Sheikh Abulfathi Sani ya saki RADDIN

  Рет қаралды 48,182

Mu'assasatul Anwãr Africa

Mu'assasatul Anwãr Africa

4 жыл бұрын

#Sheikh_Abulfathi_Sani_Attijany
RADDIN anyishine don maida martani ga Jahilcin Musa Yusuf Hasidussunnah dangane da karerayi da wahabiyawa suka saba yiwa DARIQAR TIJJANIYA.
SUBSCRIBE TO OUR CHANNELS @
# / @muassasa
# / @alfirasah
Don karin Bayani, Tuntube mu ta email addresses ko social network pages dinmu kamar haka:
muassasa.alfaidah@gmail.com
alfirasah.1@gmail.com
Telegram link
#t.me/joinchat/AAAAAEyt-6pqfGN...
Twitter.com/Mu'assasa1st
Facebook.com/Mu'assasatul_Anwar
Facebook.com/alfirasahtv
Ko ta Nambobin waya kamar haka.
+2349022109173

Пікірлер: 407
@muhammadalhaji1795
@muhammadalhaji1795 4 жыл бұрын
Ma sha Allah, dan allah yan izala ku saurara da kwai zaku karo da wannar maganar saboda magana ce da alqurani da hadith yake kawowa gaskiya , indai gaskiya ake so, toh wannan maganan bawan Allah gaskiya ne ,Allah bude zuciya yan izala, amma dai shawara ne ,ga hujja daga alqurani da hadith amma sai wani kuma yaki ; bayan hujja ya zo masa,SHEIKH Abufthi Allah ya kara lfy
@abdallahbakar2682
@abdallahbakar2682 4 жыл бұрын
Macha Allah Allah ya yakara basira
@barakamutari689
@barakamutari689 Жыл бұрын
Jazakallahu Khairan niger Mahamadou 👈 MUTARi Niger 🇳🇪 zandar 🇳🇪
@lawalsamboa51
@lawalsamboa51 4 жыл бұрын
Wallahi yau ne nakara tabbatar da cewa Abul fathi Katoton Dan son zuciyane Juma'a yan uwa masu hankali kugane cewafa duk Mutanen da mukaji labarinsu Acikin Al'qur'an sun mutu Kuma Aka tayardasu Badan komai bane sai Dan subada wata shaida ko Kuma Abinda yayi kama dahaka Misali Acikin suratul bakara Munji labarin Wani bawan Allah dawani yakashe Akarasa Wanda yakasheshi Sai Allah yatayar dashi ya fadi Wanda yakasheshi sannan yakoma yamutu. Amma Juma'a mugane wani Abu daya duk fa Wanda yace yaga Annabi gahili Kuma har yabashi wani sako to idan har mun lura ya na nuna cewa qur'ani baicikaba Saboda babu waniwuri da Allah yanuna cewa Annabi Muhammad zai dawo bayan ya mutu shikuma wani yace yaganshi gahili harya bashi wani sako wato Wannan mayana kara nuna muna cewa Akwai Abinda Annabi ya boyewa Sahabbai baigaya musuba har saida shehu yazo, Wannan Kuma yana karyata Littafen Allah domin ko Allah yagaya mana cewa Addinin mu yacika bakari Kuma baragi Wanikuma ya nuna cewa bai cikaba Allah yashir yardamu hanya madai dai ciya. Kuma Ina rokon Allah daya shiryar damu yaraba muda son zuciya.
@yakoubouyakoubou2424
@yakoubouyakoubou2424 4 жыл бұрын
masha allahu
@sheikhurastaer1
@sheikhurastaer1 4 жыл бұрын
ماشاء الله تبارك الله
@saeedabdullahi3960
@saeedabdullahi3960 3 жыл бұрын
Masha allah
@nuraalhaji2363
@nuraalhaji2363 3 жыл бұрын
ماشاءاللّٰه
@sirbewhy3439
@sirbewhy3439 4 жыл бұрын
مئة بالمئة كما قال العرب. 💯 Allah Ya qara lafiya, arziki mai yawa mai amfani da Amfanarwa, zuri'a dayyiba da tsawon kwana. Wannan karatu yayi kyau kwarai da gaske, kuma ya haska abubuwa masu kamar rikitarwa ga zukatanda suke cikin duhu, da kuma wa'inda suke a kulle. Allah Ya qara kusanci da Manzon Allah, Fiyayyen halittu, Shugabanmu, Mai cetonmu, Tsarkakakke daga tsarkaka - MusdhafalKarim Sallallahu Alaihi Wasallam ❤.
@marazkatsina6911
@marazkatsina6911 4 жыл бұрын
Allah yasaka Abdul fathi
@bachirharunachaibu8925
@bachirharunachaibu8925 4 жыл бұрын
ماشاء الله ❤
@sanousitanimoun4990
@sanousitanimoun4990 4 жыл бұрын
Allah ya kiyayeka malan ya karamaka basira da daraja amine
@AdamuAuwal
@AdamuAuwal 4 жыл бұрын
Wallahi bai isa ya rusa wadannan hujjojin da ka tabbatar masa da su ba. Mutane ne bakaken jahilai, 6atattu kuma masu 6atarwa. Allah ya Kare mu daga 6atarwar su. Aamiyn ya Rabbal aalamiyn. JazakaAllahu khairan.
@fredericsaoul1811
@fredericsaoul1811 3 жыл бұрын
tir da halin ka Hassada ta maymaye zuciyarka wawa
@boukarmaloum996
@boukarmaloum996 3 жыл бұрын
Malan nakara jinjinama mungode da wannan raddin allah yaramuna son annabi SAW
@user-uv7gg6br8m
@user-uv7gg6br8m 2 жыл бұрын
Massa Allah
@habibyaya986
@habibyaya986 4 жыл бұрын
ALLAH ya saka da alheri Malan kaidaye bâ abinda zamoutché ma malam saidai moutché allah ya saka ma da alheri
@ismaillawan6520
@ismaillawan6520 4 жыл бұрын
Mungode ya Sayyadi ayi tahaska mana albarkan Annabi s a w allah bamu irintaku bijahi barhamu rta
@salisuabba6793
@salisuabba6793 4 жыл бұрын
Masha Allah Allah Qara basira
@mdbasir3639
@mdbasir3639 4 жыл бұрын
Mashaallah
@iddizango8815
@iddizango8815 3 жыл бұрын
Ma Sha Allah 🙏🙏
@garbamuhdadamu4223
@garbamuhdadamu4223 4 жыл бұрын
Allah ya qara basira da Nisan kwana alfarma Syd fadematu
@ibrahimdauda7747
@ibrahimdauda7747 4 жыл бұрын
Masha Allah
@ashirumusa3468
@ashirumusa3468 4 жыл бұрын
Alhamdulillah godiya ga mahaliccin bayi daya barmu ahannun malamai masoya annabi humammadu sallallahu alaihi wasallam.
@AdamAdam-gk2og
@AdamAdam-gk2og 4 жыл бұрын
Merci
@salihuabubakar6996
@salihuabubakar6996 4 жыл бұрын
Allah ya saka da Al hairi, wato gaskiya nafahimci, karancin ilmi shine farkon matsalar izala boko Haram, San Nan mafi muni yaudara, fakewa da gaskiya don gina karya, Allah ya kyauta.
@ibrahimbellojallaba7522
@ibrahimbellojallaba7522 4 жыл бұрын
Wannan maganar taka gsky ce
@hamissuogarba2930
@hamissuogarba2930 4 жыл бұрын
Wlh gaskiya ne
@uzairumuhammadinuwa9941
@uzairumuhammadinuwa9941 4 жыл бұрын
'Yan darikar tijjaniyya da su suka fahimci gaskiya ne suka kafa kungiyar izala. Marigayi Sheikh isma'ila idris jos, Bala sirajo da sauransu.
@ibrahimbellojallaba7522
@ibrahimbellojallaba7522 4 жыл бұрын
@uzairi muhammad,to suwaye su a dariqar ko ada?
@yunusanwarsadat1134
@yunusanwarsadat1134 4 жыл бұрын
ماشاءاللہ الله یزدك یا شیخ أبو الفتح
@usoman0.2.agadezgida66
@usoman0.2.agadezgida66 4 жыл бұрын
Allah kara ilimi albarkar manzan Allaha s à w
@fatawuuseini4885
@fatawuuseini4885 4 жыл бұрын
Abulfathi Allah yabiyaka DA alkairi
@abduldahiru4633
@abduldahiru4633 4 жыл бұрын
Alhamdulilahi yashehi
@ibrahimdauda7747
@ibrahimdauda7747 4 жыл бұрын
Allah shiyi maka albarka muna godia sosei ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️🙏
@ibrahimbarade8549
@ibrahimbarade8549 2 жыл бұрын
Mukuje Ku karantar ba aiki se raddi kai Allah ya sawwaka ,addini yayi arha kenan
@idris-usman
@idris-usman 4 жыл бұрын
Allah yasaka da alkhairi malam Allah swt yakara ilimi yakare mu da sharrin yan izala
@fozehoza2299
@fozehoza2299 4 жыл бұрын
مشاءالله تبارك الله 👍👍👍👍
@tambayatv2706
@tambayatv2706 3 жыл бұрын
Allah yakara lfy DA ilimi Mai amfani
@muhammadalhaji1795
@muhammadalhaji1795 4 жыл бұрын
Sheikh Abulfthi Allah ya kara lfy,ilimi da huja , wanan gaskiya ne , ka gaya masu gaskiya ,shine kawai
@muhammadalhajrajialaramma5629
@muhammadalhajrajialaramma5629 3 жыл бұрын
DODON IZALA ABULFATHI BAUCHI %%%% MA SHA ALLAH
@mountakaibrahim4524
@mountakaibrahim4524 4 жыл бұрын
Allah ya kara basira
@fozehoza2299
@fozehoza2299 4 жыл бұрын
mach allh 👍👍👍🙏
@idrismuhammadbakori1761
@idrismuhammadbakori1761 4 жыл бұрын
Abul fathi Sakai dayan tawagarka Allah yaqara muku qwarin guiwa kutuniari kowane kafiri damunafiqi fahujjoji Dan Alfarmar Annabi S a w
@zakariyauahlulah4827
@zakariyauahlulah4827 4 жыл бұрын
Magajin mai goduma allah karika daga Shirin yan izala
@ibrahemarfy3623
@ibrahemarfy3623 3 жыл бұрын
Masha allah wanan shine karatu
@hawaaufaiza3458
@hawaaufaiza3458 4 жыл бұрын
thanks you breiht main day
@souleyabdousalm1700
@souleyabdousalm1700 4 жыл бұрын
Allah yasaka wamalam da alhairi
@soufiydaniel3100
@soufiydaniel3100 4 жыл бұрын
Allah ya saka da alheri
@sabityahya827
@sabityahya827 4 жыл бұрын
Allah ya saka
@kabiribrahim9001
@kabiribrahim9001 4 жыл бұрын
Muna godiya maulan allah ya sakada alkari 👏
@qdasmsm2130
@qdasmsm2130 4 жыл бұрын
Malami né ???
@baturehussaini1604
@baturehussaini1604 4 жыл бұрын
Allah yasaka da alkhairi sayyadi kuma Allah yakara ilimi sayyadi
@mustaphanuhuwalimni
@mustaphanuhuwalimni 4 жыл бұрын
Alhamdulillahi, Allah Ya ganar damu gaskiya Ya kuma bamu ikon tsayawa akanta. Kuma na yana da kyau adinga yin bayanin da nutsuwa ba tare da ana kama sunan mutaneba da kuma yin maganar ba tare da zagin mutaneba. Allah Ya azurtamu da son Manzo alaihissalamu.
@tidjanihachim3760
@tidjanihachim3760 4 жыл бұрын
Mach'allah bamuda abinda zamu baka sai addu'a allah ya karé 'muna kai al'farmar shugaba alaihi salatu was'salam
@DarikarTijjaniyya
@DarikarTijjaniyya 4 жыл бұрын
Amen
@salahakabir7540
@salahakabir7540 4 жыл бұрын
Ameen
@user-gi9pv4ij4s
@user-gi9pv4ij4s 4 жыл бұрын
أحسنت يا أباالفتح صحيح ماقلت لأنه أسوأ أنواع الجهل هو جاهل مركب لأن جاهل مركب هو جاهل الذي لايعلم أنه جاهل وهو أسوأ أنواع الجهل هذا الذي اتصف به حاسد السنة لأنه يظن أنه من العلماء في حين أنه جاهل مركب رغم أني لا أنتسب إلى الطريقة معينة من طرق الصوفية ولكنني أحب جميع أولياء الله السادسة الصوفية لإمتيازمهم بأسناد من شيخهم إلى رسول الله صلى الله عليه وآله وسلم وأخلاقهم العرفانية والإنسانية هذا مفقده كثير من الوهابية.
@umaryakubuabba5754
@umaryakubuabba5754 4 жыл бұрын
🙏🙏🙏يقول الناظم رحمه الله 🙏🙏 ❤️❤️❤️ جهلت ولم تدري فإنك لم تدري + ومن لي بأن تدري فأنك لا تدري ❤️❤️❤️
@tahiroubeidou6793
@tahiroubeidou6793 4 жыл бұрын
جزا كالله خير الله يكا ر سون كو ن
@hasheeemyakubunahalaruawal9422
@hasheeemyakubunahalaruawal9422 4 жыл бұрын
👍👍👍👍👍🤝
@alilibyen8166
@alilibyen8166 4 жыл бұрын
Allah ya Kara lfy da kusanci ameen
@kamilabdallah2062
@kamilabdallah2062 4 жыл бұрын
Hm
@nuramuhammed3496
@nuramuhammed3496 4 жыл бұрын
Allah ya karama lafiya da bayanin sharrin munkirai
@yakoubouyakoubou2424
@yakoubouyakoubou2424 4 жыл бұрын
جزاك الله خير
@hassaneabdallah1596
@hassaneabdallah1596 4 жыл бұрын
wanda yagga #Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama amafarki da siffofin sa da suka tabbata to tabbass zaigan chi ido da ido #Amma fa #Amma fa ranar alkiyama karanta da kyau, ka duba littafan da malamai sukayi wa wannan hadisi charhi, kuma wallahi ina yimaka nasiha da cewa kaji tsoron Allah.
@abdurahmanabubakar1911
@abdurahmanabubakar1911 4 жыл бұрын
Hmmm ammadai Kai makaryaci ne maganar katabani dariya saboda yadda kake damuwa akan Inyasi Amma idan antaba annabi Muhammad s a w s bakataba magana Allah ya tsine maka
@ibrahimsiria5056
@ibrahimsiria5056 4 жыл бұрын
Good Allah yasaka da alkairi
@sabityahya827
@sabityahya827 4 жыл бұрын
Wallahi yarone, sayyadi da harxe cema wani yaro,Kuma kana kallon fuskansa kasan Girman dare dayane،allah ya saka sayyadi
@qdasmsm2130
@qdasmsm2130 4 жыл бұрын
Allah ya shiryeku
@nasiruusman948
@nasiruusman948 4 жыл бұрын
Allah yasaka da mafifichin alkhairi
@muhyiddeenabdukadir9532
@muhyiddeenabdukadir9532 4 жыл бұрын
Allah Ya KarE Mana Kae DOdon Dan Tamore
@user-sy4mx9rn9v
@user-sy4mx9rn9v 4 жыл бұрын
Masha Allah Kaci kanka
@hamissuogarba2930
@hamissuogarba2930 4 жыл бұрын
Gaskiya ne Allah yasaka da alkairi muna gaisowa wahabiyawa akoma makaranta agane karamin sani kukumine
@youssoufaffala9491
@youssoufaffala9491 4 жыл бұрын
Qaryane wallahi Moussa yusuf asadus sunna bajahilibane
@hlomudassiraminu2729
@hlomudassiraminu2729 4 жыл бұрын
In dai yayi inkarin ganin annabi jahiline
@chiroma.abdulrahimmusa3374
@chiroma.abdulrahimmusa3374 4 жыл бұрын
👳Imam Abdul-Qadir Al-Gilani (471 - 561) hijrayh. kadiriyya shikara 970 a duniya, 🇳🇬 558 a Nigeria .👳Ahmed Al-Tajani (1150-1228)hijrayh. Tijaniyya shikara 291a duniya, 🇳🇬 283 a Nigeria. 👳Ibn Taymiyyah (661-728)hijrah. Izala shikara 721 a duniya, 🇳🇬 57 a Nigeria. Allah yasa mudace yaye muna jagora🤲🤲
@user-hh5up6zd3l
@user-hh5up6zd3l 4 жыл бұрын
Allah yasakada Allah ere malam
@AccentuateMedia
@AccentuateMedia 4 жыл бұрын
Wannan yake qara tabbatar mini cewa abubuwan da Sheikh Musa Asadussunnah yake magana akan su gaskiya ne. Duba da yadda babu abinda ke cikin wannan Raddi sai zage-zage, aibantawa, da sauransu. Wannan yake nuna cewa wannan bawan Allah ya fusata ne saboda gaskiyar da yaji an fada. Allah Ta’ala Ya sawwaqa, amin. Amma dai ba da irin wannan hauragiyar ake kare aqidah ba. Kuma bada irin wannan hauragiyar zaku barranta kawunan ku daga abubuwan da Yan Faira suke aikatawa.
@kamalumar8132
@kamalumar8132 4 жыл бұрын
Allah yasaka da alkhairi
@ayoubanamirou245
@ayoubanamirou245 Жыл бұрын
In izala suna bani mamaki wly wawan tunani keda in izala Allah ya taimakemu
@dalhatubashir6143
@dalhatubashir6143 4 жыл бұрын
Gaskia malam abdulfatahi kabar turbar ilimi yadda malam musa yusuf yayi mgna ta ilimi ba zagi ko aibata suffar halittar mutum. Hka ya kamata kayi.
@yusufabdullahi4786
@yusufabdullahi4786 3 жыл бұрын
Abin takaici wai wannan kunchachchan shine mai yiwa mutane raddi in banda lalacewa. Ka rasa me yake fada. A hakan kuma wai shine ake ji dashi. Allah ya gyara
@muhammadalhaji1795
@muhammadalhaji1795 4 жыл бұрын
Dan Allah kowa saurara wanan vedio gaskiya zai karu sosai ,saboda magana ce ta ilimi, amma ga niman gaskiya far, Allah saka da alkhairi wanan mallami
@muhammadsaniahmad1594
@muhammadsaniahmad1594 4 жыл бұрын
Shiyasa naga kuna kaiwa manzon Allah hari kuna Kare Shehun ku ai. Alhaji Ibrahm
@babamuhammad5506
@babamuhammad5506 2 жыл бұрын
Allah SWT ya kara kusanci
@ibrahimusmanalfullati1240
@ibrahimusmanalfullati1240 4 жыл бұрын
Allah yasaka da Alkhairi sayyidi Abul fathhi Attijjani kafarkaddamu
@ibraheemkhaleel523
@ibraheemkhaleel523 4 жыл бұрын
Jahili ka dena magana akan wanda yafika ya shehun naka ilimi da sanin manzon Allah se an taɓo ku kece kuna son manzon Allah, ai son manzon Allah shine kabi abin da yache sau da ƙafa. Kana maganar larabci kai asadussunnah wallahi dan baiwa ne game da Larabci. Kaje ka muqabalanci gaba da gaba mana ka tsaya cikin na'ura kana hargowar banza. Kai gaskiya fa dai che.
@chaibouhabou5763
@chaibouhabou5763 4 жыл бұрын
Yayi malam
@muhammadhassan6028
@muhammadhassan6028 4 жыл бұрын
Ka buya a gida kana surutu wai Kai Malamine ne. Karyar banza idan da gaske kake kafito daga daki ka tunkari malamai. Ka zauna a daki sai an rubuta ma Abu bayan larabcin ma baka iya ba. Mu da'awah make duniya muke zagayawa saboda ba rauni da munafurci a sunnah, ku Kuma buya kuke a daki ma tsorata.
@abyakubabyakub
@abyakubabyakub 4 жыл бұрын
Abulfathi Allah yatai maceka
@idrisibrahim9243
@idrisibrahim9243 4 жыл бұрын
Abulfatahi!! Na Zubda kwalla😭😭 har saida suka cikamin kumatu Saboda ka haska min Chotila🔦Na gamsu da wannan bayani naka Dan ganeda da ganin annabi muhamad S.A.W Zahiri da kuma cikin mafarki Dan haka ni kam babu abinda zance illah Allah ya saka da mafificin alkhairi Allah yakara lfy da nisan kwana.
@sirbewhy3439
@sirbewhy3439 4 жыл бұрын
Allah Ya nuna mana Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam tun bamu mutu ba, 😢 😭🤲
@idrisibrahim9243
@idrisibrahim9243 4 жыл бұрын
Amin ya Allah
@kitabwassunnahtv5958
@kitabwassunnahtv5958 4 жыл бұрын
Lalleko inaganin da sauranka kana kikin duhu chotila ta Abul fathi bata gani kaje ka saurari raddin da sheikh Abu Aisha yayimasa idan kai mai fahintane zakasan cewa Abul fathi Yanada saura sai yakoma makaranta
@muhammadibrahimsulaiman4262
@muhammadibrahimsulaiman4262 4 жыл бұрын
Idris Ibrahim kana Ruwa kuwa
@umbbnshsyn5793
@umbbnshsyn5793 4 жыл бұрын
Allah Yakarama Darja
@aliyuabubakar9443
@aliyuabubakar9443 4 жыл бұрын
Wallahi sarrine azukatansu da hasada ga shehu ibarahim r t a
@mammangarka3010
@mammangarka3010 4 жыл бұрын
Bazasu taba yarda da ana ganin Annabi(saw) ba, domin ba dayansu da ya taba ganinsa, Kuma ba zai yiwu dayansu ya gansa ba. Hasali, Sai fa masoyi na gaskiya Wanda ke bibiye da Sunnar Annabi Zahiri da Badini. Bawai Yan Ahlussunnar Makoshi ba.
@babanikram6407
@babanikram6407 4 жыл бұрын
Hum !!! 17:20 #tumka da warwara #Lafin-wani baya chahuwar wani #Malan asadus-sunnah yayi karatu kai kuma za kayi michi raddi a farkon karatun ka saida ka ambato sunayen wasu daga cikin manya-manyan malaman mu #misali (#Alkalin chari'a #Achkh A.M.gumi #Achkh Ismail idris #Achkh Ja'afar M.Adam Allah jikan su da rahama) tambaya su minene laifin? Kaima ya kamata kahimnci irin tumka da warwara da kake yi kaji
@kitabwassunnahtv5958
@kitabwassunnahtv5958 4 жыл бұрын
Amee amma Amin kasan chi raddin sa duk hauchine Kawai
@abduldahiru4633
@abduldahiru4633 4 жыл бұрын
To anji Kumasu ilemi kagayama she assadu hassada inya isa yazo Shehu Nasiru ado musa yanane mansa ido rufe ko qibla FM ko ta whatso Amman yaki to wanan shine malami matsss
@kitabwassunnahtv5958
@kitabwassunnahtv5958 4 жыл бұрын
@@abduldahiru4633 hhhhhhhh ai Chi wanda kakecewa Chi ne Zai kira Chi su zauna ba kaine zaka gayamin hakaba tunda ba kudachine zakuyi zamanba
@ahmadusman8549
@ahmadusman8549 3 жыл бұрын
Allah yasa ka maka da alkhairi
@babanikram6407
@babanikram6407 4 жыл бұрын
31:40 Na'am mutum ya mutu Allah ya tashe shi a #Alqur'ani ba bakon abuba ne #Amma ga al'ummar data gabata kaji. hum!! Abun mamaki yana cema wasu su tahi suyi karatu amma bai san wannan ba, kaje kafa dama wawayen da dake amfani da jahilcin su kana dulmiyar dasu akan bata, ba kafito masu hankali suna jinka kana ta chirme .
@mmusaali6527
@mmusaali6527 4 жыл бұрын
Aa to aikaine jahili bakama San mikakefadaba
@chamsrabiou4415
@chamsrabiou4415 4 жыл бұрын
Ya tabbata kai dan sanzuciya ne Malan musa yafi karfin malamanka ba kaiba
@ibrahimbellojallaba7522
@ibrahimbellojallaba7522 4 жыл бұрын
Malam Abul fatahi munajin dadin fitowar,amma abu dayane wanda bamujin dadi wannan zage zage da kakeyi dan Allah a gyara,idan baayi karatun a hankula ba,wasu bazasu fahimta ba ko su saurara,tunda Allah ya baka ilimin nan.dafatan zaa dau shawarata
@alhajibabakatun3125
@alhajibabakatun3125 4 жыл бұрын
AKARAMAKALLAHU, MAY ALMIGHTY CONTINUE TO GUIDE & PROTECT YOU BIJAHI SAYIDIL ANBIYAHI MUHAMMAD (S.A.W)
@abubakarabubakar319
@abubakarabubakar319 4 жыл бұрын
Karyane
@inyassibrahim2867
@inyassibrahim2867 4 жыл бұрын
Kanayi muna jindadi mln abulfatahi cigaba da gashi
@musaabdullahidawud8162
@musaabdullahidawud8162 4 жыл бұрын
kaibakayin abu dan allah sewani yayi kafinkayi ,zagin halittan shikuma dakayi allah ne ya halicceshi haka
@kitabwassunnahtv5958
@kitabwassunnahtv5958 4 жыл бұрын
Chi baya waazi sai mutum yayi Karatu sai yazo yana zage zage kwai
@ibrahimkhadimulmustapha9861
@ibrahimkhadimulmustapha9861 4 жыл бұрын
@@kitabwassunnahtv5958 baaka da abun fadi ko
@ibrahimkhadimulmustapha9861
@ibrahimkhadimulmustapha9861 4 жыл бұрын
Baaka sani banei
@salahakabir7540
@salahakabir7540 4 жыл бұрын
Kaje kadu karatuttukasa ko anan din ma nasan kasan yanada karatun
@kitabwassunnahtv5958
@kitabwassunnahtv5958 4 жыл бұрын
@@ibrahimkhadimulmustapha9861 to sai ka fadami abinda zan rinka fada
@khadijahmm3173
@khadijahmm3173 3 жыл бұрын
🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫
@ysfmediachannel5853
@ysfmediachannel5853 4 жыл бұрын
Hm kaji wani fassaran kala kato ga tambaya daya shin annanbin zai bar kabarin shi a madina ne yazo ka ganshi ido ido ko me kake nufi???? A iya tunani wannan ba me yiwuwa bane kaine ka kuskure fahimta annabi yana nufin wanda ya ganni a mafarki to zai ganni a zahiri ranar alkiyama, wannan kawai shine shehinka yayi bambarama kanason bashi kariya shine kake bata fassarar hadisi wlhy kaji tsoron Allah
@hamissuogarba2930
@hamissuogarba2930 4 жыл бұрын
TAMBAYA ldan mutum yamutu zaazu masa da manzan Allah s a w mutane nawa suke mutuwa arana faya saa daya anan tby ANNABI nawane
@ysfmediachannel5853
@ysfmediachannel5853 4 жыл бұрын
@@hamissuogarba2930 kai wa yace maka in mutum ya mutu ana zuwa masa da manzon allah????
@sabongarimoussa8782
@sabongarimoussa8782 3 жыл бұрын
Mu'asassatul Anwa bauchi
@arangamatvhausa5884
@arangamatvhausa5884 4 жыл бұрын
Kai kace mai jahili chi kuma ya cema jahili haba dan Allah mu kuma mabiyanku sai muce muku mi kowa yayi akidar chi mana tunda ba dole bane sai wani yabi wani mu kudukanku mukeso ku kara rokon Allah yaba kowace kasa lafiya ko adao sallar juma a da jandi gaba daya sai kuzo kunata karyata junanku to mudai Allah ya azamu kan sunnar annabi Muhammad kuma kuduka muna ganin girmanku saboda kowa yayi karatu abinda kuke fadi mu kanmu yan kallo ba jahillai bane muna daukar abinda muka gane ne
@ibrahimmadugu889
@ibrahimmadugu889 4 жыл бұрын
Ka tsaya kayi amfani da ilimi zaka gane insha allah
@sultanusman5499
@sultanusman5499 4 жыл бұрын
MashaAllah Allah ya kara haske da fahimta alfarman mazun Allah S A W
@mahammadmuslim7445
@mahammadmuslim7445 4 жыл бұрын
Aslm, alhmdllh abulfathi gsky ka riqi sbd haka kowayi mutu indai bada ita ya kusanci kaba wlh seka kaishi qasa albarka annabi muhammad s,a,w allah yadafa maka cikin al'amuranka amin
@ishakhamid6756
@ishakhamid6756 4 жыл бұрын
Izala ba su da il mi shi wawanch
@al-adammultisynergycompany6343
@al-adammultisynergycompany6343 4 жыл бұрын
Gskya ne , kafi su fantami , jafar , da daurawa ilmi wannan gaskya ka fadaaa mal luchis
@ibrahimkhadimulmustapha9861
@ibrahimkhadimulmustapha9861 4 жыл бұрын
Gaskiya nei
@muhammadibrahimsulaiman4262
@muhammadibrahimsulaiman4262 4 жыл бұрын
Babu wani shirme Dan Wanda bai kaika ilimi ba yayi maka Nasihi , wannan girman kan Shi ya halakar da yahudawa (Jews).
نفوذی ها- مدیران نالایق یا تحریم
1:12:07
استاد علی اکبر رائفی پور (کانال رسمی موسسه مصاف)
Рет қаралды 63 М.
۴۰ نکته تشکیلاتی نماز جماعت - ۱۶ تیر ۱۴۰۳
1:12:21
استاد علی اکبر رائفی پور (کانال رسمی موسسه مصاف)
Рет қаралды 14 М.
THE POLICE TAKES ME! feat @PANDAGIRLOFFICIAL #shorts
00:31
PANDA BOI
Рет қаралды 24 МЛН
Who has won ?? 😀 #shortvideo #lizzyisaeva
00:24
Lizzy Isaeva
Рет қаралды 16 МЛН
3M❤️ #thankyou #shorts
00:16
ウエスP -Mr Uekusa- Wes-P
Рет қаралды 13 МЛН
Sakon Yan Mauludi zuwa ga Ml. Aminu Daurawa Kano. By Syd. Abulfathi Sani Attijany.
25:11
KIRA ZUWA GA YAN TA'ADDA SHUWAGABANNI YAN SA KAI
20:58
Abu U'naisah Online TV
Рет қаралды 14
راز های شبکه سازی شیعه
54:29
masafbox
Рет қаралды 8 М.
Al'u' qud-Duriyyah Da Jawahirul Ma'ani || Sheikh Lawan Abubakar #triumph  007
3:06:08
THE POLICE TAKES ME! feat @PANDAGIRLOFFICIAL #shorts
00:31
PANDA BOI
Рет қаралды 24 МЛН