Рет қаралды 75,173
Dambe Unlimited
Wani damben gargajiya da aka yi tsakanin Shagon Mada daga Kudu da Ashiru Horo daga Arewa a gidan wasa na Ali Zuma da ke unguwar Dei-Dei Abuja, Nigeria.