DARDUMAR VOA: The Weekend Ya Shirya Tallafawa Al’ummar Los Angeles Bayan Mummunar Gobarar Daji

  Рет қаралды 157

VOA Hausa

VOA Hausa

Күн бұрын

A cikin shirin na wannan makon, mun tattauna da wani mai sana’ar kakafen sada zumunta na internet a Rwanda, wanda ke amfani da kafafen domin bunkasa sha’anin yawon bude ido a yankinsa. Haka kuma za mu leka fagen rawar hula a Maryland, kana mu gangara kasar Benin, domin kawo muku bikin Voodoo na wannan shekara. Ku biyo mu a cikin shirin.
Karin bayani akan VOA Hausa: www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: / voahausa
Karin bayani akan Instagram: / voahausa
Karin bayani akan Twitter: / voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da KZbin. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.

Пікірлер
Trump’s Gaza Plan: Atrocity Or Distraction? | CIA, FBI Purges Underway | A Strange Uncle Returns
11:22
The Late Show with Stephen Colbert
Рет қаралды 2,1 МЛН
Animals Pick The Super Bowl Winner | Elon Musk Vs. The Weather | Google’s Killer AI
12:24
The Late Show with Stephen Colbert
Рет қаралды 1,4 МЛН
Hamas releases three Israeli captives
11:18
Al Jazeera English
Рет қаралды 140 М.