Hmmmm Allah ya kyauta Allah yashirya mana zukatanmu
@HafsatAhmad-e2r Жыл бұрын
laila baiwar Allah barsu da hassadan su domin sune tsanin takawanki.yan iska sai sun fadi abu suzo suna raba ido suna dana sani
@yarimanamakkah1640 Жыл бұрын
Kai jama ah 😂😂😂😂Duniya
@BintuBulamaGaltema Жыл бұрын
Hajiya laila insha Allah sai kin ci gaba ,hassada ake miki ,Allah ya kare ki da sharrin makiya
@hafsatabubakar503110 ай бұрын
Ameen wlh
@safiyayusuf2115 Жыл бұрын
ba wai sadiya bata da kowa bane just that her family were not happy with what she did . tafi karfin abunda tayi.
@zainafshariff454 Жыл бұрын
Da alama dee kam bata d lfy laila ikon Allah ❤
@lubabamurtada5646 Жыл бұрын
ALLAH sarki Laila mutumiyar kirki ceke walh
@HajiyaMaryam-qe4rm Жыл бұрын
Wallahi sadiya nan bata da lfy
@ayshamuhammad5358 Жыл бұрын
Kaji mgnr hnklin up up Laila 🎉❤
@humairamuhammad3871 Жыл бұрын
Nikaina lamarin nafisa Abdullahi yafara bani tsoro itaba karatu take ba sai yawo daga wannan qasar sai wannan har mutane sufara zarginka Allah ya kyauta
@NafissaLawan Жыл бұрын
Wlh fa abun akwai alamar tambaya ita ba film ba ita ba karatu ba to a ina ta ke samun kudi sanin gaibu sai Allah 😢
@BashirBashir-od3kc Жыл бұрын
Wallahi banji dadi ba kokadan da kibata hakuri😢😢😢😢
@surayyasanisaeedsurayyasan2825 Жыл бұрын
Allah mun tuba
@ikilimatasiu6973 Жыл бұрын
Wlh kam Allah yakara kiyaye wa kam🙏 Allah yasa ka miki Laila 😢
@yusifyunusa4886 Жыл бұрын
Ba wani kawai kunyi using power akan ta amma ace duk fadan da ake yi da ita ya zama itace da gaskiya har fadan su da jaruma bazai yuyu ba
@fatimabatulah11 ай бұрын
daman ai ai lailan nan muguwar munafuka ce green snake ce.
@DdCcc-h1p Жыл бұрын
A haka ake ta zance kan maryam yahya bayan anagani tsana.arta Allah kassaremu daga sharin makiya da mahsada hassbunllahu wani.imal wakil akan duk wani mugu
@soomaalfallata9556 Жыл бұрын
Anfadi banawi, wlh Abun kunya😂😂😂😂
@hassanmuhammad1659 Жыл бұрын
To Allah ya fiki
@ismailamohammed6766 Жыл бұрын
Wallahi mun yarda kinada tapun kwakwalwa..
@zeelagrande_5601 Жыл бұрын
3:37 Gabon ta da wallahi
@xainabummeexeezeesarki5786 Жыл бұрын
Allah ta'ala ya biyaki KULU 😆 Aameen 🤲
@soomaalfallata9556 Жыл бұрын
Nide turancin nan ya isheni😂😂😂
@maryamalhassan8022 Жыл бұрын
Towaiku ina ruwanku d inda takesamo kudinta,don allah kuji da damuwarku pls
@SuwaibaKabiru-u1m Жыл бұрын
Hadiza babu abun da ya rage Sai Kai tab
@سازلي Жыл бұрын
😂😂😂😂😂ياسلام
@hassanmuhammad1659 Жыл бұрын
Baki cika Diya ba
@FatimaMuhammed-gs4ed11 ай бұрын
🎉
@Habeebazamzamvlog3179 Жыл бұрын
Tohhh atabi yai tamana😂😂😂
@hauwausani1174 Жыл бұрын
Wlh tana cin uban kudi ss bataragamusu km wlh ni banga laifintaba
@shafiumbello2297 Жыл бұрын
Kawai kunyi yuzin pawer akan ta
@sumayyajunaidu1085 Жыл бұрын
An ji kunya sadiya
@ayshamuhammad5358 Жыл бұрын
Jifa ta kasa kallon Camera yar hegiys😅😂
@Rahinatuy624 Жыл бұрын
Hhhhhhhhhh Allah kasa mufi garfin zuciya mu 😂
@Habeebazamzamvlog3179 Жыл бұрын
Kunya phone store 😊😊
@laifihanjine1428 Жыл бұрын
maganar Laila da Sadiya akwai business a ciki
@aishaadamaliyu1304 Жыл бұрын
Kowa ya tuba dan wuya......😂
@Nanachoo912 Жыл бұрын
Hhhhh ba lada my aisha😂
@HdhHdhy-nl1sr Жыл бұрын
Hahahaha se da Kai Yaya Umar kana yi Muna jidadi😂😂😂
@MurtalaMohammed-o8q Жыл бұрын
Allah yakyauta😂
@abdullahibashiru2699 Жыл бұрын
Ya na daga kyawon musuluncin mutum yabar abinda baidameshi ba
@zainafshariff454 Жыл бұрын
Baki kyauta ba wlhy meye ma sunanki shiyasa akace aringa kai zuciya nesa sbd aikin danasani
@babagambo7051 Жыл бұрын
Hadja don Allah kiyihakuri kibarta!please forgive her!
@aichatoumahammedd9964 Жыл бұрын
❤🎉
@zainababdullahi3566 Жыл бұрын
Hmm Jiki magayi
@hassanmuhammad1659 Жыл бұрын
Kinso kikashe rayuwa Neko?
@زيزيسيد-ذ4ظ Жыл бұрын
😂😂😂😂😂😂😂👮🏼👮🏼👮🏾👮🏾
@officialabz5397 Жыл бұрын
Yauwa nace Kar Ku Gaji Dani Ina Cigiyar Budurwa Ko Bazawara, Mai Aikinyi Ko Sana'a Mai Karfi Wadda Zata iya Rikeni Na Aura
@khadijamansour907 Жыл бұрын
😂😂😂😂
@FarhaTtDd-ti8b Жыл бұрын
Ikan Allah 😳😳🤣🤣🤣
@hauwa-on7bl Жыл бұрын
😮
@Marim-on5is Жыл бұрын
Tofa abin harda masu idon yan chana
@Marim-on5is Жыл бұрын
Tofa hardasu kaza acin danko
@souhounounousidi8455 Жыл бұрын
Ni fa wannan matar ban taɓa sauran ta ba fiye da minti ɗaya. Na tsani haɗa hausa da turanci. In hausa hausa in kuma turanci turanci.
@Speedyvampir2 Жыл бұрын
Wace Kenan ?
@ummiahmad4909 Жыл бұрын
Haka akeson miji
@fatimamuhammed5657 Жыл бұрын
😅😅😅😅 kunya babu 😅😅😅
@faisalsani1813 Жыл бұрын
😮
@SouleyRachida Жыл бұрын
😂😂😂😂😂
@SirajiYusif-k6y Жыл бұрын
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤭
@fareedaidrees1390 Жыл бұрын
Hmm mutum sai Allah, masu maganar nafeesa basuga Maryam yahaya ba sai na nafeesa dake da Brand na kanta tana businesses dinta
@Speedyvampir2 Жыл бұрын
Duk Yan iska ne.
@HindatuLawal-s2q Жыл бұрын
Ai kuwa @@Speedyvampir2
@aminaisyaku3934 Жыл бұрын
Gabon ta da tafi kyau gsky
@prince1suleiman725 Жыл бұрын
An empty vessel makes the most lousiest noise, shame on you you can’t never be trusted again.