MAULANA SHEIKH DAHIRU USMAN BAUCHI R.A. PRESENT: SHIGOWAR IZALA NIGERIA AT CENTRAL MOSQUE, KANO-ROAD, KADUNA ON SUNDAY AUGUST 7TH, 2011
Пікірлер: 261
@qweaqwes40263 жыл бұрын
Allah ya shirya mu kan tafarki madaidaici Allah ya daukaka Ahlil sunna har Abada zamanin ku ya huce har Abada insha Allah, Allah kaji kan malam jafar
@usmanabubakarusman14462 жыл бұрын
Allah ya saka da alheri ya maulana
@aliyuibrahim744811 ай бұрын
Mash Allah alhamdu lillah Mal Allah yasa da mafifichin alkairi bijahi maulana Muhammadu rasulillah S A W 👍🙏
@Tasiuadamualiyu9 ай бұрын
Allah yakarawa sheikh Dahiru bauchi Lafiya Dan alfarmar manzon Allah s a w
@edutv.c6 жыл бұрын
Allah yakarawa shehu lafiya da Nisan Kwana alfarman sayyadina rasulillah s. A. W
@sadieqsadiq69694 жыл бұрын
Allah y Kara lfy babanmu sheikh Dahiru Usman bauchi.Allah y ja kwanan ka.
@aliascisse34753 жыл бұрын
Mâcha allah allah karèmouna kay y’a maolana
@gazaliabubakar34947 жыл бұрын
Koyawa yara Zagin Manzon Allah kamar yanda kuka koya yaranku su Abdul inyass Sannan maganar gomi Shaikh Gomi ya wucika wallahy tun yana raye kakasa ga yayansa kakasa ga jikokin sa kakasa komaii
@muhammadsanilawal69435 жыл бұрын
Shehu ikon Allah ,Allah ya ja kwana ya Kara kusanchi
@bellomohammed78915 жыл бұрын
Allah karamaka lafiya da tsawon kwana amiin
@hassandahirou791610 жыл бұрын
ya allah ka shiriyi malamam tidjaniya su na tin giaran annabi
@ibrahimbellojallaba75225 жыл бұрын
Allah ya karemu daga dafin izala
@SaminuNarasulu Жыл бұрын
Allah yasaka da alkairi shehu
@kabirurimingado56346 жыл бұрын
Ni kunyama yabani tsohonnan kai dahiru aji tsoron Allah Sheikh Abubakar Gumi Wallahi yafika mutunci da kima a duniya kai da kake mayan kudi da Sheikh Jafar ya gaiyaceka mukabula meyasa kaki zuwa sai ta tsuniyan banza mara anfani Wallahi mabiyanku in basu bar muku sujjada ba hm sai......
@shariffboy31286 жыл бұрын
Kabiru Salisu agidan uwarka ba
@abdulrahmanyushau83006 жыл бұрын
to salisunedai yafi mutunci
@aminamimaigari2 жыл бұрын
Allah yakara lfy maulana
@imranimam30322 жыл бұрын
Stoho zai mutu da haushin bawan Allah, kullum Sai misalai babu littafi guda 1 daya wallafa, Kuma kasani alfahari da yawan dukiya da dange sun shagaltar dasu daga bautar Allah
@ymadam61979 жыл бұрын
Yiwa mutane karya da zaginsu basai taba janyo wa mutum yaradar Allah ba. Kuma yin fito na fito da sunnan manzon Allah halakace babba. Allah yaganar da malam tahanyar amfani da iliminsa yadda yadace......... Allah ya yafe mu Kuma yaganar damu hanyar kwarai.
@aliyuusmanyusuf71825 жыл бұрын
Allah yakaraw malam lafiya da nisan kwana
@zubairubakob92219 жыл бұрын
Allah kara shirya damu ya tabbatar damu a kan hanyar shiriya.
@al-ummadayatv82945 жыл бұрын
Allah sarki allah mahmud gumi yarabamu da alfahri domin yana bata ayki sanan gummi ya karantadda al-umma cikin karamin lokaci da koyi wani yayi dachi da al-umma taci gaba sayday kach
@ahamadrufai83112 жыл бұрын
Mugodiya Shehu dahiru usmanu bauchi
@muhammadalhajidanlamidanch89078 жыл бұрын
Allah ya Kara maka lafiya da Nissan kwana bijahi Sayyiduna Rasulillah (s.a.w.w)
@danladiusman23225 жыл бұрын
Nagode da kiristoci Na gonnin gora dasuka karkashe en uwansu masu maulidi tunda wanna tsohon banzan waida Dan izala gara Krista
@gazaliabubakar34947 жыл бұрын
Uhmmm Lallai izala ta gama da kai Hhh Ai ba nan Allah yayi alqawalin zai daura gaskiya akan qarya Sannan a nan ka nuna cewa shaikh yana sahih bukhari sai kuka fara Muwadda kenan don su gumi ne kuka fara karatu Masha Allah natija ta fito
@mahamadouelhaji3625 жыл бұрын
Attention
@ibrahimmadugu8895 жыл бұрын
Gazali Abubakar karya kakeyi wlhy waye gumi? Wanda yake shiryar da mutane hanyan wuta
@KarimAbdul-c8p Жыл бұрын
Mey God send the bonus to him
@oumarsidi5414 жыл бұрын
Wallahi chigowar izala alkairine a nageria idan izala ba gaskiyaceba miye zaisa koulloun siyita karouwa
@moussaalikimba25272 жыл бұрын
🤣🤣🤣🤣🤣🤣
@jshdydudueyeu6845 жыл бұрын
Allah kara kusenci shehu
@abasuba80144 жыл бұрын
Malam ba maganan ba sonku bane. Maganan harkanku ba gaskia a chiki.
@rachidyacouba70055 жыл бұрын
Allah yaqarama malan lafiya da nisan kwana
@ismailahmed86054 жыл бұрын
Allah kara lafiya da Nisan kwana malam ina yinka allah sa mudace
@ridwanusman49005 жыл бұрын
kana da son da yawa wallahi kuma wannan abin takaici ne
@feyroozcode4 жыл бұрын
KAJI TSORON ALLAH SHAIKH GUMI YA RASU KAR KAY MI SHI CHARI . KUMA SAUDIA SUNNAH NE . KU MA SUN YARDA DA OZALA. BA SU YARDA DA DARIKA IN BA HAKANE. KA JE SZUDIA KAYI WAZIFA KA GANI BALA'I
WALLLAHI KU YEN BIDIA NE AMAN MALAM ABUBAKAR MAHMUD GUMI MALAMIN DUNYA NE. KAY KO SHEHI KA JI TSORON ALLAH KA GAYI GASKYA KAJI
@karttar34111 жыл бұрын
you are a hero. you never back down despite your disability. God bless your journey to his destination.
@abdulallahyaalbarkacizuriy77738 жыл бұрын
kart tar wee
@halimaibrahim28974 жыл бұрын
Subhanallah 😳. Allah ka hada kan musulmai. Sheikh Gumi ya rasu Allah ya masa rahama. Mallam kaji ysoron Allah ga tsufa ya zo ma ka Amma har yanzu kana gaba da Gumi. Wa’iya zubillah😭😭😭😭
@ilonaniesel96203 жыл бұрын
Nnioo
@babalawi28056 жыл бұрын
Allah yajamana kwanan shehu yaqara masa lfy
@abdulrahmanyushau83006 жыл бұрын
mungode yayi daidai.amin.
@shamsurabiudanguguwa16784 жыл бұрын
Shihu.allah.gatanaka.munagadi
@yayafadil62006 жыл бұрын
Allah ya saka da alheri chechou Allah ya kara karama ya kara lafiya...
@armiyaubnabdullahi98042 жыл бұрын
Allah yakara lafiya Mallam
@shamsukalas43275 жыл бұрын
Allah yakara lfy
@hamidghanimahmud48584 жыл бұрын
Allah yaqara lafiya moulana
@bachirharunachaibu89254 жыл бұрын
gaskiya ne chefu
@abubakarzayyanaabdullahi68269 жыл бұрын
kunsan ance mutanen kirki basu dadewa duniya ... Allah Ka raba Mu da son zuciya irinta wannan tsohon ... ameen
@abdulrahmanbabaauwalu9946 жыл бұрын
Abubakar Zayyana Allah yaganar da kai
@shariffboy31286 жыл бұрын
Abubakar Zayyana kai anma wawa ne ko kenan annabawan da suka yi shekaru daruruwa ba mutanan kirki bane soko abun da ake magana kenan baku da ilimi sai na zagi wawaye
@ahmedmohammed92766 жыл бұрын
Abubakar Zayyana hattara
@ahmedmohammed92766 жыл бұрын
Abubakar Zayyana Allah sa kamutu gobe kace ameeen
@abdulrahmanyushau83006 жыл бұрын
uwakace tsohuwar maison zuciya tunda tabar danta zai tsufa acikin duhun jahilci.
@hassandahirou791610 жыл бұрын
allah ka shiye mou ka shiryi malam tidjaniya ( maigouma ka touba kouma ka gagawta )
@yushauidrishky60375 жыл бұрын
Ad
@amethdieng60324 жыл бұрын
Mach'allah 🙏🇸🇳🇸🇳
@khadeejahibraheem9836 жыл бұрын
kaji tsoron ALLAH Dahirrrrrrrrrrrrrr..........................
@abdulrahmanyushau83006 жыл бұрын
kafara fadawa uwarka da ubanka.
@danladiusman23225 жыл бұрын
Kai baban ta tsuniya
@mahamadouelhaji3625 жыл бұрын
👊👊👊🤛🤛🤛🔧🔧🔧🗡️🗡️🗡️
@aladjidamou42623 жыл бұрын
Masha Allah maulana
@feyroozcode4 жыл бұрын
IZALA GASKYA. IZALA MA TA NADA SAMA DA DUBBUNA MAKARANTUN HADDA
May Allah Bless u Protect u Grant u every whe u re Allah protect u agains evil verdect nd enemens,and Allah gave u long life,we loves u nd we gonna loves u tin end our time.
@abuabakarisah76936 жыл бұрын
Tun da izala ta bayyana a Nigeria "tarbiyya ta lalace"
@usmanmunir25546 жыл бұрын
Allah yashiryeka malam
@mahamadouelhaji3625 жыл бұрын
Attention
@nuramuhammed93412 жыл бұрын
Malam ya kamata a duba wasu kalaman. Allah ya sa mudace
@abubakarinuwa21026 жыл бұрын
Mallam dan siyasa Mai labari Mai San duniya ma karyaci
@aminudahiru25896 жыл бұрын
Allah karabu mu da son zuciya kabamu dace Jan hadisi da alqur,an
@moustaphamamane6854 жыл бұрын
Yayi
@zoz69312 жыл бұрын
أستغفر اللــــه العظيم
@hussainabalabello8086 жыл бұрын
Assallamu alaikum waramatulahi ta'ala wa barka tuhu jama'at muslim Allah ubangiji ya tsayar dan mu akan hanya madaidai ciya.
@mohalous44426 жыл бұрын
macha Allah Allah chitabatamuna da alhery
@zoz69312 жыл бұрын
لا إلـه إلا اللــــَّـــه
@ahmadmuhammadpantami99774 жыл бұрын
Ina littafinka na tafsiri wanda kai sheik Dahiru Usman Bauchi ka rubuta, mude munsan Marigayi Sheik Abubakar Mahmud Gumi Yanada littattafai Kamar RADDUL AZHAN littafin tafsiri
@muhammadanche16933 жыл бұрын
Ai wallafa littatafai kowa zai iya. Kasan an tambayi imam Shafi'i littatafai nawa ya rubuta. Ya Che rubuta litafi ba shi ne Aikin ba. Wallafa Mazaje shi ne aiki.
@محمدنيجرط3 жыл бұрын
👍
@mamarameenatu37635 жыл бұрын
Gaskiya ne malamin allah nagaskiya
@habibubuharimuhammad37076 жыл бұрын
Allah ya kara daukaka.
@abdulisah65235 жыл бұрын
ALLAH yashirye ka
@abdulrasheedibraheem56917 жыл бұрын
MALAM mai misali ke nan.ALLAH Yasherye mu kan sunna.
@mahamadouelhaji3625 жыл бұрын
Uban uban ka
@aliyuahmad77975 жыл бұрын
sheik Allah karamaka lafy
@musamuhammad11136 жыл бұрын
Mallan kaji tsoron haduwar ka da Allah! Idan baka tuba ba ka mutu da wannan akida sai dai Allah ya gyara.
@ahmedmohammed92766 жыл бұрын
Musa Muhammad Allah sa duk wani dan darika yamutu da ciwon zikiri
@abdulrahmanyushau83006 жыл бұрын
kai shashasha kaje kanemi yan tasha irinka,takkwali.
@usmanmunir25546 жыл бұрын
malam Janata karya ko kunya bakaji haba dai.Kaje kayi karatun na gaskiya . wllhy Allah sai ya nuna maka aniyarka matukar baka tubaba
@abdulrahmanyushau83006 жыл бұрын
haka uwarka da ubanka suka koyama jahili.kaje kaduka gaban malamai.
@bintalawan82625 жыл бұрын
kaji tsoran allah ka daina zagin malami kasani cewa zakuyi sha ri a da shi a gaban allah ranar gobe alkiya zakanuna inda ya zama janata shi kabi gwambe kirikiri yake futowa ya zagesu meyasa bakuce masa janata ba ittako rabbakun
@aliyualhazzai40367 жыл бұрын
Dahiru Bauchi Wallahi duk wannan labari qaryane da sharri sannan Wallahi dandan Malan Gummi yafika Ilmi kai kuma kafishi iya bada labari da tatsuniya
@mushadariyazubairu35956 жыл бұрын
ALLAH YASHIYE KA
@shariffboy31286 жыл бұрын
ALIYU ALHAZZAI waye dan malam gumi jahili ne agaban shehu wawa kai har kasan miye ilimi ana tona muku asiri shegu yan boko haram
@jamilamuhammad23566 жыл бұрын
Mugun tsoho
@ahmedmohammed92766 жыл бұрын
ALIYU ALHAZZAI hattara
@abdulrahmanyushau83006 жыл бұрын
jalin inane kai daga wace jahila kafuto,wane jahili yakoyar gakai,shashan banza shashan yofi,kai magana ta ilmi abaka amsa.
@musaabdulrahim13897 жыл бұрын
Allah ya karawa shehu lafia
@hussainabalabello8086 жыл бұрын
Ameen ya hayyu ya qayyum
@mustaphababayo545010 жыл бұрын
wallahi ku koma ga ALLAH na ranste kubar bin shehu KU bi ALLAH SAI KUTAYIN KOTANCE KOTANCE no proof
@sadeeqisyakusani70829 жыл бұрын
Allah yay maka albarka
@shariffboy31286 жыл бұрын
Mustapha Babayo proof karba kuke wawaye
@mamudaabubakar61826 жыл бұрын
Wawan banza Jahili
@suleimanyusuf38332 жыл бұрын
Alhamdulillah kai ka san mune masu
@suleimanyusuf38332 жыл бұрын
Mune masu bin Allah da manzonsa ta hanyar da Allah ya ce, " fattabi sabil man anaba ilayya ".
@salmanisah40295 жыл бұрын
Allah ya ja kwana
@gambokura64394 жыл бұрын
Masha.ALLAH 😍😍😍😍
@rachidgado39316 жыл бұрын
Allah ya gikan Malam gumi
@zubairabdulrahman18756 жыл бұрын
Ameen
@mushadariyazubairu35956 жыл бұрын
Allah ya shiye ka
@zubairubakob92219 жыл бұрын
Tabbas Sheik Dahiru kai malamine mai ilmi. Amma ka sani, da ku da Izalar da kake suka duk daya ne, domin dukkanku kungiyoyine wadanda suka fito bayan Annabi Muhammad (SAW) da tabi'ai. Ku kuka fara zuwa da nau'in bauta da zikirai wadanda aka kirkiro muku daga wuraren wadanda ma ba musulmai bane. Su dai wadannan da suka kawo muku dariku su suka koma suka kawo izalar asali. Don me, don kawo tashin hankula da kashekashe. Ko da dariku masu nau'in bauta daban da sunna izala kuma da kira a guji dariku don ba musulunci bace. Daga baya izala ta rabe biyu. Bari daya masu tafiya irin ta darika daya kuma da suka ware suka koma ga zahirin kiran musulunci. Malam gaskiya mun yarda kai mai ilimine kuma 'ya'yanka masu ilimine. Amma mun sani Malam, daga tsangayarka ba mu taba jin wani wanda ba jininka ba ya zama mai ilimi. Mun sani malam, yawan ilmi ba shine tabbacin mutaum shiryayye bane. Wanann ya hada da kiristanci, musulunci, boko da sauran dukkan nau'in ilimi. An so mai ilmi ya zama mai bin hanyar gaskiya, domin ya karanta ya santa.
Darika ba qungiya bace. Kai takanka. Allah yaqarama lafiya
@suleimanyusuf38332 жыл бұрын
Allah sarki, yana da kyau ka je makaranta don sai da ilmi akan fahimci addini .Na tabbata ba ka isa ka ce shehu Danfodio da dan uwansa Abdullahin Gwandu da sauran ire irensu ba musulmai ba ne,to yan dariqa ne. Me za ka CE akan haka?
@feyroozcode4 жыл бұрын
IZALA MU NA SON ANNABI MU NA BI CHI
@sanisuraji517910 жыл бұрын
GOD BLESS YOU MALAM USMAN BAUCHI.
@mumakeri10 жыл бұрын
Shk,bayan kace gara kafiri akan dan izala ama har kana da bakin magana akan shk gumi,shk ya kamata kayi hatara saboda girma yazo,allah ya kyauta
@abdullahisah14776 жыл бұрын
Hmm basirah ta kwace wa kare
@ibrahimabubakargashua85806 жыл бұрын
Masha allah
@gonimodubukar93754 жыл бұрын
Ameen
@feyroozcode4 жыл бұрын
IZALA SU AHLU DUNNA NE DARIQA KO BATACE
@najibghali79756 жыл бұрын
Kwaraine ya shakha Allah yasaka da alheri Amin
@yunusabellosani95745 жыл бұрын
Allah saka
@ahmadhusainiahmadhusaini19807 жыл бұрын
Allah yaba mlmn mu lfy
@ridwanusman49005 жыл бұрын
gaskiya mallam na dauka baka da irin wannan son zuciyar ashe kai ma kana da son zuciya haka duk da tsufanka mutum ya rasu shekaru masu yawa amma har yanzu kana adawa dashi da sunan addini, kana kare muradun shehu inyass sukuma suna kare muradin Annabi muhammadu (SAW)
@ibrahimmadugu8895 жыл бұрын
Ridwan Usman auzubillahi bai kamata ka fadi haka ba kai cikakken jahili ne baka san me kakeyi ba indae kace gumi ne yake kare sunnan annabi mutumin da yace siyasa tapi sallah me yafi wannan jahilci? Mutumin da yace masu maulidin annabi kafurai neh lalle ka cika jahili wlhy
@mushadariyazubairu35956 жыл бұрын
Allah qarama lafia jagoran dariqa
@isyus1008 жыл бұрын
Tsohon Alakwankwan kaji tsoron Allah
@aminukyanuwessgwammaja2428 жыл бұрын
Ubanka ne tsohon ala kwankwan banzaye yan boko haram
@mrshaxalyau59595 жыл бұрын
Dan shegiya ba Dan wahala wlh allah duk sune yan boko haram allah yatsine muku da ku da yan iskan malamanku
@zara2011.6 жыл бұрын
Masha allah
@muhammadsulayman20236 жыл бұрын
Gsky Dahiru bakajin tsoron Allaah
@mamudaabubakar61826 жыл бұрын
Muhammad Sulayman Ubanka ma baya soron Allah Wallahi
@mamudaabubakar61826 жыл бұрын
Ubanka ma bayan soron Allah Wallahi
@abdulrahmanyushau83006 жыл бұрын
kaima bakajin tsoron allah,jahili.
@shamsurabiudanguguwa16784 жыл бұрын
allah.ya.kaira.lafiya
@كوليمةحميدقونيحميدАй бұрын
❤❤❤❤❤
@badamassiabdoulaye17956 жыл бұрын
Amin
@habibmatawalle54497 жыл бұрын
allah ya saka da alkhairi
@hamdallahful12 жыл бұрын
mai karamah mungode mallam
@abdulissah11587 жыл бұрын
massawudu abdullah mash alllah
@adamsyusuf50207 жыл бұрын
massawudu abdullah کن
@ashirbadamasi17345 жыл бұрын
Allah ya shiryeka tsoho
@abdullahitukur248312 жыл бұрын
Tsufa in tayi gardama akwai matsala.Sheikh ayi a hankali.
@djibrinaassahabou52419 жыл бұрын
allah chivamou alferi sa amien
@Ismailzarma2 жыл бұрын
Alhamdulillah
@shamsudeenlauwaliidiaguie56936 жыл бұрын
Ya Allah karama Tsoran Allah Dan Annabi
@zainabumar36216 жыл бұрын
Maganar ka gaskiya sheikh Allah ya karama lfy da koshin lfy Ameen
@assoumanesalifou78896 жыл бұрын
Malam ka ji tsoron Allah.A wurinka krista ya fi dan izala.Kuma ka goyi bayan yan shi'a masu zagin sahhabai.Wannan musulunci ne?Allah ya shiryadda mu gabadaya.
@shariffboy31286 жыл бұрын
Assoumane Salifou yes yayi gaskiya shi dan izalan da yake lafurta mutane fa da dan izala ma gomma kafuri so dubu awurina ko da dan izalan ubanka ne