Saurari bayanin matar Adam A Zango ta biyu Aisha uwar yayan sa uku, ta wanke kanta da yayan ta

  Рет қаралды 43,777

Tsakar Gida

Tsakar Gida

2 ай бұрын

Umar mai sanyi is a musician/producer in the kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel
Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.
--
#UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida

Пікірлер: 100
@DjibrillaRabi
@DjibrillaRabi 2 ай бұрын
Allah sarki aisha allah ya sa adam ya maida ki tchikin yaran ki
@FATIMAABDULLAHI-yb1cm
@FATIMAABDULLAHI-yb1cm 2 ай бұрын
Allah sarki wannan itace mata tagari wlh ta matukar burgeni Don Allah adam kamaidata dakinta,wlh dagajin bayananta kasan tafitone agidan tarbiya
@asiyayero7113
@asiyayero7113 2 ай бұрын
Allah sarki rayuwa,amma aitacewa dan auri saki😢 Adamu, dama kamayar da ita❤❤❤❤
@sadiyamuhammadadam3473
@sadiyamuhammadadam3473 2 ай бұрын
Allah sarki baiwar Allah kincika mace tagari Adamu Allah yai maka zabin Alkhairi 😢
@Hauwau58
@Hauwau58 2 ай бұрын
Allah ya kawo karshen wannan tone -tonen da suke yi, Allah ya tabi zukatan su,Ya ba su hakuri da juna.
@xainabummeexeezeesarki5786
@xainabummeexeezeesarki5786 Ай бұрын
Aameen thumma amiin 🤲 Allah ta'ala yai mana jagora ado 🤲
@mankaudi7845
@mankaudi7845 Ай бұрын
Masha Allah 👍🏾
@mudassirmukhtar-hr1jo
@mudassirmukhtar-hr1jo 2 ай бұрын
Wow beautiful tocking🎉 Gaskiya baiwar Allah kin wanke adamu Allah yayimasa zabi na alkairi ✅
@AminaHassanHassan-gt7zv
@AminaHassanHassan-gt7zv 2 ай бұрын
Masha Allah Allah yakaramaki da alkhari ya rabbil alame
@sagirbarde7964
@sagirbarde7964 2 ай бұрын
Gaskia zango a duba yiwuwar dawo da wannan baiwar Allahn gidanka. Ku raining yaranki tare
@user-ll6kt3rv8i
@user-ll6kt3rv8i Ай бұрын
Allah yasa kigama da duniya lfy
@zainabdanjuma1431
@zainabdanjuma1431 2 ай бұрын
Masha Allah kin kyauta Allah ya saka Miki da alkhairi
@harounahalimatou1401
@harounahalimatou1401 2 ай бұрын
Kai rayuwa bbu tabas wlh Allah ubangiji yasa muyi karshe mai kyau😢
@RamatuAbubakar-dc2hk
@RamatuAbubakar-dc2hk 2 ай бұрын
Allah sarki rayuwa kuma kinna dakuna dama dama
@MustafaBaba-om7ss
@MustafaBaba-om7ss Ай бұрын
Good 👍👍
@aishausman1050
@aishausman1050 2 ай бұрын
Masha Allah yar halak me tarbiyya Allah ya saka miki da alkhairi Allah yasa Adamu ya mayar dake cikin yayanki ❤❤❤
@iiii8286
@iiii8286 2 ай бұрын
Ameen ya rabbi
@zainabdanjuma5799
@zainabdanjuma5799 2 ай бұрын
Ameen ya rabbi ❤
@muhammadmustapha7208
@muhammadmustapha7208 2 ай бұрын
Amen Yaa haiyyu Yaa qaiyyum
@mimmagaji4505
@mimmagaji4505 2 ай бұрын
Mashah Allah, Alhamdulillah
@hassanisah3171
@hassanisah3171 2 ай бұрын
Masha Allah
@hassanisah3171
@hassanisah3171 2 ай бұрын
Ina Mikifatan alheri Allah yasa AAZ yamaidaki gidansa domin nagamsu da yenneyin kamun kanki
@user-zt1bz6hv5z
@user-zt1bz6hv5z 2 ай бұрын
Kaji gaskiya kema Allah yimiki alkairi yasa kamikida alkairi
@marymchcn4066
@marymchcn4066 2 ай бұрын
ameen y rabb🇸🇦🇸🇦
@zeeconcepttv1574
@zeeconcepttv1574 2 ай бұрын
Allah sarki.masha Allah alhamdullah
@BbMh-pn2wu
@BbMh-pn2wu 2 ай бұрын
Allah sarki
@SoumanaHassane-fn6yu
@SoumanaHassane-fn6yu 2 ай бұрын
Vraiment tu es intelligente 😢😢😢😢 longue vie Adam à Zango 🎉
@DaudaSulaiman-ju1si
@DaudaSulaiman-ju1si 2 ай бұрын
Adamu don Allah kamayar da matarna matarnan tagarice
@aminaabba1573
@aminaabba1573 2 ай бұрын
Allah ya yarda
@jibrinalkhaseem5278
@jibrinalkhaseem5278 2 ай бұрын
Gaskiya duk wannan surutan zango bekamata kosabida yaranka
@mankaudi7845
@mankaudi7845 Ай бұрын
🤲🏽🤲🏽
@user-iz5hc3op9h
@user-iz5hc3op9h 2 ай бұрын
Masha Allah ❤❤
@ummahaniaminu2727
@ummahaniaminu2727 2 ай бұрын
Mutuniyar arziqi Dama ke ya mayar kukayi zamanku na rufin asiri
@AbubakarAyubaDandukko-ll5ui
@AbubakarAyubaDandukko-ll5ui 2 ай бұрын
allah yajarama gaskiyane antakuramasa wlh
@nuraabubakar8474
@nuraabubakar8474 2 ай бұрын
Allah yasa Adamu ya maidaki a matsayin matar sa Amin.
@aminaabba1573
@aminaabba1573 2 ай бұрын
Allahumma Amin YA HAYYU YA QAYYUM
@mahmudsurajo2468
@mahmudsurajo2468 2 ай бұрын
gaskiya kincika 'yar halak mara manta alkairi allah yakara jarajaki yatsare gabanki da bayanki.
@rukayatumohammed9821
@rukayatumohammed9821 2 ай бұрын
Good 👌👌🇧🇴
@hajiahajara9624
@hajiahajara9624 2 ай бұрын
You make me cry, may almighty Allah bless you, my father is going through a lot, hmmmm ,may almighty Allah continue to give him patience 😢😢😢😢😢
@FiddausiAbdurrashid
@FiddausiAbdurrashid 2 ай бұрын
Allah yasaka Miki da alkairi Allah ya daidaita stakaninku Yar uwa ku koma da auranku amen ya rabbi Muna yimuku fatan alkairi
@zainabmaliyu203
@zainabmaliyu203 2 ай бұрын
Allah ya miki albarka, shi kuma Allah ya shirye shi
@7464mamanfatima
@7464mamanfatima 2 ай бұрын
Allah sarki 😢😢
@rabiarabia2596
@rabiarabia2596 2 ай бұрын
Masha Allah Allah ya miki albarka
@zainabdanjuma5799
@zainabdanjuma5799 2 ай бұрын
God bless u
@ManouchaManoucha-fw2bf
@ManouchaManoucha-fw2bf 2 ай бұрын
Macha Allah 🥰🥰🥰
@HawaAil-uk3ng
@HawaAil-uk3ng Ай бұрын
Turn on the bus Alexa he is uncle Mikey open up and continue the Sheila City Gear I love you Nigeria game with the name of tricky to talk about 30 years ago synonyms of near me❤😭🤲💝💟❤😁
@user-zj6my6vw8r
@user-zj6my6vw8r 2 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤🙏🙏🙏
@user-yd2li7zw3q
@user-yd2li7zw3q 2 ай бұрын
❤❤❤
@AichatouGambo-dn3eg
@AichatouGambo-dn3eg 2 ай бұрын
Allah Sarki 😢
@aminaabba1573
@aminaabba1573 2 ай бұрын
Adam zango kayi hakuri kaduba uwar ya'yan kannan inda hali don girman Allah kameda ta Allah yayarda Allahumma Amin YA HAYYU YA QAYYUM
@teemahabdulssalam6020
@teemahabdulssalam6020 2 ай бұрын
Gaskiyankine wlhy sabodaganima adamu mutumin kirkine
@AasaAasa-cj3vb
@AasaAasa-cj3vb 2 ай бұрын
Macha allah ❤❤❤
@harunamuktaradamu7318
@harunamuktaradamu7318 2 ай бұрын
Masha Allah/ Allah ya karawa rayuwa albarka ngd
@user-tq9of5ob2i
@user-tq9of5ob2i 2 ай бұрын
Allah 😢
@user-nk2mr9nt3v
@user-nk2mr9nt3v 2 ай бұрын
Alh yaqarama daukaka Adamo
@harunamuktaradamu7318
@harunamuktaradamu7318 2 ай бұрын
Adam a zango don girman Allah kamai da ita gidan
@user-rc1uy3ch5f
@user-rc1uy3ch5f 2 ай бұрын
Mace tagari
@laifihanjine1428
@laifihanjine1428 2 ай бұрын
gaskiya sauran ya'yan Adam a zango basa kama da shi
@user-ye2ok2xl1v
@user-ye2ok2xl1v 2 ай бұрын
Wow 🥰👍👍
@user-yv7cy4qd4s
@user-yv7cy4qd4s 2 ай бұрын
Good ❤
@AliyuMuhammad-pc3vl
@AliyuMuhammad-pc3vl Ай бұрын
Mashi Allah ❤❤❤ ❤❤❤
@hapsatsali8739
@hapsatsali8739 2 ай бұрын
Wai shín tai makasa kukay acikin kanywood shí kadai yake daiyali su Basu da marsala kullum asirinsa a titti kince arabudashi wayadame shí shine kullum yana tona asirinsa Kuma karayi Magana ciwon hassadace kai Kusama masa Maganin da adoin daakeyi mutun yace shí yazama yafikowa gaba jamaa
@user-vd5qu5st3f
@user-vd5qu5st3f 2 ай бұрын
Wallahi takai cina dashi dai kena shi koda yaushe sirrin sa a waje be ganin su ali nuhu ko zaginsu akai shiru su keyi dan shiru ma magane ga masu hankali amma shi seqananan magana kamar wani mace
@DdddMeggc
@DdddMeggc 2 ай бұрын
Wallahi kinfadi gaskiya
@muhammedladi194
@muhammedladi194 2 ай бұрын
God bless you my sister
@user-kl6qo1ic5i
@user-kl6qo1ic5i 2 ай бұрын
Allah yasa mudace
@firdausimuhammad4835
@firdausimuhammad4835 2 ай бұрын
😢😢😢😢😢😢😢Allah Ubangiji ya kawo mafita
@faridaumar4896
@faridaumar4896 2 ай бұрын
Magana ta hankali Kenan MashaAllah anitse take
@mohammedsurajosuleiman409
@mohammedsurajosuleiman409 2 ай бұрын
Ai ku Yan Media ku kuka bata shi
@daudadiski4320
@daudadiski4320 2 ай бұрын
Gasky Allah yabiya ki❤❤❤
@hapsatsali8739
@hapsatsali8739 2 ай бұрын
😮v
@jibrinalkhaseem5278
@jibrinalkhaseem5278 2 ай бұрын
Waishi falalu daurayi bazaice komibane dashi da naburuska
@user-vl8tw4gg8y
@user-vl8tw4gg8y 2 ай бұрын
Indai zaka dawo da ita to wlh nayi alkawarin sadakin ta amman fa na daidai yanda ya ke a musuluncie bana alfahari ba wlh zan biya
@rukayyaa12
@rukayyaa12 2 ай бұрын
Allah ya miki albarka
@Fatima-dc9it
@Fatima-dc9it 2 ай бұрын
Wallahi makofcin mu aurans 15
@yusufabdullahiyakubu5325
@yusufabdullahiyakubu5325 2 ай бұрын
To ki dawo mana ku dora daga inda kuka tsaya
@rukayyasulaiman2552
@rukayyasulaiman2552 2 ай бұрын
Ya Daina social media mana, maizai Hana ya maidake
@shamsuddeebello8051
@shamsuddeebello8051 2 ай бұрын
Kin cika mace ta gari, Allah daidaita tsakanin ku
@Maryam.khan-od4op2rq9o
@Maryam.khan-od4op2rq9o Ай бұрын
Gas kiya ke tada banne allah ya maki albarka
@user-tm9fb7lk5z
@user-tm9fb7lk5z 2 ай бұрын
Yakamata zango kamayr da ita kawai
@muhammedmusa96
@muhammedmusa96 2 ай бұрын
Allah yayi maki albarka
@rabiulecturer4051
@rabiulecturer4051 2 ай бұрын
Uhmm to inde komi lfy stakaninku me yasa ya sakeki ?
@fatimaMD3283
@fatimaMD3283 2 ай бұрын
Kaddara karabu da kaddara,Allah ya rabamu da mummunan kaddara
@officialabz5397
@officialabz5397 2 ай бұрын
Ga alama wannan bazatayi dan malele ba gaskiya
@user-ss5lr1ce1i
@user-ss5lr1ce1i 2 ай бұрын
😂😂😂
@khadijaabdullahiharuna9525
@khadijaabdullahiharuna9525 2 ай бұрын
😂😂😂😂
@user-dv1pk5qd6i
@user-dv1pk5qd6i 2 ай бұрын
😅😅😅
@aysha8836
@aysha8836 2 ай бұрын
😂😂😂
@PrincessFeenarh-xb4tv
@PrincessFeenarh-xb4tv 2 ай бұрын
😂😂😂 Allah ya kyauta
@user-yh5rp9md5s
@user-yh5rp9md5s 2 ай бұрын
Humm kide gyara miyanki aikin banza kenan
@rabiatuisahmuhammad6574
@rabiatuisahmuhammad6574 2 ай бұрын
Wnn kome takeso😂 ya taimaka ya maidata
@RemasRamzi
@RemasRamzi 2 ай бұрын
Allah sarki bewar Allah
@saadatuibrahim8468
@saadatuibrahim8468 2 ай бұрын
Masha Allah
@7464mamanfatima
@7464mamanfatima 2 ай бұрын
Allah sarki 😢😢
@user-rg7dd6ws7w
@user-rg7dd6ws7w 2 ай бұрын
Masha Allah Allah ya kareku
Each found a feeling.#Short #Officer Rabbit #angel
00:17
兔子警官
Рет қаралды 7 МЛН
🍕Пиццерия FNAF в реальной жизни #shorts
00:41
Which one of them is cooler?😎 @potapova_blog
00:45
Filaretiki
Рет қаралды 7 МЛН
P.613: A ZANGO YA MAYARWA DA ASASE MARTANI DA YA CE "ZANGO DA KANSA YA KORI ABOKAN SA"
15:13
Yanzu Munirat Abdussalam Ta Fusata Tayi Maganganu Akan A. ZANGO
18:05
Tofa budaddiyar wasika daga jarimun kannywood zuwaga masana'antar fim
10:01
GIDAN KANNYWOOD TV
Рет қаралды 31 М.
Tofa an gwangwaje jarima baba daso da Ramadan basket, kutayata murna
3:57
GIDAN KANNYWOOD TV
Рет қаралды 14 М.
Sagawa1gou funny video 😂😂😂 | SAGAWA Best TikTok 2024 #shorts
0:10
Sagawa /さがわ
Рет қаралды 5 МЛН