Naji waázi da nasiha tsakani da Allah. Babu rudu da hayaniya.Babu zage-zage. Babu maganar wata kungiya. Tsabar gaskiya kawai. Allah Ya sa ka da alkhairi. Wannan shine Musulunci.
@SaniMatawalle6 жыл бұрын
Gaskiye ne Babana haka waazin malam yake gaskiyace kawai Allah yasa mufi karfin zuciyar mu
@aliahmadabubakar80065 жыл бұрын
Allah ya sakawa malam da Alkairi. Allah kuma ya taimakemu da yin aiki da abinda muka saurara. Ameen
@muhdaliyumuhdaliyu51968 жыл бұрын
Allah yasaka da alheri Allah yabamu ikon aiki da abun da mukaji
@surajyaaqub24125 жыл бұрын
Allah ya sakawa Malam da alkhairi Kuma ya kyauta makwancin Magabatansa
@abdulsalamshehuumar68316 жыл бұрын
Allah ya kara lfy da nisan kwana Malam
@hamahawa81545 жыл бұрын
Allah ya qara lafiya malan mun gode
@harounaali78705 жыл бұрын
bonjour bon courage Malam.
@ibrahimdoctor61498 жыл бұрын
Jazakallahu khair
@ahmadbarnawi25748 жыл бұрын
Allah ya kara maka lafiya sbd Annabi S.A.W
@saninafiu37077 жыл бұрын
Allah saka da alkairi
@ibrahimmuhammaf75147 жыл бұрын
Allah yasakawa malam da alkhairi
@bashirsaidmarmara76136 жыл бұрын
Allah yasaka da alkhairi
@ahmedaliyupalladan92008 жыл бұрын
Allah ya kara imani
@zaharadeenabubakar89478 жыл бұрын
MALAM ALLAH YA KARA LAFIYA YA JADARAI YAKUMA YA ALBARKACI BAYANKA MAKAM
@danummaabdullah90978 жыл бұрын
Mal. muhammad sani Allah ya saka da alheri. Allah ya biya ka. Ameen.
@SaniMatawalle8 жыл бұрын
Dan'umma godiya nake Allah yasa mu dace ameen
@sadisualkassim91558 жыл бұрын
Allah yasakawa malam da mafificin alheri.
@asaasa20447 жыл бұрын
allah ya saka da alheri malam
@asaasa20447 жыл бұрын
assa
@ummaabdullahfjdjd6048 жыл бұрын
جزاك الله الف خيراً
@mashehamza65417 жыл бұрын
Dkdjf Fjdjd amin
@allahyasakadaalkhairidsfdd42597 жыл бұрын
Allah yasada alkhairi
@hamisulawal52168 жыл бұрын
don ALLAH a turo mana illar Shi'a a musillinci, mun gode.