Gsky ba abinda muka turaku ba kenan Yakamata ku tsaya ku jajirce akan kawo Al'ummar ku gyara, talauci da yunwa Yana damun mutanen ku, Yakamata kusan yadda zakuyi ku kawo mana gyara akan talakawa. Yakamata kuje ku dinga Jin Ra'ayoyin jamaar ku, kunajin damuwarsu, Dan Allah sau nawa kataba zuwa inda kake wakilta kaji mene damuwarsu ?
@AminushituIbrahimКүн бұрын
Karya kake wannan lissafin bahaka yakeba, kullum tunaninsu sucuci talakawa.