Dadin JAWABIN Ka Sabida Akwai Alamr Gaskiya Kake Nema Amma Malamin da Yafassara Da Hausa Shifa Ba Annabi bane Kuma Baice Fassarar Malam Nasir ba daidai bane, Zatayiwu Sheikh Nasir Yafadi Daidai Shikuma Yasaba Amma Kaduba Kalamr بما اراك الله shine ma anar Ra'ayi Ko Ganin Dama Amma Don Allah Kafada min Akwai Wani Abin da Ba Allah ne ya Nuna Wa Annabi ba, Muyi Adalci Mal Yusuf Umar
@ZAWIYYATV4 жыл бұрын
Menene Larabcin Da SHEIK Nasir Ya fassara Ba daidai ba A ayar? Kawai Kaga Sai Muje Karshen maganan
@yusufumar98874 жыл бұрын
@@ZAWIYYATV Na dawo. Ni abinda na fahimta da بما اراك الله shine "da abinda Allah Ya nuna maka" to amma sai Sheikh ya fassara shi da bisa ra'ayinka.
@نوحعمرحامد4 жыл бұрын
الله يخليك
@yahayayanoussa9453 жыл бұрын
Sayadiynasirallayakaremonakay
@ibrahimbabangida4894 Жыл бұрын
Yan zu wannan zai je daji ya tara fulani yanuwansu jahilai ya karantar dasu, irinsu ne boko haram, da mai tatsine,
@abbaousmanou69612 жыл бұрын
donc voulez-vous dire que le coran n'est suffit pas où bien que ce que vous voulez dire par là
@alam40504 жыл бұрын
Dan quraniyu baiiya musuba sosai shi kuma dayan akwai, shikuma dayan yana gudun hadisai sabo da yasan hadisai Dan kuraniyu zaiyi amfani dasu yayi galaba akansa
@ZAWIYYATV4 жыл бұрын
Hmmm to Wanan ai ba musu bane tattaunawane
@sadimuhammad77943 жыл бұрын
Bamugane rubutunkaba sosai
@muniratuali7514 жыл бұрын
Sheikh you have to debate with Barrister
@ZAWIYYATV4 жыл бұрын
Pls who is barrister, we want to tell the Sheikh
@abbaousmanou69612 жыл бұрын
du n'importe quoi chantage si vous êtes fort allez rencontré l'un des trois 03 sheikh alhasan lamido sheikh yahaya masussuka ou sheikh yunusa