Sheik Abulfathi Sani Attijjany yayi gamsash_shen Bayani akan abinda ya FARU D. S. S office.

  Рет қаралды 20,327

Mu'assasatul Anwãr Africa

Mu'assasatul Anwãr Africa

Жыл бұрын

BE WARNED.‼️‼️‼️
OUR VIDEOS ARE COPYRIGHTED.🚫
THEY ARE STRICTLY PROHIBITED FOR UPLOAD TO ANOTHER CHANNEL‼️
_____________________________________
👉🏾MUNA MARABA DA KU DA ZIYARTAN WANNAN SHAFI NAMU MAI ALBARKA.
👉🏾Muna Alfahari daku. Dafatan zaku DANNA SUBSCRIBE sannan ku danna alamar ƘARARRAWA 🔔 Kuyi SHARING a Shafukan Facebook, WhatsApp da kuma Twitter Domin amfanar da Alumma.
Wannan Shafi namune baki daya. Sabida haka muna karbar shawara domin mucigaba tare.
@Al-firãsah TV @Firdauss Tv ‎@Mu'assasatul Anwãr Africa
#alfirasah_tv #muassasatv #zawiyyatv #bakoritv #africa #alfaidatv #nigeria #nightcore #darulfikirtv #new #news #nature #wildlife #africa s#jungkook #faidate #abuja #business #bauchi #bushkido
#Zawiyyaonlinetv #Izzarso #Zawiyyatv #SheikhDahirubauchi #Zumuncinmutv #Hausa #arewa #hausafilms #albarkatv #Mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #qwqretech #SayyaddiDrMunnirAdamkoza #karatuttukanMalamanDarika #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamoviestv #wa'azi #Muslunci #almajiranci #Almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahmasadau #Muassasatv #alminhajtv #aliartwork #sunnah #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyyatv #Zumunci #kano #sarkinKano #kannywood #professorIbrahimAhmadMaqari #asadussunnah #africa #SheikhjaafarMahmudadam #Asakirtv #SirrinsuMedia #Dalatopnews #Hamisubreaker #AwaisIbrahim #MurnaHausatop #AfricaHausawa #Mazajene #Suhaltv #Hausatrue #fatimiyyaalawaiyya #HausaSmarttv #FreshEmir #BakoriTv #Dorayifilmlimited #Arewarmutv #SalisuUmar #Maisanaakanotv #Cizo1germany #DattiAssalafy. #Bakoritv #FagenNishadi #WaazidaHausa #Alfurqantaalimtv #Ntanews #thebliever #Abumusawa #Duniyarkannywood #Alisharatv #makiratv #Yasminharka #halidubuhausamovies #KahutuEntertainment #filinwasannigargajiya #hausakingdom #mamayaustudio #besthausa #Ambato tv #Alannurmedia #Annahjulhamid

Пікірлер: 240
@MgHchc-us3pc
@MgHchc-us3pc Жыл бұрын
Macha.allah abulfatahi Allah kareka🤲
@user-nj7fp8zr6k
@user-nj7fp8zr6k Жыл бұрын
Allah Qara kare Mallen abdulfatahi❤❤❤❤
@muhammaduhassanmoudouwa-zm2hw
@muhammaduhassanmoudouwa-zm2hw Жыл бұрын
Maulana allah Kara lhy da Nissan kna alharmar sugaban mu annabi muhammadu s.a.w❤❤❤❤
@kangai_Jr_99
@kangai_Jr_99 Жыл бұрын
Abun Alfahari ne akamaka akan Kare Haqqin Shugaba SAW❤
@muhammadadamutijjani5182
@muhammadadamutijjani5182 Жыл бұрын
Allah ubangiji yakara tsaremana mallam Allah ubangiji yakara jagoranci da rikon Amana alfarmar ma'aiki annabi Muhammad S.A.W
@mohammadumar2163
@mohammadumar2163 Жыл бұрын
Masha Allah.
@MuhamedTorro-tx3vk
@MuhamedTorro-tx3vk Жыл бұрын
Allahu Anbar.! Allahu Akbar!! Allahu Akbar!!!
@barakamutari689
@barakamutari689 Жыл бұрын
Jazakallahu kairan abulfathi sani attijany 🇳🇪 Allah ya sakada alkairi 🇳🇪🤲🤲
@mukhtarumar1228
@mukhtarumar1228 Жыл бұрын
Masha allahu yayi kyau Allah yakara basira malam abulfahi
@hassaneibrahim2203
@hassaneibrahim2203 Жыл бұрын
Allahumma Sali Ala sayidina MUHAMMADU SAW. Allah ya jikan iyaye .
@kangai_Jr_99
@kangai_Jr_99 Жыл бұрын
Allah Yaqara Daukaka da Tsari Gareku Never Give Up ✊🏽
@rachidoubanyo2287
@rachidoubanyo2287 Жыл бұрын
Allah yaqara sare mana ku dan isar manzon Rahmati SAW 🤲
@Souleymane.
@Souleymane. Жыл бұрын
Jazzakallah khaïran kassera ❤
@aminasanimuhammaddahiru9171
@aminasanimuhammaddahiru9171 Жыл бұрын
Allah yasaka maku da alkhairi da m. Sarki zaki da bakonka Shehi abulfathi. Allah yasa annabi ya cecemu baki daya Ameen ya rab. Ameen ya rab Allah yakara wa annabi daraja.
@abdulmunmuney3511
@abdulmunmuney3511 Жыл бұрын
Allahu Akbar Allah ya Qakareka albarka Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama ❤❤❤❤
@user-if3en2qu7r
@user-if3en2qu7r Жыл бұрын
Allah ya kara ilimi May unfani à check.merci beaucoup❤
@AbubakarMohammed-wq6xn
@AbubakarMohammed-wq6xn Жыл бұрын
With this God has lifted up again, May Allah bless you the more, pls ya sheikh pls let me hear ur voice for one because of Allah
@mansurabubakar6273
@mansurabubakar6273 Жыл бұрын
MAsha Allah Allah ya Kara kiyayewa Allah ya sa muci imtihani Allah mun gode
@ismailboys3418
@ismailboys3418 Жыл бұрын
❤S❤A❤W❤ Allah yakara mana kaunar SAIYIDINA RASULULLAH S A W Malam Allah yakara maka daukaka Allah yakara mana kusanchi da Annabin Rahma Annabi Muhammad S A W
@rabioumahamadou6058
@rabioumahamadou6058 Жыл бұрын
Masha allah Malan
@user-db1rl8tt3f
@user-db1rl8tt3f Жыл бұрын
Ya Allah Yatozarta duk maisahanu Allah ya Isarmuna Kuma Allah yakarama Annabidaraja S A W
@MustaphaIdrisLau-et5uu
@MustaphaIdrisLau-et5uu Жыл бұрын
Allah ya kareka alfarman rasullullahi sallallahu alaihi wasalam Amin
@mammantoukourmoussa4389
@mammantoukourmoussa4389 Жыл бұрын
Wlh naji dadi dajin maganan abbulfathi sani .macha allah alhamdu lillah alhamdu lillah alhamdu lillah alhamdu 😭😭😭🇳🇪🇳🇪🇳🇪
@doctorinyass
@doctorinyass Жыл бұрын
ما شاء الله
@rabiouisssaka9414
@rabiouisssaka9414 Жыл бұрын
Allahumma sallih wasallam ala syd rasulullah wa ahlihi wasallam(s.a.w)sheikh abulfattahi sani attijjani Allah subhanahu wata'ala ya ķaramuku albarkan sa don alfarmar annabi Muhammad(s.a.w)muna roķon Allah ya tsinewa duk wanda ya ķiyayyar annabi(s.a.w)da masoyan sa.🤺🇳🇪
@hakilumuhammad8976
@hakilumuhammad8976 Жыл бұрын
Allah biya ❤❤❤❤❤❤❤❤
@SalisuAmiru-mp6rs
@SalisuAmiru-mp6rs Жыл бұрын
Masha Allah Allah yakaremuna zakin faida sayyadi abul fatihi
@sanidanmamazxzdsani5662
@sanidanmamazxzdsani5662 Жыл бұрын
Masha Allah Allah ya qarawa maulana abulfathi lafiya
@YakoubBoukar
@YakoubBoukar Жыл бұрын
Allah ya karama lafiya da nisan kwana dan darajar annabi Muhammadu s.a.w
@bashirabdulhadisani6036
@bashirabdulhadisani6036 Жыл бұрын
Allah yaqara kulawa da rayuwarka sbd darajar rayuwar annabi s.a.w
@klzmgwni899
@klzmgwni899 Жыл бұрын
Masha Allah Shehu Abulfathi Allah yakara maka soyayyan ma aiki s a w
@user-vu3ki6uq6x
@user-vu3ki6uq6x Жыл бұрын
Allah ya Kare ka zakin faida alfarman annabi s a w
@machidotv
@machidotv Жыл бұрын
Allah yakara Laphia 🤲♥️
@AyoubaNamirou-ss8jl
@AyoubaNamirou-ss8jl Жыл бұрын
Allahumma salli Allah sayadina mahamadin wa sallim
@nassirouibrahim2276
@nassirouibrahim2276 Жыл бұрын
SLM sayyidi Allah yakara kusanci da raruwa mai tsayi a cikin soyyaya sayyidina rasullillahi sallallahu alaihi wasalam
@rabiuilyasu1832
@rabiuilyasu1832 Жыл бұрын
Allah yakara daukaka maulana dodan yan izala yahudawa
@MalikiOumarou-qf9yh
@MalikiOumarou-qf9yh Жыл бұрын
Annabi mouhamad (SAW)
@mahamadouattikou5168
@mahamadouattikou5168 Жыл бұрын
Qu'Allah nous protège contre les hypocrites
@akilousalifououmarou3449
@akilousalifououmarou3449 Жыл бұрын
MashaAllahu barakAllahu fiika ya Sheikh Abulfathi.
@Souleymane.
@Souleymane. Жыл бұрын
Ma Shaa Allah ❤ Allah la rufa assiri Saï hanguri ❤
@cliqueomarsa7658
@cliqueomarsa7658 Жыл бұрын
Allah ya kareka
@ahmadabubakar8970
@ahmadabubakar8970 Жыл бұрын
That shows and proved that they fear you! May the almighty Allah continue to lift your morale and spirit. As someone stated earlier you are a legend!!
@yacoubamahaman5329
@yacoubamahaman5329 Жыл бұрын
Mungodé Allah ya kara kareka. Goninmu
@user-uz3fj1ud7h
@user-uz3fj1ud7h Жыл бұрын
macha allah chehi na allah ya kara haske dan girman hasken manzon Allah saw ❤❤❤incha allah bazasu iya ba dan alfarmar annabi mahamadou rassulullah saw 🤲🤲🤲
@MohamadMohamad-kk8vv
@MohamadMohamad-kk8vv Жыл бұрын
يا الشيخ ابولفتحي جزاك الله خيرا سيدي إنافرينشكي دا فوتكة الله ياكاريكة سيدي ❤
@bubaadamukari9966
@bubaadamukari9966 Жыл бұрын
Allah yasaka da alkhairi Allah yakara daraja
@iliyasusani2341
@iliyasusani2341 Жыл бұрын
Allah ya saka da Alkhairi Akaramakallah
@IbrahimIdrisngrr-lt2sx
@IbrahimIdrisngrr-lt2sx Жыл бұрын
Masha allah ❤❤❤❤
@mammanbukar3908
@mammanbukar3908 Жыл бұрын
Masha Allah kan kama kan kari Manzo Allah ba kumai
@saiduabdullahi
@saiduabdullahi Жыл бұрын
Allah yakara tsareka ya shek
@user-uz3fj1ud7h
@user-uz3fj1ud7h Жыл бұрын
Allah kaine Allah ka kare mu daga cherin makiya manzon Allah saw ❤❤❤abul fatahi kachi ga gabansu zaki uban zakuna👍👍👍🇳🇪🇳🇪🇳🇪
@uosmanabdou1573
@uosmanabdou1573 Жыл бұрын
Masha Allah muna godiya ga Allah subahanahu wataala koda yanzu Allah ya nuna wa duniya masoya annabi sallallahualehi
@housseiniaboubakaryaro7765
@housseiniaboubakaryaro7765 Жыл бұрын
Allah YA SAKA DA alheri
@user-if3en2qu7r
@user-if3en2qu7r Жыл бұрын
Allah ya kara ilimi May unfani à check.merci beaucoup❤ 25:01
@abdoulraoufoumarou4317
@abdoulraoufoumarou4317 Жыл бұрын
ALHAMDU LILLAH ALLAH YA TSARE GABA ALBARKAR MANZAN ALLAH S A W
@Mrsjmoonhome
@Mrsjmoonhome Жыл бұрын
Masu comments 👍 domin a yau Tijjanawa ne suka shigo, masoya Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam ne suka cika shafin, Alhamdulillah. Allah ya qara daukaka.
@mansurabubakar6273
@mansurabubakar6273 Жыл бұрын
كلنا أبو الفتح
@Issoufou-vc6kq
@Issoufou-vc6kq Жыл бұрын
Allah ya qarama Annaby SAW daraja ! Qarshe duniya ne, riqe gaskiya tamkar jimqe wuta ne ! Allah ya tsare !
@IndaRabbana
@IndaRabbana Жыл бұрын
S A W 🥰 sheikh Abulfatahi Allah ya kare ka gabanka da bayan alfarma manzo Allah S A W 🥰
@usmanisahgero4021
@usmanisahgero4021 Жыл бұрын
Masha Allah Maulana Allah yakara tsare mana kai
@masoyinannabisaw
@masoyinannabisaw Жыл бұрын
Allah karama lafiya da nissan kwana da rayuwa mai albarka ya maulana 😭😭😥😥😥🤲🤲🤲
@maman.ahamad8923
@maman.ahamad8923 Жыл бұрын
Allah karama daraja albarkan annabi s a w wlh jiya banjiba dadi raina naji yabaci amma allah yanatare da masoya annabi s a w dabayin allah
@IsahsaleIsah-qv8fe
@IsahsaleIsah-qv8fe Жыл бұрын
Allah ya sakamuku da alkairi
@ahmedmahadi9213
@ahmedmahadi9213 Жыл бұрын
Wanda yayi wan nan vedio in Sha Allah se ya wulaqan ta Allah tsine Mai albarka in Sha bazai gama da duniya lpy da izinin Allah
@mammantoukourmoussa4389
@mammantoukourmoussa4389 Жыл бұрын
🇳🇪🇳🇪🇳🇪macha allah maulana allah yaqara lpy da nisan koina albarkar annabi muhamed s...a...w fatan alkairi agareka cheik albulfathi daganan côte d'Ivoire amma dan Niger 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
@sakanauahedalhatu7315
@sakanauahedalhatu7315 Жыл бұрын
Shek Abulfatahi Allah yaqara girma duk yadda kaddauka ka wuce nan wallahi
@kasommoctar9626
@kasommoctar9626 Жыл бұрын
Macha Allah Allah allha duo lillahe
@BachiGada-mc9cz
@BachiGada-mc9cz Жыл бұрын
جزك الله خيرا سركزك
@MahamadouMourtala-zr3jg
@MahamadouMourtala-zr3jg Жыл бұрын
Allah yakarawa malam lapia da Zaman lapia albarkan annabi
@abdoulraoufoumarou4317
@abdoulraoufoumarou4317 Жыл бұрын
MA SHA ALLAH SADAUKIN MA'AIKIN ALLAH TA'ALA ALLAH YA QARAMA LAFIYA DA NISAN KWANA ALBARKAR MANZAN ALLAH S A W ALLAH YA TSAREKU DAGA SHERIN RUNDUNAR SHEDAN MAƘIYAN MANZAN ALLAH S A W ZAKIN MA'AIKI INA GAIDA KAI ALLAH YA QARAMA LAFIYA
@abdourahamababdourahaman9875
@abdourahamababdourahaman9875 Жыл бұрын
Macha allah cheick abdulfathi wanan gaskiya ne walahi abdulfathi kaci gaba allah shikara muna son annabi amine amine ya allah
@muhammadbukarmuhammad178
@muhammadbukarmuhammad178 5 ай бұрын
Asslm alikm sarki zaaki allah ya Kara lfy da basira
@waziriarsenal1443
@waziriarsenal1443 Жыл бұрын
Allah mun tuba ya Allah kanuna mana gaskiya kabamu ikon binta
@MounkailaHarouna-yp2rc
@MounkailaHarouna-yp2rc Жыл бұрын
Allah ya Kare Ku, ya baku hankuri 🤲♥️
@habilahabila195
@habilahabila195 Жыл бұрын
Maulana Allah ya kara kareka ya kara lafiya duniya dai ta chaida kagagaresu hujja kur.ani da hadisi📙 dodon wahabiyawa mujasimai kawarij 🔪🔪yanzuma mukafara sonka 💘💘💘wlh Allah ya ja zamani zakin sunnah ta gaskiya zakin faira 💪💪💪💪
@AyoubaNamirou-ss8jl
@AyoubaNamirou-ss8jl Жыл бұрын
Allah ya tsinemusu albarka alfarma Manzon Allah saw shegu makiya Manzon Allah Jafar Banza albanin Banza
@zainabmusa4199
@zainabmusa4199 Жыл бұрын
wallahi ni yan tijjaniya bakuda adalci,kunce idan ana maganar manzan Allah ba a ta wani, to ina hukuncin Nasir ado da ya zagi manzon Allah ku kace ba zagi bane, wallahi bakuda sauran abunda zaku gayamuna kuce wai janibin manzon Allah kuke karewa.
@grantgrant1884
@grantgrant1884 Жыл бұрын
Sheikhu Allah yabamu irinka Dayawa acekin Tarikamu na Tijjaniya Bijaahi Rasuulullahi S A W ❤🤲🤍🤲☝️
@inoussasoule6499
@inoussasoule6499 Жыл бұрын
Macha Allah Allah ya barmou da manzan Allah
@jibrinalkhaseem5278
@jibrinalkhaseem5278 Жыл бұрын
Wlhi wlhi wlhi wannan daukakane gashehi 💯💯
@abdullahibakurabukar9726
@abdullahibakurabukar9726 Жыл бұрын
SHEEK ABULFATHI da sannu Allah zaisaka maka MUNA tare da kai Allah yasa annabi yazama jagoranmu alahira
@kabirmohd6281
@kabirmohd6281 Жыл бұрын
Masha ALLAH. ALLAH ya kare mu daga sharrin makiya
@machidotv
@machidotv Жыл бұрын
You still remain legend 🙌❣️
@aminasanimuhammaddahiru9171
@aminasanimuhammaddahiru9171 Жыл бұрын
Gaskiyane Baza a chanza mana magana ba Akan manzon Allah S A W Muke magana Kuma sunyi Sharri wa shehi abulfathi Saboda ankama abin bautansu Idris tanshi Suna naiman Sharri Sun fara da shehi nasiru Basuci nasara ba. Shine suka koma kan cewa an zagi albani da jafar ababen bautan wahabiyawa da salafawa da sauran makiyan manzon Allah. Amma alhamdu lillah duk sharri da za a mana Akan manzon Allah S A W Alkhairine Saboda manzon Allah Shine agaba Kuma duk wanda yake son annabi S A W Allah ba zai basu kunya ba. Amma makiyan annabi Masu bautan idris tanshi da jafar da albani wanda sunfi manzon Allah agurinsu Toh wallahi sun rinka ganin fushin Allah kenan har zuwa lahira. Allah yakara wa annabi daraja S A W Muna bukatan taimakon manzon Allah cikin ko wani hali.
@jibrilsmagaji6816
@jibrilsmagaji6816 Жыл бұрын
Informant ne yan izalah ne shiya turamusu hoton suka yada Kai kawai kana zaune awajen ne kawai sidi tana yuwa ankira Dr jaki awaya yaji yadda akeciki dakai wallahi yayi ne danya tura musu suyada insha Allahu sayya hadu da bala'i wacce zatapi karpin shi da kungiyar tasu khawarij kawai makiya annabi
@HamisuYakuba
@HamisuYakuba Жыл бұрын
sarkin.zaki Muna godiya allah yasaka da alkairi
@user-qv1gf1gs2l
@user-qv1gf1gs2l Жыл бұрын
Allaha kara lafia albarka mazan allah s a w
@oumaroufaroukelhadjeissou8537
@oumaroufaroukelhadjeissou8537 Жыл бұрын
Macha allah abdoul fatahi in sun tapa ku tapa saidai ayita zuwa hurin dss
@Mahamanayawan-wt2qd
@Mahamanayawan-wt2qd Жыл бұрын
macha allah abdoul fatahi allh yakareka Dandarajar annabi s a w❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
@sadiqalkalialwali3828
@sadiqalkalialwali3828 Жыл бұрын
Ma sha Allah
@wetaousaibou
@wetaousaibou Жыл бұрын
Alhamdu lilahi rabbil alamin
@HamisuYakuba
@HamisuYakuba Жыл бұрын
slm maulana abilfatahi sani attijjani allah yakare manakai darajarka takai ko ina aduniya allah Yana taredakai insha allahu
@machidotv
@machidotv Жыл бұрын
Inshallah
@user-tw7hl6if2x
@user-tw7hl6if2x Жыл бұрын
Ni sanda naga vidéo 📹 imm abulfatahi zaki qaramin qawnarsa yayi daga cikin maganganusa ciki vidéo daga qarshe yanemi albarkan annabi Muhammad s.a.w wanan yanuna cewa akuwane hali yake acikin farin ciki ku akasin hk bayamantawa da masoyin mu annabin rhm s.a.w my love abulfatahi zaki amma izala anji kunya abulfatahi fth yagagara allah yaqara kareka megidanmu
@zainabmusa4199
@zainabmusa4199 Жыл бұрын
andaisha maru, wallahi ba zai huce akan abunda akayimasaba,ko gobe ya kara kazafi wa mlmnmu na sunnah sai mun maka shi kotu can ya kare kanshi, idan zakayi zagi kayi banda kazafi
@MgHchc-us3pc
@MgHchc-us3pc Жыл бұрын
Allah sone idan makiya yarab
@halimamahmed289
@halimamahmed289 Жыл бұрын
Alhmdulillah ❤Macha Allah
@aminasanimuhammaddahiru9171
@aminasanimuhammaddahiru9171 Жыл бұрын
Ameen ya rab
@rabiumusa3475
@rabiumusa3475 Жыл бұрын
Alhamdulillah✊🏾💝💖💘
@idrissaibrahim1335
@idrissaibrahim1335 Жыл бұрын
Allah ya saka maku da alkhairi ya maulana
@chaibouyaromahaman4972
@chaibouyaromahaman4972 Жыл бұрын
Masha Allah ya Lafiya🥰🥰🥰
@jibrinalkhaseem5278
@jibrinalkhaseem5278 Жыл бұрын
Wannan yanunacewa sakonka yana isako ina kuma yanamasuzafi kuma daukaka ne gareka insha'allah 💯💯
@aminukhalildansudan9103
@aminukhalildansudan9103 Жыл бұрын
Aslm alaikum Ni Dan Tijjaniyya ne amma gaskiya ina bada shawarar a acanza usulubin Qira zuwa ga Allah da Annabi wlh bamu ji dadin abunda ya faru ba kuma bamu so wani abu wanda ya fi wannan muni ya qara faruwa agaba saboda haka danAllah inaso kayi ampani da shawarata a rage kausasa lapazi acikin mutuncin wasu ayi kira zuwa ga Allah da Annabi kawae.
That's how money comes into our family
00:14
Mamasoboliha
Рет қаралды 8 МЛН
Мы никогда не были так напуганы!
00:15
Аришнев
Рет қаралды 6 МЛН
Became invisible for one day!  #funny #wednesday #memes
00:25
Watch Me
Рет қаралды 53 МЛН
3M❤️ #thankyou #shorts
00:16
ウエスP -Mr Uekusa- Wes-P
Рет қаралды 13 МЛН
A kashe su kawai. Munanan Addu'oi da aka zabga wa Dr. jaki jiya a Masallacin Al'irfan.
18:23
Großbritannien wählt: Sunaks Zeit als Premier vorbei? | auslandsjournal
6:33
That's how money comes into our family
00:14
Mamasoboliha
Рет қаралды 8 МЛН