Рет қаралды 671
Shata Ikon Allah Season 1 Episode 1, Shirine dake bayar da masu kallo TARIHIN Alh. (Dr.) Mamman Shata Katsina tundaga Haihuwar sa,kuruciya sa, kamada irin Shahara da Daukaka da Allah yayi masa a fannin Waka da dai sauran su.
Daga bakin Dr. Aliyu I. Kankara, karkashin Jagorancin Sulaiman Sa'idu Tura da ya shirya ya gabatar A tashar BATV BAUCHI.
Zai rika zuwa kowani Mako da Izinin ALLAH madaukaki.
Like, Subscribe and Follow our KZbin channel Bmturapro