Sheik Gumi Allah yayi masa gafara ya kalubalche ka ya hanaka sakat a lokachin. Yanzu kaga babu shi yasa kake huche wutar da ya hura maka wajen bayyana gaskiya. Ko kunya bakaji tsofai-tsofai dakai. Na tabbata kafi son kafiri a kan Dan Sunnah!
@danbaura4 жыл бұрын
Abubuwa ne wadanda sun faru. Sheikh Dahiru Bauchi R.A ba zai zauna ya shirya ma gawa karya ba.
@abubakarminkailusaeed34987 жыл бұрын
Allah ya saka da alkairi Shehu duk Wanda kuma ya zageka Allah yayimasa abinda ya fadamaka amin
@abubakarusman68126 жыл бұрын
Allah yataimake SHEHU yakareka da sharri makiya
@nashehu888 жыл бұрын
Gaskiya daya ce, Ya Allah ka shiryar da mu akan gaskiya. Ya Allah kasa ya tuba dayin ire iren tarihin kame kamen nan kafin mutuwar s. Ameen.
@sadamagaji23993 жыл бұрын
Kaji tsoron Allah. Wannan yahudanchi ne sheik
@aminugaladima779611 жыл бұрын
Sautul Islam Maulana Shehu Dahiru Usman Bauchi, Allah ya kiyaye mana kai da kiyayewar sa. Amiiiiiiiiiiiiiiiiiin!!!
@saboohamza52717 жыл бұрын
Allah ya. Kiyaye maqarypaci.? Kace dei allah ya shiryeshi
@adamauwalmuazu12495 жыл бұрын
Allah ya kaimu lahirar
@mukhtaryahaya41625 жыл бұрын
ALLAH shirye ka dahiru bauchi
@ehkvshh81864 жыл бұрын
Macha Allah allah yakara nisakona. Ya Allah ya karemu da irin malamme masu waaji dakudi irin izala
@qassimkhalifa33085 жыл бұрын
May Allah almighty bless you sheikh, mashallah 🙏🏾❤️
@sadamagaji23993 жыл бұрын
Kaji tsoron Allah Malam Dahiru! Banda kage da kirkirar sabon abu a addinin musulinchi.
@moutarimamane49852 жыл бұрын
Allah mai iko, thinkin hikimar sa yabarka da rayuwar ka har yaw saboda baƙin thinkin ka ya karu , izala kullum ƙara awki take jama'a kullum ƙara fahimtar Sunnah suke,kai kuwa? karantar warka jama'a sunata fahimtar karyathe, tijjaniya,zuqi tamalle , sunnaaah leka gidan kowa,daranka ba abinda zaka iyayi ; ; da bakin thikin izala zaka mutu....
@abumusty112 жыл бұрын
Allah sarki!!!Mal.Gumi ya tafi ya bar muku duniyar.....Ran gobe qiyama za'a gane tsakanin wanda ke kan gaskia da wanda ke kan bata bata.Rest in peace my great mentor SHEIKH ABUBAKAR MAHMOUD GUMI!You have laid a solid foundation of SUNNAH in the north.
@نوحالهوساوي-خ3ق7 жыл бұрын
Abubakr mustapha bi
@syk25877 жыл бұрын
abun mamaki anan shine wai shi dahiru yana ina kenan duk abunnan ya faru dashi akaje ko kuma audio n video aka kawo masa ya ji ko ya gani?
@syk25877 жыл бұрын
idan kuma ba dashi akaje bah kenan shaidar xur yake kenan
@syk25877 жыл бұрын
kuma shaidar zurdin yake ai don lokacin da yake lissafo wadan da aka tafi dasu wajan shugaban kasa babu shi alokacin taya ya sani kenan Dahiru kaji tsoran Allah ka tuba idan an girma asan angirma.
@syk25877 жыл бұрын
a karshe ina mai addu'a ga malam Allah yajikan sa da rahama yasa aljannah makoma sukuma su Dahiru a tuba xuwa ga Allah
@nasirrufai155810 жыл бұрын
karyar banxa da wofi,wanda kake yima karya da sharri yatafi yabarka.allah yajikan sheikh abubakar mahmud gummi ameen!!!!!!!!!!!!!.DAHIRU KATSUFA AMMA KAKASA DENA KARYA DA HADA MUTANE RIGIMA..
@mumakeri10 жыл бұрын
Shk,bai kamata kayi wanan magana ba,shk gumi baya raye,ama kake wanan magana akan sa ba girman ka bane
@ndayekhadyngom60437 жыл бұрын
NASIRU RUFAI kai mai kakecewa
@aboubacarabdouramane41756 жыл бұрын
NASIRU RUFAI
@aminuabdurrauf19116 жыл бұрын
Allah yakara lafiya, Allah yatsaremu da akidar siyasa tafi sallah, yanzu da wani malami yafadi haka da yanzu kunata yayatawa, kukare malamin ku hadisi da sunna cewa siyasa tafi sallah !!
@nasirtahir60187 жыл бұрын
mungode maulana Allah yaja kwana Allah yakara tona ma izala asiri yakaryasu
@aliyudankasuwa18702 ай бұрын
Allah yakaralfy ❤❤❤❤❤
@abdullahimalami90465 жыл бұрын
Allah yasakama SHEHU dahiru bauchi da mafificin alhairi amin
@muhammadgidado45442 жыл бұрын
Jazakallah khair for this educative channel, It's priceless
@abdallahhassan49511 жыл бұрын
SHIEKH. MAY. ALLAH. BE. WITH YOU. AMEEN
@zainabbabantakko462110 жыл бұрын
A
@Nazirou10011 жыл бұрын
mun gode wa allah da muka sameka ya sheihu
@umariliyas131711 жыл бұрын
Allah ya karemana malam yakuma kiyaye mana shi
@godpromiselydia41456 жыл бұрын
Umar Iliyas bbhhh
@abdullahiumar71053 жыл бұрын
Allah ya karawa Shehu lafiya
@user-is4jj4wb1c5 жыл бұрын
Allah yatai maki malam
@harounagarba7562 Жыл бұрын
Kou karantar da litatapay kou da bongo zouwa bongo
@yacoubamaidagi24862 жыл бұрын
Alhamdou lilahi dounda Malan kassan Aboubacar gumi yanada daraja
@mohammedsaliu86138 жыл бұрын
Allah karawa Shehu lfy
@abubakarabdullahi50497 жыл бұрын
Allaah ya jiqan Sheikh Mahmud Gumi,kai kuma Allaah ya shiryeka.
@ndayekhadyngom60437 жыл бұрын
Abubakar Abdullahi ko yashiryekaba
@DaDiyaTa10 жыл бұрын
Shehi sarkin tatsuniya.... qurunqus!
@abdallahgboysgen95623 жыл бұрын
Al,Quran ne tatsuniya,ai Aya yake kawowa kadai jahiline
@ahmanabdulhamid14412 жыл бұрын
Toh sarkin jahilai
@farukismail17873 жыл бұрын
Masha allah ya allah kakarawa malam lfy
@ibrahimaliyu86957 жыл бұрын
RAYUWA MAI DADI ACIKIN SOYYAYA ANNABI MUHAMMAD
@harunahamza17037 жыл бұрын
Allah kajamuna rayuwar shehi dama haka fadin gaskiya ya gada annabawa ma idan suna fadar gaskiya haki ake kiransu wasu sukirasu masu tatsuniya wayansu su kirasu masu gatana wayansu sukirasu makaryata to Dan kunkira mai radar gaskiya da wayannan kalamai aibashi akafara gayawaba annabawa ma haka akagayamusu
@jibrinalkhaseem52783 жыл бұрын
Masha'allah maulana Allah yaqara lafiya
@yusufdalhatu6487 жыл бұрын
shehi kagi storan ALLAH
@abdulrasheedzakariyau397211 жыл бұрын
Asalam halaikum,mun gode wa allah ya allah ka karawa sheikh mu lafiya.ameen
@abdulyassarhashimsaleh77997 жыл бұрын
hmmm sunnanh San bidi a Sam .......Kai dai ka memi gafarar zunu ban ka.
@ayoushaabdourazak86526 жыл бұрын
Kaji tsoran allah zaka tarar da dr gumi a lahira
@assaleckaboubacar92914 жыл бұрын
Ya allah ka shiryardamu hanya madaidaiciya
@amadouibrahimamadou88996 жыл бұрын
bismillahi, SUNNA SAK BIDIA SAM ina lillahi wa ina ileyhi rajiouna, Allah ya jikan Mal. alkali shar'i Abubakar gummi ya rubuta litatafey dayawa na musulunci ina naka usman baouchi kayi tsroron allah ka tuba kawaye.
@isahumar561111 жыл бұрын
Allah ya kara karama, ya kare ga munafukkan mutane, makiya Manzon Allah, amen.
@rabiukabir12 жыл бұрын
. . wa qad arshadool aqyaala fauqal manabiri !
@حامدناجي-ص4ي4 жыл бұрын
الله يعطيك العافيه
@awwalibrahimdansadau690412 жыл бұрын
KARATUN HADISAN MANZON ALLAH SAW DA AIKI DASU, IYA KOKARI, TO SHI YAFI ZAMA ALHERI GA MUSULMI, SABANIN AIKI DA MISALAI DA HIKAYOYI DA MASU HIKIMA SUKE GABATARWA.
@abubakarusman68126 жыл бұрын
Allah ya tsine was makiya Allah makiya manzon Allah ma kiya waliyan Allah duk India suke
@ibrahimmadugu8894 жыл бұрын
Shehu ikon Allah
@magajidalan63987 жыл бұрын
Allah karushe iskancin izala amen
@kassoumouabdau16385 жыл бұрын
alla ya karama shehu lafeya
@MrScadino12 жыл бұрын
yes... i am datu malinis...tribe pilipinos...son
@sakishehukamanubangijinshe527012 жыл бұрын
TSOFON NAJADU ALLAH YA SHIRYE KU!
@adamouyouchaou22856 жыл бұрын
Tokeykatche aboubacar yanemi afouwarkou todjayayalikakeyi da izala hayazou kadjithiron Allah
@yobeliaisonabuja49813 жыл бұрын
If not Izala by now most of the Darika will have being worshiping their Shehunai instead of Allah. Kodos to IZALA.
@ahmanabdulhamid14412 жыл бұрын
So you're the man who knows tomorrow 🤣🤣
@jamilumagaji5829 жыл бұрын
hhhhhhhhhhhh kai duniya kenan ALLaH sarki dunia sunnah sak bidia sam
@amadouibrahimamadou88996 жыл бұрын
gaskya
@adamauwalmuazu12495 жыл бұрын
Allah YA kaimu lahirar
@abdoulazizchaibou28068 жыл бұрын
Naloura masou souka chehu dukkan su suna chigin turawane
@adamouyouchaou22856 жыл бұрын
Allah y achiryeka babanmou
@rtdsewqas54146 жыл бұрын
kai duniya waikai makasan ba'ama mamaci karyaba meyasa dayake da rai baka fadi hakaba da idona naganka kaxo gaisuwarsa sannan ina karama amma yanxu kanata xafgamasa sharri Allah ya ganan dakai gaskiya mu kullun sunna sak bidi'aa'akuma da kayi maganan salatin fati ai muma bamuganshi a al qur'aniba kuma kace in anyi xa'a baka lada inasan insan lada nawa ake badawa malan gumi yafika sau dubu domin yakawo cigan andini a kasata nigeria da makwaftanta kaifa sai hada husuma ba'abin da kasani game da sunnan agyara dan Allah ko asami rabauta
@ahmanabdulhamid14412 жыл бұрын
Ya kayi kasan karya ne?
@awwalibrahimdansadau690412 жыл бұрын
ALLAH YA JIKANSA DA SAURAN MANAGARTAN MAGABATA MUSULMI DA GAFARA.
@ayoushaabdourazak86526 жыл бұрын
Ita fa gaskiya 1 ce daga kinta sai bata kuma allah shi yake shiryar da wanda yaso mudai musulmai ne kuma alkitabi wa sunnah shine kawai gaskiyar zance ba ruwan mu da tijjaniya ko kadiriya allah ya tsaremu da bidi'a
@Fanda212 жыл бұрын
Jazakallah.
@musafuntua12 жыл бұрын
ka koma ma qura'ani da hadith yayin misalai ya wuce sai gaskiya tsintsa!
@mravouvacar53027 жыл бұрын
amma daı anyı tsufan kawaı, amatsayınka na malamı mutum ya rasu kazo kana magana a bayansa. waı kuma waazı zaıce yakeyı. to Allah yashıryemu yasa mugane amın
@ahmanabdulhamid14412 жыл бұрын
Hhhhhhh Allah ya bawa Sheikh Ibrahim Nyass hakuri
@aminubala30429 жыл бұрын
how do i downlaod it
@hamdallahful12 жыл бұрын
THE GREAT
@hamzaabdulazeez684610 жыл бұрын
I want to know malam kabiru gombe go schoool
@achiroumalam56372 жыл бұрын
Macha.allah.
@mai-tawakkalimultimedianet38512 жыл бұрын
Salamu alaikum, malam wai ya halitta inkai diyata makarantar yan 'izala?
Allah shirye mu baki daya. Shaihi a karanta ma WHERE I STAND/ MANUFA TA, ka gane cewa kar ake kallon ka. Sheikh Abubakar Gumi duniyar musulmi ta yadda da malantar sa kai fa? Ya rubuta litaffai ina naka mu karanta?
@saboohamza52717 жыл бұрын
Kaga su shehunai masu bada alljanna ba hisabi. Allah waday naka ya lalace. Ya jahilai ku zauna ku ci vaba dabautan shehunan. To allah ya yasa kugane
@amadouibrahimamadou88996 жыл бұрын
babu
@adamauwalmuazu12495 жыл бұрын
Allah ya kaimu lahirar
@FzedTV8 жыл бұрын
Shehi kenan kalli yanda ka koma "comedian" gurin karatu kana fadin abun ban dariya suna dariya, shehi ko manta annabi sallallahu alaihi wa sallam yace la tumari akhaka wala tumazi'hu. Shehi kenan, yanzu ba gumi bane matsalanka tattaba kunnenka suka taso suna maka raddi kaca kaca ta hanyan qur'ani da sunnah, shehi ka rude! a tarbiyyan da mallam ya mana muna baka girmanka a matsayin mahaifinmu. shehu dahiru kenan a kiyaye qarya. ai qarshen ta an kiraku kuzo a zauna qur'ani da da hadithi a fayyace gaskiya KUN KASA! saidai a zauna ayi tatsuniya a koyarda shashanci jahilai suyi muku sujjada. Mallam yau kaga inda izala takai... Allahu akbar! Allah Ya shiryaddamu.
@saboohamza52717 жыл бұрын
Tsoho baka jinkunyar karya kace chekh usman dan dio dantijjaniyane kaji tsoron allah kanemi gafaran tsopetsope dakai kana karya to allah ya shiryeka amin
@ndayekhadyngom60437 жыл бұрын
Abdulkadir Bukhari Sani kaje kayi ilimi
@ahmanabdulhamid14412 жыл бұрын
Ka fara yiwa kabiru gombe wannan waazi
@adamouyouchaou22856 жыл бұрын
Domin ayanzouhaka sawtin sunas
@riyansadiq10 жыл бұрын
Is he a tijani sheikh?
@MalikJMAdam9 жыл бұрын
Tsohon Najadu
@aboubacartsayabou6 жыл бұрын
Macha Allah!!!
@salisusulaiman4703 жыл бұрын
sadeeQ teach
@abumusty112 жыл бұрын
Who said so?Show me your evidence!
@adamouyouchaou22856 жыл бұрын
Chéri bayahanagaskitafiya
@nafius.ibrahim126112 жыл бұрын
iza lam yakun illa asinnati markabun fama hamlatul mud-dharri illa rukubuha..........
@umaruzairu122012 жыл бұрын
Wannan haka yake daga baya izala tashigo
@adamouyouchaou22856 жыл бұрын
Ha ha ha ha Allah yachiryeka
@khalifaalkarmawi96029 жыл бұрын
Maukibin kadiriyya
@mylovw30898 жыл бұрын
Praise be to AllahIt is not permissible to bow when meeting anyone, whether he is a scholar or otherwise. Shaykh al-Islam Ibn Taymiyah said: With regard to bowing when greeting someone, it is not allowed, as it was narrated in at-Tirmidhi that they asked the Prophet (blessings and peace of Allah be upon him) about a man who bowed when he meets his brother. He said: “No (do not do that).” That is also because it is not permissible to bow or prostrate except to Allah, may He be glorified and exalted, even though doing this by way of greeting was acceptable according to the teachings of earlier Prophets, as in the story of Yoosuf, “…and they fell down before him prostrate. And he said: "O my father! This is the interpretation of my dream aforetime…” [Yoosuf 12:100]. But according to our laws (sharee‘ah), it is not acceptable to prostrate except to Allah. In fact there is even a prohibition on standing up in greeting for one another as the non-Arabs do, so how about bowing and prostrating? That which is a partial bow is also included in the prohibition.End quote from Majmoo‘ al-Fataawa (1/377) And he said: With regard to lowering the head before elders such as shaykhs and others, or kissing the ground in front of them, and the like, these are things concerning which there is no dispute among the leading scholars that they are prohibited. In fact merely inclining the back to anyone other than Allah, may He be glorified and exalted, is prohibited. In al-Musnad and elsewhere it is narrated that when Mu‘aadh ibn Jabal (may Allah be pleased with him) returned from Syria, he prostrated to the Prophet (blessings and peace of Allah be upon him and his family), and he said: “What is this, O Mu‘aadh?” He said: O Messenger of Allah, I saw them in Syria prostrating to their bishops and patriarchs, and they attributed that to the teachings of their Prophets. He said: “They are lying, O Mu‘aadh. If I were to instruct anyone to prostrate to anyone, I would have instructed women to prostrate to their husbands, because of the rights that Allah has given them over them. O Mu‘aadh, do you think that if you pass by my grave, you would prostrate?” He said: No. He said: “Then do not do this” - or words to that effect. Conclusion: Standing up, sitting, bowing and prostrating (which are actions done in the prayer) are due only to the One Who is truly deserving of worship, the Creator of the heavens and the earth. Whatever is due exclusively for Allah cannot be directed to anyone or anything else in any way, as in the case of swearing an oath by anything other than Allah, may He be glorified and exalted. End quote from Majmoo‘ al-Fataawa (27/92-93) For more information on the issue of prostrating to anyone or anything other than Allah, please see the answer to question no. 229780 And Allah knows best
@abdullabuja59117 жыл бұрын
Abdul-Jabbar
@adamouyouchaou22856 жыл бұрын
Sunastahoutchecheri
@abbasloumiyoumadou45098 жыл бұрын
ich binn es djamil
@abbasloumiyoumadou45098 жыл бұрын
abbas bakajinmagana
@sulaimanlawalliti23119 жыл бұрын
Mtsww
@sakishehukamanubangijinshe527012 жыл бұрын
YA BACE, YA BATAR, YANA YITA BATAR WA. HAR YA KAY IDO BA SA BUDE WA.
@ahmanabdulhamid14412 жыл бұрын
Kai da shi akwai hisabi ranar lahira
@zeberemaitaurarouwazeberem6312 жыл бұрын
Yy
@masauduabdullahi57277 жыл бұрын
Ma karyaci kawai
@sweetnuru53714 жыл бұрын
Masaudu Abdullahi fuck u
@adamouyouchaou22856 жыл бұрын
Haka yake gaskiya tananan gaskiya koafadi koakifadi seytabayana
@abumusty112 жыл бұрын
I have been overly patient and do you mean i should listen to the truth?which truth?said by who and to who?Well,the truth said by gumi and jaafar are OK to me!
@رشيدهمحمد-ظ5ز9 жыл бұрын
ولله ثم والله هذ كذب انتم كذب
@adamu00612 жыл бұрын
which true are refering to?saying politics is greater than sallat?,ur wife to go out and fornicate and go to school to acquire knowledge?or staying in poling station to cast ur vote is better than arafat staying?pls u expatiate a little.